Chapter 142
Chapter 142
kunce musu tafia zakuyi ba, kunsan ba zasu yarda ba" Zaineema tace "ina zamu?" Maama tace"Yola zamu chan Gidanmu" Ziyada tace "Yayyyy, zamuyi tafiya" Aunty Aynarh ta nunata da bakinta irin yanda yarbawa keyi in zasu nuna mutum da baki,聽 tace "wa ke maganan ki? Kinsan you are out of the equation,聽 babanki ba zai yarda ba" turo baki takeyi da alaman Shagwaba,聽 tace Hajjo "wai haka?" Hajjo tace "Yo Eh,聽 ai yanzu karkashin wani kike" dura tayi ta karasa parlo gun da su Daddy聽 suke tace "Paapa wai banda ni zaa Yola?" Paapa yace "inji wa? Ai in ba da ke ba zaa fasa tafiyan" Daddy yace "Kai me hankali,聽 Ka manta tana da aure ba karkashin mu take ba?to ta bika, in mijin ya sakota sai ta dawo gabanka kuyi ta zuwa garruruwa" Paapa yace "ba ma zaayi haka ba,聽 Diyata kira Mijinki ki tambayeshi" da sauri ta fita ta wuce daki ta dau wayarta ta latso Zaid tana cewa bari ma na sa Handsfree kuji,聽 kar ace karya nakeyi. su Maama dai daria suke.. ** A Garin Taraba,聽 Zaid na Conference Meeting ya ga kiran Ziyada,聽 ko me ya keyi in kiranta ya shigo sai ya datse ya amsa kira,聽 kallonsu yayi yace "Excuse Me" Ya daga wayan "Hello My Forever" yana jin muryarta ya san tana cikin jida dadi da annashuwa,聽 hakan ya sa mai Murmushi a fuska" Yes Hello, Wai dama Yola za a tafi duka gida,聽 Zaaje chan Family house dinsu Maama,聽 shine Daddy yace ba zaa je dani ba,聽 shine Paapa yace in kiraka in tambayeka,聽 My Forever a tafi dani ko?" yace "My Forever, slow down,聽 gaya min,聽 waye Maama?聽 Waye Paapa? Kuma me zaaje yi Yola?" tace "Paapa Uncle dinmu ne,聽 jiya suka dawo daga India, Maama kuma Matarshi ce, Maaman Najwa?聽 Wanda take gidanmu? So Yola zamu chan Family house dinsu Maama din shine aka ce sai na tambayeka" Zaid yace "Ohh Ziyaaa,聽 kinsan Yola akwai nisa,聽 kuma ni gaskia bansan yan tafiye tafiyen nan, kuma" da sauri ta katseshi tace "Bazanje ba kenan?聽 To shikenan" jin yanda muryanta ya chanza lokaci daya,聽 ba don ya so ba yace "Babe listen,聽 zakije,聽 kawai ina ce miki ne you should take care of yourself,聽 zan sa Idi yazo ya kaiku goben ko? We talk later,聽 i love you" dadi ya rufeta, sonshi na ratsa shi har ta manta mutanen da ke gabanta tace "thank you,聽 you are the best,聽 I love you,聽 bye." Aunty Aynarh tace "Iye!!" da sauri Ziyada ta firgita kafin ta turo baki cike da borin kunya ta fita sumsum tana cewa "Kai Aunty Aynarh" duk akayi daria,聽 Najwa dai tabe baki tayi a ranta tace "twofaced kawai" Maama na lura da Najwa ta tuna labarin da ta bata kan Mijin Ziyada, a ranta tace "Anya Najwa ba tayi mistakening Mijin Ziyada da Nura聽 Kurman nan ba? Coz wannan kamar akwai Soyayya da shakuwa tsakanin su" kafada ta daga dai. ** Da Daddare聽 Abdulmajeed ya hau Adaidaita ya kai su Zinatu da Muhsin Gidan Aunty Aynar,聽 ga Mamakin shi sukaga Mummy,聽 da gudu suka karasa gunta suna rungunmanta, Mummy ta daga Zinatu tace " Yarinya ya kike?" Rungumeta tayi tace "Mummy nayi missing dinki" ta murmusa tace "ba gashi kin ganni ba" Muhsin yace "Mummy ina Aunty Aynarh" tace "tana ciki" da gudu Zinatu da Muhsin suka karasa ciki.聽 Abdulmajeed ya gaidata ta ansa tana me jin nauyinshi,聽 duk ta rame,聽 ya hadiye miyan bakinciki yace "gobe zamuje Yola chan gidansu Maama,聽 shine Aunty Aynarh tace a kawo mata yaran sabida Makaranta" Mummy tace "Allah Sarki,聽 Ya Daddynku?" yace "Lafiyansa lau,聽 kowa lafiya" tace "yaushe zaku dawo?" yace "wallahi bansani ba amma kamar zamuyi "Sati Daya" tace "Allah ya kaimu"聽 nan Aunty Aynarh ta shigo rike da hannun Zinatu,聽 Muhsin kuma a jikinta.