Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 124

Chapter 124

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,220 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

biyar ba ya dawo, bata kalle shi ba, idanuwanta kafe a kasa. Bayan Minti 35 da shigowanshi,聽 sai ga room service yayi knocking,聽 Zaid ya fita ya karbo ordern da yaje da kanshi ya musu,聽 don kwadayi irin Dankalin da ta soya Jiya a gida ne,聽 musamman ya fita yaje kitchen din ya musu bayanin yanda yake son dankalin ya kasance. Kan Carpet ya zube ya tankwashe kafafunshi,聽聽 Yana so yace mata ta sauko su karya amman baida karfin yin gardama, ba kuma yajin zai iya jure ita tai mishi gardama, gabaki daya zuciyarshi ta gama narke mata. Ziyada kam bata san abinda yasa taji tana son ya sake mata magana ba don tunda ya shigo be sake kulata ba, Wata irin kewar muryarshi take ji,聽 ga kuma Yunwar da takeji. Jin kaman tana kallonshi yasa shi juyawa da fadin "Ki sakko mu karya" duk ya wani canza, abubuwan da yake yi yau kaman bashi ba take gani. Sosai take jin kaman Zaid din ta na farko, kaman Zaid聽 din dayai amfani dashi ya yaudareta, kamun koma menene yake mata magana a zuciyarta ya fara ta sauka daga kan gadon. Shiru suke karyawar har suka gama. Kallon聽 ta Zaid聽 yayi yana sauke numfashi "Zan fita, may be zan kai karfe biyu ban dawo ba. Akwai Business din da nake son handling. Ki kula da kanki kamun in dawo, can I trust you to do that for me?" bata san lokacin da dariya ta kubce mata ba. "Yaushe ka soma fadamun fitarka ko lokacin da zaka dawo? Yaushe ma ka fara damuwa da halin da nake ciki?" runtsa idanuwanshi yayi yana jin maganganunta na mishi zafi. Mikewa yayi kawai yana kai kofa. "Baka da amsa ko? Ko wannan ma na cikin wata yaudarar taka?" ta fadi a tsawace. Da wani irin zafin nama ya dawo dakin yana sa hannunshi daya ya dagota dashi kamun ya hada goshin su waje daya yana wani irin sauke numfashi cikin bacin ran da sai da Ziyada聽 ta tsorata, idanuwanshi a runtse yana shakar kamshin da take, murya can kasan makoshi yace "Stop it, ki daina gwada hakurina, bazai mana kyau ba" duk yanda take jin zuciyarta na dokawa bai hanata fadin "Kome zai faru? Me zakai mun wanda bakai mun ba?" bude idanuwanshi yayi cikin nata. "Sona zan dawo dashi a zuciyarki, sona zan dawo dashi cikin idanuwanki. Batare da izininki ba, saboda zan iya hakan, saboda na gaji da ganin akasin hakan, sabosa nagaji da komai, ke kuma kin ki ganewa, saboda me ba zaki gane hakan ba?" ba abinda take tsammani bane daga bakin shi, dan haka duk wasu kalamai sun tsaya mata, komai ya kwance mata be bi ta kanta ba yace "Please, just,ki kula da kanki" ya karasa yana sakinta hadi da ficewa ya doko kofar kaman ita tai mishi laifin. Durkushewa ziyada tayi tana fitar da numfashi "Gab kake da dawomun da komai sabo, dan Allah karka mun haka, zuciyata ba zata iya daukar wani betrayal din ba kuma" tai maganar tana jin hawaye masu dumi na taruwa cikin idanuwanta. BAYAN KWANA BIYU A kwana biyun nan babu wani shiri a tsakanin su da Zaid , baima kara gwada yi mata magana ba. Asalima duk wani abu dazai hada magana a tsakanin su kauce mishi yake. Ita ke ordern Abincinta,聽 shima yayi na shi,聽 kulleta yayi ya bar tankata,聽 Su biyun yake azabtarwa da hakan. A bangarenta tana kewar muryarshi, har fadan da suke yi kewarshi take yi. Kaman yasan tunanin shi take yi ya shigo dakin. Kanshi tsaye inda take zaune ya karasa yana zama