Chapter 108
Chapter 108
dara tace "ni ai ba kowa bace,聽 ku bude ni surukar shi,聽 matsayin uwarsa nake" dayan yace "ku bude mata" dayan yace "baka da hankali ne? Bakaji Oga yace kar a bar kowa ya shigo聽 ba,聽 ko yanzu da zai shiga sai da ya kara jadadda mana" sukace hakane,聽 Mairo tace "kai bansan iskancin banza ku bude聽 min na shiga,聽 ko wallahi na sa ya koreku" daya yace "Hajia da kin kirashi kince mai kina kofar gida" nan fa daya,聽 da tana da numbernshi ai da taji dadi,聽 kuma numbern Ziayda be shiga,聽 tace "wayar ba chaji kaidai聽 kaje ka ce mishi ga Mamansu a waje" suka ce to gwara hakan, shiga dayan yayi ya dinga kwankwasa parlo,聽 Zaid da Ziyada聽 a tare suka karasa Parlorn,聽 shi ya na tunanin waye ke kwankwasa mai kofa,聽 ita kuma tana rokon Allah yasa wani dan gidansu ne. Officer yace "Sorry Oga,聽 Bakuwa kukayi" yace "Uban me nace muku?聽 Nace kar ku bari ko waye ya shigo ko?" yace "bawanda ya shigo,聽 dama tace mamar matarka ce, kuma surikarka,聽 shine nace bari a sanar da kai" ran Zaid bace yace "ba ce muku nayi kowaye ya zo kar ku bari ya shigo ba?" police ya kalli Ziyada sai yaji ta bashi tausayi yace "Oga Mahaifiyar Matarka fa ce" cikin tsawa wanda ya tabbata Mairo taji聽 yace "koma uwar wacece" Jikina rawa ya juya yana cewa "OK Sir".聽 Zaid ya waiga yaga Ziyada na kukan hawaye,聽 ya murmusa聽 a ranshi yace "its time" Zai ci mutuncin Uwa gaban diyarta,聽 ya juya gun mai tsaron yace "Ko kuma Kai,聽 barta ta shigo" Ziyada ta daka tsallen murna,聽 tana farinciki zata ga uwarta" Zaid ko Murmushin gefen kumatu yayi. **** Ghen Ghen,聽 Zaid and Mairo,聽 Round one Fight. Me kuke tunanin zai faru? Me zakuce game da abunda Zaid ke ma Ziyada,聽 nima na sha hawaye na,聽 amma Zaid akwai dan... Vote and Comment line by line,聽 God Bless you as you do.聽 #1love #ADAY #bibiliciousfreakingfans #anatare #nagode 馃挱A DADE ANA YI....sai gaskia馃挱 NA BIEBEE ISA 庐NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA) Wattpad:@biebeeisa Pg3鈨�2鈨� Hajiya Taatuh na rabuwa da Hajia Aynarh ta kira Alhaji Ado tace mishi "sun kai amarya yanzu za taje Airport ta wuce Abuja, shima ya sanar da ita zai biya Bauchi yau amma InshaAllah gobe zai dawo Abuja suka ma juna fatan Alheri kafin suka katse wayar. Anty Aynarh ta nufa Gidan Alhaji Abba na yanzu don ta sanar dashi an kai Ziyada gidanta, kuma ta dauka motar ta da ta bari a gidan da zasu kai amarya, ko da ta isa bata san hayaniyan Mairo sai ta kirashi a waya tace tana waje, ba a dau lokaci ba sai gashi ya fito da Murmushi, bayan sun gaisa ya tambayeta Ziyada tace "Tana chan lafiya, Gida yayi kyau, kuma abun mamaki Gidan da kuka tashi nan ne gidan" Daddy yayi jim kafin yace "ikon Allah, kila Alhaji Labaran Zaidun ya sayar ma Gidan, don Zaid din be san mu da gidan ba" Anty Aynarh tace "nima dai nayi mamaki" Daddy yace "amma ba wani abu bane, Allah ya basu zaman lafiya duk daya ne, ba zan dai gaya ma wannan mahaukaciyar ba don tana聽 iya zuwa ta rokeshi ya bamu Gidan" Hajia Aynarh tayi daria tace "Lalala, Alhaji Abba ba ruwana wallahi" Daddy ya Murmusa yana jin kansa wasai, tun jiya yake jinshi kamar an zare mai wani haki daga kafa yace "Nagode kwarai Hajia Aynarh, kin tabbata masoyiyata, tunda kin maida yarana kamar naki, banda gida, banda mota, banda kudin aurenki, da ina