Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 43

Chapter 43

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,204 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

here for sometime" Mummy tace "Ayyah, OK tana ina?" yace "just a min nace ta jira daga waje barin mata iso" ya fita su kuma suka tsura wa k'ofan parlon Ido. Shigowa sukayi a tare. Kan Najwa a kasa ta tako, Mutumin yace "Najwa, meet My Daddy, Mummy, Wife sister and my brother" Mummy tace "welcome my daughter" Najwa ta dago da murmushi kan fuskarta ta zubesu fes kan Mummy, Mummy na ganinta ta zabura tare mik'ewa tsaye gabanta na聽 dukan Uku-uku, wasu tunani na dawo mata, tunanin da bata so ta taba tunawa, wannan yarinya na mata kama da wata, tsanar yarinyan lokaci guda ya darsu a ranta ba don komai ba don kama da yanayi da takeyi da Yesmeen. Cikin daga Murya tace "Ke ya sunan Uwarki?" Najwa tayi shiru, Mairo kamar zata kifeya da Mari tace "ko ba kya ji ya sunan Mamanki?" Najwa da sauri ta 6oye bayan Mutumin da tazo dashi, yace "Haba Mummy? Menene? Me ya faru" Mummy cikin hargowa tace "Ta amsa ni" Najwa ta dago da mamaki tana mamakin Sudden change din Matar, don me zata tambayeta Sunan Maama dinta?ko wani mugun abun zaa mata? To ko matar ta san Maama dinta? Baki na rawa Najwa tace "Sunan Mamata Khadija" duk sunji dogon ajiyan zuciyan da Mummy ta sake, tace "Babanki fa?" tace "Erhm sunan shi Muhammad" Mummy ta sake sauke ajiyar zuciya, kawai yarinyan bata mata bane, mtsw ta daure fuska tace "Majeed, yarinya nan ba zata zauna da mu ba, so ka fita da ita" tsulum Zinatu tace "Yes Ya Majeed, i dont like her, tell her to go out". Majeed yace " Mummy why? Kin santa ne?" Mummy tace "Bansan ta bs, amma batayi min ba, irin su ne ke shigowa gidan mutane su rusa gida, bar ganinta karama, you dont know what shes capable of, maybe shes after you or something" nan da nan Nana taji tsanar Najwa, Majeed ya hadiye miyau yace "Mummy ba haka bane, bata san kowa a Nigeria ba, yau ta zo kasar, an sace mata Kaya, komai aka sace mata" Mummy tace lallai Majeed har yanzu yaro ne, baka san kaidin Mace ba? Tace an sace mata komai sai kai kaji tausayinta, kace bari ka kawo ta gidanku? Kila dama abunda take so kenan ka kawo ta gidanku" Majeed ya yarfa hannu kasa yace "Mummy please, wallahi akan idona komai ya faru, please let her stay" Daddy yace "Maryam, ki barta danAllah" Mummy tace "kaima ka yarda ko Daddy, besides muna fama da kanmu ya jajibo mana wata?" Daddy ya mata alama da ido, Mummy tace "Alright, just one Night" tana fadan hakan tace "Zinatu, Muhsin ku wuce muje" tayi ciki yaran suka bita a baya, Daddy ya dafa kafadun Majeed ya mai alaman 'Sorry' kafin ya rufawa Mairo baya, Nana sai da ta matso kusa da Najwa ta wurga mata harara kafin ta wuce dakinta itama, Majeed ya kalki Zaineema yace "Zee please, ki tafi da ita dakinki ku kwana tare" Zaineema batace komai ba tayi ciki, ya san hakan na nufin bata amince ba. Ya kalli Najwa da ke ta hawaye yace "I'm sorry you had to witness this, Mummy na da trust issue, bata yarda da kowa" Najwa ta murmusa tace "dagaskianta ai, banji haushi ba, kaine dai zan ba hakuri, ka samu matsala da Family dinka saboda ni" yace "Noo its nothing, yanzu dai zo kici abinci, i'll talk to Mum zata barki ki zauna for as long as you want" Murmushi tayi, ya karasa kan dining table, Rice and stew