Chapter 57
Chapter 57
Majeed yace "eh gashi ta bamu ma, dubu Dari ne" Daddy yace "Allah sarki Aynarh, harda dawainiya" haushi kamar ya kashe Mummy, wai yau Abba ke yaban wata, lallai tayi Sanyi, tana jinsu inda yake cema Majeed "Toh Allah ya saka da Alheri, sai kaje ka yi siyayyan Abincin Gida" yace "To Daddy" ya fita. Daddy be bi ta kan Mairo ba ya fice shima. * Add Vote Sahad ya fara zuwa ya kwaso Provisions kala kala, sai da ya cika booth da abinci, Duk yanda rayuwa ta zo musu ko ba komai ba zasuyi rashin Abinci ba na 'yan wattanin nan masu zuwa, yana tuk'i Najwa ta fado mai a rai, Salati yayi a zuciyarsa, cikin kwanakin nan tashin hankali ya hanashi tunano komai, reverse yayi ya dauki hanyar Rijiyar Zaki, jim kadan ya baiyana a k'ofar Gidan Hajjo. Sallama yayi tare da tura k'ofan, kutsa kai yayi, kamar ance ya daga kanshi daga gefe ya daga kai, gabanshi ya yanke ya fadi, idonshi kamar ya fado, tsoro ya mamaye zuciyarsa, abu kamar almara, da sauri ya k'arasa gindin Bishiyar Zogalen da ya ga Hajjo a kai inda take katso Zogale tana yaddawa a k'asa, murya na rawa yace "Hajjo, sauko donAllah, sauko" Najwa na jin Muryanshi ta fito da Murna, Hajjo bata so ganin Majeed ba a yanzu, saukowa tayi a hankali. Da farinciki Najwa tace "Ya Majeed" murmushi kadai yayi ya maida dubanshi ga Hajjo yace "Haba Hajjo, ya akayi kika iya hawa Bishiyan nan? Ba kya tsoron ki fadi? In Zogale kikeson ci da ba siyowa ya kamata kiyi ba? Kin kama kin hau bishiya, inta Allah ta kasance fa, tsautsayi da be wuce rana kika fado fa? DonAllah kar ki sake hawa Bishiyan, in Zogale ne kuka barin je Kasuwa in siyo miki daffafa ba sai kin sha wahalan dafawa ba" be jira amsarta ba ya juya. Hawaye suka gangaro ma Hajjo, Najwa tace "oh ashe besan ita ke saidawa ba" baki ta cire ta kira Majeed. "Ya Majeed" ba tare da ya juyo ba yace "Najwa ki tsaya yanzu zan dawo, barin siyo ma Hajjo Zogale da k'ulli" tace "to ina zakaje siya bayan ga Mai Zogalen nan ka bari a gida?" chak ya tsaya, ba wai don ya fahimci abunda take cewa ba, ya juyo a hankali yace "bangane ba" Hajjo ta mata alama da ido, Najwa ta tako har gabanshi tace "i mean, zakaje siyi Zogalen bayan me Zogalen gata ko dafawa batayi ba balle taje kasuwa ta saida" ganin be fahimtar abunda take cewa ya sa ta cewa "Hajjo mai Zogale sunan da Yan Kasuwa suka fi saninta dashi kenan, tunda nazo kusan 8days kenan, ban taba ganin taci wani abu ba sai Zogale kaga har ta koya min ci, wannan Tree din kullum sai ta hau ta tsinko Sai ta dafa, sai inga ta daka wani abu kamar dutse a turmi, what do they call it? Kuli? Yes kuli, sai na rakata Kasuwa ta saida, kullum fa sai mun fita, like every blessed Day". "Inalilahi wa ina ilaihir rajiun, Allahumma aajirni fi musibati wa akhlifni khairin minha" zuu ya zame k'asa ya dafe kanshi da hannunshi, Kuka yakeyi kamar ranshi zai fita, Hajjon ma Kuka takeyi, wai Kakarshi ke Tallan Zogale? Kullum sai tayi gangancin hawa Bishiya? Kakanshi? Maman Alhaji Abba Abu? "Ya Illahi" sai da ya ci kukanshi ya gaji, kafin ya rarrafa gabanta yana rokonta gafara kamar shi ya mata laifi, yana tausayin Babanshi, ya san yau Daddy ya mutu wuta zaije saboda yanda ya banzatar da rayuwar Mahaifiyarshi, rok'onta gafara yakeyi na ta yafe ma Babanshi, kuka takeyi