Chapter 47
Chapter 47
Daddy ya dafa kafadun Majeed ya mai alaman 'Sorry' kafin ya rufawa Mairo baya, Nana sai da ta matso kusa da Najwa ta wurga mata harara kafin ta wuce dakinta itama, Majeed ya kalki Zaineema yace "Zee please, ki tafi da ita dakinki ku kwana tare" Zaineema batace komai ba tayi ciki, ya san hakan na nufin bata amince ba. Ya kalli Najwa da ke ta hawaye yace "I'm sorry you had to witness this, Mummy na da trust issue, bata yarda da kowa" Najwa ta murmusa tace "dagaskianta ai, banji haushi ba, kaine dai zan ba hakuri, ka samu matsala da Family dinka saboda ni" yace "Noo its nothing, yanzu dai zo kici abinci, i'll talk to Mum zata barki ki zauna for as long as you want" Murmushi tayi, ya karasa kan dining table, Rice and stew ne da plantain, yace "zo ki zauna kici" tana zuwa wurin table din kamshin ya cika mata ciki ta matsa baya tace "I cant eat this" yace Oh sorry, baki saba da spices din Naija ba, zakici Indomie Noodles?" tace "yeah, ina cin Indomie ko a India" yace "Alright, biyoni" ba musu ta bishi baya, wani daki ya bude mata yace ta shiga tayi wanka ta bude drawer ta zabi kayan da zai mata, a tsorace tace "dakin waye? Kar suji haushi fa" yace "dont worry, dakin Ziyada ne, my FAV Sis, ba ta da matsala she wont mind, besides tana Makaranta". Najwa tayi murmushi har ranta, har taji tana son Ziyada din, yace "Oya, jekiyi wanka, kafin ki fito nagama dafa miki indomie din". Ya juya ta bi bayanshi da ido a ranta tace "Can i trust this one?". Bibilicious freaking fans, ga Najwa a Naija, gata a Gidan Wan Babanta, gata a gaban Dragon Mairo lol. Rayuwan Najwa ya chanza daga lokacin da ta shigo Nigeria. Komai ya fara faruwa a gurinta daga lokacin da ta shigo garin Kano, ya rayuwan Najwa zai kasance gaban Hajia Mairo? Ku biyoni don jin ya zaa kaya. **** Nuseryber , miemiewaziri0 taatuh meeteelabo a appreciate you for commenting line by line #1love Thanks all, you've been supportive, like always Dont forget to Vote and comment please. #1love #ADAY #bibiliciousfreakingfans #anatare #nagode Ad skia馃挱 NA BIEBEE ISA 庐NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA) Wattpad:@biebeeisa Pg1鈨�8鈨� Sai da ta gama k'are ma dakin Kallo kafin ta fada toilet tayi wanshi,a toilet din ma Kuka tayi tayi, fitowa tayi tare da tsane jikinta, sai da ta shafa mai din da ta gani kan Madubi kafin ta nufi Sif din Ziyada, a sama taga wat 'yar doguwar riga mara nauyi, Najwa ta dauka ta sa, tana mamakin yanda rigar ta mata daidai kamar nata. Majeed ya k'wank'wasa dakin,ta mai izinin shigowa, da ya shigo daga nesa sai ya ga ta na mai yanayi da Ziyada, har kasa daurewa yayi "daga nesa kamar Ziyada wallahi" murmushi tayi kawai, yace "food is ready" ta daga hannu sama tace "Allah ka sa in iya ci" daria ta bashi Sosai. Kan dining suka nufa, daga jin k'amshin ta san cewa zata iya ci, haka ta zauna taci Indomie dinnan, Majeed ya dinga bin duk wani motsinta da kallo. "Oya tashi ki koma daki" ba bata lokaci ta tashi, suka nufa daki,ya mata umarnin dauko Hijab cikin wardrobe, ta dauko ta shimfida, ya ja su Sallar Ishai, dama ita kadai ce basuyi ba, ashe Nana na la6e tana kallonsu, yanda suke sallahn nan kamar wasu Maaurata, bakinciki tamfar ya kasheta ta koma daki da gudu. Bayan sunyi adduoi ne yace da ita "Tafiya mukayi mai nisa, ki kwanta kiyi bacci kinji? sai da safe" Murmushi