Chapter 162
Chapter 162
tayi watsi dasu a baya ta nemi numbersu daga wajen wata kawarta, ta dinga kiransu tana gayyatarsu, badai ta kira Hajia Aleeyah ba, don sun raba Jaha. Zaineema ta shigo Parlorn sanye cikin doguwar riga ta Alfarma, tace "Mummy zanje Gidan Paapa, Aunty Karima zata min lalle" Mummy ta danyi wani tubani kafin tace "bari in kira Daddynku in tambayeshi sai muje tare k'ila akwai Aikin da zaayi a Gidan Paapanku" Zaineema tayi murmushi a ranta tace "gaskia Mommy ta chanza, da da ne fitar ta take ba tare da izinin kowa ba, Zaineema tace "Mummy ina waje ina jiranki" kai kawai ta gyada mata, cike da kissa ta kira Daddy ta lankwashe murya tace "Sweet Daddyn Yara" daga bangarenshi ya murmusa har ranshi yaji sabon sunan da Maryam ta lak'a mai yace "Sweet Mummyn Yara" ta lumshe idanuwa tace "ina neman izini zuwa Gidan Sada, zanje na gansu da shiryeshirye" Daddy yaji dadi, Maryam bata taba nemin izininshi ba in zata fita, amma yau itace da neman izini, tabbas yaji dadin sauyawarta, kuma ya lura tun da ta dawo take k'okarin faranta mai rai yace "A dawo lafiya, nima mun fita da Sada" "Allah ya maido min kai lafiya Masoyina" Daddy har ranshi ya ji dadi, yana ta murmushi gaban Paapa, Paapa yace "Allah ya ja da ran Mijin Maryam Angon Aynarh" Daddy yace "fadi ka k'ara" Hajjo tayo daria. Mummy ta yafa gyalenta ta fito inda Zaineema take waya da khaleed, Baya suka shiga Driver ya ja su, suka nufi tarauni Gidan Paapa, a hanya ne Driver yayi tuning zuwa Meela FM suka ji wata zazzakar murya na sanarwa. *Hajia Mairo Abba Abu na farincikin Gayyatar 'yanuwa da Abokan Arziki zuwa yinin Bikin Danku Abdulmajeed Abba Abu, da kuma walimar tarewar Amaryarta Hajia Aina'u Mustapha da zaayi ranar Lahadi da k'arfe 3 na rana a Gidan Alhaji Abba Abu da ke Nassarawa lowcost, wannan na matsayin katin gayyatar ga duk wanda be samu Kati ba, Allah ya bada ikon hallarta Ameen, Sanarwa Hajia Mairo Abba Abu*. Zaineema ta hau tafi tana cewa "Wooo Mommynmu, wallahi kin burgeni, Allah ya kwabe fitina tsakaninku da Aunty Aynarh" Mairo tayi daria tace "Zainee, ance miki mu na yau ne? Da na bi bokaye, amma ina neman yafiyan Allah, Allah ya yafe min, yanzu kuwa, kishin Matayen Annabawa zanyi, kuma dan farincikin Mijina, Ke dai muje zuwa, ba zakuji wata matsala daga gareni ba" Zaineema ta rungumeta tace "Thank You Mom" shafa kanta tayi, tace "Khaleed zaizo daurin Aure ko?" Zaineema tace "Gobe yace zasu taho harda Hajiarsu" Mairo tace "Allah shi kaimu, ya kawo su lafiya" Zaineema tace "Ameen" kafin su isa sai da aka sake sanarwa a gidan Radio. ***** Abdulmajeed yayi tsaki a karo na uku yace "wai don me zaa ce bazan ga Pure Heart ba? Don me?" Zaid dai dariya yake yace "nikam zauna in baka Goodnews dina" tsaki yayi ya zauna yana fuskantar Zaid yace "Ina jinka" Zaid yace "My Forever is Pregnant" Farinciki ya baiyana a fuskan Abdulmajeed yace "MashaAllah, ikon Allah, howcomes?" Zaid yayi rage girman idonshi yace "tambayana kake? To barin gaya ma, ni da Ziyaa--" Abdulmajeed ya wawuro wani pillow ya jefe Zaid dashi yace "You Marapoka, ba haka nake nufi ba" Zaid ya fashe da daria ya mike yace "tashi muje muga Kayan da Idi ya siyo" Abdulmajeed ya tashi yace "wani kaya?" "Maama tace a yi ma su Mummy lefe ita da amaryarta" Abdulmajeed ya dafe kai yace "Ohh Mata, muje Gidan ni Allah duk yanda zanyi naga PureHeart sai nayi ehe" yayi