Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 150

Chapter 150

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,205 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ya tambayar mai wani, haka ya sake kira yace duk wanda aka tambaya, numbern dai da ya turo mai shi kadai ne. Haka Zaid yayi ta neman layin Khalid amma baya shiga yayi niyyar zuwa Kaduna gobe da asuba. Cikin dare Massasara mai karfi ya rufe Zaid. Chan wurin 11 Armstrong ya shigo Kano, dauke da takardun da Zaid ya bukata, Zaid na ganinshi ya mike tsaye cike da karfin Hali kar ArArm ya gani halin da yake ciki balle ya hanashi Zuwa Kaduna gobe, haka Zaid ya kwana da masassara, da safe bayan Sallahr Asuba convoy dinsu ya tashi zuwa Kaduna, da kadan 8 ta wuce suka isa Kaduna, straight Maaikatar Khalid suka ma tsinkayi, lokacin GM din Khalid ya iso ya tarbi Zaid cikin mutuntawa, ba watawata Zaid ya tambayi Khalid aka ce mai Khalid na America, yaje yin wani course, Zaid ya dafe kanshi, kanshi na barazanar barewa ya kalli Hafiz yace "Get all the Information about Khalid" ya fita. Armstrong ya bishi a baya. Be da lokacin jiran Khalid ya dawo daga America, be da wannan lakacin, kwana biyar Maa ta dibar mishi, be da wani zabin da ya wuce bin Khalid America, Ganin bata lokacinshi zaiyi wurin neman Visa da komai ya yanke hukuncin bin Khalid America. Umurni ya ba Drivers da zasu wuce Abuja inda Private Jets dinshi suke, Armstrong ya kalleshi yace "We no fit Fly Today, Fog they, and we need to get a pilot to take us off, coz them Ben dey Newyear Holidays, me sef i had to cut mu jolly coz na u callme(ba zamu iya tashi yau ba, garin akwai Hazo, kuma sai an kirawo Matukin Jirgi, Ben na hutun sabon shekara, nima don dai kai ka kirani ne, shisa na taho)" Zaid yace "Armstrong, i dont care just get me Someone to fly me to America, or i swear to you i'll fly mhself to America i dont know how but trust me i will (ban damu ba, ka nemo wanda zai kaimu, in ba haka zan kai kaina wallahi, bansan ta yaya ba, amma zan tafi)" Armstrong ya bude baki yace "Haa, e no reach that make i call Ben, we go payam double(Ahh, be kai nan ba, bari na kira Ben, sai a biyasu Double". Tak Zaid be ce ba, illa kiran Idi da yayi don jin ya progress din Ginin. A M E R I C A 2pm Khalid na zaune a Aji, Zaid ya shigo Ajin, Khalid na ganinshi ya mike tsaye cike da faraa, ai kowa dai in dai dan Nigeria ne, da wasu kasashen k'etare sun san Gatan Marayu, Zaid ya tunkareshi sukayi musabaha, Khalid ya murmusa yace "A iya sanina Gatan Marayu ya wuce shigowa Aji da niyyar karatu" Zaid ya danyi gajeren Murmushi yace "Aiko ku shugaban Kasa be wuce ya shigo Aji a koya mai ba" Khalid yayi daria yace "Shugaban k'asa? Ai ka fishi, kaine fa Zaid Sadam Audu, Gatan Marayu, The Youngest Multi Billionaire" Zaid ya sake musabaha dashi yana daria yace "Khalid na taso tun daga Nigeria don nazo gunka" Khalid yace "Ina fatan lafiya dai?" Zaid yace "Mu samu wuri muyi magana ko?" Khalid yace "just a minute" ya ma abokan shi Sallama ya bi bayan Zaid. Wani Coffee shop suka samu suka zauna, Zaid ya fara magana. "Khalid mai kudi, na san zakayi mamaki da nace na zo America dominka ko? To ba abun mamaki bane, Khalid na san ba ka sanni ba, amma ni na sanka, na san duk wasu moves dinka, saboda kana Auren k'anwata Zaineema" da mamaki Khalid ya kalleshi, Zaid yace"ka daina