Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 33

Chapter 33

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,216 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Zaineema ta nufo ta a guje, ta rungumeta tare da fashewa da wani irin kuka mai tsuma zuciya. In hankalin Hajiya Mairo yayi dubu to ya tashi, jiki har ya fara rawa, Rayuwarta, bata son kukan Yaranta, bata son tashin hankalinu, tana mamakin me ya sa Zaineen ta kuka, tana tunanin irin hukuncin da zata ma duk wanda yayi sanadiyar zuban hawayen diyarta, jikinta har rawa yakeyi, "Zaineema, kiyi shiru ki gaya min waya tabaki, me aka miki?" cikin Kuka Zaineema tace "Mummy, Khaleed ya sakeni"聽 ta sake fashewa da wani kukan. Mairo ta lailayo ashar ta zuba, tace "da kika mishi uban me? Sai da ya maidaki bazawara zaice ya sakeki? To wallahi ba zaiyiwu ba share hawayenki" hayagagan da Mairo keyi ne ya fito da AbdulMajid da Nana, ganin Zaineema na kuka suka ci birki Gabansu, AbdulMajid ya juyo da ita gabanshi yace "Zaineema meya faru? Me aka miki? Ko wani abun ya samu Khaleed ?" karaf Mairo tace "ai dama wani abu ya samu shegen, wai mu zai tonawa asiri, sakin Zaineema yayi" AbdulMajid ya doka salati, me kika mai Zainee?" Mummy cikin hasala tace "mai ko zata mai? Ya gama cin moriyar ganga mana, wallahi sai naci mutuncin Khaleed, sai na watsa shi, sai na mai abunda zaiyi nadaman furta kalmar Saki ga Zaineema". AbdulMajid yace "Mummy Calm down, ki bari ayi komai a tsanake, ba mu san me ya hada su ba, ke Zaineema, me ya hada ku daga komawanki聽 Kaduna Sunday?" kasa magana tayi, Mairo tace "yo me ko zata mai, ita da ta koma jiya, kuma tace ko da ta zo biki bai gari? Me zata mai? Ko don abokinka ne?" Majeed bai kulata ba ya kalli Nana yace "take her to her room" Nana ta ja k'awarta sukayi daki. Majeed ya bar Mairo sai huci take tayi, ya latso numbern abokinshi Khaleed har ya gama ringing be dauka ba, kafin ya sake wani kiran, wayan Daddy ya shigo wayarshi, a ladabce ya dauka da Sallama, daga bangaren yace; "Waalaikum Salam, Abdulmajeed, ina Mummynku ne?" AbdulMajid ya sa wayar a handsfree yace "gata tana jinka" yace "Maryam, kudin da Alhaji Nakowa ya kawo shekaranjiya nawa ke ciki?" Mairo cikin damuwa tace "inajin Miliyan 20 ne, ya akayi?" yace "Fanaz Ventures suke so a raba shares din Abba-fanaz Shares, zasu saida ne saboda wani emergency, shine na ga why not mu siya shares din, sai mu zama mallakin joint stocks din duka?" Mairo tace "hakan ma yayi" yace "ai ba a kai ga kai kudadden nan bank ba ko?" tace "da yanzu nake shirin zuwa" yace "good, yanzu AbdulMajid ka kawo min Kudin Office". AbdulMajid yace "to Daddy" Mairo tace "Kudin ma nan cikin store din dakina" Abdulmajeed ya wuce daki, Mairo ta cigaba da cewa "Daddy Akwai Matsala" yace" Subhanallah Maryam, wata irin matsala kuma?" "Khaleed ya tona mana asiri, ya saki Zaineema" Salati Alhaji Abba yayu,yace "mai ya auku?" tace "koma meye, zan bashi mamaki" yace "Aa Maryam, ki bari ayi komai a tsanake, barin gama da Office inzo, sai muji ta bakinsu, ba zai gagara ba sai a shirya tsakaninsu" kafin tace wani abu AbdulMajid ya baiyana yace "Mummy ni ban ga wani Ghana must go ba" dam gabanta ya buga, tace "yaro yana nan a cikin store din, da hannuna na sashi a ciki" Majeed ya koma chan kuma ya sake dawowa, yace "ba fa ya nan, maybe kin kai Office din Daddy" da mamaki, jiki a sabule tace jeka chan din ka duba, ba wai don ta yarda ta kai chan din ba, da azama ta nufi store din