Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 27

Chapter 27

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,220 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kalman 'ashe Alhaji lokaci yayi' ya gaji da magana, tun yana iya amsawa da ka, har ya koma kurman dole, haka zaai ta magana sai dai na kusa dashi su amsa gaisuwan. 聽 聽 Bayan Sati Daya Har yau Zaid be bar amsan gaisuwan Mutane ba, jefi jefi wasu ke shigowa, Aminin Baba ya shigo Parlor inda Zaid ke zaune da wasu Abokan Baba, ya dan karkato daidai kunnen Zaid, yace "dan Baba, ga CEO Abba Abu's Enterprises da Iyalanshi sun biyo su ma Gaisuwa. Kirrr kamar k'arar k'ararrawa, CEO Abba Abu's Enterprise? No it cant be, ba zai iya ganin su ba, he cannot face them now, atleast he's not ready, not just now, muryan Abokin Baba yaji inda yake cewa, Zaid ku fito ku gaisa, gaisuwa kawai zasu maka, murya chan k'asa Zaid yace "Nagode" Abokin Baba yace "Aa fa Zaid ba a haka, abunda ma yan gaisuwan sun bar zuwa, kwana bakwai kana karban gaisuwa, don dai wadannan sai kace ka gode kawai? Hmm, don kana Aminin Baba zan daga ma, da ba don haka ba da sai ya mishi rashin kunya. Mik'ewa Zaid yayi ya fita daga Parlorn zai bar musu Gidan, da sauri dan dattijon ya kamashi daga kafada yace "Zaid, dont be like this, nace musu bari a kira danAlhaji su mai gaisuwa, nasan suna ta tsumayin ka, please kaje, it wont take long,atleast Babanka ba zai ji dadi ba idan kana regarding guests dinka" jin an kira Baba ne ya sa Zaid juyawa, be san me zai iske ba, amma zuciyar ba ta fasa dukan chalugude ba, tsoro da firgici ya mamayeshi, har ya isa dakin be san ya shiga ba, tafi kawai yakeyi, zaune suke su Uku, one by one ya bisu da kallo, a zuciyarshi ya dinga ambatan sunayensu a lokacin da ya dora idonsa kansu, Abba,Muhsin, kafin dubanshi ya sauka kan Hamshakiya Mandiya Mairo, miyau ya hadiye mai zafi. Tsura mai ido suma sukayi, Zaid tsaye gabansu yana bunsu da ido suma suna kallonshi, jin muryan Abokin Baba sukayi inda yake cewa "DanBaba ka zauna mana" ba tare da ya jira cewar Zaid ba yace "Alhaji Abba, wannan shine da tillo gun Marigayi Gatan Marayu". Abba yace "Allahu Akbar, Sannu yaro, Babanka mutumin kirki ne, ban sanshi ba, amma na shaida halayenshi na kirki, kowa a k'asar nan ya san Gatan Marayu mutum ne mai taimako,muma daga Abuja muke zamuje Kano, shine nace tunda hanya ne mu biyo muku gaisuwa,Legacy din Babanka will forever live in Nigerians Mind, don he's a Legend and a Hero.sai dai mu rok'i Allah ya ji kanshi, ya sa taimakon Marayu da gajiyayyun da yayi tayi har karshen rayuwanshi shine hanyar Jihadinshi, halayanshi nagari ya bishi" Kafe Baba Abba Zaid yayi da ido, Abokin Baba ne ya samu ya amsa Adduoin, Mairo ta murmusa tace "Allah ya ji kanshi ya kyautata namu mutuwan" a lokacin Zaid ya gaji da jin muryoyinsu, idan yayi gigin bude baki, to k'ila kasheta zaiyi da kalamai masu zafi, cikin Zafin Nama ya mik'e tsaye ya bar dakin, duk suka bishi da ido, mamaki ya kama Abokin Baba, yana tunanin me ya samu Zaid? Tuni ake zuwa musu gaisuwa amma be taba acting haka ba, meyasa sai yau? Wayancewa yayi "yace kuyi hakuri, kunsan Mutuwa, har yanzu jimami yakeyi, kumai uzuri" Abba yace "haba ai bakomai, radadin Mutuwa zafi gareshi, balle ga wannan ya tashi baida kowa sai babanshi, rana daya ya nemeshi ya rasa,dole ya shiga