Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 164

Chapter 164

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kalla da ido, tuni ta harbo jirginshi, tace "Kaveri, lets wait for the bride outside, oya ku muje waje, har ke Ziyada" Zaineema ta tasa keyarsu gabaki daya suka fita suka barsu su biyu a Parlorn. Kallonta yakeyi kamar ya hadiyeta, sosai ta mishi kyau, sonta na fuzgarshi, yana sonta matuka, yana kaunarta yana begenta, a hankali ya karasa gunta cikin nustuwa, "PureHeart" ya kira sunanta cikin wani siga, a hankali ta dago idanuwanta ta watsa mai cikin sanyi tace "Jaaan" a hankali kamar me rada yace "You are Mine (Ke tawa ce)" itama tace "I'm Yours (Ni taka ce)" yace "i wanted to this for long(ina so inyi haka tun da dadewa)" da dan mamaki ta kalloshi tace "Mene?" Hada jikinsu yayi ta hanyar rungumeta dauke da mixed feelings yace "this" bata yi magana ba illa itama ta kai hannunta bayanshi tare da lumshe ido, sun kusa mintuna uku a haka, jefi jefi suna sauke ajiyar zuciya kafin ya sausauta rikon da ya mata, yana kallon idanunta, sauke su tayi kasa, har yanzu jikinsu na daf da juna, har tanajin hucin numfashinshi a goshinta, don Abdulmajeed dogo ne, hannunshi ya sa ya dago ha66arta sama yanda zata fuskanceshi, idanuwanta ta mayar ta rufe, bakinshi ya kai kan nata yayi kissing dinta lightly kafin ya sake rungumeta, cike da sanyin murya tace "Jaaan" shima yace "PureHeart" tace "Mein bohot pyar kharta hoon(ina sonka sosai)" Yau da gobe ya san maanar hakan shima yace "I love you too PureHeart, ina sonki, lets get you home" murmushi tayi ya ja hannunta, suka rufe Gidan, suka fita, da suka isa Haraban Gidan, su Zaineema sun tafi, Motar da ta kawoshi Gidan ya bude mata, ta shiga shima ya shiga baya, yace da Driver "Muje Gidan Daddy" Driver ya ja Motar.. A bayan Motan ya rik'o hannunta ya dinga kissing din hannun wai lallen yayi kyau sosai, ita dai bata ce komai ba, haka har suka isa Gidan Daddy.. Tun daga farkon Unguwar suke ganin motoci wanda da alama gidan suka zo, Sai da ya fita ya bude mata k'ofa kafin ta fito, Gidan Cike yake, harabar Gidan anyi decorating dinshi, daga chan gefe ga UmmuSudais Catering service, dayan bangaren kuma DJ ne, Mata ne ko ta ina wasu na cikin canopies zaune ana fira, hankalin mutane ya dawo kansu, ga Ango da Amarya, Mummy na jin haka ta fito daga cikin Kawayenta ta karaso gunsu, rungume Najwa tayi ta mata kiss a goshi, kafin ta rungume Majeed, tana jin zata iya chanza komai amma ba zata iya chanza nuna ma Yaranta So a baiyane ba, aa ita haka take, a baiyane take nuna son 'yayanta tace "Kai ka kawo matarka ka koro mun yarana ko?" daria yayi, yace "Oya ga Iyayenka chan kuje gaishesu, da kanta ta hada hanayen su wuri guda ta musu iso wurin kawayenta da ke zaune, wasu ma batayi zaton zasu zo ba sai gasu, bin iyayen yake tayi yana gaishesu, nan Mairo ta ya fito Cameraman ya dauke su hoto, ta shiga tsakiar Abdulmajeed da Najwa ta rungumosu aka daukesu, farincikin ganin danta cikin farinciki ya wanke mata tambarin jin zafin zuwan kishiyarta. Abdulmajeed yace "Mummy taron Mata ne, nikam barin tafi" Mummy tace "kuma kuna taronku ai nayi mamakin ganinka a nan" yayi daria ya kalli Najwa, sukayi magana ta ido ya juya ya fita. Mummy ta ja Najwa zuwa inda yanmata suke ta zaunar. Gudar da sukaji ne ya sanar dasu cewa Amarya ta iso, zata rantse sai da gabanta ya fadi, jin hannun Mrs Splendid ya k'ara mata