Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 85

Chapter 85

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

waiga gun da Majeed ke kallo, duk ta daburce dauke da kayan Hajjo, tace "Erhm, umm ni ina nan, zan taya Mummy da aiki" Mairo ta galla mata harara, Majeed ko yaji dadi, yana son ya dinga ganinta ko hankalinshi zai kwanta. Daddy yace kuzo kuyi ta tafiya kar Magariba ya muku a hanya, Majeed ya ja Akwatin duk suka fita Waje banda Mairo da ta koma daki don kanta da ke barazanar fashewa, aka sanya kaya a booth, suka shiga Mota, Hajia Aynarh harda makala ma Hajjo seatbelt kamar zasu bar garin, Daddy dadi dai, suka daga musu hannu byebye suka tafi. Wayarta yayi k'ara, tafi so in sun kirata taje chan Bq suyi wayarsu, don nan zata sake tayi magana, da sauri tayi baya don amsawa, kamar yanda take hoping su Maama ne, sun dade suna waya kafin ta yo hanyar cikin Gida, lokacin Gidan ya fara duhu, alamun Sanda taji, tana waigawa taga Nura ya shigo ta gate yana magana da Maigadi, nan Maigadi ya karantar dashi komai, na ganin da yayi an fita da Yaran Gidan da Hajjo, Zaid ya jinjina kai ya ciro abu ya mika ma mai gadi, kafin ya sake sanda yana takawa cikin Gidan, Shikenan, ta kama Nura na magana da Maigadi, wato Maigadin ma minahiki ne, yaci saa ba wanda ya ganshi, yana shiga Daki AbdulMajeed ya fito daga toilet Majeed yace "Allah Sarki Bawan Allah, shaf na manta daku, abubuwan sunyi yawa kuyi hakuri kaji?" Nura dai kafeshi da ido yayi, ciro wata takkada yayi a cikin dukunnanen Aljihunshi ya mika ma Majeed, Majeed ya Murmusa ya karba ya fara karantawa; _ Assalam Alaikum, ina me baku hakuri ga Dawainiyar da kuke da mu, nasan kuma kuna fama da kanku, hakan yasa ni tafia neman danginmu a k'auyen Bichi, InshaAllah zan dawo nan ba da dadewa ba don tafiya da Yaya Nura, ku cigaba da kula min dashi, Ubangiji Allah ya saka muku da Alheri. Nagode nice Naeelah_. Allah Sarki cewar Majeed, Ya kamo hannun Nura kamar ya san me yake cewa yace "Kayu hakuri, zaka daina ganin k'anwarka na dan lokaci, zata je ta dawo kaji" ya shafa kanshi kamar dan yaro, yace bari naje Masallaci nayi Sallah, Majeed ya fita daga Dakin, a Parlo suka hadu da Daddy shima Masallaci zaije, Zaid na kallonsu ta hannun kofa, ya ciro waya ya kira Ziyada, nan take shaida mai sunzo Gidan Wata Auntynsu, chan zasu kwana, a hankali yayi ta bugun cikinta har sai da ta gaya mai abunda yake son sani, ya mata Sallama yace "zaije Masallaci" A fili yace "so ba kowa a Gidan yanzu? Daga ni sai Mairo, sai Zaineema? Perfect, ya fito daga Parlo ya nufa gun Maigadi, yace " bani abun nan da Arm ta kawo jiya" jiki na rawa Maigadi ya dauko ya bashi, Zaid yace "yaushe zasu dawo?" Maigadi yace "Chan suke Maghrib da Ishai, so sai bayan Ishai, sai ma sun gama karatun Masallaci da sukeyi bayan Ishai, so zasu kai 8;30" Zaid ya Murmusa yace "yanzu 6;22, ina da lokaci, Maigadi ya Murmusa Zaid ya shige ciki, daidai k'ofar Dakin Mairo ya zubar da wani abu, kamar ruwa, in ba ka kalli wurin ba, ba zaka san akwai abu a zube ba, Murmushi yayi na mugunta, da tafito ta taka zata sul6e ta fadi, k'ila ta samu karaya, ko tsagewar kafa, ko gocewar k'ashi, Allah ya sa duk abubuwa Ukun su sameta" A ranshi yace "da kin fito Hajia Mairo, zakiyi muguwar faduwa, wani mummunan abu zai samu k'ashin