cikin wannan yanayin" "haka ne" Mairo tace "Daddy sai mu tafi ko?" Abba yace "to Alhaji bari mu tafi kano muka nufa Allah ya k'ara hak'uri" Abokin Baba yace "Ameen Allah ya bada lada angode" Mairo ta sa6i Muhsin dan shekara 3 a kafada, Abba ya amsheshi yana mata murmushi, murmushin k'auna sukayi wa juna,duk kan idon Zaid da yake daga waje, haka suka fita daga Parlorn, a idon Zaid, wanda komai ya gama sukurkurce mai, Wannan Murmushin da ya gani kwance kan fuskokinsu shi ya jagula mai lissafi, like wake murmushi a gidan Rasuwa in ba su ba? Basu da damuwa, basu da wata matsala, ganin da ya musu yanzu ya dasa wani tsantsan tsanarsu a Zuciya. Its about time, lokaci yayi da zai cizge wannan farincikin a fuskokinsu. B A Y A N聽聽 K W A N A聽聽 G O M A 聽 聽 Alhaji Dauda Aminin Baba ne na k'ud k'ud, shi kadai ya san Sirrikan Baba, a Parlorn Baba Zaid zaune gaban Alhaji dauda, ba kasafai yake son magana ba, shi so yake yayi nesa da kowa da komai, so yake ya lula chan uwa duniy yayi shirinsa na daukar fansa,a sama ya ji muryan Alhaji Dauda inda yake cewa "Dan Baba, yau kwanan Gatan Marayu 17 da rasuwa, a yau ne nake son sauke nauyin da ya bar mun tun shekaru da suka wuce,kasancewar kai kadai ne d'a a gun Marigayi,聽 bai da dangi bai da kowa, ina mai farincikin sanar da kai cewa "Duk dukiyarshi da abun da ya bari sun zama mallakinka, fadar shi Marigayin ne,sai da na daukar mai Alkawarin Mallaka maka komai, naka ne, komai naka ne". Shiru Zaid yayi,a iya girmanshi ya san cewa Babanshi Mai kudin gaske ne,ina zai iya da wannan tarin dukiya? Shi da yakeso ya yi nesa da kowa ew komai? Mallaka mai Dukiyoyin nan na nufin am daura mai Girma, Girman da beyi shirin dauka ba, wata farar takadda Alhaji dauda ya mik'o ma Zaid, hannu na rawa Zaid ya kar6a, idonshi ya ciko da hawaye da ya ci karo da rubutun Baba, a hankali ya fara karantawa; 聽 聽 "Zaid my Child, from the day i die, you became a Man, i know you are so weak,but please be Strong, be strong for me, na san kana da hidimar gabanka,komai naka ne, na dade da maida komai under your name,i was just managing everything for you, whatever you decide to do with your inheritance,i'll be proud of you, but banda shayeshaye, take care of yourself for me. Har cikin raina nake k'aunarka, Allah ya raya min kai. 聽 聽 聽 聽 聽 聽 聽 聽 聽 Baban Zaid Zaid na kawowa daidai ga6arnam ya fashe da kuka,shi yasan Son da Baba ke mai daga Allah ne, mutuwar Baba ta dawo mai sabo fil, sai da yayi mai isarshi kafin ya tsagaita, Alhaji yace "Akwai abokan Aikin Babanka da suke so a saida musu wasu companies na garuruwa daban daban, in kana da raayin saidawa,a na kuma iya tsaida production na companyn textile and feed industry a tsaida shi, Gidan Marayu kuma ana iya sallaman kowa, komai naka ne, you can do as you wish" Zaid ya furzar da iska, ya saida Companies din Baba? Ya saida hardwork dinshi? To akan me? Kudi? Tabdi, ai kudi ba matsalarshi bane, yayi imani kudi da dukiyoyin da Baba ya bar mishi zai isa ta kula da 10 next generations to come ba tare da wani abu ya ragu ba, sannan kuma a tsaida Production din textile da feed Industry? Akan me? Meyasa zai tsaida production din da idan anyi producing Gidan marayu ake kaiwa? Son abun dunianshi be kai nan ba. Kamar ba zaiyi magana ba yace "Uncle,first of all

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});