Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 55

Chapter 55

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ke tsakar Gida ta harhada su a murhu, da k'yar ta samu Ashana ta k'yasta, Najwa na kallon ikon Allah, Hajjo ta sha wahala kafin ta samu jikkakun itatuwan kamawa, a kwano ta daura ruwan zafin, ta zuba Indomien, cikin minti 15 Indomie ya gama, Ta juyo mata a kwano, tace "Jikata kiyi hakuri, ga taliyar nan ko Mai babu, bare cefane." Najwa ta murmusa tace "ai bansan kamshin Komai, hakan ma yayi nagode sosai, , kizo muci" Hajjo ta girgiza kai tace "Ita ci, wannan cimar sai ku, barni da Zogalata". Najwa tayi daria. PORTHACOURT Dariya Zaid keyi harda rik'e ciki, mantuwa ta mance ranar da yayi dariya haka, a TV yake kallon Network News, rahoton Kano ya dauki hankalinshi, inda Hajia Mairo ta baiyana gaban Filin tanata hauka har Majeed yazo ya janyeta daga gurin, Dad kamar ya kashe Zaid, haka yake son ganinsu, cikin uk'uba, da rashin jin dadi, Farincikinshi kenan ganin bakincikinsu, to in har wannan Rahoton da aka nuno a News ya faranta ranshi, to ya dau alwashin muzguna musu har k'arshen rayuwarsu. Ah dole yayi celebrating Haukan Mairo. Dauko Shisha Pot yayi, ya hada uban flavour ya fara zuk'a, yana busarwa, hayak'i ne, ta hanci ta baki, wata sain harta kunne, Zaid sai da ya zuk'i maishi kafin ya bangas. K A N O "Haba Mummy, wai baki san komai game da rungumar k'addara ba?" Cikin Masifa tace "nak'i in sani, dan ubanka wani kaddara zaa runguma? Kasan me Asarar da muka tafka? Da mu muka saida muka san munci kudin mu, da ba haka ba, bansan me muka ma Allah yake mana haka ba" da sauri Majeed ya bar dakin ganin ta fara sakin layi, yanzu ta tafka sa6o, Mairo dai kamar sabon kamu, sai Ihu, da ZageZage, yaranta sai Kuka suna tausaya ma Uwarsu. * * Wayarta yayi ruri, kamar ba zata dauka ba ta dauka, kamar kullum Muryanshi a dakile yace Matar AA Abu" dadi ya lullube Nana cikin yauk'i tace "Yadai?" Zaid ya murmusa kamar yana gabanta yace "kinsan FIRS?" ta dan yak'une fuska tace "Federal Inland Revenue Service?" Zaid yace "yauwa 'yargari,dama ina da hanya ne, shine nace zan samo ma Majeed aiki a chan" Nana cikin murna tace "kai Haba dai? Dagaske kake?" Zaid yace "Yes, yanzu ki dauko CV dinshi, Credentials din Original Copy, don kinsan verification dinnan sai a hankali, in ba Original Copy ba, ba sa ba mutum offer" Nana bata kawo komai ba tace "haka ne, barin Majeed ya dawo na gaya mishi". Zaid yayi saurin cewa "ke, so kike a ba ma wani offer din? Ke da ma zaki mai surprise? Sai kawai ki bashi offer, ai ina ganin hakan zaifi, kawai kar ki gaya mai, cikin halin da yake ciki, ki ka basho offern aiki, trust me ba zai taba manceki ba, kuma ba zai miki kishiya ba? Kuma Mummy zata k'ara sonki, k'imarki zai k'aru wajensu" Nana cikin jin dadi tace "Allah ko?" Zaid yace "Dagaske" Nana tace bari kaga, na ga inda ya aje Folder dinshi da ya dawo daga Dubai, kamar ka san nayi nayi Daddy na ya bashi aiki yace wai "baya da bukatan sabin maaikata, dama rashin aikin nan ya fara damu na, duk da Mummy tace wai Ziyada zata auri dan Deputy Governor, su zssu taimaka mana, amma ai ba kamar ace Mijinka shima na aiki ko?" . Zaid dai na jinta, har tace "gashi na dauko, a ina zaa kawo ma?" Zaid yace "ba sai kin ba kanki wuya ba, already na aiko da me karba, yana