Chapter 32
Chapter 32
Yayanta bata dashi, ta ya zata fara nemanshi, anya zuwa Nigeria ba bad idea bane? Amma Hawayen Mahaifanta fa?, no she wont give up, not now da saura 'yan kwanaki ta tafi Nigeria, Allah zai hadata da danuwanta da yardan Ubangiji, kuma zata shaidashi ta hanya mai sauk'i don Maama ta gaya mata cewa Yayanta na da irin mark dinta a hannu da wuya, so InshaAllah everything will be fine. Da haka ta ja su da wasa har suka warware suna Family Play. A B U J A NG Ko a gaban waye Nana ba ta da wurin zama sai jikin Majeed, abun na damunshi ainun, sam Nana bata da kunya, ga jarabar tsiya, Alhaji Abba kauda kai yakeyi don ba ikon Magana, ita kuwa Hajia Mairo in taga Nana na shishige ma Majeed sai ta yashe baki, a cewarta wayewa ce, kuma Nana ce daidai Majeed ita zata bude mai ido, don Majeed wani iri ne. Nana bata da da'a a kan fita lokacin da taso ta dawo lokacin da taso, ko ta fita da Muhsin da Zinatu ta kaisu wuraren wasan yara, shiyasa yaran ke sonta ita kuma Mairo tana k'ara sonta. Ba ruwanta da Ziyada, a cewarta "she's no fun to be with" gaisuwa ce kawai ke hadasu don kwatakwata halaiyarsu ya banbanta. K A D U N A Cika aiki ya kalli Tamfatsetsen gidan da ke gabanshi yace "Barin kira Oga, i'm sure this is the house, address din da Oga ya turo min ne" ya dauko Waya a Aljihu ya latso numbern Oga Zaid sai da wayar ta kutsa tsinkewa kafin Zaid ya daga a dakile yace "Cika Aiki" Cika aiki yace "Oga gani a Unguwan Dosan, na gane Gidan" Zaid yace good, i'll tell you when to go in, i dont want any mistakes cika aiki" Cika aiki yayi daria yace "you can trust me on that. Amstrong yace "Oga, you are after Hajia Mairo, why arent you getting to her directly? Why are you just hurting her Children" kamar bazaiyi magana ba, sai chan yace "because hurting her Children will hurt her more, she loves them alot, besides i'm just getting started, i'll get her soon". Amstrong ya jinjina kai, shidai ba damuwanshi bane duk me Zaid zaiyi yayi, as long as zai cigaba da cika mai Bank Account dinshi. Bayan wasu 'yan awanni wanda yake daidai da k'arfe 9;30 na dare, Zaid ya kira cika aiki a waya yace " You can go in now, yana wurin Kawo, remember, bansan a sami matsala" Cika Aiki yace "Yes Sir". * Zaineema ta shiga toilet dan yin wanka, yau da wuri zatayi bacci tunda Oga baya nan, yaje Kano gobe zai dawo, ta yi wanka ta shafa mai, kamar yadda aladanta yake ta bi ko ina na jikinta da turare mai k'amshi, yar ficiciyar riga wanda be rufe cinyarta ba ta saka, Ta kashe wuta tare da hayewa Gado, ta so jin muryan Mijinta amma wayarshi not reachable, adduoin bacci tayi kafin ta rufe ido don yin bacci. Khaleed ya shigo gidanshi da misalin k'arfe 10:05pm, ya ki gaya ma Matarshi Zaineema dawowan shi don yana son mata Suprise, yau amarci zasu sake, don yayi missing dinta, suka gaisa da Maigadi, ya kwashi ledojin da ya zo dasu ya shiga cikin gidan da Sallama bayan yayi amfani da makulanshi ya bude gidan, beyi mamakin jin gidan shiru ba, dama daga ita sai mai aikinta, ya tabbatar sunyi bacci, kitchen ya shiga ya ajiye ledojin kafin ya shiga dakinshi yayi wanka tare da yin nafila, kayan bacci yasa ya nufi dakin Gimbiyarshi Zaineema. Ya sa hannu ya bude k'ofar, ya