Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 168

Chapter 168

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

nuna Abdulmajeed yace "It was all him, Filinshi ne, shi ya zana, ya sa a ka gina" Abdulmajeed yace "Kayan cikin kuma Zaid ya sa akayi ordering dinshi daga Dubai, da kayan cikin da Maaikatan cikin duk Zaid ne" Hawaye take na farinciki, su Ziyada suka rungumeta suna tayata murna, Khalid ya musu godia Zaid yace "Haba Maikudi, don munyi ma kanwarmu kyauta sai kace zaka gode mana" Khalid yace "dole kam, farincikin Zaineenah, nawa ne, mungode Allah ya kara girma" suka amsa da Ameen, Zaineema kasa daurewa tayi saida ta rungume Abdulmajeed. Nan suka shiga ciki aka nuna musu ko ina da ko ina, kuma akayi introducing maaikata wurin Mai wurin wato Zaineema Abba Abu.. A ranar suka koma Abuja, kamar jira ake, da daddare Ziyada tafara Nak'uda, Zaid ya kira Abdulmajeed a waya, don shi ya tsorata sosai, Najwa ya tada da ta fara bacci, a rude suka fito suka nufa Gidan Zaid, sun iskeshi yana waya da Maama inda tace su kaita asibiti, zata turo musu adduar nakuda a karanta a bata cikin ruwa tasha, tsam Zaid ya dauke Ziyada ya fita da ita, Abdulmajeed ya dauko ruwa a cup ya tofa adduar da mama ta mai texting, daidai bakin ziyada ya kafa kofin, ta sha dukda tana cikin wahala, wani Private Hospital a ka kai Ziyada, cikim ikon Allah ta suntulo yaronta Namiji. Bayan an kimtsata aka maidata daki, Zaid suka shiga, hannu na rawa ya karba babyn, dagowa yayi ya kallo Abdulmajeed suka sakar ma Juna murmushi Abdulmajeed yace "Ka kira mishi Adhan(Kiran Sallah) ka mishi huduba" wani farinciki Zaid keji da ya rungume danshi a k'irjinshi, yana sonshi da duk wata numfashin da yake, ya dago dan wurin fuskarshi ya mai kiran Sallah, ya mai huduba, ya dago Abdulmajeed yace "let us guess, ka maida sunan Gatan Marayu ko?" Zaid ya Jinjina kai yace *"SADAM ZAID SADAM"* suka hada baki wurin cewa Allah ya rayashi, nan suka karbeshi, Ziyada kuwa ta samu bacci. A cikin daren labarin Haihuwan Ziyada ya zagaya Yanuwa da Dangi. WasheGari kam suka fara ganin yan Barka, Zaineema ta ruga Yan Kano suka isowa. A ko wani Headline na News da Internet sanarwan samun k'aruwan Gatan Marayu ne.... Bayan wasu Watanni. Zaineema ta haifi Yanbiyu, Hassanar taci sunan Uwar Khalid wato Aisha duk da ita Zaineeman nacewa ita Maamanta tama takwara asalin sunanta kenan, Hussainar kuma taci sunan Mummy wato Maryam saidai muce Allah ya sa kar tayi halin Grandmoza. Ba da jimawa Aunty Aynarh ta haifi diyarta Mace, inda taci sunan Hajjo wato Hajara, Randa Aunty Aynarh ta haihu, kuka take wiwi don bata taba haihuwa ba, ko don bata taba kwantar da hankalinta tayi zaman aure ba? Aa rabo ajali, Allah yayi a Gidan Alhaji Abba zata haihu. ** Shekara Kwana Sadam na da Shekara 1 da rabi Allah ya Azzurta Najwa da samun diya Mace, ranar suna yarinya taci sunan Maamansu wato Aishatu Yesmin. Bayan wasu Watannin da basu kai Shekara ba. Hutu suka samu Abdulmajeed da Zaid suka yanke hukuncin zuwa Paris yawon bude ido da Iyalansu. Ayshatu Yesmin ta fara rarrafe, Sadam kuwa ya zama bigboy, yana magana ya na da farin jini, yaron kowa yaganshi sai ya dauka, a wurin da sukaje shakatawa wuri kamar Park, Sadam ya faki ido ya k'ara gabanshi, wata Mata ta daukeshi tace "Hello Boy, whats your name?" yace "Sadam Zaid Sadam" matar ta zaro ido tace "Wheres your Daddy?" da yake beyi nisa dasu ba, da hannu ya nuna mata inda Su Daddynshi ke