Chapter 64
Chapter 64
wani shege kamarta, a gaban Entrance din ta kira Saleem Waya muryarta cike da maye tace "Kana ina ne wai? Kasan bansan Jira, in bata min lokaci zakayi ka turo min Nimcy, kace mata ina jiranta" tsaki tayi ta kashe wayan. Wuri ta samu tana mari ta na mayenta hade da sambatu, ta gaji, har ta fara daukan hankalin mutanen wurin da Sambatun ta. * Sallama taji ana mata, da rinannun idaniyarta ta dago ta kalleshi da k'yar, "Nana matar Abdulmajeed Abba ko?" kallon alamun rashin sani ta mai tace "yeah?" yace "Ina Majeed?" cikin layi take magana tace "yana Asibiti" Subhanallah meya sameshi?" "kawai don na bada Credentials dinshi a neman mai aiki ya Suma, daga taimako fa" daga yanda take magana ya gane cewa akwai matsala, kamar a buge take, yace "to me kikeyi a nan?" a tak'aice tace "ina jiran Saurayina da Girlfriend dina" Gabanshi ya fadi, kar dai abunda yake zargi ne, da sauri ya ciro wayarshi ya lallatsa, a buge take, zai iya getting information daga kanta ba tare da tayi k'arya ba, da sauri yace "What?" ta dake maimaita mai kafin tayi dariyan 'yan bariki tace "kaima dan k'auyen ne ko? Lol, Majeed ba zai iya dani ba, Salim da Nimcy kadai suka san yanda suke wadatas dani" baki na rawa yace "Erhm Nimcy din Mace ce?" Ehmana sun fi dadin harka, kaima in kana so akwai guys din da zan hadaka dasu" baki na rawa yace "no karki damu, ina da su" "hahaha kace kai dan hannu ne, sha, samun numbernka zan kiraka" karban wayanta yayi ya sa mata number, yace "gashi na miki saving" tace "yauwa, ga Salim nan zuwa, wuce donAllah kar ya ganmu tare yayi Zuciya, Kishi gareshi, da My Majeed kadai ne be Kishi saboda ya san son da nake mishi, yi sauri sai na kiraka" jikin shi duk yayi Sanyi ya wuce yana mamaki. Duk sun hadu a dakin Asibitin, sai dai ba me magana, zaune suke Jugum kamar anyi Mutuwa, shi Majeed be son ganinsu cikin damuwa, ya kalli wannan ya kalli wanchan, chan sai yace "Zeenah meyasa bakuje School yau ba?" cikin Muryan Shagwaba tace "ba kai bane baka da lafiya?" ya Murmusa yace "lafiyata lau, Fallalu yazo ya maida ku gida, 2 nayi ku wuce Islamiya, nima yau zaa sallameni, kafin ku dawo ina Gida ko?" kafada ta mak'e yace "Pleaseee, kije Islamiya, naji sauk'i" da k'yar ta Amince, Muhsin yace "YaMajeed inci Apple dinka?" Majeed yace "Eh Muhsin kaci" da tsallenshi ya dauka yana ci, Majeed ya kalli Ziyada yace "Oya Zuzu, je ki duba Fallalu na waje? Duk ya zo ya kwashe ku ku koma Gida, yanda kuka tsura min ido kamar ance muku na mutu" Ziyada ta ja hannun Najwa don ta rakata amma Najwa ta tirje, hakan ya sa Ziyada tafiya ita kadai, Majeed ya ga abunda tayi, sai dai kawai ya Murmusa, a bakin K'ofa ta ci Karo da Nana da ta shigo hannun nik'i nik' da kayan Abinci, raba Juna sukayi suka wuce. Ba tare da ta gaida mutanen da ke zaune wurin ba, Iyayen Majeed da Kakarshi, Nana ta wuce kai tsaye Gadon Majeed ta fada kanshi tare da rungumeshi, ido ya runtse kafin ya bude a hankali, "My Majeed are you Alright?" da k'yar ya iya daga mata kai, ta taba nan jikinshi ta taba nan, wai ita tana duba in akwai inda ke mai Ciwo a jiki, haka zata dauko Pear ko Apple, ko grapes tace yaci, Murmushi ya ke k'wakulowa ya girgiza kai, a hankali yace "Nanah, ina Credentials