Chapter 143
Chapter 143
Zaid Albarka,聽 Ziyada kuwa girman Zaid ya karu a idanunta. Idi yace "Madam jirginku zai isa 15mins to 12" Akwai wanda zasu tarbeku da Motan ZSA,聽 Allah ya kaiku lafiya" godia suka ma Idi,聽 suka wuce inda Jirginsu zai tashi. **** Y O L A Kamar yanda Idi yace hakan ne,聽 Motoci uku suka zo don tarbansu Ziyada,聽 sai da Majeed ya musu magana a tabbatar su din ne kafin聽 suka shiga Sienna su duka,聽 Yan tarbansu suna musu sannu da zuwa,聽 Driver din yace "wani Unguwa zaku?" Paapa yace "bari muga Yesmeenah zaki tuna suna Unguwan naku? " dariya tayi tace "kai dai kace ka manta,聽 Mallam Jimeta zamu" ya ja mota suka fara tafiya. Gaban Maama na ta fadi,聽 bata san me zata iske a gidan nasu ba,聽 komai ya chanza na daga da garin,聽 da aka kara karaso unguwansu kuwa hawaye ta fara yi,聽 kasancewr gidansu kan hanya ne,聽 daidai gidan tace "Ya isa,聽 anzo" Driver ya ci birki,聽 suka fita,聽 ba ta jira kowa ba ta isa Gidan da sauri, a Soro suka ci karo da Baffa rike da chasbaha,聽 da alama masallaci zaije,聽 tsohon dan fulani amma da karfinshi,聽 chak ya tsaya yana kallon Matar da ke gabanshi tana haki kamar tayi聽 gudu,聽 Inallilahi wa ina ilaihir rajiun yake maimaitawa kamar ya ga fatalwa,聽 bakinta na rawa tace "Baffa" bakinshi na rawa shima yace "Aisha Yesmin" da sauri ta isa gareshi ta rungume Mahaifinta,聽 da fullanci yake cewa "kece wallahi,聽 baki mutu ba" nan su Paapa suka聽 iso,聽 Bapha yace "Sada,聽 Wai ya akayi na ganku raye? ku min bayani?聽 Sada ya karaso ya dafa Baffa yace "Massalaci zaka ai?" muje duka, muna nan baffa har sai ka gaji da ganin mu,聽 yace "ku kuma ku karasa ciki,聽 nan suka shiga sukuma mazan suka bi bayan baffa,聽 drivers suka shigo da kayyayakinsu,聽 Yesmin da sauri ta shige cikin babban gidansu tana kwada sallama,聽 wasu yanmata suka amsa sallaman,聽 da alama bata san su ba,聽 su ma kallon su kawai suke,聽 suna cewa "sannunku da zuwa" yesmin tace "ina mutan Gidan" Nene Asibi ta fito tace "baki ne a gidan namu?聽 Sannunku da zuwa" Yesmin ta tashi ta rungumeta, "Nene Asibi" ta dagota ta kalleta tace "yau na shiga uku,聽 jamaa ga fatalwa a gidan Ardo" Maama tace "wallahi ba Fatalwa bace nice, Yesmin dinku,聽 ban mutu ba" mamaki suka tsayayi,聽 tace "wai ina Umman Shehu, ko tana Sallah" Nene Asibi tace "hmm,聽 Yesmin,聽 saidai hakuri,聽 Allah ya ma Mahaifiyarki Rasuwa Shekaru 12 kenan" wani irin juyi gidan ke mata,聽 kamar zata fadi,聽 gabanta na fadi,聽 da sauri Naajwa da Zaineema suka riketa,聽 da kyar a ka zaunar da ita,聽 kuka takeyi a hankali,聽 ba rabon su gana da Mahaifiyarta,聽 nan dai Hajjo ta shiga bata baki, har aka samu ta shiga toilet don yi alwala tayi azahar. A GURGUJE Abu na waya,聽 tuni aka kira Yanuwa da abokan Azziki aka sanar dasu Yesmin bata mutu ba gashi ta dawo gida da ita da Mijinta da kuma diyarta,聽 kafin dawowar Masallacin Jumaa,聽 gidan Baffa cike,聽 da murna,聽 da yasa basu santa ba,聽 lokacin da take nan ba a haifesu ba,聽 wasu kuma basu da聽 wayau,聽 nan aka shiga yi mata ta'aziyar Mahaifiyarta.