Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 54

Chapter 54

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

gidan. Najwa ta bude ido a hankali ta zubesu kan Hajjo, yanzu bata jin yajin a ido suka kura ma juna ido, a tare suka sakar ma juna murmushi, Hajjo ta miko mata Hannu, Najwa ta amsa tana jin matar har ranta, tace "ki zauna a nan kinji Jikata, zan fita sanaa in dawo, ince bakya tsoron zama ke kadai" Najwa tace "ina tsoro, kije dani" Hajjo tayi murmushi tace "da kin zauna, rana zaki kwaso kawai gashi a gajiye kike kuma da alamu idonki ba lafiya?" Najwa tace "ina zakije?" "talla zani" Najwa tace "Meye Talla?" Hajjo ta murmusa tace "wurin saide saide" Najwa tace "me kike saidawa?" Hajjo tace "Zogale" "meyene Zogale?" Hajjo tayo dariya tace "naga alama wannan matar so kike ki sani latti" ta kwaso robobin sannarta ta harhada komai duk a idon Najwa, wani abu tagani kamar leave, bata san meye ba dai, a ranta tace "shi zata sayar?" Hajjo tace "to na tafi, sai wurin laasar zan dawo" Najwa tace "da ni fa zaki" Hajjo tace "da dai kin zauna" Najwa ta karba Roban Hannun Hajjo tayi gaba tace "ko ki zo mu tafi ko na tafi ni kadai na bace" Hajjo tayi daria tabi bayan Najwa, tana jin Son Najwa har ranta, ji tayi kamar sun shekara tare. Wani Ihun da Mummy ta sake ya sa duk suka taru Parlor, zaune tayi dirshan a kasa kamar yar bori, kowa na tambayan Mummy me ya faru? Ba ta amsa su ba sai sambatun da take tayi. "Shikenan tawa ta sameni, ta kare mana, bamu da sauran abun tunkaho, shikenan waiyo Rayuwarmu, mun bonu mun lallace". Ziyada tace "Mummy me ya faru? Kiyi magana mana" su Zinatu already kuka sukeyi, Zaineema na tamabayan Mummy, Nana ta ciro waya ta kira Majeed, sai jin ringing din wayar tayi a Parlorn ta dago ta kalleshi, ya karaso da sauri, Mummy na ganinshi tace "dagaske ne Yaro?/)dagaske sun rushe mu? Sunyi hijacking filin mu?" Mummy Calm down" cikin tsawa tace "Dont tell me to Calm down, ka amsa ni" a hankali yace "Eh Mummy dagaske ne" luuu Mairo ta yanke jiki ta fadi. ****** Bibilicious freaking fans, thanks for all your support, Waya ta gyaru, Nagode muku da masu kirana da message, Ga Barka da Sallah na baku. Dont forget to Vote and Comment line by line please. Sai mun hadu bayan Sallah. Ku ajiye min Naman Sallahna, sai nazo muku yawan Sallah. #1love #ADAY #anatare #bibiliciousfreakingfans #muyibikinsallah lafiya #nagode Biebee Isa. Add Vo DADE ANA YI....sai gaskia馃挱 NA BIEBEE ISA 庐NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA) Wattpad:@biebeeisa Pg2鈨�0鈨� Mummy kwance a k'asa ita ba sume ba, ita ba a mace ba, idonta k'ek'eshe, kamar wacce aka tsungula, ta fasa Ihun "Waiyo ni Mairo na shiga uku, wani dan kutumar Uban ne ya sa aka rushe mana Kamfani, kuma don Mugunta ya saida Filin, kai Allah ya isa, kuma wallahi shari'ah mu dasu har k'iyama, kotu zamu maka Macutan Maha'inta" Majeed ya dagota yace "Mummy ki kwantar da hankalinki, ki daina ihu hakan nan". Cike da Masifa tace " kai min shiru, dont tell me to calm down" kamar an tsikareta ta tashi tsaye kamar ba ita ta zube k'asa ba, tace "bani key din Motarka" Majeed yace "Mummy mana" tace "Majeed, ka bani Key din Motarka" ya ciro ya bata ta karbe ta fita, ya bita a baya, kafin ya bi bayanta ta shige motan ta sa lock, horn tayi Maigadi a bude mata, ta sa kai ta bar Gidan, Majeed