jikinki, ko na hannunki, ko na bayanki, ko na kafafunki ko kuma duka, Allah sa haka" ya wuce dakin Majeed cike da Annushuwa. Add Duk abubuwan da yake kan Idon Najwa, tunda taji an bude kofan dakin Majeed ta leko, tasan ba lafiya ba, ganin Nura ya shigo da wani abu yayi hanyar dakin Mummy, ta san cewa he's upto Something, Sai da tayi kusan Minti 11 tana neman abunyi, kafin ta yanke hukuncin dauko Mopper, a hankali ta bude kofan, ta karasa gaban Dakin, tsugunnawa tayi ta lakuto abun kasan, kamar mai, kamar sabulun ruwa, yauki da santsi gareshi, mopper ta sa ta goge, ta shiga toilet ta wanke Mopper din, ta dawo da ruwa ta zuba ruwa a kasa ta sake gogewa, santsin da yawa, sai da ta dau tsawon lokaci tana gogewa kafin ya gogu, har ta taka taga lafiya lau, ko Mummy ta taka ba abunda zai sameta. Da sauri ta koma ciki. Kasa kunne yayi don jin Ihun Hajia Mairo, shiru ba wani labari, har kusan awa daya ya shude, ya na jin karad bude k'ofa ya mike da sauri yana lekenta, dadi ya ziyarceshi, tana fitowa ta wuce kitchen, baki bude Zaid ya bi inda ta bi da ido, ya akayi haka? Ta wurin tabi ya sani, ranshi a bace ya latso wayar Armstrong, yana mai fada, abunda ya bashi beyi ba, ko tangarda batayi ba balle ta fadi, Arm da mamaki yace "Ka tabbata ta wurin ta bi?" a fusace Zaid yace "what nonesense? Ba ni na saka da kaina ba? Ta wurin ta bi" Amstrong yace "it cant be, abun nan yana da karfi, ko lightly ta taka sai tayi mummunan faduwa balle tiles ne santsin yayi yawa, its impossible ace ya bushe, maybe wani ya gani ya goge" Zaid yace "kar ka gaya min maganan banza, wa zai goge, ba kowa a gidan fa" haushi ya sa Zaid kashe waya, ba haka yaso ba, yaso Hajia Mairo ta nakashe, wuri ya k'ure amma zai san abunyi kafin gobe. Haka ya dauro Alwala yayi Maghrib. WasheGari Da sassafe Aunty Ainah ta tashi ta hada masu breakfast da taimakon masu Aiki, ta shiga dakin Yara, ta tashesu, ta umurce su da suyi Sallah, ta ja su kan dining, ta zuba musu breakfast, Dankali da liver sauce, sai Tea a gefe kuma farfesun kayan ciki, sosai sukaci, kafin ta ja Muhsin ta fara mai Wanka, sannan ta chuda Zinatu, ta shirya su cikin Uniform dinsu, kafin ta kaisu Makaranta da kansu bayan tace lokacin break zaa kawo musu Abinci, su fada me suke so, Muhsin yace Indomie and Boiled Egg, Zinatu tace Friedrice da coslow, tace "Alright zata kawo musu lokacin break " da ta dawo Gida tayi nata wanka, ta lek'a dakin da aka sauke Hajjo, har k'asa ta durkusa ta gaidata tace "Mama Ina kwana, ya kwanan bakunta?" Hajjo ta amsa da faraarta tace "Mama ki fito muyi Kalaci" tare suka fita, Ziyada ta sauko shirye cikin wasu riga da skirt na Material, ta gaidasu duka, ta tambayi su Zeenah, Aynarh tace "haba ai sun dade makaranta". Sukayi breakfast tare tace ma Ziyada ita zata sauketa Makaranta, sannan ta wuce Aiki, ta ba yan aiki umurnin karfe 9;30 a gama Abincin Zeena da Muhsin zata zo ta dauka, bayan tace da Hajjo ta saki jikinta sai ta dawo ba dadewa zatayi ba, Sukayi ma juna Sallama ta musu fatan a dawi Lafiya, Hajjo ta kwadaitu da halin Aynarh, har tana cewa InshaAllah in komai ya lafa zata sa Abba ya aureta, don ta lura yana sonta itama. Yau ma kamar kullum dukkan su Uku suka fita, ko wanne da abunda yaje nema, Daddy yan

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});