Chapter 53
Chapter 53
Majeed ke damuwa da ita" Mummy tace "Ziyada kinyi kokari da kika kwana da ita, Yayanki be jin magana wallahi" ko tak Ziyada bata ce ba. Najwa ta fito kanta a k'asa, ta kawo musu Ginger juice din, ta ajiye, Nana tace "danuwarki zo nan, ni zan zuba?" Najwa ta a matso sumsum ta zuba mata a cup ta bata, Nana ta kai baki, taji wani gartsi garsti ta zubar, tare da mik'ewa tace "donubanki kasheni kike sonyi? Tarugu kika saka?" Najwa ta fara zare ido, tana girgiza kai tace "Nahii" "Mummy sha kiji" inji Nana "Mummy ta kai baki ta furzar da sauri, ta dauki Jug din ta watsar ma Najwa Ginger a fuska, sai idon Najwa, Dif Najwa tayi na tsawon seconds kafin ta sa ihun " YA ILLAHI, IDONA". Ko a jikin Mairo illa dukkan da ta hau Najwa dashi Nana na tayata"Kafin ki kashenu da yaji gwara na nakasa ki, don ance kiyi mana Ginger Juice zakije ki sa mana tarugu?" Ziyada cikin zafin rai ta finciko Najwa daga hannun Mummy, ta jata sukayi daki, Mummy na kiran Ziyada, Ziyada tayi burus da ita, Najwa kuka takeyi don wani irin radadi da zafi takeji a idonta, kila shes going blind, makanta ya sameta, ji tayi ana wanke mata ido da ruwa, muryan Ziyada taji tana cewa "ki bude idonki" girgiza kai Najwa ta hau yi irin ba zata iya ba, Ziyada tace "ki bude, in ba haka ba, zaki makance, gwara a wanke, yunkurin budewa tayi amma radadin ya sa ta runtse ido tana kuka sosai, Ziyada a tausaya mata, da kyar ta wanke mata idon tasa kafin fa hure ba idon ba harta fuskarta yayi Ja, Ziyada ta jawo hannunta ta fito da ita daki, kwantar da ita tayi kan Gado tana mata sannu, ta fita chan sai ta dawo da Gishiri ta sa mata a baki tace ta lasa. STORY CO Wayarta ta dauko ta latso Majeed, ringing daya yayi ya dauka "Hello zuzu missing me?" cikin murya "Yamaji ka dawo Gida, in ba so kake su kasheta ba, ka rabata da gidan nan" da sauri yace "Najwa? Me suka mata? Mummy ce ko?" yanda taji shi a rude ya sa ta cewa "kawai kazo Gida". Cikin Mintunan da basu wuce 15 ba sai ga shi ya dawo, a kidime, yana tambayar Ziyada meyafaru? Ziyada ta warware mai abubuwan da suka faru tun bayan fitarshi, Sosai ya tausaya ma Najwa, Ziyada tace " YaMaji, kai da ka kawo ta Gidan nan don ka kareta daa sharrin Mutane, an gudu ba a tsira ba, YaMaji tana da hakuri, kar ka tauye mata hakki, ka rabata da gidan nan, don zaifi a ce tana wani wuri da gidan, coz Mummy da Nana are not going to stop matukar suna ganinta a gidan nan". Tabbas ya san maganar Ziyada hakane, dole ya rabata da gidan nan, yar gata ce, ba baiwa ba, ya sake kallonta, har yanzu idonta a lumshe suke, ya kalli Ziyada yace "Ki dan zaban mata kaya, ki sa mata a jakka, shes leaving this house" Ziyada ta mike ba tare da tace komai ba ta shiga zaban mata kaya, kala 5 ta bata, ta taimaka mai ta kaita Motaa, duk a idonsu Mummy, be bi takansu ba. Suka fita daga Gidan. Tuk'i yakeyi a hankali, be da inda zai kaita da ya wuce chan, anfi shekara 5 rabon da yaje Gidan, duk da yana son zuwa amma zuciyarshi na nuna mai ba kowa a gurin, inda yake son zuwa is just an empty place, duk da ya san akwai mutum a ciki, amma sai yaji baya son zuwa, ba shi kadai ba, harta Daddynshi ya kance mai yana jin wannan yanayin, so da yawa sun sha kamo