Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 138

Chapter 138

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,309 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

tsanar Mairo da duk wani abunda ya danganceta, a zatonta zata cuzguna ma Mairo da mafiyin abin da ta musu,聽 amma ga mamakinta,聽 sai taji sosai聽 zuciyarta ta karye, sosai taji tausayin Mairo da Yayanta. A hankali ta gyada ma Paapa kai,聽 a hankali ya matso kusa dasu, ya na kallonta ya maida dubansu ga Yaran,聽 Murmushi ya sakar masu wanda ko ba a ce ba ma sun gane danuwan Daddy ne wanda sukayi tsananin kama, Abdulmajeed聽 ya kala yace "Ku shiga Ciki" kallonshi cikin Ido Abdul keyi yana tuna inda ya sanshi,聽 Murmushi Papa ya sake,聽 yace "trust me,聽 everything is going to be fine" da sauri Majeed ya tashi ya mikar dasu duka, ya hada su gabaki daya ya turasu cikin Daki, Papa ya kalli Najwa,聽 kallonta kawai yayi tasan abunda yake nufi,聽 takowa tayi ta shiga Dakin itama,聽 ko baa gaya mata ba,聽 tasan cewa "Mummy ce sanadiyar komai" hankalin su duk tashe,聽 a yanda suke jugumjugum,聽 irin suna zaman jiran likita yazo ya sanar musu da cewa anyi Tiyata lafia patient bata mutu ba,聽 ba me cema kowa kala,聽 kowa da sakesaken da yake a zuciyarshi.聽 Tausayinsu Majeed yaji shiyasa Papa ya tura su daki,聽 ba zai so Yara suji laifukan Mahaifiyarsu ba, ko wace uwa ana So Yaranta suyi Alfahari da ita a duk inda suke,聽 suyi koyi da ita , duk da dai uwa uwace ko da uwar banza ce,聽 wani irin Alfahari zasuyi da ita? Baya so su samu聽 confusion din Uwa da Yaranta, duk da suna da dalilan musu ramuwar gayya, amma these are his nieces and nephews, suna da Jinin Yayanshi a jikinshi, yana sonsu fiye da zato,聽 so don su ba zai bari Mahaifiyarsu ta聽 wulakantu a kam idonsu ba. Maida idonshi yayi kan Hajia Mairo,聽a takaice yace "Kinsan kin Cuce mu?" ba bata lokaci ta daga kai da sauri alamun eh, "kin san kin Zalunce mu? Ni,聽 Yaya,聽 Umma,聽 Yesmeen?" sabon kuka ta saka ta na daga kai tace "na sani,聽 na sani wallahi,聽zai zama Rainin Wayau in nace ku yafe min, dukkan ku nan na Zalunceku,聽 na Hainceku,聽 na cutar da ku,聽 gabaki dayanku nan, na chancanci duk wani hukuncin da zakuyi min,聽 amma duk da banda idon kallonku,聽 banda bakin da zan muku magana nace DonAllah ku yafe min, bansan ta yanda zan gyara laifina amma wallahi na bari,聽 dama chan hassada ne da bakinciki,聽 amma ku yafe min". Sosai ya tausaya mata don shi dama zuciyarshi kamar ta mata yake,聽 abu kadan yake karya聽 mai zuciya, jiki ba kwari, yace"Hakkin kowa ne ya yafe miki ko kar ya yafe miki, Ni dai na yafe miki,聽 sai kije ki rokesu gafara, Ubangiji Allah ya gafarta mana,聽 kije kiyi ta Istighfari" kamar ta yi me don murna,聽 ta rarrafa a kasa ta riko kafaffun Yesmin,聽da sauri ta janye kafarta, ba ta tunanin zata iya jure聽 maganganun da Mairo zata mata, tasan rokonta yafiya Mairo zatayi,聽 kuma har ga Allah har yanzu tana jin haushinta, Zata yafe mata,聽 zata barta taji da nadamanta,聽 zata barta da kunyar da zai cigaba da addabarta har karshen rayuwarsu,聽 kuma tasan abunda tayi zai cigaba da damunta in har dai tana da Conscience (hankali ko tunani) "Yesmin,聽 nasan na miki laifuka,聽 na san kin san ban taba sonki ba,聽 nasan kin san abubuwan da nake miki,聽 ba don ni ba Yesmin, ki yafe min,聽 don martaban Manzon Allah SAW" Maama ta runtse ido tace "Na yafe miki Mairo" Godia ta shiga yi mata, kamar dazun da rarrafe ta koma gun Hajjo tace "Umma donAllah ki