da ko da biyu daga cikin jerin abubuwan nan ne da na fito cikin sahun Masu neman Aurenki, Hajia Aynar ta runtse ido, wani irin dadi na shiga duk wani sasan jikinta, abunda ta dade ta na tsumaye kusan shekara 20 tana so taji wannan maganar daga bakin Alhaji Abba,ta tabbata ko meye Hajia Mairo ta mishi na mallaka ya fara kuncewa, tayi tsumayen kalaman kauna daga bakin shi, a kanshi ta kasa zaman Gidan Aure saboda sonshi, Aure biyu ta kaso don Alhaji Abba ya aureta, ta sa mayafin gyalenta ta rufe ido, wai ita kunya, yayi dariya yace " Zanyi kokari in ga na mallaki ko da biyu daga cikin abubuwan nan inzo na aureki, ta juya mishi ido, tace "Idan na ara maka kudin Aurena zaka aureni?" yace "Aa, ni da kaina zanyi aikin neman kudin da zan aureki, ke gimbiya ce, ba zaa aureki da kudin bashi ba, tace "ina iya ara maka kudin sadaki, in ka samu ka biyani, Gida kuma da Amincewarka zaka barni a gidana, abu na, naka ne, na sha gaya ma da dadewa" kasa magana yayi ya murmusa, daidai fitowar AbdulMajeed daga Gida, Daddy ya yafito shi yace "Zo ka kai Auntynka Gida, ta gaji" cike da ladabi yace "To Daddy" Aunty Aynarh ta kura ma Daddy ido, shima kallonta yakeyi, har Majeed yaji kunyan kallon da suke wurga ma junansu da angani an san na so ne, a ranshi yace "ai in Mummy ta fito yanzu ai mun bonu duka" don kansu suka bar kallon junansu, ta mika ma AbdulMajeed Key, suka shiga mota suka wuce Daddy be shiga gida ba sai da yaga sun kule, a hanya ne Anty Aynarh ke sanar da AbdulMajeed inda aka kai Ziyada,聽 sosai ya jinjina maganar amma daga karshe ya musu fatan Alheri.聽 鈥⑩€⑩€⑩€⑩€⑩€� Da k'arfi ta sake kwala mai kira "Zaid" nan ma shiru ba amsa,聽 da baya da baya take tafia har ta ci karo da Dakinsu na da,聽 ta bude da karfi,聽 wayam baya nan,聽 kamar zararra ta nufi dakin AbdulMajeed ta wangale nan ma baya nan,聽 da gudu ta nufi dakin Daddynsu ta banka da k'arfi,聽 nan ta sauke naunauyar ajiyar zucia ganin聽 Zaid sanye cikin wasu Farar riga da Wando fari 3quater, yana zaune kan Kingsized bed yana latsa laptop dinsa,聽 ganinshi ya sa ta jin sanyi,聽 wani sabon so da kaunarshi na shiga duk wani lungu da聽 sakon jikinta, a daddafe ta karasa聽 ta hau kan Gadon,聽 ko kallo daya bata samu ya mata ba,聽 cigabawa yayi da harkar gabanshi. Ta kasa karantar yanayin da yake ciki,聽 meyasa yake yin haka?聽 Ko gajiar bikin ce be sakeshi ba?聽 Yanda yake wayoyinsa cikin kwanciyar hankali ba tare da ya dago ido ya kalleta bane ya sata mamaki ainun,聽 kamar ba shi ba,聽 kamar ba Zaid dinta ba, bakinta na mata nauyi,聽 da kyar ta samu ta juya harshenta "My Forever" yanda kasan ba da shi takeyi ba,聽 yayi banza da ita,聽 a ranta tace "ko dai be ji ba?" ta sake kiranshi da "Zaid" nan ma shiru yayi mata, wannan shine "hakuri" da Daddynta yake ce mata ta yi? Wannan shine kawar da kai din da ake ta mata magana a kai? Tun baaje ko ina ba? Dama haka maza suke da sunyi aure? Ba haka yake ba da, kamar ba loving and caring Zaid dinta ba,聽 wanda bata taba so ba sai a kanshi,聽 wanda shine ya koya mata yanda zata soshi?聽 Duk ya rikide ya chanza,聽 bata so tayi imagining wani abu is about to go wrong,聽 bata so tayi tunanin chanjin nan da wani manufa,聽 bata so tayi tunanin komai,聽 gwara tayi ta mai uzuri,
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169