聽 Nan fa aka shiga cikasu da abincika kala kala,聽 da su Ardo suka dawo daga masallaci a ka taru a parlornshi,聽 Daddy ne ya musu bayanin duk wani abu da ya faru,聽 kuma be boye musu cewa Matarshi ce sanadi ba,聽 nan aka jajanta wa juna,聽 Baffa yace聽 InshaAllah zai basu maganin kariya. **** Kwanan su Takwas, suka dawo Kano,聽 sunji dadin zamansu Yola,聽 sun saba da mutanen chan. Zaid ma ya dawo Jiya, tun da Idi ya zo taryansu Paapa yace mai "Mijin Ziyada ya dawo ko?" Idi yace "eh ya iso,聽 yaje dai wani aiki ne" Paapa yace "Oya ka maidata Gidanta" batayi musu ba don tayi kewan Mijinta sosai. Aka Maida Ziyada Gidanta,聽 Daddy ya sa su Paapa komawa gidan da ya siya a Tarauni,聽 Gidan Paapa yayi kyau Sosai,聽 ba wani katon Gida bane,聽 3bedrooms ne,聽 da Zaineema da Najwa suka tafi,聽 Hajjo ta k'i yarda ta bisu,聽 ya zamana Gidan su Uku ne daga ita sai Daddy sai Majeed, duk gidan yayi wani iri,聽 Sada ya ma Abba maganar dawowa da Mairo,聽 ya nuna mai bacin rai,聽 ya nuna be son maganarta,聽 nan yayi shiru,聽 yace bayan an dan kwana biyu zai sake bijiro mai da maganar. * 聽聽 Tana isa gidan ta fada wanka,聽 ta ci kwalliyarta cikin Riga da Skirt na atamfa ta zanzara kwalliyarta tayi kyau sosai. Shikuma Ogan Niyyarshi ya gama aikin da yake ya wuce Gidansu Majeed ya dauko matarshi,聽 don ya mayi kokari da be bita chan yolan ba,聽 sosai yayi missing dinta,聽 Idi ne ya sanar dashi cewa matarshi na Gida,聽 haba kamar jira yake ya ruga da gudu mota yace a kaishi Gida,聽 dokin ganinta yake,聽 yayi missing dinta da yawa,聽 ana isa ya fita da sauri,聽 tana jin shigiwanshi ta fita itama da gudu,聽 ba su damu da maaikatan Gidan ba,聽 ta rungumeshi shi kuma ya dagata sama yana juyi da ita yana jin dadi,聽 daukarta yayi har cikin dakinsu kafin ya direta,聽 nan fa suka fara gwada ma junansu yanda sukayi missing din junansu,聽 ta mishi godian abubuwan聽 da ya musu tun daga ranar tafiarsu Yola har dawowansu,聽 nan ya hade bakinsu yana shaida mata cewa su abu daya ne,聽 ba godia a tsakaninsu. B A Y A N聽聽 K W A N A聽 B I Y U Maama ta dafa Abinci ta zuba a cooler tace ma su Zaineema su tashi su kai ma su Daddy Abinci,聽 dama sun shirya,聽 suka dauki Basket din ita da Najwa suka fita bayan ta basu kudin Keke Napep.聽聽 Suka fita suka tafi gidan hajjo, Abdulmajeed da Daddy聽 basa nan ko da suka isa,聽 Najwa tace "Didi,聽 kizo muje gidan Zuzu" Zaineema tace "Aa ba zanje ba" "Haba didi, kizo muje please,聽 ba dadewa zamuyi ba" Zaineema tace "ke ni ki kyaleni,聽 ina Yaya,聽 ba zan dinga bin gidan k'anwa ba" Najwa tace "Oh,聽 nikam na tafi,聽 tace sai kin dawo" Najwa tama Hajjo Sallama,聽 ta fita ta tsaida keke Napep don yanzu ta zama yar聽 gari,聽 Gidan Ziyada ta nufa. *** Ziyada na kwance jikinshi Wayarshi yayi k'ara,聽 tsaki yayi kadan,聽 ya janyo wayan,聽 ganin me kiranshi ya sa shi sake buga tsaki,聽 Ziyada tace "Yadai My Forever?" yace "takura min suke sonyi daga gurin Aiki" yayi karya,聽 tace "ka dauka mana" ya mike yace "ina zuwa" ya fita rai a bace,聽 zai bata ma Na'ilah rai,聽 meye zata ding damunshi?聽 Salan ta ja mai matsala da Ziyada,聽 fita yayi daga Parlorn yayi bayan Gida inda da yakanyi waya lokacin yana matsayin Nura. Shigowanta聽 Gidan kenan,聽 da yake Zaid ya janye tsaron nan bata samu wahalan shiga gidan ba,聽 hango shi tayi yayi baya yana latsa wayar,聽 a ranta tace "mugu,聽 muguntan zakayi ko?" ta so ta share ta shiga gun Ziyada, amma sai ta samu kanta da bin bayanhi. 聽聽 聽聽 "Na'ilah,聽 whats your problem wai,聽 meyasa zaki dameni,聽 na gaya miki ba zan iya aurenki ba, i've told you not once not twice cant you get that to your
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169