yafe min,聽 na rabaki da Yayanki,聽 na zalunceki,聽 Wallahi duk abunda Abba ya miki na halin ko in kula duk nice,聽na chanchanci duk wani hukunci,聽 amma na zabi na roke affuwarku,聽 na chanchanci komai amma na zabi na tona ma kaina asiri,聽 ki yafe min donAllah" Hajjo ta share hawayenta,聽 ta durkusa ta dago Mairo tace "Ya wuce,聽 na yafe miki, Allah ya yafe mana" godia ta shiga zuba mata tana mata adduoin karin kwana. A hankali ta juya ta kallo Mijinta, a sannu take takawa tana isa gareshi, hannu ya daga mata yace "Maryam,聽 kar ki sake ki matso kusa dani,聽 kar ki sake,聽 wallahi zan 6alla ki" chak ta tsaya ta na cizgar kuka,聽 Sada ya matso kusa da Yayanshi yace "Yaya..." "dakata Sada,聽 kar ku yarda da kalaman Yaudaran Matarnan,聽 kar ku yarda da hawayen munafurcinta,聽 ta amsa laifinta ne kawai don taga karyarta ta kare,聽 bata da wani mafita,聽 shiyasa ta saduda,聽 bakusan Maryam ba,聽 bata da mu da komai ba sai kanta,聽 shes too selfish, wallahi ko ganinta bansan yi "Maryam kije na sakeki" da sauri ta zube k'asa,聽 a sannu takejin komai na wargaje mata,聽 duniyarta na rugujewa,聽 Sada ya dafe Yayanshi,聽 yace "Yaja hannun yayanshi yayi parlo dashi,聽 ya zaunar,聽 ruwa ya gani kan carpet ya dauka ya bashi,聽 ba musu Abba ya karba yasha,聽 "Yaya Inallilahi wa ina ilaihir rajiun" a hankali Abba ya fara maimaitawa, ya fita ya basshi zaune, Mairo na nan inda ya barta,聽 ya matsa daf da ita,聽 yace "Ki tashi kije,聽 zan lallashe shi,聽 yanzu yayi fushi sosai, bayan kwana biyu nasan zai sauko,聽 ki shiga ki kwantar ma Yaranki da hankali,聽 ba sai kin sanar da su komai ba,聽 kinsan yara da rik'o" tashi tayi ta share hawayenta,聽 ta nufa inda Yaran suke, tana shiga duk suka yi kanta,聽 k'okarin Murmushi take musu,聽 ta kalli Najwa,聽 tace "Ke Diyar Sada ce da Yesmin?" Kuka takeyi tana gyada kai,聽 Allahu Akbar cewar Mummy,聽 ta kalli Abdulmajeed tace "Kaga yanda Allah ke abunshi ko?聽 Ba tare da saninka ba,聽 ka kawo 'yaruwarka Gida, Shes your cousin" ba wannan yake son ji ba,聽 murya a taushashe yace "Mummy.." Mummy ta murmusa cike da karfin hali ta kalli Najwa tace "Zan iya magana dasu?" da sauri Najwa ta gyada kai ta mike ta fita tare da kullo musu dakin. Palor suka shiga inda Baba Abba yake,聽 Hajjo sai kallon Sada take tana murmushi jin dadi,聽 shima sai Murmushin suke,聽 Najwa ta shigo da Sallama,聽 Paapa yace "Umma ashe har kuen hadu da Jikarki" Umma ta mika ma Najwa hannu,聽 Najwa ta karasa gareta suka rungumi Juna,聽 tace "Wallahi ganina na farko da ita naji sonta na shiga na a hankali,聽 saidai rashin sani yafi dare duhu,聽 ashe jinin Sadana ne". Abba ya mika ma Najwa hannu itama,聽 ta bar jikin Hajjo ta karasa inda yake zaune yace "Kin san waye ni?" Murmushi tayi,聽 nan kuma ya bata rai yace "dama ta ya zaki san ko ni waye bayan,聽 Azzaluma bata bada daman Iyayenki su gaya miki kina da Kawu ba" Najwa ta dora kanta kan kafafunshi,聽 tace "hakanbe chanza komai ba,聽 yau na san matsayinka gareni amma ya min kama da na san ka tun asali, abunda yake da muhimmanci yanzu shine,聽 nasan kai waye,聽 nasan matsayinka a gurina,聽 kuma ba wanda zai iya dauke mana hakan kuma" hannu ya daura saman kanta yana shafawa a hankali yace "Allah ya miki Albarka Najwa,聽 tabbas ke diyar Yesmin ce,聽 kina hankali da hangen nesa" Maama tayi murmushi, nan suka fara firan yaushe gamo ba tare da sun sako ma Daddy zancen Mummy ba. ** Daya bayan daya take kallonsu,

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});