wajen gidanku, ki kai mishi Wajen, kar ki bari kowa ya gan, kinji?"Nana tace ba wanda zai gani, ni da zan musu surprise" yace "Good, Yaron deputy Governor din ina Ziyada zata aura?" Nana tace "na Kano" a hankali Zaid yace "Amjad" tace "me kace?" Yace "Noo, kiyi sauri ki kai mai yana waje yana jiranki" tace "toh". *** Cikin kwanaki 3 dinnan, Gidan Alhaji Abba Abu ba walwala, kowa na cikin damuwa, yau dai Mairo da ta tashi dakin Ziyada ta nufa, bayan Ziyada ta gaisheta tace "Ziyadatu, dama na gaya miki Amjad zai zo ai? To yanzu da safe Her Excellency ta kirani, tace zaizo yau" Ziyada ta dan bata rai, tace "Mummy na gaya miki nu banson yaron, sakatarshi yayi yawa, he's tottaly not my type, gaskia yayi hakuri" Mairo ta hau lallashi, haba Ziyada, ya zaki min haka? Please, kinsan k'in aurenshi barazana ne a rayuwata?" Ziyada da mamaki tace "taya rashin aurenshi zai zama barazana a rayuwarki Mummy?" Add V Start from the beginning "Ziyada kinga dai yanda muke fama da babu babun anan, in kika aureshi kakarmu ta yanke sak'a, kinga rannan Mom dinsa 250000 ta bani, dashi fa nayi mana siyayyar abinci, da ba haka ba da yanzu muna kwana da yunwa" galala Ziyada ke kallon Mummynta, kamar ba zata tanka ba tace "Auren Jari zaki min kenan, da ni kike sonyi Azziki? Mummy? Dama baki damu da farinciki na, wato dama dogon burin da ke ranki kenan? To Mummy, ba zaiyiwu ba,ba Zan aureshi ba" nan Mummy ta hau lallashinta ta, wai ta taimaketa ko gaisawa suyi, irin magiyan da ta ga Mummy na mata ne ya sa ta cewa "ta amince yazo a gaisa". * Hajjo Mace ce da ke zaune a babban Gida amma bata da ko k'wayar shinkafa, Bishiya gareta na Zogale, sai ta hau bishiyan ta katso Zogalen sannan ta gyara ta dafa, ta tsince hakukuwan, ta diba taci, sannan ta saida sauran a Kasuwa, a Kasuwa take siyi k'ulli, ta daka ta hada da zogalen t sayar, duk cinikin ba zai wuce dari Takwas zuwa duba daya ba. Cikin kudin ne take so kuran ruwa, don ba ko ruwan sha a gidan balle a samu na Alwala, balle kuma ayi wanka, in yau kuma bata da lafiya to cikin kudin ne dai zata kai kanta Asibiti ta kuma siya magani. Ba ta zuwa gurin kowa, ba me zuwa gunta, A tsawon shekarun nan, da Zogale ta rayu, shine cimmarta, da yake Magani ne, jikinta gwanin kyau. Zuwan Najwa saidai ta siyo Indomie ta dafa mata, don ta sanar da ita abun da kadai take iya ci kenan.Cikin kwanakin nan, Najwa ta gama karantar Hajjo tsaf, ta san ita k'arin nauyi ne ga Hajjo, ta san Tsohuwar na takura saboda ita, kawai Gabata ne yake sa ta na nunawa kamar ba wani damuwa, to wanda ya kawota ya ajiye be dawo ba, be zo balle ta san nayi, sosai take tausaya ma Hajjo, in har dagaske ne Daddynsu Majeed ne Danta meyasa ya barta haka? Ta san Family dinsu Majeed akwai rudani, amma bata san inda zata sa lamarin Hajjo ba, kawai Addua zata tayi ma Hajjo, kuma ta cigaba da tayata Ayukanta, ta na rage mata nauyin wasu abubuwan, don yanzu dole ta rage cin Indomie din nan, dan a rana Indomien Dari uku takeci, saboda Hajjo zata daure ta fara cin Zogale, kuma abun mamaki inta ci Zogalen bata Amai, sai tace "yau Hajjo ba zanci Indomie ba, yau Zogale zanci" Hajjo sai tayi daria. PORTHACOURT Suna zaune dan sak'o yazo daga Kano kawo Credentials din Majeed, Amrstrong ya karba ya fara bubudewa, ya

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});