Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 156

Chapter 156

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kasa tashi tayi, Ziyada tazo ta rungumeta, tana lallashi, "haba sis, meyasa kike kuka? Ya Khalid dinki ne fa, please dont be Sad, ba sabon abu bane, please sis, kuma fa Exams zaiyi ku dawo, please kiyi hak'uri" Zaineema ta gyada kai ta tashi, Ziyada tayi gaba, ta bi bayanta. Gaban su Daddy ta durkusa ta sadda kanta k'asa. Daddy ya mata nasiha me ratsa zuciya kafin Papa ya dora da cewa "ki tashi yanzu kuje kiyi ma Mahaifiyarki Sallama, yanzu zaku wuce Zaria gun Mahaifan Khaleed, kuyi musu Sallama sannan ku wuce Abuja inda Jirginku zai tashi by 1am" jiki a sanyaye yace da AbdulMajeed "kuje ko?" Abdulmajeed ya mike yace "Zaid, kana ina?" Abdulmajeed ya dinga shiga daki bega Zaid, har kitchen be nan, ba wanda ya ga fitanshi, Papa yace "Oya kuzo ku tafi, ba lokaci" Abdulmajeed yayi gaba, k'annenshi suna binshi a baya" ya waiga yaga Najwa ta choge, be ji dadi ba, ko dai ba su yafe ma Mummynsu bane? Amma ya musu uzuri. *** Maama da Najwa na shiga dakinta suka ga Zaid la6e bayan k'ofa, Maama ta kalli Najwa, Najwa ta kalleta kafin suka tuntsire da daria a tare, Zaid ya fito daga bayan kofan yana cewa "sun tafi?" Maama tace "hmm, yaro nasan baka son ganin Mairo shiyasa kazo nan ka boye" yasan gaskia ta fada, amma sai ya fara inina yace "aa, Maa, gani nayi ya kamata a barta da 'yayanta, be kamata naje na musu zaune ba, nasan akwai maganganun da ke tsakani uwa da yayanta da zasuyi" tabe baki tayi tace "na jika, amma dole ka cire duk wani abu game da ita, Diyarta kake aure, she wont have you disrespect her Mom" cike da shagwaba yace "Maaa" tace "Yaro ban tashi tare da kai ba, amma ni na haifeka, and nasan deeply inside you kana jin haushin Mairo, don ka samu Yafiyan kowa hakan ba zai sa ka yafe maa farat daya ba, ko tun da chan na san ka da dan banzan rik'on tsiya, balle abunda ka kitsa ma ranka tun kana yaro, da wuya ya fita lokaci guda, so kawai ina ce maka ka bi a hankali" Tabbas abunda ta fada haka yake, ba karya ciki, amma shima har ga Allah yana jin haushin Mairo, duk da yafe mata, amma zuciya bata da k'ashi, baya tunanin zai manta abunda ta mishi da iyayenshi, ba zai taba mantawa, amma for her kids, zai k'okari ya danne asalin abunda yakeji game da ita, har sanda Allah zai sa ya manta komai. Baki ya turo ya rik'o hannun Najwa tare da fita daga dakin yana cewa"Zokiji Baby" Maama ta san gudun maganar yake shiyasa bata tanka su ba ta dauko wayarta don kiran su Baffa. "Baby, ki gaya min duk abunda kike so, zan miki kinji, ki tuna waye Yayanki" Murmushi tayi tace "Bhaiyy, ina so ayi min Wedding Partyna a India, kasan all my friends are there, kuma banyi proper farewell dasu, so ina so inje India" yace "Ehen, ina jinki, daya kenan" tace "uhm sai kuma ina son yin Hajj, ban tabayi ba, ban taba zuwa Makka ba, ina so, and then shikenan" yace "are you sure?" tace "Noo Bhaiy, akwai abubuwa da yawa a kaina, amma duk sun shige min, but da na tuna, zan gaya ma kaji??" bude hannuwanshi yayi ta fada a rungumesu yace mata "yana sonta sosai" itama ta bashi tabbacin tana son Yayanta. Tunda ya zauna yake waya, Umurni kawai yake ba dawa, yana gaya musu yanda yake so a mishi abu da kuma lokacin da yake so a mishi abu. Maama ta shigo dakin