mamaki, Zaineema cousin dita ce, zuciyata cike da bakinciki, da nadama zan sanar da kai wani abu me rikitarwa, Khalid, nine sanadiyar rabuwarka da Zaineema" a firgice Khalid ya kalloshi, yace "bangane ba" Zaid yace "Khalid, nine na tura wani ya darsa Zargi a zuciyanka tsakaninka da Zaineema" dan karamin tsaki Khalid yayi yace "Ahh Mr Zaid, ba sai kun fito ta haka zan Maida Zaineema ba, na riga na gano framing Zaineema akayi, na san its not her fault, wasu Masu sharri ne wanda ba sa son zamana da ita suka hada mu, idona ya rufe shisa na kasa gane hakan tun a lokacin na sauwake mata, amma wallahi ina da niyyan in na koma Nigeria inje in maido matata, So Mr Zaid ba sai ka dauka laifin da ba naka ba zan maidata". Zaid ya jinjina kai yace "Mallam Khalid, naji dadin wannan batu da kayi, amma ina so ka sani, ba wai don ka maidata na ke son daukan laifin da ba nawa ba, ina daukan laifin ne saboda laifi na ne, Khalid, nayi abubuwa da yawa na sabo, akwai wani abu da ya taba shiga tsakanina da Family dinsu gabaki daya, so na ma kaina Alkawarin maida rayuwarsu abar kwatance, na dinga binsu one by one ina tarwatsa farincikinsu, na taba Zaineema, na taba AbdulMajeed, na taba zinatu, na taba Ziyada, kai harta Yayan Babana Babansu Zaineema na taba, saboda wani abu da nayi ma mummunar fahimta, so yanzu ina gyara laifuka na, shine nace sai na zo na sanar maka da gaskian lamari" Mikewa yayi yace "ina zuwa donAllah, minti biyu" fita yayi da sauri, jim kadan sai gashi ya dawo da Armstrong. Khalid na mai kallo daya ya shaidashi, ba zai taba manta fuskarshi ba, shine katon da ya gani kan Gadon Aurensu, Armstrong yace "Mallam, i am sorry, i just did as my boss Said(Kayi hakuro, nayi abunda Oga na yace ne)" Zaid yace "Khalid in kana kallon Zaineema a matsayin mazinaciya, ko maha'inciya, to wallahi ka bari, laifi nawa ne, zan dauki ko wani hukunci, amma wallahi tallahi ba ta da masaniya akan abunda ya faru, yanda ka ganshi kan Gado, itama haka ta ganshi" Khalid ya jinjina kai yace "Ka Zalunce mu Zaid, ka haince mu, ka cutar damu, Muna son Junanmu da Zaineema, muna Matukar son junanmu, Lallai Albasa bata yi halin ruwa ba, baka biyo halin Marigayi Gatan Marayu na farko ba, kuma ka ci sunanka Azzalumi, saboda kana da kudi da Arziki, shine kake tunanin zakayi komai, ka ci bulus? Ba zan iya Shari'ah da kai a duniyan nan ba, amma akwai buwayi gaggara misali, Gatan talaka, babban Alkali" Murmushin takaici Zaid yayi "Ni Azzalumi ne, na amsa sunana, kuma ban biyo daya daga cikin kyawawan halayan Gatan Marayu na farko ba, amma ba don ni ba, donAllah, i want you to forgive me, banda abunda zan siya Yafiyanka dashi, ina dashi, amma bazan yi hakan ba, amma kayi hakuri ka yafe min, nayi nadama, donAllah khalid" durkusawa yayi kan guiwowinshi, be damu da mutanen da ke kallonshi ba, Armstrong yazo zai daga shi Zaid ya dakatar da shi, Arm ya kalli Khalid yace "i've never seen him kneel before anyone(ban taba ganin ya durkusa ma wani ba)". Haka Allah ya ma Zaid kwarjini, haka Allah ya darsa Tausayin Zaid a zuciyar Khalid, yace "Shikenan, tunda gaskia ta baiyana, kuma nagode Allah da ba wani abu da ya shiga tsakaninsu, to Alhamdulilah, ni dai na yafe maka, saura Zaineema" wani sanyi ya ratsa zuciyarshi, yace "Nagode kwarai, Allah ya saka ma da Alheri" Khalid ya

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});