kwarin guiwa tace "kece hajia Mairo, wanda ba kya tsoro ko fargaban komai, durkusa ma wada ba gajiyawa bane, Bariki" Hajia Mairo ta murmusa tace "Iyawa, Nagode Maman Husna" Mairo ta chanza face zuwa na farinciki ta amsa microphone a hannun DJ tace "Oya Oya OYa, a tashi tsaye, ina son kowa ya tashi tsaye , ku tayani maraba da Amaryata,ga Amaryata tazo, Dj samana wakar Lagbaja" nan da nan Dj ya saka kidar Lagbaja, Mairo ta fara takawa, sowa kakeji, kawaayen Mairo yan bariki, suka tayata takawa suka karasa inda su Hajia Aynarh da danginta ke zuwa, Mairo na zuwa ta rungumo Aunty Aynarh, nan aka kaure da rawa Mairo ta kamo hannun Aunty Aynarh tayi suka dunguma zuwa part din Aunty Aynarh, Maama ta sa key ta bude Part din, Aunty Aynarh tayi addua ta shiga da bismillah, MashaAllah nan aka sada Amarya da dakinta, Gidanta yayi kyau matuka, nan yan ganin daki suka dinga shiga dakin one by one. Aka bar Aunty Aynarh da Aminnanta a daki, sauran kuma suka fito waje, nan aka ci Abinci, mostly Abincin Yarbawa ne, Amala da Ganda, wata Yayar Aunty Aynarh ta ba Dj Disc dinsu na wakokin Yarbawa aka basu fili, Dj ya samusu wakokinsu, nan suka hau juya mazaunai cikin iyawa, nan suka zama abun kallo, kafin Mairo da Kawayenta suma suka shigo fili don baja tasu kolin, daga baya kuma Mairo ta jawo yayanta su Zaineema, Ziyada, Zinatu da Najwa suka shiga Part din Aunty Aynarh suka fito da ita fili suka chashe, Taron Matan yayi sosai, an ci an sha, an gyatse, harda su turmin atamfa da leshi a sourvenirs, nan Yan ZBI ake ta hadama, suna warwaso, Haly Ghana dake rabo tace "ku kwantar da hankalinku, duk zaku samu, akwai da yawa" softie ta kalleta tace "gaskia ba zamuyi inviting dinsu Dinner din anjima ba, dube su da yawa fa su256, ai sai su ba mu kunya" Sholingaye tace "strictly on Invitation ne. Ko sun zo sai dai su tsaya a harabar wurin". Da Daddare wurin 8 kuma aka dunguma akayi wurin Dinner Party da zaayi a Afficent Bristol palace inda akayi na su Ziyada, wuri yayi wuri, taro ne har iyaye, bayan kowa ya zauna, Abokan Ango da kawayen Amarya suka shigo ciki, wurin da aka tanada domin su suka nufa suka zauna, nan akayi introducing shigowan Gatan Marayu da Matarsa, da kuma kanwar Ango Zaineea da Mijinta, suma shigowa sukayi a tare, Zaid cikin Rigar Suit Bak'a sai ta ciki fara da bowtie maroon, Ziyada kuma da riga bak'a, da gyalenta black and white.   Daga Bisani kuma akayi sanarwar isowan Amarya da angonta, Abdulmajeed cikin shiga ta Alfarma, Navy blue Suit da skyblue shirt, Najwa kuwa Navy blue wedding gown ne me dogon hannu, da mayafi sky blue, sosai sukayi kyau, cikin tafiyan couples suka iso wurin da aka tanada dominsu, bayan sun zazzauna, aka fara gudanar da dinner, Baba Ado shine ya bude taro da Addua, Welcome speech by Gatan Marayu, Kaveri ta bada takaitacen Tarihin Najwa da turancinta na Indiyawa, Aliyu ya bada takaitaccen tarihin Abdulmajeed, aka ci abinci, aka dan taka, Maama dai bata rawa, Hajia Mairo kam ta chashe, Amaray Aunty Aynarh ma ta dan taka, haka aka ci taro taro ya watse lafiya, abun dai sai wanda yaje ya gani. *A GURGUJE* WasheGari da Safe gabaki daya Family din aka hadu a Parlorn Daddy, Paapa ya bude taro da addua, Daddy ya fara da musu gajian biki, kafin ya fara da ""Ammm, Tohm Abdulmajeed a yau ka sake zama Miji, Hak'k'i ya rataya a wuyanka, ba zan gaya maka hakkin matarka kanka ba, amma

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});