Chapter 36
Chapter 36
zo a Sallameni, naji sauki" Majeed zaiyi magana tace"a sallameni ko na Sallami kaina". * 聽聽 Nana ba zaiyiwu in dinga hidima da gidana ba inyi da Gidan Sirrikanki, kince na basu Miliyan 20 na basu, ba laifi na bane da aka sace, ba zaiyuw in kara musu ko dubu dari bane, yanda karayar Azzikin nan ya samesu, anya ba zaa raba aurenki da Majeed ba" Nana ta daka tsalle tace "Wallahi baka isa ba, to dama Kudinsu na aura? Kaine fa babana, na san da mun fi su kudi nesa ba kusa ba amma na amince na aureshi,Son shi nakeyi kamar raina, so ko da k'asa suke ci zan zauna dashi, kuma zan bishi Kano, in kaga daman taimaka musu to, nidai ba zan rabu da Mijina ba" ta tashi fuu ta fice daga gidan. 聽 聽 聽 * 聽聽 Bayan kwana Biyu Motar kwasan kaya 3 suka kwashi kaya don tafiya da shi Kano, ranar Mairo da 'yayanta sun ci kuka, ganin zasu bar Wannan wurin da sauke kira 'HOME' Mairo ji takeyi kamar rayuwarta na gab da k'arewa, suma suka shirya suka kama Hanyan Kano banda Majeed da Daddy da sukayi branching a Kaduna inda zasu tsaya gun Mijin Zaineema, tunda sun ta kiranshi a waya baya dauka. * 聽 聽 Khaleed na Parlor yaji Sallaman Amininshi AbdulMajid Abba da Abba, ba yanda ya iya Illa tarbansu a mutunce, bayan gaisuwa, Majeed ya k'are ma Khaleed kallo, sosai ya rame, yayi baki, tausayinshi ya kamshi, ya san yana son kanwar shi Zaineema. Majeed yace"munzo ne muji abunda ya faru tsakaninka da Zaineema,ta rantse mana da Allah, khalid wallahi sai da ta rik'e Izifi Sittin ta rantse da Allah kan cewa bata da masaniyan abunda ya faru" Khaleed yace "AbdulMajid kasan yanda nakeson Zaineema ai? Ba zan mata sharri ba,wallahi da idona na ga kwarto a dakinta kwance kan Gado" Abba ya runtse ido, yace "Mallam Khaleed, kai ka ga abunda Ka gani, ba zamu k'aryata ba, amma tambaya daya da zan ma, shin ka gansu kwance kan Gado tirmi da tabarya?" Khaleed ya girgiza kai Abba yace "Manzon Allah yace Shaidan da ake zargin聽 Mazinata da aikata Zina, shine a gansu kwance turmi da tabarya, Khaleed ba wai na karyata ganinka bane, amma ba ka tunanin akwai abokan gaban da suke son ganin bayan aurenku? Baka san hassadan mai hassada ba? Baka san sharrin me sharri ba?" Khaleed zuciyarshi ta kasu kashi biyu, daya ta na son gasgata Hujjojin Daddy, daya kuma yana hanashi yadda da hujjojin, inda take cewa "Babanta ne, zai iya cewa komai don ganin ka maida diyarshi dakinta" ya dai muskuta yace "Daddy, kasan ba aure in da Zargi, jin nauyinku ko duba Alakata da AbdulMajid bazai sa in kwari kaina ba, tsakani da Allah ban yarda da Zaineema ba, duk da ban taba kamata da wani hali ba kafin wannan, ba zan maida Zaineema daki na ba, sai na ga k'wakwarin hujjan cewa wannan ba ita ta kawoshi ba, kuyi hakuri donAllah, ina son Zaineema amma son ta ba zai sani makancewa ba". Daddy zaiyi magana Majeed yayi saurin cewa "Gaskia ne Khaleed, Allah ya baiyana gaskia duk inda take" Khaleed ya amsa da Amin, ya san Majeed me saukin kai ne, Majeed yace "bari mu tafi, a hanya muke" *nan da Abuja dai?" "Aa mun bar Abuja Kano mu ka nufa" nan sukayi Sallama. * Gidan dai na nan yanda yake, ba abunda ya samu gidan, shara kawai akayi akwa wanke gidan don da ma su kanzo hutu, suka jera kayyayakin su, da Majeed suka iso ya samu Zaineema a daki ya mata Nasiha