Chapter 67
Chapter 67
ba, amma ya samu karfin guiwan sonjin me ke tafe da Aliyun, don ya lura bakin shi akwai magana Majeed yace "haba abokina, gaya min ya akayi ne?". Aliyu ya ja numfashi yace " kasan ina aiki da Trust fund? So sai akayi hosting meeting a tourist lounge Conference hall" Majeed yace "Ehen nagane" "so bayan Meeting din ne, na bi ta reception na kama ma wasu Clients Daki, naga Matarka daga nesa, sai da na duba Hoton dinner dinku a wayana kafin nayi confirming itace, so i thought kuna tare ne, sai na k'arasa gunta, na mata sallama nace kamar matar AbdulMajeed Abu, hali da yanayin da take ciki ne ya bani tsoro matuk'a". AbdulMajeed ya sauke Ajiyar Numfashi yace "Hmm, cikin halin Maye ka ganta ko Aliyu?" Aliyu yace "dama kasan tana k'walewa?" Majeed yace "i thought ta daina, ashe tanayi, she do drugs and all, abun Nana sai ita, Allah ya shirya" Aliyu yace "thats not all" Majeed ya zaro ido yace "Aliyu, me takeyi a Tourist lounge?" Aliyu ya zaro waya daga Aljihunshi yayi playing recording din ya ba Majeed ya ji. Majeed Murmushin takaici yayi ya lumshe idanuwanshi ya bude a hankali, bakinshi na maimaita "Inallilahi wa ina ilaihir rajiun" sai da ya samu natsuwa ya cire baki yace "Mummy" Hajia Mairo ta dago kai tace "yes son" da hannu ya mata Alama da tazo, da sauri ta tashi tana tambayanshi me yake so? Wayar Aliyu ya mika mata bayan yayi playing mata recording din, lokaci guda ta shiga mummunan tashin Hankali, Allah yasa bata goga maka wani mugun ciwo ba, ma shiga uku ni Mairo, Daddy ya taso da sauri tare da su Ziyada, Mairo ta mik'a musu wayar sukaji sakin layin da Nana take tayi, duk suka dauki Salati. Ziyada tace "Mummy tun farko sai da Yamaji ya gaya miki halinta kika ki yarda, you see what you caused?" Majeed yace "I told you so Mummy, i told you so" cikin tashin hankali tace "this is not the time to blame me, Daddy ka nemo Dr Hisham ya zo ya mai awon HIV, dole ake ma Majeed test". Da sauri Daddy ya fita duk tsuka tsure suna tararrabin me zai faru. * Bayan 2 hours sai ga Nana ta shigo dakin Asibitin tana yauk'i, a dage take kallonsu, saboda abunda Hajia Aynarh ta mata shekaran jiya bata zo Asibitin jiya ba sai yau, ko kallonsu batayi ba ta wuce " straight Gadon Majeed" Mummy zata tashi Ziyada ta rike mata hannu, Daddy ya mata alaman da abarta da Majeed. "My Majeed ya jikinka?" Murmushi yayi yace "Nana, na taba musguna miki? Ko na miki hainci? Ko na cutar dake ta ko wani fanni, daga Aurenmu zuwa yau?" ta kalleshi da mamaki tace "me ya faru my Majeed?" yace "ki amsani" tace "No, baka taba" yace "to Alhamdulilahi, Nana kije na sauwake miki, na sakeki saki daya, Nana na yafe miki da abunda kika min Allah ya yafe miki, ki nemi tuban Allah" ai bata gane me yake cewa ba, cikin tashin hankali tace "Me kake cewa My Majeed?" Yace "na sakeki saki daya" tace "Kutumar, wallahi baka isa ka sakeni ba, uban me na maka da zaka sakeni, auren zobe mukayi mutu ka raba takalmin kaza" Mari Mummy ta dauke ta dashi, tace "Mutu ka raba dawa? Shegia yar iska, yar codein, yar madigo, mazinaciya, kinji kunya, karuwan Babanta, Hajia Sayluba anyi asarar haihuwa" Mummy ni kika mara? Uban wa ya kala min sharri?" Mummy ta wawuro wayarta, Aliyu ya tura mata recording din, ta ma ta playing, muryarta tace, amma bata san ta saki layi haka ba, ranan she was super dozed off, sai ta