takeyi har zuci, yanayinshi na burgeta, musamman in yace mata 'kinji?' dinnan, samun kanta tayi da bin umarnin shi. Majeed ya shiga Dakinsu, ya iske Nana zaune kan Gado, ta cika tayi Fam, Murmushi ya mata yace "kizo mu fita mu ci Abinci" harara ta jefeshi da shi, tace "kagama da wanchan karuwar?" dimmm yaji wani k'ara a kanshi, kalmar nan batayi ba kwatakwata, Kalmar bata dace da Najwa ba, inda san Wahalhalun da Najwa ta sha, da bata jefeta da mugun alkaba'i ba kamar haka, daurewa yayi ya kai zuciyan shi nesa yace "Nana nah, tashi muje muyi dinner, i'm hungry" ya fada cikin sigar shagwaba. Waiyo Dadi gun Nana, ce mata yayi 'Nanar shi?' ya yarda ita din tashi ce, wani dadi ya lullubeta, gashi har shagwaba yake mata, waiyo ita, wani sabon sonshi ya sake rufeta, Majeed ya fara sonta, Cike da salo da yanga tace "ba baka da time dina ba, sai na wanchan yarinyar?" dunguren kanshi yayi yace "wane ni? Haba Nana nah, i'm hungry please" cike da kissa tace "Oya tashi muje, kasan ban san Zamanka da Yunwa" ta ja hannunshi. Je ki tada Zaineema,Barin je gun su Muhsin, tura k'ofan dakinsu yayi,kwance suke suna kallon Cartoon, Ya k'arasa gunsu, Zinatu ta dauke kai, Majeed ya fara fuskantan Muhsin, yace "Superman bakayi bacci ba?" gyada kai yayi, yace"Uhm uhmm" "Oya fita dining, yanzu zamuyi dinner ko" yaron ba gardama ya fita, daman yunwa yakeji. Majeed ya juya gun Zinatu, kai ta girgiza mai "Ya Majeed if that girl is out there, i'm not hungry" Majeed ya furzar da iska, da wani me saurin hannun ne da ya kai ma Zinatu Duka, amma ba haka yake ba, responsibility dinshi ne faranta ma Family dinshi, ya daure dai yace "Bata nan, ta na daki, lets go" ba musu Zinatu ta tashi. Dakinsu Mummy ya fada, iske su yayi suna gardama da Daddy, zuwa yayi ya shiga tsakaninsu, tare da murmushi mai sanyi yace "Daddy, yaranka na jin yunwa, kaima kana jin yunwa, Suna kan table suna jiran fitowarka, Daddy ya bubbuga kafadun Majeed ya fita parlor, Mumny ta wani dauke kai, kamar bata san da Majeed a gun ba, tsugunnawa yayi gabanta, ya kamo hanayenta guda biyu ya kama ya rik'e, yana so su hada ido amma ta k'i yarda, yasan weekpoint din Mummy. Cike da sanyi yace "Mummy please" tasgi tayi ta janye hannunta tare da cewa "Majeed, bana son yarinya, from first impression, na gaya ma, bata yi mun ba" "Mum Najwa is clean, i trust her" "then you are a fool, nayi zaton kana da wayau, ashe ba haka bane, meye mutanen yanzu ba sayi? Don kawai su cimma burinsu, Boy, gobe ka fitar da ita, ba zata sake kwana ba daga gobe". Ya shashantar da maganan ta hanyar cewa "Mummyn Boy yunwa nakeji, lets have dinner please" tasan bribing dinta yakeyi, don yasan tana son shi sosai, dukan wasa ta kaimai a hannu tace "lets Eat" "Ohh Mumny na you are the best" ya ja hannunta suka fita Parlorn inda kowa yake zaune. Addua sukayi suka fara cin Abinci, duk yunwa sukeji, ba kamar yaran, Najwa na kallonsu, don kasa bacci tayi, sosai Majeed ya burgeta, yanda yake son Family dinshi, yanda ya hado kansu bayan sunyi fushi dashi, yanason Family dinshi, hawaye masu zafi suka zubo mata, ina ma ace Sun tashi da Yayanta, zai so su kamar yanda Majeed ke son Family dinshi?, Kuka ta farayi da ta tuno Mamma, kuka ta farayi da ta tuno rayuwansu a India, shiru tayi don ta fara jin magana sama-sama. "Munyi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169