Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 96

Chapter 96

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,280 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

gaisawa,聽 Abdulmajeed ya gaishesu cikin girmamawa,聽 Baba Ado yace "Alhaji Abba Abu dama wurinka mukazo" Daddy聽 jiki na rawa yace "mu shiga daga ciki". Abdulmajeed聽 yayi saurin聽 shiga Gida yace "ku koma daki, anyi baki" Mairo tace "su wanene?" Abdulmajeed聽 yayi聽 Murmushi聽 yace "masu neman聽 auren Zuzu ne" dam gaban Ziyada ya fadi,聽 Mummy ta yashe hakori ta na gyara zani tana tura yaran su fita daga palo tana cewa "Gatan Marayun ne?" Abdulmajeed聽 yace "magabatanshi ne" daki suka koma,聽 Ziyada ta rasa me takeji,聽 dadi ne?聽 ko tsoro? Mummy tace "Diyata kwantar da hankalinki mu mun dangwalo arziki" shiru聽 suka mata kowa da tunanin da yake. Zaune suka a cikin Parlo,聽 ba abunda kakeji sai gaurayen daddan k'amshin turarensu, su 4 ne zaune,聽 sai Daddy na biyar,聽 Abdulmajeed聽 ya fita don siyo musu Lemu, nan suka sake sabon gaisuwa,聽 Baba Ado ya fara magana kamar haka ; "Da farko muna neman afuwan zuwa ba tare da saninku ba,聽 ko kuma ince izininku ba" Daddy yace "haba bakomai wallahi" Baba Ado ya cigaba da cewa "Alhaji Abba Abu, sunana Alhaji Ado na Mali, Amintakarmu da Marigayi Alhaji聽 Sadam Audullahi ya sa muke jin kanmu kamar yanuwana jini, Yaronshi Zaid wanda ake ma lakabi da gatan Marayu na biyu na neman diyar gurinka Ziyada,聽 be da wanda zai shige mai gaba kamar mu,聽 duk nan da kake ganin mu ba wanda be ci Albarkacin Gatan Marayu ba,聽 ya mana abunda ba zamu taba mantawa ba, ba wannan ba, Yaronmu ya gano fure a Gidanka,聽 kuma yana so a bashi damar tsinka" sukayi dariya gabaki daya. Daddy ya muskuta yace "To Alhamdulilah,聽 nayi farinciki matuk'a da wannan zance,聽 babban abun farinciki聽 shine kasancewar dan Baban Gida kamar dan Gidan Gatan Marayu na neman diyata da aure,聽 ba wanda ba zaiso hada iri da Alhaji Sadam Audu ba,聽 kowa ya sanshi datijjon kirki ne,聽 ban taba ganinshi ba,聽 amma abubuwan Alherin da yayi na isko mu, kuma ko bayan rasuwarshi danshi ya cigaba daga inda ya tsaya,聽 Alhaji Sadam Audu is a legend,聽 he is Dead,聽 but his legacy still lives, so babban abun Alfahari na be wuce ganin diyata ta auri Yaron Baban Mutum kamar Marigayi Alhaji Sadam ba,聽 amma wani hanzari ba gudu ba,聽 duk yanda nake son wannan abu ya kasance,聽 ba zai wuce da Amincewar yarinya ba,聽 in bata amince dashi ba,聽 to ba yanda zaayi sai dai ayi hakuri,聽 don banda niyyar aura ma yarana wanda ba sa so" Alhaji Ado yaji dadin Dattakon Alhaji Abba,聽 yace "haka ne,聽 yi ma yara auren Dole ba fa'ida,聽 amma ina da tabbacin suna son juna, shi dan gurinmu ya tabbatar mana da hakan,聽 yana waje barin kirashi ya sake tabbatar mana da hakan" ya zaro wayarshi ya latsa ma Zaid kira,聽 ringing聽 daya Zaid ya dauka "Eh Hello, ka shigo ciki" be tsaya jiran abunda Zaid zaice ba ya kashe wayar.聽 Zaid yayi jim yana kallan wayar,聽 takaicin Baba Ado yaji,聽 don me zai kirashi? Me zaije ya musu? " Idi yace "Oga ka shiga kawai,聽 Allah ya soka Baba Ado ya baka Manyan kaya kasa, lafiya lau ne, ka shiga kawai,聽 remember聽 gaban sirikin ka kake,聽 banda kallonsu cikin ido,聽 kuma a kasa zaka zauna" tsaki Zaid ya buga da karfi ya bude kofa ya ma su Amrstrong banging da karfi,聽 suko suka fashe da daria,聽 cikin Gidan yayi,聽 gidan ba bakonshi bane, takalmominsu ya gani daga waje,聽 yayi Sallam ya shiga suka amsa mai,聽 a k'asa ya zauna kamar yanda Idi yace, murya