hanya su zo gurin amma sai tsautsayi ya samesu, ko taya ta fashe, ko wani abu ya faru a gida wanda zai so dole su juya. A ranshi yayi Addua, Allah ya bashi ikon zuwa yau. Binibini yake kallon Najwa ta mudubi, chan kawai zai kaita ta samu sukuni. Be ankara ba sai ganinshi yayi a k'ofar Gidan, Hamdala yayi. Ya kalli Najwa da har yanzu idanunta a lumshe suke yace "Ina zuwa, barin shiga ciki in ga tana nan" kai kawai ta gyada mai. Ya bude ya shiga gidan da Sallama, Ba abunda ya chanza na daga gidan sai dai tsufa da gidan ya karayi saboda rashin kula, Majeed duk sai yaji ba dadi yanda sukayi forsaking dinta, Sallama ya k'arayi, da mamaki wata tsohuwa ta fito daga baya tana amsa Sallama baki na rawa tace "Abdallah" kai a k'asa saboda Kunya yace "Naam Hajjo" tace "yau kaine a gidan nan?" Girgiza kai yayi yace "Hajjo ki yafe mana, donAllah" murmushi tayi tace "Abdallah ina Abba? Yana lafiya? Ya yanuwanka? Ina auta zinatu nasan tayi wayau yanzu ko?" kwallah ya cika mai ido, yanzu Hajjo bata san an haifi Muhsin ba? Muhsin na da shekara 5, anya Allah zai bar Daddynsu kuwa? Ya san a yanzu suna fama da kansu ne, amma Ji Mahaifiyar Daddynsu kamar Almajira, duk ta tsomare ta rame tayi duhu, Me ya faru da sauran shekarun da suka gujeta? Inallilahi wa ina ilaihir rajiun, Allah ka yafe mana, Allah kasa mu zama masu jin k'ai Mahaifanmu, a karon farkon da ya tsani Halaiyar Mummynshi, ya san duk laifinta ne,da wayanshi so da yawa Hajjo zata zo Gidansu Mummy ta mata Wulakanci akan idon Daddy amma be da ikon magana. Duk kunya ta rufeshi wa zai yarda wannan ce Mahaifiyar Abba Abu? Su da basu san cinta ba su san lafiyarta ba, ta ya zai kara mata nauyi? Dole yayi setting komai daidai, dole ya gyara kuskurensu na baya, duk da suna fama da kansu ba zasu kara banzatar da rayuwanta ba. "Abdallah yadai me ya sa ka kuka?" "Hajjo ki yafe mana, donAllah" Murmushi tayi tace "ba kuyi man komai ba" kuka yakeyi, karar Wayarshi ne ya katseshi, Hajjo tace ana maka waya, matsawa cahn gefe yayi ya dauka Daddy ne, ya dauka da Sallama jin muryan daddy yayi cike da tashin hankali yace "Daddy lafiya?" Abdulmajeed, Yan rusau sun rushe mana Company, yanzu wurin fili ne, kuma wani yazo da takardun filin wai filinshi ne" Inalillahi wa ina ilaihir rajiun Majeed yake furtawa, hankalinshi a tashe yace "Daddy gani nan zuwa, calm down, ka gaya ma Mummy? Daddy yace "Aa na kasa" "to gani nan zuwa, Calm Down Daddy". Hajjo tace lafiya Abdallah? Murnushi ya kwakulo yace " lafiya Hajjo, Bakuwa na kawo miki ta tayaki zama, zan dawo InshaAllah, wani abu ya taso yanzu" Hajjo tace "Matarka ka kawo min? Tana ina?" yayi murmushi yace ba matata bace, kawar zama na kawo miki, tana mota, barin shigo miki da ita, fita yayi sai chan ya dawo da Najwa, Najwa kamar me koyan tafiya, daga Nesa Hajjo ta kura mata ido, da murmushi tace "Ziyadatu haka kika girma ko? MashaAllah" Majeed yace "ba Ziyada bace, ashe ba ni kadai nake ganin kamarsu ba" "to wacece?" Majeed yace "sai na dawo Hajjo, zan miki bayani, Najwa you are staying here for sometime, shes my Grandmother, help her with the housechores take care sai na dawo" sauri sauri Majeed ya fita daga
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169