fashe da kuka, tana kururuwa wai sharrin shaidam ne, a yafe mata ba zata sake ba, amma kar Majeed ya rabu da ita. Igiyar Charger din dake chargy Mummy ta ciro, kafin kowa ya ankara sai jin ihun Nana sukayi, Mummy ta daddage ta shandara mata, Majeed yace "Mummy stop" ina Mummy bata ji ba, Mummy ta cigana da shandara ma Nana, duk yanda Daddy da su Ziyada suka so hana Mummy amma abun ya faskara, har sai da Nana ta arta waje da gudu, Mummy ta bi bayanta, har kasa tana zaneta, Mutane sai taruwa suke ganin ikon Allah, kafin kace kwabo yan jarida sun zo, kafin zuwa Polisawa, da k'yar aka kwace Nana daga hannun Mummy, bayan Mummy ta fallasa Asirin Nana gaban duniya don playing recording din tayi kowa yaji, wasu suka mata adduar shiriya, wasu kuwa suka tsine mata, abu dai beyi dadi ba. PH Nigeria. Tsaki ya buga karo na ba adadi, ya san zaman Nana zai k'are a Gidan Alhaji Abba, amma beyi zaton abun zaizo da wuri haka ba, yaso ta mishi task daya, wadda shine final task dinshi,Mallakan Gidan da ta mishi haka shi da kanshi zaiyi sanadiyar barinta gidan, amma ta kwafsa mai, ta bata mai Budget, komai na tafiya as planned, Nana ta bata mai lissafi, ya sake sakin tsaki, Amstrong na kallonshi, yanda ya ga Zaid ya lumshe ido, a daura kanshi kan kujera ya san cewa tunani Zaid yakeyi, tunanin mugunta kuma, tunanin da Zaid yake ba Alheri bane, what is he planning this time around, yana kallon bakin Zaid na murmushi, yana ganin yayi smirking yasan cewa ya sama ma kanshi mafita, Zaid ya bude lumsasun idanuwanshi, a hankali yace "its Time(lokaci yayi)" Amstrong yace "time to what boss? (lokacin men)" "its time i meet them face to face(lokaci yayi da zamu hadu gaba da gaba)" Kano here i come, cant wait to see my Uncle, my cousins and above all my Evil Uncle's Wife, i'm coming for you all". Amstrong yace "what are you planning? Me kake shirin yi?" How will u meet them face to face?ta ya zaka hadasu da su gaba da gaba?" Zaid ya murmusa ta gefen kumatun shi yace "i'm going to live with them(zan zauna tare da su), in their House(a cikin gidan su), My House(Gidana)". 掳掳掳掳掳掳掳掳掳掳掳掳掳掳掳 Bibilicious freaking fans, We have a newest Member in the Family, Who's Excited? Whats Zaid planning? How? Ku biyo ni dai. Shikenan Zaman Nana ya kare? donAllah a mata hakuri a dawo da ita, don nasan akwai 鈩ajeedholics fans, suna so suyi ma Nanarshi snatching, sha ba hope, Mairo ta kasa ta tsare, sai tayi screening Next Matarshi, nasan lot of you are shouting Najwa's name, Najwa-Majeed?? not happening, kuyi zeroing mind dinku, nothing of such will happen lol. Zaid a Kano? Me kuke tunanin zai faru a gidan nan? Theres a fire on the Mountain run run run. Mutane na na Niger, na ji sak'on ku, InshaAllah idan na saka turanci me wuya zan fassara da hausa a bracket, da na iya french da na saka lol. Wattpadians, show me love please. Vote and comment line by line. #1love #ADAY #bibiliciousfreaking 馃挱A DADE ANA YI....sai gaskia馃挱 NA BIEBEE ISA 庐NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA) Wattpad:@biebeeisa Pg2鈨�3鈨� * KANO* Kanshi Yayi zafi, ranshi na k'una, ina ma mafarki yakeyi, ya san Nana ba natsatsiya bace, yasan halaiyar Nana tun kafin Aurensu, amma beyi zaton har yanzu tana yi ba, yayi zaton Aurenshi zai sa ta bari, ashe na haka bane, abun nata
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169