sai dai ya tsaida me Adaidaita ya bi bayanta bayan yace da su Ziyada kar su fito. Bata tsaya ko ina ba sai *Abba Abu and Son's Furnishing Company*, ta hango Daddy tare da wasu suna maida zance, ba ta su take ba, wasu k'arafa ta gani na electric wire an zagaye wurin da su, ansa 'donot touch', parking tayi ta fito a fusace, cikin daga murya tace "wani daniskan ne ya msna rusau?" hankali mutane da 'yan jarida sukayo kanta, Daddy yayi saurin k'arasowa gunta yana kiran "Maryam me kikeyi a nan?" Daddy ka barni da Marasa Mutuncin nan, watsattsu, ka nuna min uban da ya sa aka rushe min Kamfani" duk yanda ya so janta ya turata mota abun yaci tura, k'arshe ma zuwa tayi wurin electric wires dinnan wai zata fara cirewa. Tsautsayi ya sata kama wire din farko, da shocking ya jata sai da ya kaita bakin Titi, ihu ta saka kamar sabuwar mahaukaciya, ko da yake da k'yar ne in Shocking din be ta6a mata k'wak'walwa ba, dama ko mayafi bata dauko ba, dankwalin da ke kanta tayi fancikali da shi, ta kamo wuyan wani Mutumin da bata san ko waye ba ta dinga lafta mishi duka ko ta ina, 'yan jaridu suka samu rahotan dauka. Majeed kamar ya sa ihu don takaicin Mummy, isowarsa kenan, da ya bita nan sai ta arta a guje, sai ya bita chan, abun haushi ko dankwali babu kanta, da k'yar ya kamota ya chusata cikin Mota ya ja Motar ya wuce Gida, shikenan Mutuncin Family dinsu ya gama zubewa, yana ganin Mummy na bubbuge bubbugenta yayi banza da ita ya k'yale.. * Yau Kasuwa MashaAllah, ciniki sukeyi sosai, ko mutum beyi niyan siyan Zogalar Baba Hajjo ba, da ya ga Najwa sai ya siya, wasu kan ce "Hajjo Mai zogala ina kika samo Balarabiya?" Sai tayi murmushi tace "Jikata ce" wasu yan zuk'i tamallen sai suce ai ko ga kama nan" sai dai tayi daria, din bata san ta inda suke kama da Najwa ba. Nan da nan suka saida Zogalar nan tas, har ana zuwa Cigiya, Hajjo taji dadi, tace to "Tsohuwa tashi mu tafi Gida, an gama saidawa" Najwa ta murmusa tace "wai yanzu abin nan da dadi ne har Mutane ke siya?" Hajjo tace "ke dai ba kin k'i ci ba, dadi sosai ma" Najwa tace "ban sanshi bane, ban taba ci ba" Hajjo tace "tunda yanzu kina tare dani, zaki fara ci". Suka mik'e suka fara tafiya, sai da Hajjo ta siyo k'ulli k'ullin Gobe kafin suka samu Motan da zai kaisu Gida, Najwa cikinta ya fara kukan Yunwa, suka zauna zuru Jin Radio, ba abunyi, Radion ma Batiran sun mutu, Najwa ta zuba ido taga ko Hajjo zata mata tayin Abinci amma shiru, kai ga dukkan alama ba a daura sanwa a gidan ba, don bata ga alamu ba. Hajjo ta lura da Najwa, ta rasa yanda zatayi, batayi tsammanin ba zata iya cin Zogale ba, habar zaninta ta ciro cinikin dazu, ta irga Naira 100, tace " ina zuwa" Najwa a wahalce tace "kije dani" Hajjo ta gyara Zaninta a kanta tace "yanzun zan dawo" bata jira cewar Najwa ba tayi gaba, Najwa ta dafe cikinta tana rok'on Allah ya kawo mata Majeed, she's very Hungry, kuma baza ta iya ce mata tana jin Yunwa ba. Jim Kadan sai ga Hajjo ta dawo da Indomie, murmushi ya subuce ma Najwa, kamar taga Annabi don dadi, Hajjo tace "Dama na san Yunwa kikeji, gashi ya k'i boyuwa a fuskar ki" Najwa sadda kai k'asa tayi tana murmushi, Hajjo ta cigaba da zolayarta tana cewa, matsalar Farar Mace kenan, ana gane farincikinta ko akasin haka ta fuskarta. Hajjo ta tattara ledojin da

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});