cikiciki ya gaida Daddy,聽 Daddy da faraarsa ya amsa. Baba Ado yace "MashaAllah,聽 Alhaji Abba ga Yaronmu,聽 durfane gabanka, yazo neman auren diyarka,聽 be zo a matsayin Gatan Marayu na biyu ba, yazo ne a matsayin聽 Zaid Sadam me son diyarka Ziyada" kan Zaid a kasa,聽 yanda yake magana sai yake jin wani nauyi na sauka a kansa,聽 anya zai iya kuddirinsa? Kafin Daddy ya bada amsa Abdulmajeed ya shigo dauke da Lemuka su coke fanta mirinda a talauce (waya ce maka suna shan irin wanan? lol). Alhaji聽 Abba yace "ga Baban dana,聽 yayan Ziyada聽 ne,聽 sunanshi Abdulmajeed" Abdulmajeed聽 ya dirr lemukan a k'asa ya sake gaidasu,聽 suka amsa da faraa,聽 Daddy yace "AbdulMajeed,聽 je ka kira min Mummynku da Ziyada,聽 inshort ka kira min kowa da kowa har Mama" Abdulmajeed聽 ya mike a ladabce ya fita,聽 a dakin Hajjo ya iskesu duka,聽 yace "Mummy kuzo Daddy na kira" jiki na rawa Mummy ta zaro聽 mayafin da bata san ko na waye ba zata fita Abdulmajeed聽 ya tareta,聽 yace "tsaya Mummy,聽 gabaki daya zamuje,聽 Zaineema ku muje,聽 Hajjo har ku" duk聽 suka tashi聽 suna neman mayafin sakawa banda Ziyada da ta takure wuri daya,聽 Abdulmajeed聽 ya kallota ya bude drawer ya ciro wani k'aton gyale ya rufe mata jiki yace "come on zuzu, ba zaki bar surikanki suyi ta jiranki ba ko?" ta mike聽 jiki ba kwari,聽 Abdulmajeed ya ja hannunta suka fita, duk suka rufa musu baya banda Najwa da ta ke聽 gyara inda su Muhsin suka 6ata. Sallama sukayi suka shiga,聽 suka amsa聽 da faraarsu,聽 duk suka samu wuri suka zauna, kan Ziyada a k'asa,聽 Baba Ado ya nuna ta da yatsa yace "ga Amaryanmu nan" ta sake sadda kanta k'asa,聽 Daddy yace "haka ne, nan Iyalai na ne dukkansu,聽 Wannan itace Mahaifiyata,聽 wannan kuma Mai dakina" ya nuna Mairo da hannu,聽 ita ko sai faraa take watsa musu"聽 wannan kamar yanda na gaya muku shine babban da na AbdulMajeed,聽 sai me bi mishi Zaineema,聽 sannan Ziyada,聽 Zinatu ke bi mata sai auta Muhsin" Alhaji Ado yace "MashaAllah,聽 Allah ya ja kwanan zuria,聽 matuka kun burgeni,聽 ka nuna mana dattako da karamci,聽 Hak'ika hankalin mu zai kwanta ganin gidan da yaronmu ya dauko mata" Daddy yace "haka ne, amma bari mu ji ta bakinsu ko?". Alhaji Bello yace "Zaid, shin wannan itace ka zaba ta zame maka abokiyar rayuwa har karshen rayuwarka?" be san dalilin da yasashi faduwar gaba ba, yayi shiru gabanshi na dukan chalugude, baba Ado yace "Zaid?" da sauri yace "Eh itace". Daddy ya juyo kan Ziyada yace "Ziyada kin amince in bada aurenki ga Zaid? Kar kiji nauyi ko wani abu in ba kya so, sai in basu hakuri, ki fada min ranki, farincikin ku ya fiye min komai" Ziyada ta sadda kanta kasa, Daddy yayi maganan duniya amma tayi shiru ba tare da ta tanka ba, yace "ko ba kya so?" nan ma shiru tayi, Alhaji Bello yace "Ziyada magana zakiyi kinji? Ba zamu gane me ke cikin ranki ba in ba magana ko alama kika mana ba, kina son sa, ko ba kya sonsa?" shiru tayi har yanzu ba tace komai ba, Mummy ji take kamar ta gwala kan Ziyada da bango, Alhaji Sani yace "kun san dai ma'anar shirun budurwar kirki, yana nufin ta amince kenan" Alhaji Kabir yace "aa kar ayi saurin yanke hukunci, duk tambayar da aka mata shiru tayi, ya kamata musan amsarta, muna iya bata lokaci tayi tunanita gaya mana sirrin da ke ranta". Abdulmajeed yace "Erhm, in zan dan iya magana da ita, zan samo mana amsar da takasa fada" Daddy yace "Eh Abdulmajeed kuje kuyi magana" hannunta yaja suka fita daga Parlorn, Daddy ya musu alamu da su bisu, su

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});