Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 31

Chapter 31

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,204 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

A hankali a gabatar da Dinner party cikin yanayi na Girma, kowa sai san barka, haka taro ya tashi lafiya, da k'yar Nana ta tafi gidansu, don a cewarta a yau din zata bi Majeed. Mummy ta lallabata, kan cewar gobe da Safe zaa kaita gidansu Mijinta kafin a samo musu wurin Zama. A gajiya a ka koma Mansion din Abba Abu, Zaineema da Ziyada suka shiga dakin AbdulMajid Zaineema ta kalli Yayanta don yau ya gama kasheta tace "Haba Ya Majeed, kunya ka so bamu ne dazun? Naga kana ta shan kamshi kana bata rai, haba Ya Majeed, zakayi ma Azziki k'ulli, ba kowa ake ba irin damarka ba" galala ya kalli K'anwarshi yace "kasan dai duk da aurenki ina iya miki dukkan tsiya ko? Ni ba tsaranki bane Zaineema,ki fita idona" Zaineema ta ta6e baki, tasan la shakka zai iya mata duka, ta wuce fuu ta bar dakin. Ziyada ta bi bayanta da murmushi. AbdulMajid ya kalli Ziyada yace "Yayanki ta k'i hankali har yau" murmushi Ziyada tayi tace "I miss your dramas" da kalamanta ta tausasahi, kan cewa ya saki jikinshi ya cigaba da alamarinsa, K'addararsa ce haka, Sosai yake son Ziyada,Jininshi ya ma fi haduwa da ita, inda ta bambanta da Zaineema kenan, tafita kaifin tunani da basira, idan zatayi magana tana amfani uwauba hak'uri, in kaga Ziyada na daga murya to ka kaita bango ne, ko Zinatu ta mata rashin kunya, ba kasafai take kulata ba, ba dan komai ba sai kawai bata da son hayaniya. Gyada mata kai yayi alamun yaji duk abunda tace kuma InshaAllah Zaiyi yanda tace, murmushi ta mai ta tashi ta fita tare da kullo mai k'ofa. Sai da yayi Nafila kafin ya kwanta bacci. Walima Akayi a Abba Abu's Mansion, da daddare Amarya ta tare a dakin AbdulMajid. Anan zata fara zama kafin su tafi Kano inda AbdulMajid ke aiki. A daren rannan burin Nana ya cika, kusan fyade ta mai, a ran Majeed mamakin Nana yake tayi, sam ba ta da kunya, ta ya zaa samu mace haka? Allah kayi mana da kyau. Daga daren Jiya, wani irin zafaffen So ya sake rufe Nana, AbdulMajid ya kai Mijin da zaa buga gaba a nuna shi, duk da be biye mata ba, amma hakan ya wadatas. I N D I A Alhaji Sada ya kalli Matarshi cike da So da k'auna yace "Yesmeenah, ku shirya gobe zamu Taj Mahal" murmushi Yesmeen tayi, ta san don ta saki ranta Mijinta ya tsiro da wani tafiya, zatayi k'okari ta saki ranta, ko don kwanciyar hankalin Mijinta da tillon diyarta, tace "Allah shi kaimu Gobe Papi, zan gaya ma Najwa ta shirya". Da Najwa taji maganar tafian taji dadi sosai, lokaci ne da zata k'ara kusanci da Mahaifanta, in ba rabon su sake haduwa, to ba zata mance moments din da zasu samu gobe ba. * 锟� Washegari suka dafa abinci kalakal ita da Maama, suka shirya wurin k'arfe 9 Vijhay yazo daukarsu, Najwa ta dauko Pooh (Mage) ta sata a Mota, duk yanda Maama tayi kar aje da Magen nan Najwa ta sa Shagwaba har sai da Paapa yace abarta ta tafi da Magenta, Najwa a gaba, Maama da Paapa a baya suka dau hanya. 