Chapter 167
Chapter 167
ya dagota suka mike kan kafaffunsu, zuwa makunni fitila ya nufa ya kashe wutan Ya jata zuwa kan Gado. *Asuba ta gari Pure-Jaan* *A GURGUJE * Cikin Kwanaki 21, Masoya hudun nan sun k'ara kyau sun girgije, har wani k'ibak'iba sukayi, k'auna ce suke ginawa a gidajen su mai tsafta, zumuncinsu ya dore, kaunar junansu suke, Ziyada ta koma Makaranta, kamar yanda Abdulmajeed ya ma Matarshi Alkawari hakan ko akayi, ya sakata a Fallahil Islam dake nan k'asan Maitama, kullum shi ke kaita, ko yana aiki sai ya yanke ya je ya daukota, ya kumayi enrolling dinta a wani Catering School wanda zata dinga yi Online. In suna Gida ko Najwa ta shjga Gidan Zaid, ko Ziyada ta shigo Gidan Abdulmajeed. Yau ma hakan ne, Najwa ta shigo Gidan Abdulmajeed, wanda cikin Ziyada ya dan fara turowa, ta ciko ta kara k'iba, Ziyada tace "Muje baya muyi hoto" Najwa tayi daria tace "su kuma masu ciki har craving din hoto suke?" turo baki tayi tace "wai ba MyForever yace ki dinga min abunda nake so ba?" Najwa tayi daria ta daga hanuwanta sama tace "Sorry Matan Bhaiy, muje muyi hoto" Ziyada ta mike ta ja hannun Najwa suka fita daga Gidan tace "backyard zamuyi" "duk yanda kikeso Hajiata" Ziyada ta kwalawa Mai aikitan kira tace "H-Jiddarh, zo ki mana hoto" jiki na bari H-Jiddar tazo ta karbi wayan ta shiga daukansu".  Suna gama Hotuna kuma suka bige da Video Call da Zaineema. K A N O Zaman Lafia ake a Gidan Daddy, sun hade kansu suna kyautatawa Mijinsu da Surikarsu, ko waccen su tsakanin Mummy da Aunty Aynarh burin kyautata ma Hajjo suke, tana jin dadinsu. Mummy ta shiryu, ba ruwanta da kawayen banza amma kunsan wata sain me hali baya barin halinshi, takan nuna isanta gun kawaye don ta keta su fiye da tunaninsu, amma baya ganan bata da matsala. Daddy kuwa ya narka wata k'iba, hutu da kwanciyar hankali ya darsu mai a cikin zuciya, zumuncinsu da danuwanshi Sada sai abunda yayi Gaba. A Gidan Paapa Zaid ya wadatar musu da komai, duk asuba sai tayi waya da Yaranta da Surikanta, bata da kadaici don akwai masu Aiki, da wata babbar mata haka, sannan diyar Yayanta Umaimah da take rik'o yar shekara 6, Allah yayi ma Umaimah farinjini don tun tana jinjira mahaifiyarta ta rasu, kowa na sonta , yarinyar na da farinjini sosai, one of the best schools a Kano aka sata, so Ko kadan Maama bata da kadaici. Ana Azumi na saura Kwana Goma suka tarkato sukazo Kano don gabaki daya zasu tafi Umrah suyi Azumi Ashirin A chan, Gabaki dayansu a Gidan Daddy suka sauka, nan aka yi ta murna da zuwansu, Hajjo ta dinga dirka ma Ziyada Kayan kwadayi, su Zogale da kwadan rama da sauransu. Ana jibi Azumi jirginsu ya tashi zuwa Madinatul Munawwarah, Daddy, Paapa, Hajjo, Mummy, Maama, Aunty Aynarh, Abdulmajeed, Zaid, Ziyada, Najwa, Zinatu, Muhsin da Umaimah..  A chan suka ci rabi da kwatan Azumi kafin suka dawo, a Kano sukayi Sallah. Kafin suka koma Abuja. Ba jimawa Najwa tayi WAEC, ba da dadewa ba sakamako ya fito da kya, Makarantan su Ziyada aka nema mata, bayan wasu lokutta ta fara classes a kan course din da ta zaba . *MONTHS LATER(Bayan wasu 'yan watanni)* K A N O Maama zaune suna fira da Mummy, Mummy tace "wai ni Hajia Aleeya tazo neman taimako gurina?" Maama tace "Rayuwa, kin taimaka mata ko?" tace"Waaa? Ni, ai wallahi koran kare na mata, na kuma nace ma maigadi in ya sake ya barta ta sake shigo min Gida