Chapter 140
Chapter 140
tace musu "Oya ku tashi muje Kuyi聽 introducing kanku da Paapa" tashi suka yi suka nufa Parlo inda su Daddy suke. *** AMERICA Zuciyarsa ke tunzura shi ya bar Course dinna ya koma Nigeria gun Matarshi, ya fi yarda da Sharri aka k'ulla mata,聽 yafi yarda da Yan Hassada ke son shiga tsakaninsu,聽 to in ba haka ba,聽 sunyi waya fa da ita randa ya iso Kaduna,聽 ya sanar da ita zuwanshi Gida kawai zai karaso,聽 yana a daidai Kawo sukayi waya, shi da Gidansu ke Unguwan Dosa, amma聽 don tabewar basira sai ta kawo kwarto dakin? Is not possible,聽 Kuma in ya tuna clearly, kwarton ya gani kwance kan gado,聽 ita kuma ta fito daga toilet da alama Wanka tayi, yasan Zaineema tana da Zafi,聽 amma tana sonshi sosai kamar me,聽 ba zata ha'inceshi ba,聽 ba zata ci amanar Aurensu ba,聽 meyasa be mata uzuri ba? Meyasa ya zabi da ya saketa? Kai Inallilahi聽 wa ina ilaihir rajiun, she's Innocent Wallahi,聽 yanzu haka wasu da ba sa son aurensu ne suka shiga tsakaninsu,聽 yayi da nasanin yanke hukunci da sauri,American Friend dinshi ya dan zungureshi yayi firgigit ya dawo daga tunani,聽 "Khaleed,聽 whats wrong ?聽 you are lost deep in your thoughts" Khaleed ya sauke numfashi,聽 a hankali ya ba Abokinshi dan Amerika labarinshi ya karashe yana ganin laifin kanshi,聽 Abokin ya jinjina kai yace "I'm so sorry, dont blame your self, its not your fault, when this is over,聽 go back to Nigeria and get your wife back,聽 i'm sure she's waiting for you".聽 Kansa khaleed ya jinjina tare da kudurin yana isa lagos,聽 Jirgin Kano zai siya ya wuce ya dauko matarsa. 鈥⑩€⑩€⑩€AIJA 4 LIFE鈥⑩€⑩€⑩€� 聽聽 Ina zata ta raba har kwana biyu? Wake gareta duk fadin kano? Hajia Aleeya zuciyarta ya gaya mata, da sauri ta samu Keke Napep ta ziyarci Gidan Aminiyarta Hajia Aleeya, Hajia Aleeya na ganinta ta washe hak'ora ta fara so ma mata kirarin da a da ke fasa kan Mairo,聽 "Hajia Mairo ikon Allah,聽 suruka ga Gatan Marayu na biyu,聽 ki taka Naira ki Murza Naira, ki Zubda Naira" Mairo ta zauna,聽 Hajia Aleeya tace "Yaya ne Tawan?聽 Ya na ganki haka?" "hmm,聽 ke dai bari,聽 Tawa ta k'are,聽 karya ta takare,聽 Asiri na ya tonu,聽 Sada da Yesmin sun dawo,聽 Abba ya sakeni" wani irin Ashariya Aleeya ta lailayo tace "Hajia Mairo,聽 ya akayi kikayi wannan Saken?聽 Tab,聽 Sada da Yesmin sun dawo?聽 Sai da nace miki a kar su tuntuni,聽 kikace ke rashin Imanin ki be kai nan ba,聽 to gashi nan sun dawo duniyarki ta ruguje, hahah ai yanzu da kike Sirikar gatan Marayu akwai kudi gunki, ki fiddo kudi in kai ki gurin Wani Malami,聽 aikinshi kamar yanka Wuk'a yake,聽 yanzu yanzu zaa gyarota, Abba kuma ya dawo tafin hannunki" wani kallo Mairo ta wurga mata,聽 kafin tace "Hajia Aleeya,聽 bani ba bin boka da mallam,聽 wallahi na tuba,聽 kema ki tuba,聽 wawa ke maimaita kuskure so biyu,聽 kema ki tuba mu koma ga Allah,聽 ai karya fure take bata da 'ya, nidai zuwa nayi in zauna tare da ke kafin Abba ya sauko" 聽 Hajia Aliya ta zaro ido tace "Wa?聽 Ki zauna da ni?