ne da plantain, yace "zo ki zauna kici" tana zuwa wurin table din kamshin ya cika mata ciki ta matsa baya tace "I cant eat this" yace Oh sorry, baki saba da spices din Naija ba, zakici Indomie Noodles?" tace "yeah, ina cin Indomie ko a India" yace "Alright, biyoni" ba musu ta bishi baya, wani daki ya bude mata yace ta shiga tayi wanka ta bude聽 drawer ta zabi kayan da zai mata, a tsorace tace "dakin waye? Kar suji haushi fa" yace "dont worry, dakin Ziyada ne, my FAV Sis, ba ta da matsala she wont mind, besides tana Makaranta". Najwa tayi murmushi har ranta, har taji tana son Ziyada din, yace "Oya, jekiyi wanka, kafin ki fito nagama dafa miki indomie din". Ya juya ta bi bayanshi da ido a ranta tace "Can i trust this one?". Bibilicious freaking fans, ga Najwa a Naija, gata a Gidan Wan Babanta, gata a gaban Dragon Mairo lol. Rayuwan Najwa ya chanza daga lokacin da ta shigo Nigeria. Komai ya fara faruwa a gurinta daga lokacin da ta shigo garin Kano, ya rayuwan Najwa zai kasance gaban Hajia Mairo? Ku biyoni don jin ya zaa kaya. *** Thanks all, you've been supportive, like always Dont forget to Vote and comment please. #1love #ADAY #bibiliciousfreakingfans #anatare #nagode 馃挱A DADE ANA YI....sai gaskia馃挱 NA BIEBEE ISA 庐NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA) Wattpad:@biebeeisa Pg1鈨�7鈨� Kyafta idanuwanta tayi sau uku kafin ta sauke su fes kan Mutumin da ke kusa da ita sannan ta saukar da dubanta ga handkerchief din da ke rik'e a hannunshi, mika mata ya sake yi, ta sa hannu ta karba, ta goge hawayenta, ya mata nuni da hancinta inda Majina ke zuba, ta dan ji kunya, haka ta goge kafin ta k'wak'ulo murmushi. Maida dubanshi yayi ga TV din da ke gaban Seat, ya gyara zaman headphones a kunnenshi. hankali a hankali take jan majina, ba ta damu da kallo ba, abunda ke dawainiya da ita ya fi karfin Kallo, tana sheshek'a, hawaye na bin kuncinta har bacci barawo ya saceta. I N D I A 5:45am "Yesmeenah, yau Najwa ko bata Sallah ne? Banga ta zo gaida mu ba" daria Maama tayi tace "Yanzu da gabanta ka fada hakan da taji kunya, wai ko bata Sallah ne, haha, tana yi fa, k'ila ta makara, ko bayan Sallah ta idar bacci ya ci k'arfinta ta koma" ya mik'e tare da cewa barin dubota. Ko da ya bude dakin Najwa be ganta ba, sai Pooh da ke ta bacci kan Gado, ya dawo yace "ta tashi, tana toilet" Maama tace "Oya kazo ka kwanta kafin na tada ka Shirin Office" murmushi yayi ya haye Gado ya kwanta ya bar Maama kan Gado tana Adhkar. Gari ya dan fara wayewa Maama ta shiga Kitchen, ta shiga hada musu breakfast, da sauri ta shiga dakin Najwa, ta ga bata nana, a zaton ta tana Toilet, ta bude baki tace "Najwa, kiyi sauri ki fito ki shirya, School Bus ya kusa zuwa". Ba ta jira komai ba ta dawo dakin baccin su. Ta hau kan Gadon inda Pappa ke zaune, "rise and shine Papi, wake up" da murmushi ya bude ido tace "Good Morning Papi" "Good Morning Yesmeenah" "Oya a shiga toilet ayi wanka" ta samu ta turashi wanka. Ta ja bargon ta ninke ta kakkabe bedsheet zata fara gyara Gadon kenan idonta ya sauka kan wata Farar takkada, tayi dan jim daga nesa kamar tana son gano wani abu game da takardan, a hankali ta taka har zuwa gaban bedside drawer, ta dauki takkadan ta bude. Gabanta ya fadi ganin rubutun Najwa kwance kan takardan, kasa karantawa tayi ta fita da

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});