Chapter 149
Chapter 149
Zaid bane, laifin wanchan Anamimiyar--" Paapa ya rufe mai baki da hannunshi, ba dadi zagin Uwa gaban Yayanta, duk da laifinta ne, amma uwa uwace, zasuji ba dadi, kuma abun zai tsaya musu, Daddy yayi shiru, Paapa ya matsa kusa da danshi ya dagoshi yace "Yesmeenah, ki yi hakuri, ki bashi chance". Kusan cikin yanayin ihu tace "Dama daya kachal zan iya bashi" Zaid kamar jira yake yace "Anything Maa, wallah zanyi duk abunda kikace don ki yafe min, i'll do anything, dont leave me" kamar ba zata yi magana ba tace "Zaid, na baka kwana Biyar, kwana Biyar Kachal ka gyara laifukan da kayi, ina so cikin Kwana Biyar, komai ya daidaita, i want you to Fix Everything" da sauri yace "InshaAllah, zanyi gyara komai, Maa, nidai ki yafe min kar ki tsinemin, ina sonki Maa sosai, Wallahi ina sonki fiye da rayuwa da kanta. " Sosai Uwar taji tausayin Danta, amma ya zatayi? A fannin gyara suke. Fuska ta hade tace "Good! Kaje ka fara gyara kafin kwana Uku, sai komai ya daidaita zan san abunyi, kaje yanzu" mikewa yayi ya karaso gunta, hawayenshi ba su daina zuba ba, yace "Please Maa, Can I Hug you Now? (DonAllah Ina iya rungumarki?). Wani abu taji ya choketa, abunda take so tayi kenan itama, ta rungumeshi, amma sai ta juya ba tare da tace mai komai ba ta fara tafia kafin hawayen da ta dade tana boye suka soma wanke mata Fuska, Najwa ta bi bayan Maamnta, shima cikin kunan rai ya juya da sauri zai bar gurin, Paapa ya rik'o hannunshi, ya kalli Abdulmajeed yace "ka shiga dasu ciki" Abdulmajeed ya share hawayenshi ya daga Ziyada kafin ya ja hannun Zaineema tare da ca Hajjo "muje Hajjo" suka shige chan cikin dakin Najwa. Mairo da take ta wurga idanuwa tace "Daddyy donAl--" bata karasa ba Daddy ya buga tsaki ya fita daga Parlorn, zata bi bayanshi Pappa ya katseta ta hanyar cewa "Aa Hajia Mairo, ki barshi, ba yau ba" chak ta tsaya kafin ta sake marairaicewa ta kalli Zaid da har yanzu hannunshi na rike da a babanshi, zatayi magana Papa yayi saurin cewa "Aa Hajiya Mairo, wannan ma ba yau ba, ki tafi kawai, zan nemeki" ba gardama ta kama hanyar fita taji muryar Zaid bayan ya karasa gunta yace "Me kike so? Kudi kike so? Dukiya? Zanbaki ko me kike so, amma DonAllah kar ki rabani dasu kuma, duk Afrika, ba matashin da ya kaini kudi, ki dauka duka, ki dauki komai, amma kar ki sake raba ni dasu, zan kwashesu mu bar k'asan, wallahi ba zamu sake dawowa ba, kar ki dai rabamu donAllah". Paapa ya sake karasowa gun shi ya riko kafadunshi, Mairo kuwa a guje ta bar Parlo. "Zaid, ka koyi hakuri, juriya da dangana, abunda kayi was so wrong, it was inhuman" cike da damuwa Zaid yace "ni mutumin banza ne ko Baba? Maa tayi nadamar haihuwata? Mahaifana sun tsaneni, sun tsani abunda na zama, To wani jin dadi ya rage min a rayuwa? Babu, nagama ta6ewa, na san Allah ba zai yafe min ba, kila ma dan wuta ne ni" da sauri Paapa ya katseshi ta hanyar rufe mai baki da hannu yace "shhh, Zaid, kar ka sake irin wannna maganar, bawa be yanke ranshi daga rahamar Allah, Allahu gaffur rahim, besides ba kayi ma Mamanka komai ba, Yafiyar wanda ka cuta zaka nema, ita Albarkarta zaka nema, in kana son Albarkar, ka saita komai, ka gyara kuskurenka kamar yanda ta ce maka, zaka ci ribar rayuwa, ka daina ma Kanka mummunan zato, duk da kowa yayi nagari ya sani, amma ba ka makara ba, zaka iya