Najwa, ta gansu zaune, itama hawa Gadon da suke tayi, lokacin ya gama waya, yace "Maama Gidan Baba Abba na sa aka rushe, akwai wani Gida a gefen gidan, na siya nace shima a rushe a mishi Katon Gida me Part 2, tunda Aure zai sake, kowa da Part dinshi i think hakan zaifi" Maama tace "yauwa hakan yayi, Yaya Yagode" ya cigaba da cewa "and ku kuma--" Maama ta katse shi tace "Ahh, kar ma ka fara tunanin cewa zamu bar gidan nan, don wannan Gida da zufan Babanka ya siyeshi, shi ya bada tsari aka gina mishi shi, ina da tabbacin don danshi shine Gatan Marayu na biyu ba zai bar Gidan nan zuwa ko wani Gida da zaka bashi ba, so kawai ka bar mu a nan, Ina laifin Gida 3bedrooms? Daga ni sai Babanku?" Najwa ta turo baki tace "nifa" Maama tace "kin manta Aure zakiyi? " "kuma dai don zanyi aure, sai ace banda daki a Gidanmu?" Maama ta jawota jikinta tace "Dakinki na nan, ba inda zaije, duk sanda kikazo, you can sleep in your room, amma this house is more than enough for us, Zaid ba sai ka chanza mana Gida ba". Zaid duk yaji ba dadi, to me zai ma Mahaifanshi? Me zai musu suyi alfahari dashi? Ina amfanin Arzikinshi in Mahaifanshi basuci moriyar shi ba?" kamar ta san tunanin da yakeyi tace "Zaid, babban abun Alfaharinmu shine abunda ka zama yau, muna Alfahari da kai, tunda kowa ya sanka da taimaka ma marayu da gajiyayyu, Zaid kowa ya sanka ta fanni taimako, mun san abubuwan dakayi achieving, i think its more than enough, we are proud of you, we are proud of what you became, kawai dai Allah ya kara maka tsawancin rai ka cigaba da baza legacy din Marigayi Babanka Gatan Marayu na farko, Allah ya kara maka budi da Arziki na Alheri, Allah ya ja kwana, i'm proud of you" fadawa yayi jikin Maamanshi tako rungumeshi, hannu ya bude ma Najwa ta shigo cikin hug dinsu, Ina Sonku 'Ya'Yana Abun Alfaharina, kune Duniyata, ina Sonku fiye da rayuwa da kanta" Paapa ya shigo Dakin, yace "Ohhh, group hug ake shine aka wareni" hawa yayi kan Gadon ya rungumosu gabaki daya yace "Allah ya muku Albarka, ya Albarkaci Rayuwarku" suka amsa da Ameen, Paapa yace "wai su mutanen chan na waje ba sa zuwa hutu ne? Suna waje suna jiranka?" Zaid ya danyi tsaki yace "Wallahi Baba haka suke, ko ina naje suna waje suna jirana, wai kareni suke, yanzu in suka tafi suka barni Faisal naji korensu zaiyi ya kawo wasu, abun haushi yake ban, ko ina mutum zaije fa Convoy" Dariya sukayi gabaki Daya. Nan suka zauna suna fira gwanin ban shaawa, Zaid na fada musu Plans dinshi suna mai contributing suna bashi shawara, Daddy kadai a parlo yana gyangyadi. **** Muhsin da Zinatu suka shiga Gidan Aunty Aynarh da gudu, ita kadai ke parlorn sukayi saurin hawa kanta suna mata "Oyoyo" "Iyye, my babies, nayi missing dinku" ta hau daga su one by one, daidai da shigowar AbdulMajeed, Zaineema da Ziyada, "Ashe ku duka kuke tafe" suka amsa da fara'arsu, kafin suka hada baki wurin cewa "Aunty ina wuni?" ta amsa su da fara'arta, ita dai har ranta tana son 'Ya'yan nan, son da take ma Mahaifinsu ne ya shafesu, suka gaisa cike da mutunta juna, AbdulMajeed yace "Aunty, dama Zaineema muka kawo ta muku Sallama, Mijinta ya dawo, jirginsu zai tashi 1am zuwa America, amma Exams kawai zaiyi ya dawo". Tunda ya fara magana Aunty Aynarh ke zabga Murmushi tace "kai madallah MashaAllah,

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});