锟� Tafiyar Awa Hudu sukayi suka iso TajMahal(7th wonder of the World), ba zuwan su na farko kenan ba, bayan sun zagaya ne suka samu wuri daga chan Garden suka shimfida Carpet, suka yi lunch. Najwa ta kafe Iyayenta da ido, gani takeyi kamar ganin k'arshe take musu. Idonta ya ciko da hawaye, Alhaji Sada ya lura da ita yace "yadai Najwa? Are you OK?" Maama ta juyo kallonta ga Najwa tace "Kya huwa beti? (Meya faru diyata?)" Najwa ta murmusa tace "Maama, Paapa, i was just thinking,Ina Ya Zaid yake? Is he alright? I just want to meet my Brother" Maama ta fashe da kuka, Najwa ta taya ta, sai da sukayi me isar su kafin Maama tace "Najwa, bansan ya Zaid yake ba, bansan ya yanayinshi yake ba, bansan da wa yake kama ba, Yana kama dani? Ko da k'anwarshi, ko da Papanshi? But I'm sure ko a Ina yake, he's grown into a Prince Charming" ta k'arashe magana hawaye masu zafi na bin kuncinta ta cigaba "If only he's here with us, we'd be a loving and a whole Family". Paapa ya hadesu duka ya rungume yana lallashi " Yesmeenah, i'm a bad Husband, and a bad Father, na kasa hada Da da mahaifiyarshi, na kasa ba Matata farinciki, na kasa hada kanwa da yayanta, ku yafe min, bansan ya zanyi ba" Maama ta dago tace "haba Papi, don me zaka ce haka, why are you blaming yourself like its your fault? Kar ka manta we are in this together, kaine k'arfinmu, in ka karaya ya zamuyi?" kukan da yazo ma Najwa mai k'arfi, da sauri ta tashi ta la6e bayan Bishiya tana kallon Iyayenta na lallasan Junansu. Yaushe zata tsayar da hawayen nan? Ji take Ina ma ta matso da sati biyun da ya rage taje Nigeria kusa, ina ma zata iya ganin Yayanta, sai da ta ga sun natsu kafin ta koma gunsu tare da sake musu murmushi tace "Oya muci abinci kafin yayi sanyi". ** Maama ta dinga ba Najwa labarin Zaid, "Zaid baya son Kifi, ko k'arnin kifi yaji zai kama amai, Zaid na son abu mai sanyi" tayi daria tace "Zaid na son wasan banza, yana son tsalle-tsalle sosai, to yanzu da girma yazo mai, shekara 28 ko yana yin abunda yakeyi a yarintan shi?" Paapa yayi daria yace "Haba Yesmeenah, i'm sure ya bar dukka abubuwan da kika ambata" Najwa na daria ta kalli Iyayenta sa suke faraa suna maganar Zaid, tace "Paapa, a Nigeria, wani state kuke?" dogon tunani Paapa yayi yace "To God i dont remember" mamaki ya kama Najwa tace "Maama fa?" Maaman ma tunani tayi tace "ikon Allah, i cant remember, all these years ban taba tunanin sunan gari ba" abun kuma sai ya zama kamar Almara Najwa tace "Ya akayi haka? Ya ba zaku tuna ba?" "Wallahi ban tuna ba" Maama ma tace "nima Wallahi ban tuna ba" "to ya baku manta Sunan k'asar da ku kazo ba?" Shiru sukayi duka, basu san dalilin ba, Najwa da abun ya gama daure mata kai tace "Okay, 'yanuwanku fa? Your parents" Paapa yace "Najwa nidai i cant remember, wlh i dont remember anything concerning Nigeria" yanzu kuma abun tsoro ya fara ba Najwa tace "Ina kukayi aiki? Bakuda Contacts din coworkers din ku? Ko Schools din da Yaya Zaid yayi? Anything you cant just forget Everything, think harder, Maama, Paapa" Cikin daga Murya Maama tace"Najwa, dont you get it? We cant remember a thing, Najwa,ban san me ya faru dani ba, bansan ya abu ya kasance ba, nasan abun zaiyi kama da tatsuniya, amma its real, mun munce komai, amma abunda ni ko Paapanki muka kasa mancewa shine Yayanki Zaid, mun kasa, mance shi muna da tabbacin yana Nigeria, but ba musan inda yake ba, above all ba zamu iya zuwa gunshi ba". Najwa tayi jigum tana tunani, amma takasa gane komai, yanzu ba wani hanyar da zai sadata da Yayanta kenan? Kawai shiga Nigeria zatayi, to ina ta dosa? Ita da ko hoton

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});