da ban hakuri, Mummy ta gama banbaminta tace "ko shine autan maza ya gama aurenta" Zaineema tace "Wallahi sai dai in be dawo ba" Mummy tace "mara zuciya" Zaineema ta murguda baki tace "naji din". I N D I A Maama ta lura聽 da Dadin da Najwa keji, da ta tambaye ta me ya sata farinciki sai tace " kawai dadi nakeji" sai tayi daria tace "Najwa ina son dariarki" ita kuwa sai tayi darian. Gaskian lamari Waya sukayi da Aisha Danlami, inda take shaida mata zata zo makarantarsu, tace "zan shiga Aji amma 12:00pm zan gama" Jira takeyi 12 tayi ta tafi Jami'ar su Aisha, kafin lokacin ta tsaya sai hotuna take tayi. 12 na bugawa na ma Maama k'aryan zuwa Gidansu Najwa. 聽聽 锟� Tafian minti 45 Najwa tayi, bata sha wuya ba ta gane Hostel din mata, sukayi waya da Aisha ta gaya mata inda take, Aisha ta sauko suka hadu tare da rungume juna, suka tafi dakin Aisha, Aisha ta dafa musu Noodles sukaci tare, in ka gansu sai kayi zaton sun dade da sanin Juna. Najwa tace "Aisha tell me About you" Aisha tace "lol, sunan Aisha Danlami, 'yar Nigeria ce, I'm 18years, last 2weeks nazo India, Karatu ya kawoni, i miss home" Sukayi daria sosai, kafin Najwa tace "wani gari kike a Nigeria?" Aisha tace "Katsina" Najwa ta maimaita sunan gari tace "Nikam States nawa ne a Nigeria? Aisha tace "36 states" Najwa tayi shiru ta na wani tunani. Aisha tace "Baki gaya min ba Najwa, ta ya kika iya Hausa, India, English" Najwa tace "Well, Iyayena Yan Nigeria ne, but anan muke zama, as a matter of fact, a nan aka haifeni, so i was born and raised here" Aisha cike da doki tace "Ashe ku 'yan Nigeria ne, yan wani gari ne ku?" Fuskan Najwa ya chanza tace "Wallahi I dont know" Aisha ta kalleta tace "how comes baki taba zuwa bane?" Najwa ta gyada kai tace "i've never been there" Aisha tace "atleast zakiji Mamanki ko Babanki na fada" Najwa da fuskan tausayi tace "they cant remember, kawai sun san su yan Nigeria ne, and ba sa iya zuwa, ko sunyi shirin zuwa, sai su kasa wani abu na faruwa da su one way or the other sai suji sun kasa zuwa, tunda aka haifeni har yanzu." a takaice Najwa ta bata labarinsu da k'uddirinta na zuwa Nigeria, Aisha tayi shiru tana sauraron Najwa da tausayi tuni ta dago bakin zaren, Najwa tace "Shiyasa nazo ki dan yi min Bayanin yanda Nigeria yake, saboda zanje neman Yayana, kinga Kullum Maama na cikin zubar da hawaye take".聽 Aisha ta ja iska ta fesar tace "Najwa, ga yanda naji labarinki, sai na san cewa Aikin Asiri ne ke cin Mahaifanki" Najwa ta maimaita kalmar 'Asiri' tace "menene hakan?" Aisha tace "Sihiri" Najwa ta girgiza kai tace bata san meye hakan ba. Aisha tace "I really dont know how to explain this to you, But Sihiri is more like Witchcraft, like someone can cast a spell on you, and make you do things you dont want to kingane" Najwa tayi shiru tace "I know Witchcraft, i know people do Cast Evil spell on others, but i dont think such people exist" Aisha tace "Tabdijam,ai Nigeria Gidan yi ma mutane Asiri ne, Let me tell you how聽 most Nigerians are like; da kinji Mijinki zai sake mata sai kiyi Asiri sai maganar auren ya watse, da kin ga Mijinki ya tara abun dunia, sai kiyi asiri ya zama a tafin hannunki, sai yanda kikayi dashi, in Nigeria we call such men Mijin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169