gyara komai, You are Zaid Sada Abu, and you are my Son, and i love you". Fadawa yayi jikin Babanshi ya rungumeshi sosai, da sauri yace "barinje in fara gyara komai, lokaci na kure min" Paapa ya murmusa yace "da yagegen rigar zaka fita? Kana so a ga The whole Zaid Sadam Audu da barkaken riga?" Murmushi Zaid yayi tare da sake rugume Babanshi, ganin yanda yake k'okarin sa shi daria yace "Nagode Baba, ina sonku sosai, i'll make you proud, da yardan Allah" Paapa yace "Ina Alfahari da kai Zaid, Allah ya maka Albarka" amsawa yayi da "Ameen, barinje Baba" be jira cewar Paapa ba ya fita da saurisauri gudugudu ba tare da ya damu da yanda rigarshi take ba. ** Kuka sosai Maama keyi, Najwa na lallashinta, sai da tsagaita tace "Najwa ban tsani Yayanki ba, ina sonshi fiye da zatonki, amma ya kamata ya san abunda yayi be yi daidai ba, don yana da kudi be kamata yayi abunda yake so ba, Najwa ba zaki fahimci halin da nake ciki ba yanzu, Uwa kadai zata fahimci abunda nayi, ki min Addua, Allah ya sa Yaro na ya tuba, Allah ya sa Allah ya yafe mishi" ka sa magana tayi illa rungumeta da tayi, haka Paapa ya shigo ya iske su, ya hadesu biyu ya rungume. A dayan dakin ma, Abdulmajeed ne ke karfin halin lallasan kannenshi Hajjo na tayashi, da kyar ya samu sukayi shiru suna ma juna jajen abunda ya faru. Fadawa yayi Mota Jikinshi har rawa yake, yanda masu tsaronshi suka ganshi sun san cewa ba lafiya, ba wata wata suka shiga motocinsu suka bar Gidan. Wayarshi ya ciro ya latso wayar Idi, muryarshi ta dakushe saboda yaci Kuka, ringing daya yayi Idi ya dauka. "Hello, Idi, listen to me carefully, Filin nan na Express Way da su Shehu suka rushe Furninshing Company din nan, ka kira Architect @LubnaSufyan yanzu, ta Zana Modernised Building, kayi Order a Italy da Turkey, a kawo kayan Katako, da komai ASAP, ban damu ba in zaa min shipping ni kadai, i need everything done cikin kwana Biyar, Idi Make it happen... Please" Yanda Idi ya ji muryan Oganshi ya san cewa ba lafia, ya san cewa yana cikin tsaka mai wuya, da sauri yace "Oga, angama InshaAllah, yanzun nan zaa fara aiki" da sauri Zaid yace "Thank You" ya kaste wayar ya latso numbern Armstrong. Yana dauka "Sup Boss?" be da lokacin amsashi yace "Arm listen Carefully, fly down to Kano today, bring me AbdulMajeed's Credentials, and all the documents you collected from him, Arm, Today. (saurareni da kyau arm, ka hawo Jirgin Kano, ka kawo min Credentials din Abdulmajeed, da duk wasu documents din da kuka karba a gunshi)" be tsaya yaji amsar Armstrong ba ya latse wayarshi. Lokacin da aka zo Gida, da kyar ya shiga ciki, daki ya shige ya fashe da kukan shekarunshi, ya dade yanayi, yana ji Zazzabi na rufeshi, be damu ba ya fada toilet yayi wanka ya doro Alwalan Maghrib. Saita kanshi yayi ya tattaro natsuwanshi ya dauko wayarshi ya kira wani Alh Bello, bayan sun gaisa yace "DonAllah number din Khalid Mai kudi nake so"mutumin yace "to ranka ya dade barin turo maka" ko minti 2 baayi ba sai ga numbern Khalid an turo, nan take ya latsa mai kira. Sai dai tsinanan matar tace mai wayar kashe take, ya kira ya kai so goma, amma wayar a kashe kamar yayi hauka, ya sake kiran Alhaji Bello, ya tambayeshi ko khalid na da wani layi, ya tabbatar mai da shidai wannan kadai gareshi, amma bari
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169