聽 Abdulmajeed聽 ya gaisheta ta amsa cike da Murmushi,聽 yace "Ashe Mummy聽 na nan" murmushi tayi bata amsa ba, yace "Mungode Aunty" bata amsa ba tace "dazun nazo ba ka nan" yace "eh wallahi naje chan tarauni na duba Gidan Baba Sada ne, an kawo Furnitures shine naje ganin yanda abubuwan ke tafia" fira sukayi har wurin 9saura ya musu Sallama, har zai fita tace "AbdulMajeed,聽 ba sai ka gaya musu Mummynku na nan ba" Murmushi yayi yace "ba zan yi maganan ba" kunya Mummy聽 takeji fa,聽 saidai Hajiya Aynar ta rakashi, lokacin Muhsin yayi bacci,聽 Zinatu ke kallo kan cinyar mamanta,聽 Hajia Aynarh ta dauki Muhsin kan kafadanta zata kaishi daki yayi bacci,聽 Mummy tace "Hajia Aynarh" ta kallota ba tare da tankata ba,聽 tace "Nagode Allah ya saka da Alheri" tabe baki tayi tace "Ai Hajia Mairo,聽 da don ke zaa dinga abu da ba a yi shi ba" ta shige daki da Muhsin ta bar Mummy Zaune. **** WASHEGARI聽 Da Misalin k'arfe 8 na safe, Zaid ya kira Ziyada cewa Idi ya aiko Drivers suna Waje,聽 ta rasa yanda zata gaya musu Daddy cewa driverna waje,聽 sai da aka gama shiri suka firfito, wurin 10聽 Paapa yace "Abdulmajeed,聽 a samo taxi ko?" Abdulmajeed yace "Ok Paapa" ya fita daga dakin,聽 Ziyada ta bishi da sauri har tana cin聽 tuntunbe "YaMaji" ya tsaya,聽 ta karasa gunshi,聽 cikin muryar rada tace "YaMaji,聽 Zaid ya aiko da Motan da zai kaimu Airport fa" yace "Kai Zuzu,聽 meyasa baki fada ba ko tun dazun?" be jira amsarta ba ya shige ciki,聽 yace "Oya Ku tashi ga Mota"dama duk sun shirya don tafiya Airport, fita sukayi bayan Majeed ya dauki Akwatin nan ya fitar waje,聽 Drivers din na ganin ya fito suka fito daga motarsu su ka karba kayan Hannun Majeed suka sa a booth.聽 Daddy na fitowa yace "Wadannan Motocin fa?" be samu amsa daga gun kowa ba,聽 Idonshi ya kai ga Plate Number din Motan ansa GATAN MARAYU.聽 Paapa yayi daria yace "kaga amsanka ko?" sai mu shiga,聽 a bamu Mota daya ni da Mamana, Paapa ya riko hannun Hajjo suka nufa motan聽 Farko,聽 haka yake attimes kamar chali chali,聽 Daddy ya girgiza kai ya bi bayanshi yace "aidai ba mamarka bace kai kadai" sukayi daria. Hajjo,聽 Abba,聽 Sada da Yesmin suka shiga Mota daya, Driver yazo daidai Zuzu ya bude mata k'ofa ta shiga,聽 Zaineema da Najwa suka sa daria "Ahh Yayi Matar Gatan Marayu, mu ba zaa bude mana ba? Abdulmajeed yace "nidai barin bude miki PureHeart" ta yi daria Zaineema tace "Allah ya ban hakuri ni Zaineema" Majeed yayi daria yace "Oya shigo" itama ta shiga,聽 shima ya shiga,聽 kasancewar Motar babba ce kirar *Range Rover* basu tutse ba. Bayan wasu Mintuna suka iso Airport,聽 nan suka iske Idi yana jiran zuwansu, cike da girmamawa Idi ya gaidasu,聽 ya matsa kusa da Ziyada ya mika mata wasu Envelop yace "inji Oga" ta karba tace "tohm nagode ko?" Paapa yace "Oya Abdulmajeed je duba kaga inda ake sayar da Tickets kaje kaga nawa ne na Yola?"Idi yace "Erhm, Tickets din na hannun Madam" Ziyada ta kalli hannunta, Idi yace "karamar Envelop din ta sama" ta zare babban ta mika ma YaMajeed,聽 ya bude ya ga tickets guda takwas,聽 ya kalli su Daddy yace "Toh Su Paapa sai ku sama inlaw dinku Albarka,聽 ya siya tickets din 168k 21k per one" nan suka shiga sama
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169