lallubo makunnin wuta ya kunna, Bak'in gani Khalid Yayi, idonshi ya sauka kan Zaineema da wani katon gardi kan Gado, da k'arfi ya furta "Inalilahi wa ina ilaihir rajiun". Cikin bacci Zaineema ta yi firgigi ta tashi da salati a bakinta. Tashi tayi da ta lura da wani kwance gefenta, da sauri tayi tsalle ta diro kan gadon, tana cewa " Honey waye wannan?" Hannu ya daga ya kamtseta da mari yace "Ubanki ne" zuwa yayi Kan Gadon ya finciko gardin da tsakanin shi ga Allah bacci yake be san me ke faruwa ba, Khaleed ya kaima wani mugun nushi a fuska ya bude ido tare da cewa , "sweety baki gaji ba kenan" yana bude ido ya ci karo da Khaleed, ya tashi irin a tsoracen nan yace "Sweety ba kice min yau mijinki zai dawo ba da banzo ba" Zaineema da ta kasa gane me ke faruwa tace "wai waye kai? Kuma me kake cewa" Cika aiki yace "Haba Sweety, dan kinga mijinki zakiyi pretending baki sanni ba, bayan na gama biya miki bukkatunki ko?" Khaleed ya kawo mai wani Shak'a ta baya, Cika aiki ya dunk'ule hannu ya guma mai Nushi mai zafi a Ciki, da sauri Khaleed ya sakeshi yayi kasa tare da dafe ciki, Zaineema ta aa Ihu, Cika aiki ya dauki rigarshi ya zura a guje. Da gudu ya bishi amma be cimishi ba har ya fita,ba abunda Zaineema keyi in ba kuka ba, tazo taren Khaleed ya sa hannu ya tureta, yace "Zaineema, na soki tsakani na da Allah, kin haince ni, kin cuceni, ban rage ki da komai ba, kin munafince ni, tsakani na da ke Allah ya isa, na sakeki Zaineema, na sake ki,dare yayi, zan miki uzuri, amma gobe safiyar Allah ki tafi ki bar min gidana, Adultress kawai". Wani irin kuka Zaineema ta sake tare da dafe kai, bata san hawa ba bata san sauka ba, bata san wake shirin rusa mata farinciki ba, tana kallo Khaleed ya sa kai ya bar mata Gidan, sai da taci kukanta ta shiga ciki, ta dauko waya ta kira gida duka basa shiga, da k'yar ta rarrafa dakinta amma bacci ya kaure ma idanunta, haka ta kwana zaune. Washegari da safe ta bi jirgin k'asa zuwa Abuja. Yau Tuesday, Mummy tayi Sallama dakin Nana rik'e da Tray din breakfast, Nana ta mik'e tare da karban tray din Mummy tace "good Morning Mother inlaw" Wayewar Nana na burgeta, tace "morning daughter in-law, ga breakfast dinku na kawo muku" "Awwn thats so sweet" Nana ta fada tare da bude Warmers din. Mummy tace "ina Yaro? Yazo in aikeshi Bank" Nana tuburne fuska tace "haba Mummy daga Aurenmu har zaki fara sashi ya fita, wai yaje wani bank? Tabdijam, to ai be gama hutun ba, besides jiya kwana mukayi muna abu daya so please ki barmu mu shana, in kuma naga zaki matsa mana, zansa Dad dina ya mana processing Visa mu bar k'asan" da sauri Mairo tace "No, no basai kinyi haka ba, sak'on nawa can wait, enjoy your breakfast" Byebye nana tace mata tare da binta a baya tana fita ta danna k'ofa ta sa Makulli tace "ba zai fito din ba" ta matsa wurin toilet tace"My Majeed, breakfast is ready" * Bari dai ta shirya ta kai kudadden nan banki, dama jira take komai ya lafa sai akai banki, to gashi Abdulmajeed bai da dama, ita zataje tunda Abba baida lokaci. Takalma ta zira ta kira Falalu direba a waya. "Ka fito da mota zamu fita". Ta sauko kasa tana kwas kwas, kamar daga sama ta hango
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169