gaba Zaid na binshi a baya. Akwatuna 6 saiti biyu wanda kala kadai ya bambanta cike mak'il da kaya, ko wani akwati da abunda ke ciki, Abdulmajeed yace "kai ni banda lokacin kallon wadannan abubuwan" Idi ya kalli Zaid yace "baka kalla ba, Ummu Sudais ta hada, ka dai duba abunda babu sai a kara" Zaid yace "i trust you, and i trust Ummu Sudais,ba sai nagani ba, kawai ka sa yaranka su kai chan Gidan Hajjo, su Daddy na chan, in sun gama a kawoshi chan Gidan Paapa, yanda Maama tace su zasu kaima Aunty Aynarh ku ksi motocin da zasu kai su chan, kasan shaani na mata" Idi yayi Daria, yace "Angama Oga" suka wuce kafin Idi ya kira yaransa suka kwahi kayan suka nufa Gidan Hajjo. **** Hajia Mairo ta ware a Gidan Maama ana ta fira da ita, nan tace ma Aunty Karima in an gama ma yara gyaran jiki itama sai an mata, don itama amaryarce, shewa ake tayi. Su Zaid da Abdulmajeed sukayi Sallama a Parlorn, amsawa akayi, suka sake gaisawa, Zaid ya dan kalli Hajia Mairo yace "Mummy ina wuni" da fararta dukda ta na kunyanshi tace "lafiya lau Zaid, ya akaji da hidima?" dan dariya yayi ya danyi gaba yace "Aunty Karima. Ina Baby wannan yace sai yaga matarshi zai bar gidan nan yau" Abdulmajeed yace "lahh, karya yake, wallahi cewa yayi na rakoshi wurin Zuzu, wai yana missing dinta" Mummy ta watsa mai hannu alamun dak'uwa tace "baka da kunya ko? Oya zo ka fice, kar ka sake ka shiga dakin yanmatan nan, ba su kadai bane" Zaid yayi kamar be jita ba, yayi gaba, burinshi yaga matarshi, yaji muryan Mummy na cewa "harda kai Zaid, zo ka wuce, oya out both of you" Zaid ya turo baki ya fasa shuga dakinsu Najwan ya zo ya dungure Majeed ya tusa k'eyarshi suka fita suna mitan an hanasu ganin matayensu". Maama ta sa daria tace da Mummy "ai kece daidai su, dazun wai ina dakin Paapansu Zaid yake ta wani fi'ili wai matarshi na dauke da juna biyu, kamar kanshi farau" nan fa Mata suka fara tofa alabarkacin bakinsu "Ahh MashaAllah, su Ziyadatu har an harbu? Allah ya inganta" Mummy dai tayi ta murmushi. Idi yayi Sallama a bakin kofar Parlorn, wata diyar Baba hussaini da ake ce ma Cutielurv ta lek'a, suka gaisa yace "kice ma Maman gatan marayu ga sak'o nan" Cutielurv ta koma ta sanar da Maama, tashi tayi ta nufa waje, har kasa ya durkusa ya gaidata kafin yace "ga Sak'o nan, inji Gatan Marayu" a ranta tace "Allah ya kara budi na Alheri Gatan Marayu, tace ku shigo dashi, Yaran Idi suka dinga shigowa da Akwatun nan, yan parlo sai kallo suke dai. Maama tace ga Lefe nan "Yara sunyi wa Iyayensu" ko bata fada ba, sun san Zaid take nufi, "Hajia Mairo saiti guda, Amaryarta saiti guda" Guda aka sa, Mairo tace "MashaAllah, Allah ya biyashi da Gidan Aljanna" suka amsa da Ameen, nan suka kwantar da Akwatunan suka shiga budewa dayan bayan daya, sutura guda hamsin Harda dinkakku ready made, da kayan shafa, da mayafai, da yankune da sarka Zinari. Maama tace "Hajia, ki dau wanda kikeso sai akai ma Amarya nata ko?" Hajia Mairo tace "na dau wannan" na farkon kenan, na aka hau guda. Tace "Toh, ku tashi mu dinguma muje Mukai ma Amarya lefen nata". Haka ko akayi, Mata su ka cika motocin da aka tanada dominsu gaban Gida, aka loda akwatunnan Aunty Aynarh aka nufi Gidan Amarya, Yanmatan aka bari a gida. Hajia Aunty Aynarh zaune cikin Kawayenta, yanuwa da abokan arziki, wanda kallo daya zaka musu kasan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169