shima, sosai ya hade space din dake tsakanin su "Look at me" ya umarta ta yanayin da ba zata iya musa mishi ba, fuskarshi ta kalla, ya fada, idanuwanshi sunyi zuru-zuru. "Nagaji...ban taba dauka ina Son聽 zaman lafiya ba... Ban taba dauka zan nemi zaman lafiya a tsakanin mu ba. Kome zance bazai gyara abinda nai ba, bazai gyara abinda ya faru ba" kallon shi take tana son ganin zuciyarshi ta cikin fuskarshi. Tana son ganin duk wani alama dazai nuna mata kalamanshi karya ne, wata yaudarar yake son shirya mata ta kasa. Duk yanda ta so shareshi ta kasa,聽 muryarta na rawa tace "Ina tsoro, ina tsoronka, saboda me zan sake yarda dakai?" hannunta ya kamo ya dora kan kirjinshi inda zuciyarshi take. "Karki yarda dani, karki yarda da kalamaina, ki saurari yanda take bugawa a kan hannunki. Da farko na dauka a lillibe take da son daukar fansa. Saida ta bude naji abin da nake ji daban ne, bance ki yarda dani da wuri ba..." tana jin zuciyarshi na bugawa a tafin hannun ta da sauri da sauri. Itama tata zuciyar bugawa take, hawaye na taruwa a idanuwanta saboda kalamanshi na wargaza mata duk wani bango da take tunanin ta gina na kare zuciyarta daga shi. Runtsa idanuwanta tayi hawayenta na zubowa. "O. M. G,聽 Ziyaa please karkiyi kuka"聽 rokonta yake, sosai kukan ya kwace mata, saboda tana jin tsoron shi, tana jin tsoron abinda ya faru ya sake faruwa. "Ka daina, dan Allah karka sake hurting dina, zuciyata zata tsaya, zata daina bugawa" girgiza mata kai yake yana janyota jikinshi hadi da rungumeta yana son tai shiru, saboda gabaki daya kukan da take ya birkita mishi lissafi. "Bazan sake ba, kuskure nayi, bazai sake faruwa ba" yace cike da assurance yana jin kanshi daban. Yana jin mutanen dayai amfani dasu dan cin ma burinshi, Sumbatar goshinta yayi saboda baya son girman laifukanshi su danne shi da wuri haka. Bai shirya ba. Dagowa tai daga jikinshi tana goge hawayen ta. "Kabani wayata..." ta bukata, 6ata fuskarshi yayi cikin rashin fahimta "In har da gaske kake ka bani wayata. Inhar duk abinda ka fada ba yaudara bane kaban wayata" ta karasa maganar tana tsare shi da idanuwanta,聽 ya zata zasu iya rayuwarsu su biyu ba tare da ta bukaci wayarta ba, ya zata zai maye mata gurbin Family dinta,聽 su biyu ba tare da kowa ba,聽 amma in har hakan zai sa su zauna lafia,聽 in hakan zai sa ta yarda dashi zai mata. Wayarta na kano, "kina son Sabuwar waya? " ya tambaya a takaice, girgiza kai tayi tace "ni nawa nake so" Wayarshi ya zaro ya latso Idi,聽 tana kallon yanda yake waya yana bashi Umurni, ita fa gwadashi takeyi,聽 haka kawai ta ji hawaye na sake zubo mata. Akan me zuciyarta zata sake yarda dashi? Akan me ma zata amince cewar da gaske sonta yake... Juyowa yayi dungurgum kanta,聽 hakan ua katse mata tunanin da take. Dawowa yai inda ya tashi ya zauna "Anjima za'a kawo miki daga Kano" goge fuskarta ta sake yi, cikin sanyin murya tace "Da gaske? Are you for real?" yanayin da tai maganar da fuskarta ya sashi kwashewa da dariya. Sake ware idanuwa take cikin wani sabon mamakin, dariya yake, da gaske dariya yake, hannu takai ta taba shi "Me ka sha? Ina Zaid聽 yake? Me kayi dashi?" da murmushi a fuskarshi ya kama hannunta yana matsawa dab da ita, yanda tana jin hucin numfashin shi a fuskarta. "Soyayyarki na sha, ga Zaid聽 nan, abin mamaki ko? You tame the beast of in me, kin canza ni" Gani yai zata lumshe idanuwanta yai saurin hura

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});