din an kawo?" dimmm tayi, Mummy tayi karaf tace "wani Credentials?" baki na rawa, Nana tace "Aiki na bada a samo mishi" Mummy ta kalleta tace "a ina?" a takaice tace "Inland Revenue" Mummy tace "Allah ya sa a dace" Majeed yace"Nana please, kice a yo sauri in a kawo, if there are busy ni ki gaya min inda suke inje duk nisan su, i need that Folder, My Whole life is in it". Mummy tace "Tsaya, Original Copies din ta dauka?" Nana ta sunkui da kai, Mummy ta dan bude Murya tace "ke Original Copies kika dauka?" a hankali ta gyada kai, Mummy ta rafka Salati tace "Danubanki ke jahilar inace? Ina kika taba ganin an nemi aiki Da Original Results? Yi Maza Maza yanzu ki kira, a kawo, ko ni inje in karba" kwalla ta fara tace "yace Zai fa kawo min" Mummy tace "ayi Maza a kawo, don Wallahi in wani abu ya samu Credentials din nan, Wallahi ko Alhaji Nakowa ba zai iya kwatarki daga hannuna ba, Sakara Mara Amfani kawai". Daddy ya tare ta yace "Maryam Easy mana, ance kar ayi Hayaniya har yanzu fa kwance Majeed din yake, kiyi hakuri ayi komai a hankali, tace zaa kawo, ki bari a kawo din" huci take kamar Zakanya, ta samu wuri ta zauna tana karkada k'afa, Majeed ya sausauta murya yace "Kiyi hakuri Nana, donAllah a kawo min Credentials dina kinji?" tausayi ya bata, ta daga kai tace "Kar ka damu za a kawo" ya gyada kai ya koma ya kwanta. Shiru dakin yayi kowa da tunanin da yakeyi a Zuciyar shi, Ziyada suka shigo da Fallalu, ya ma Majeed ya jiki, Majeed ya amsa da Murmushi, yace "Fallalu ka kwasar min tsohuwan nan da Jikokinta kai min su Gida" Hajjo ta wurga mai harara tace "kai Abdallah ba ka rabo da ba'a" yayi daria tace "to yan jikoki mu tafi ko?" Muhsin ya rik'o hannun Hajjo, Daddy yace "Umma ayi mana Addua daga nan zan dawo Gida" hajjo ta murmusa tace "Allah ya hadaka da Alherin Mai Alherin, ya kuma nisantar da kai daga Sharrin Mai Sharri"duk suka amsa da Amin,"Amin Umma nagode" banda Mummyn da ta wurge su da harara tana sak'a ma ranta wani abun da ita kadai ta sani. * Daddy ya tasa k'eyar Muhsin da Zinatu a gaba, zai raka Hajjo bakin Mota, Zaineema ta matso kusa da Gadon Majeed, ta mai kiss a goshi tace "Kaji Sauk'i" kai ya gyada mata tare da mata murmushi, ta juya ta bi bayansu Daddy. A haraban Asibiti suka ci karo da Motar Hajia Aynarh, ta fito cikin shiga ta Alfarma, mai aikinta ta fito rike da katon Basket, suka karaso gurin da Motar su Fallalu ke parke suna niyan fita Asibitin "Alhaji Abba baka kyauta min ba, ya ba zaka gaya min Abunda ya samu yarona ba tun jiya sai dazun? Haba" Daddy yayi Murmushi yace kiyi hakuri ko? Ai dai na gata miki yau din, tayi dariya cike da Kissa tace "to na hakura" ta kalli gaban Mota inda taga Dattijuwa, ta dan rusuna tace "ina wuni? hajjo ta amsa da faraarta, sai da Daddy ya kalli su Zaineema kafin suka gaidata, dama duk gidan daga Zaineema sai Zinatu ne ba sa yi da Hajia Ainau, Daddy ya mata alama da ido yace " thats My Mom" ta bude ido tace "are you serious?" Ya daga mata kai, ai da sauri ta zagaya gaban motan ta rungume Hajjo kamar ta santa, ta zube k'asa a guiwowinta, tana kwasar Gaisuwa, Mama Ina wuni? Ya gida ya Jiki? Mama ya kike? Ya kowa da kowa" Hajjo ta amsa baki har
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169