A bakin aikinshi" Maama tayi daria tace "Allah ya huci zuciyan uwar gatan marayu" Mairo na karkada kafa tace "Wallahi irinsu Hajia Aleeya ke kai mutum ga halaka, Allah ka nissantar damu daga sharrin irin kawayen banzan nan" Maama tace "Ameen Ameen" Aunty Aynarh ta turo kofan Parlorn da Sallama, tana yatsina Maama tace "Ahhh, ga Maman Biyu" Dan dariya tayi ta shigo ta samu wuri ta zauna tace "Maaman Umaimah bansan kin shigo ba" tace "ban dade ba, yanzu zan shiga da mu gaisa" Aunty Aynarh tayi dan guntun tsaki, tace "Nidai Wallahi sam bansan warin Part dina, zuciyana tashi yake" Mairo tace "ai kece bakya jin magana, sai da nace miki ki dawo part dina, kin k'i" tace "ai gashi na dawo, in ma na ga nan din nogo, Kwara zan tafi, wallahi ba zan iya ba" Mummy tace "nima na biki wallahi, dan ba zaki barni nikadai ba" Maama tace "Ya zakuyi da Yaya fa?" Aunty Aynarh tace "yo ga matarshi" Mummy tace "Haba dai, ai wallahi kina tafia, zan biki, nima ban ina son zuwa Kwara" Maama tace "Sai ku dawo ku iske Yaya har ya auro mata Biyu, daya part dinki, daya dayan" Daria suka fashe, "ai ba ya fara ba" Maama tace "uhm uhm dai" suka sa daria. K A D U N A Suprise suka mata, sai dai ganinsu tayi sunyi diran Mikiya, Ihu ta sa ta hau rungumesu, Najwa tace Didi ashe kema kinyi nauyi" hararrasu tayi tace "kema cikin gareki" tace "wallahi banda komai" tace "ahap mu dai zuwa" sukayi daria, nan Abdulmajeed da Zaid suka shigo Khalid na musu Jagora, Zaineema ina zata sakasu don jin dadi, yanuwanta sun kawo mata ziyara, dadi kamar ya shideta. Abdulmajeed yace "Khalid, are you busy?" Khalid yace "Haba Aa why? " Zaid yace "Aron Lokacinku zaku bamu kai da matarka" Khalid yayi zaton wani abu ya faru ya tattaro hankalinshi yace "ina fatan lafia" Zaineema taji gabanta ya fadi, Abdulmajeed yace "Relax kuzo muje" ya mik'e ya tashi, duk suma suka m'ike, suka fita, suka shiga Mota, Driver yaja, mota uku sukayi, Zaineema sai dai ta kalli Khalid shima ya kalleta suna son k'arin bayani. Wurin wani K'atoton Mall suka yi Parking me dauke da *ZEEMA SUPERMARKET AND BEAUTY SPA SALON* suka firfito, suna tunanin me suke a wurin, wannan k'aton ginin, su kan wuce wurin ita da Khalid tunda hanyansu ne, kuma ta na ganin wurin da ba a dade da fara gina shi ba, tace "Dee, dube ginin nan, wai har an gama kamar an ma fara aiki a ciki" Khalid yace "Ahap, ai na ce miki daga gani wani Maikudin ke gina wurin" ya kalli su Zaid yace "wurin fa ko two weeks baayi ba muka ga an fara ginashi, wai har an gama" Zaid ya kalli Abdul suka ma juna murmushi, ko Najwa sai dai ta kalli Ziyada duk basu san meye ba, Zaid ya kama hannun Ziyada da tayi nauyi sosai haihuwa yau ko gobe, ya kalle su yace "to mu shiga ko?" Zaineema tacw "Allah Sarki, shopping ku ka kawoni, aikam wallahi Dee yau zanyi ma babyna siyayya" Abdulmajeed yace "Its Yours" ta dan kkalleshi bata gane me yake nufi ba tace "What?" Zaid yace "Naki ne Sister" ta kalli Abdulmajeed ta kalli Zaid tace "Wai mene?" Abdulmajeed ya nuna duka ginin yace "All of it Sis, its yours, kece mamallakiyan Zeema Supermarket, allofi it" Waiyo Allah dadi yasa Zaineema hawaye, ta kalli Mijinta shima farincikin yake tayata, me zatayi? Bata sani ba, dadi ji take kamar ta fara nakuda yanzu, ta kalli Zaid tace "Me zan ce muku?" Zaid ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169