sosai, Najwa na tayasu, da k'yar Hajjo ta tsagaita kukanta ta dago Majeed tace "Abdallah, kayi shiru, Babanka be min komai ba, tsakanina da Abba Addua ce kawai". "Wani d'an k'warai zai bar Mahaifiyarshi cikin wannan hali? Wani dan kwarai zai sharw Shekaru sama da biyar be ga Mahaifiyarshi ba kuma dukansu suna raye? Wani dan k'warai zai wofintar da Mahaifiyarshi?" Hajjo ta katseshi tace "kul Abdallah, ba yin Abba bane, ni na sani, wallahi ba yinshi bane, yanda na nuna ma Abba So fiye da danuwanshi, Wallahi ba yinshi bane kar ma ka zarge shi, na yafe ma Abba duniya da lahira Allah ya fiddashi daga halin da yake ciki". Majeed ya so ya gane me take nufi, amma zuciyarshi bata si ta aminta da zargin, yayi saurin kawar da tunanin a ranshi yace "Hajjo, kina da D'a kamar Abba Abu, kina da Jika kamar Abdulmajid, duk da muma Rayuwarmu na da dan targarda, amma kinfi k'arfin Tallar Zogale, kinfi karfin hawa bishiya, wannan Mutane suka san Asalin ki, Wallahi sai sun dinga la'anar Daddy, kuma wallahi Bakin mutane sai ya bishi, Hajjo ta faru ta k'are, kin gama Zaman Gidan nan, zaki koma gaban Danki, da Jikokin ki, Najwa Help me get her things". "Aa Abdallah kar ka min haka, ni da in taka k'afana gidan Abba, ka dai bari, barni a nan" Majeed yace "dagaske Hajjo ba zan barki nan ba, Wallahi Gida zamu tafi" Hajjo ta fashe da kuka tace "Mamarka da bakinta tace kar in sake zuwan mata gida, in dana ne, zai dinga zuwa yana gaishe ni, gaban Abba, Abba bece komai ba, Kar ka ja min Wulakanci donAllah" Majeed ranshi ya baci kwatakwata Mummy bata kyautawa yace "da da Yanzun ba daya bane, ba wanda ya isa ya wulakantaki, ko Mummy ce, ba zan bari ba, ki yarda dani" sai da sukayi mahawara kafin Hajjo ta amince zata bi Majeed da sharadin idan taga zaa mata Wulakanci zata dawo ya amince. Jikin Najwa yayi sanyi ganin zata koma Gidan Jiya, Majeed ya lura da ita yace "Dont worry, i got you both" Murmushi suka ma juna, Hajjo ta dauki kaya kala biyu ta sa a Jakka, don a cewarta ba zata kwashi kaya da yawa ba, in zama beyi dadi ba dawowa zatayi. * Har shi ma gabanshi faduwa yake don be son yanda Mummy zata karbesu ba, yayi parking, A tsorace suka shiga gidan a Parlor suka iske Muhsin na Kallo, Oyoyo ya tashi ya mai, ya bi su Hajjo da ido, Majeed yace "Muhsin ba ka gaida Hajjo ba" cikin hausanshi yace "Ina kwana" Hajjo hawaye ya ciko mata, wannan Jinin Abba ne, amma ko haihuwarshi bata sani ba ta shafa kanshi tace "Ina wuni dai ko?" ya gyada kai, Majeed yace "je ka kira min Zuzu da Zainee" da gudu yayi dakin Ziyada yana kwada masu kira "Ya Ziyada, Ya Zaineema, Yaa Majeed na kiranku". Nana na jin Muryan Majeed ta fito, tana yauk'i idonta ya sauka kan Najwa, Najwa gabanta ya fadi, Nana ta daure fuska, "My Majeed me wannan yarinyan ta dawo yi?" a tsaye ya kalleta yace "Zauna" jin muryanshi cike da seriousness ya sa ta zama, ba ta damu da Tsohuwar da ta gani ba. Ziyada ta shigo parlorn da Sallama, Murmushi kawai ta ma Najwa ba tare da tace komai ba, ba wai don ta san Hajjo ba ta gaisheta, Hajjo tace "Ziyada ce?" Majeed yace "eh itace" ya kalli Ziyada yace "Zuzu kinsan wannan?" ta girgiza kai alamun "Aa" ya jinjina kai yace "ta shiga ta kira Zaineema, Kafin tazo sai ga Zainee
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169