聽 A gidan nan? Tabb,聽 wallahi ba dai ni ba,聽 yanda fa ba kya so a rabeki da yayanki da mijinki,聽 nima haka banso a rabeni" Mairo ta marairaice tace "ki taimaka min Aliya,聽 banda kowa wallahi sai ke,聽 please ki barni na zauna da ke" Hajia Aliya taga Mairo zata bata mata rai,聽 ta dage sai ta fitar mata daga gida ko ta sa yan iskan anguwa su fiddata,聽 Mairo da mamaki tace "Ni zaki juya ma Baya Hajia Aleeya?" Hajia Aliya ta nuna mata hanyar fita tace fita tun muna shaida juna"聽 Hajia Mairo ta jinjina kai ta dauki jakkarta tace "ba wani abu,聽 rayuwace" ta fita tana tunanin ina ta dosa?. ** "Ku matso kusa dani yarana" cewar Pappa bayan ya gama saurarensu,聽 duk suka matsa kusa dashi, Ya musu addua ya tambayi Abdulmajeed ina yake Aiki?" Abdulmajeed ya sadda kai k'asa yace "ai ba ya aiki" ya akayi haka? Na zata har aure kayi?"Daddy ya chafe da cewa "kwadayin Uwarsa ya ja ta aura mai waa shegiar yarinya,聽 ta salwantar mishi da Takkardunshi,聽 shariaa mukayi dasu,聽 reshe ya juye damu,聽 muka saida gidanka na GRA Miliyan30, mukayi Asara aka biyo mu aka karbe kudin, sai da wani Sirikin Ziyada ya taimaka muka rabu dasu lafia" yanda Daddy ke magana zaka san cike聽 yake da bakincikin Mairo, Paapa ya jinjina kai yace "Duk kunyi Aure kenan?" Daddy ya sake chafewa yace "Kaga Zaineema tayi aurenta shekara biyu da suka wuce,聽 k'addara ya sa suka rabu da Mijinta? Sharri aka kulla mata wai an ga Gardi a dakinta" Maama da Paapa suka ce "Subhanallah" nan Daddy ya musu bayani, suka jajanta ma juna,聽 ya cigaba da cewa "Zaka tuna Alhaji Sadam Audu dan Senegal? Wanda ake ce ma Gatan Marayu?" Paapa ya dan tsaya alamun yana tunani kafin yace "Me Aurar da mutane dari a rana ya musu kayan daki ya ba mijin gida da sanaa" Daddy yace "Shifa,聽 to danshi Zaidu ke Auren Ziyada, yanzu ma Aiki yaje Taraba,聽 shiyasa kaga Ziyadan a gida,聽 shine Abokin Baban ma ya biya mana kudin da Alhaji Nakowa ke bin mu har Miliyan30"Paapa ya jinjina kai yana cewa "Allah Sarki,聽 ai gatan Marayu akwai taimako,聽 Allah ya biyasu" Daddy yace "ai ya Rasu,聽 shekara na uku kenan" Paapa yace "Allahu Akbar,聽 Ubangiji Allah ya gafarta mai,聽 ayyukanshi na gari su bishi" suka amsa da "Amin" nan Daddy ya fara basu labarin Abubuwan da suka faru dasu tun barin su Abuja zuwa yau. Sosai Maama ke kuka tana tausaya masu,聽 Paapa yace "shikenan, komai ya zo karshe InshaAllah, muna da junanmu,聽 zamu taimaki junanmu" Hajjo ta umurce su da suyi adduan daurewan Zaman lafiyansu,聽 Paapa yace聽 "SalluAlalNabi'ul karim" suka amsa da "Sallalahu alaihi wa salam". *** 聽聽 Gidan Her Excellency Zuciyarta ta kiyasta mata, bari taje chan ta fake har Daddy ya sauko,聽 Napep ta sake tsaidawa tayi Gidan SSG,聽 cikin聽 wani lokaci ta iso gidan SSG, ta biya mai Napep ta fito, bata sha wahalan shiga ba, ta nufa cikin Gidan,聽 Her Excellency na cikin wani yar Bukka ita da Amjad, Mairo na hangosu ta karasa gunsu da Sallama,聽 Amjad ya hade rai, haka ma Her Excellency,聽 Mairo yace "Your Excellency ina wuni?" fuska a hade,聽 tace "Me kikazo yi a gidana?" Mairo ta marairaice tace "wallahi matsala na dan samu da Maigidana, shine nace bari inzo nan in dan kwana biyu kafin komai ya daidaita" galala Her Excellency ke kallonta kafin tace "Ke har baki da kunya zaki zo gidana? Bayan abunda Sirikin ki ya ma Amjad a gaban mutane?" Mairo ta kalli fuskan Amjad taga ya hade rai tace "Wane? Me ya mishi?" tace "oh tambaya na ma kike?聽 To bansani ba,聽 ki fitar min a gida kuma kar na sake ganin kafarki a gidana" Mairo ta durkusa tace "donAllah ki taimakeni banda inda zanje" magiya ta fara mata,聽 Her Excellency ta kira wani SS,聽 tace "Release the hounds" OK Ma" yace ya wuce,聽 Mairo ba ta san me hakan ke nufi ba,聽 illa magiyan da take ta ma Her
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169