dakinta, taga Wayam, ba ghan must go, daga kai din da zatayi taga wayam, ba Jewelry kit dinta, ta duba ta duba ba Akwatin Sark'okinta,nan da nan ta rude ta fita hayyacinta,a sama taji muryan Majeed yace "Mummy ba komai har a office din" Mairo tunani ta shiga yi, kwatakwata ta dauke dif, bata gane komai,kanta na wani irin sarawa,tabbas an shigo gidan nan an yashe su, nan ne maajiyarta, komai dinta na store din nan, zuciyarta ta amince da Barayi sun shigo gidan, "Inalillahi wa ina ilaihir rajiun ta furta a hankali" kamar wacce aka tsikara,ta zaburo a guje ta fada Office din Daddy, gun safe dinshi ta nufe, ta bude, Wayam taga Cikin safe din, Shikenan ta faru ta kare, wani irin zufa ya keto mata, fincike dankwalinta tayi, ta sa hannu cikin gashinta ta yamutsashi kamar tababbiya ko da yake dakyar ne in ba ta tabu ba, AbdulMajid da ya bkyota ciki yana kallonta yace "Mummy? Daddy ya dau documents din cikin ne, naga safe din Empty?" kamar ta6a66a tace "Yaro, sun yashe mu, sun watsa mu, wallahi sun kwashe komai, shikenan ta mu ta samemu" kamar daga sama sukaji Muryan Nana na cewa "Ashe Zaineema kwarto Khaleed ya kamata dashi a daki shiyasa ya saketa" kamar an聽 tsikara Mairo ta sa hannu akai ta kwallara ihu, kafin Majeed yayi wani yunkuri tuni Mairo ta arta a guje, bata ganin gabanta, ita dai gudu takeyi, daidai Staircase tayi wani tumbling, ta dinga gangarawa har sai da ta ci karo da bango, nan take ta fara b'ulbular da Jini, da k'arfi Majeed yace "Mummy". Bibilicious lovers, ga Babi na sha hudu? Kar fa kuce Mairo bata baku tausayi ba, dandan, nidai ta ban tausayi, bari maga su wa zasu tayani yi mata kuka. Vote Vote and Vote Please. #1love #ADAY #bibiliciousfreakingfans #anatare #nagode Biebee Isa [12:07, 25/09/2017] 鈥�+234 803 414 9368鈥�: 锟斤拷A DADE ANA YI....sai gaskia锟斤拷 NA BIEBEE ISA 庐NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA) Wattpad:@biebeeisa Pg1鈨�5鈨� Cike da tashin hankaki, Majeed ya dinga harhada stairs bibiyu ya sauka ga Mummynsa, gabaki daya ya tallafo ta jikinshi, bai damu da jinin da ke 6ata mishi kaya ba, hawaye yakeyi, ganin Mummy bata Numfashi ya sa hankalinshi tashi, Zaineema da Nana suka karaso gun, sai ihu suke tayi,tuni Majeed ya daka musu tsawa, yace "ku mahaukatan ina ne? Mtsww, Nana je ki ki fiddo mota ki matso dashi k'ofa, Zaineema, get Dad on the phone" ba su bashi amsa ba kowa tayi yanda yace, Majeed daurewa kawai yakeyi, yana kiran "Mummy stay with me please" Chak ya dauketa ya fita da ita, daidai zuwan Nana da Mota baya ya saka Mummy, Nana ta shiga ta ja Motan, Majeed yace "Zaineema ki jira zuwan Daddy". * Emergency aka karbi Hajia Mairo, likitoci ne tsaye kanta, da k'yar suka samu suka tsaida jinin da ke zuba a goshinta, Jini dai ya zuba sosai, Majeed ya rasa gun zama, yayi na yayi chan, sai safa da marwa yake tayi, Nana tayi k'okarin kwantar mai da hankali, amma ya k'i yarda, daidai nan Daddy da Zaineema suka k'araso, a reception suka iske su, Duk suka bi sahu, chan Dr ya fito hankali a tashe duk sukayi kanshi suna tambayan ya take? Cike da jimami yace "I'm sorry, theres nothing we could do,we lost her" Zaineema ta zabura a guje tayi dakin da taga Dr ya fito, Daddy duk yabi ya rude,ya fita hayyacinshi, jikinshi rawa yake, hawaye na bin kumatunshi, Yana Son Mairo fiye da Rayuwa da kanta, ina amfanin rayuwarshi in Mairo bata ciki?. Bakin Majeed bai fasa kiran Allah ba, "Inalillahi wa ina

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});