zaune, da sauri ta karasa gunsu Sadam na dauke a hannunta, sallama ta musu, Zaid ya mik'e yace "Na'ilah" ta murmusa tace "Ina wuninku" Najwa ta ganeta, Abdulmajeed ya amsa gaisuwan, ta kalli Ziyada tace "baku ganeni ba ko?" Abdulmajeed yace "kanwar Nura Kurma" sukayi daria, tace "Well, ashe zaku ganeni" karban Ayshatu Yesmin tayi daga hannun Ziyada tace "Wow, Allah ya sa Alheri" Zaid dauke da expression na tausayi, yasan Naeela na sonshi, ya san har yanzu tana sonshi yace"Naeela, how have you been?" ta dan murmusa tace "Good, i can see you are good also" ya gyada mata kai yace "Are you?" tace "Married? No banyi aure ba, amma zanyi dana koma Nigeria next month" Zaid ya saukar da ajiyam zuciya da yaji zatayi aure yace" Allah ya sa Alheri, kar ki manta ki gayyaceni in lokaci yayi tace "InshaAllah" ta kalli Ziyada tace "Your son is very brave, tell him about his Aunt Na'ilah in ya girma" murmushi Ziyada ta mata tace "InshaAllah" Sallama ta musu ta juya ta tafi. Zaid duk yayi wani iri, be son Naeela, be taba sonta ba, amma yaji tausayinta, ya san ta so shi, jikinshi yayi sanyi ya kalli Najwa da ke zaune, yace "Baby je kamo Sadam kafin ya kara gaba" ta tashi ta chapkoshi, Ziyada ta lura da Zaid, ko kadan bata so taga ya shiga damu tayi tunanin sashi daria Mikewa tayi ta isa inda yake zaune, ta dagoshi, tace "kaga dai my Forever ka bar cema Matar YaMaji Baby, tun ina kauda kai, ina kawaici, kai baka gani ko? Har yanzu baka fasa ce mata Baby ba ko?" murmushi ya sakar mata yace"Ita fa yar baby ce in ba kya so sai a ce mata yarinya, ke kuma kece Babe, the one and only one Babe, My Forever, My Pure Heart" Abdulmajeed ya tashi da sauri hannunshi rike da Ayshatu Yesmin yace "No, No, ka kira matarka da ko wane suna banda PureHeart, i'm the originator of that name, nikuma kadai ke da lasisin amfani da sunan" Zaid ya dago kai yace "ko dadi ma, MyForever, an bar cema wata Baby, yarinya zaa dina ce mata, you are my one and only one Babe, and i love you". Najwa tace "Meri Jaan, sharesu, their jealous of us, Tumase pyar kharta hoon" Zaid yace "oho dai bamu san me kikace ba, Abdulmajeed yace "wanda ta fada dominshi ya sani, au tumase bahoot pyar kharta hoon PureHeart".. Armstrong da ke tsaye yana kallonsu yace "Group Picture?" Zaid yace "Oh Yes Arm" ya karbe Ayshatu Yesmin daga hannun Abdulmajeed yace "Zo nan Mamana"Abdulmajeed ya dauki Sadam, tare da rungumo Najwa ta gefe, itama Ziyada ta rankwafo wurin Zaid, Arm ya dinga daukansu Hotuna. Bayan Shekara Uku SADAM AUDU MEMORIAL ORPHANAGE HOUSE KADUNA Walima Uku akeyi a SAMOH, na daya Walimar saukar Kurannin wasu daga cikin yan gidan Marayun SAMOH, na biyu kuma Walimar aurar da Mata 50 da Maza 50 da akayi wanda aka Gina Compound Houses guda 20, wanda Abdulmajeed yayi , inda Maauratan zasu zauna. Na uku kuma Walimar Karamma da Award of excellence da aka ba Gatan Marayu na Biyu wanda Gwamntin k'asa ta bashi. Taron ya kunshi Manyan mutane daga sassa daban daban, wanda suka zo karamma Gatan Marayu na biyu, Alhaji Zaid farinciki ne lullube a fuskanshi, Mahaifanshi duk sun hallara, yanuwa da abokan Arziki duk sun zo tayashi murna. Jawabin minti 45 Zaid yayi akan marayu, da wanda ake yaddasu don an samesu ta wata hanya, daga karshe ya rufe taro da ba wa mutane shawara kan Marayu, su tainakesu, su kuma jasu a Jiki don su ma 'Ya'yane.. Kabbara kawai kakeji inda manya da yara ke fadin

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});