Chapter 111
Chapter 111
kunya ne a ce tana surikar Gatan Marayu kuma tana hawa Keke Napep聽 . 聽聽 Babu kunya ba tsoron Allah tayi ma Hajia Aynarh聽 sallama a dakile聽 da mamaki Hajia Ainau take kallonta bata taba zaton Hajia Mairo聽 ta san gidanta ba,聽 nan ta murtuke fuska ta amsa mata sallamar ciki ciki. "Ina wuni ina gajiya?" Hajia Mairo tace don tana son suyi su gama ta tafi gidan diyarta, "lau" kawai Hajia Ainau tace saita cigaba da abinda takeyi wato shan kankana, batayi mata tayi ba banda danna waya na rashin dalili data soma,聽 don聽 har ranta tana kishin Hajia Aynarh.聽 聽聽 Hajia Mairo idan ranta yayi dubu ya 蓳aci amma saita danne saboda ita take neman taimako wajenta. Murya yana rawa ta tambaya Hajia Ainau inda Ziyada take. 聽聽 "Nima ban sani ba" Hajia Ainau ta amsa mata a takaice, 聽 Kakalo murmushi Mairo tayi saita ce, "Haba Hajia kiyi hakuri mana Dan Allah ki fada min inda take, wallahi inasan ganinta ne. 'Yata ce kwana biyu kenan ina kiranta a kashe,聽 dole nake shiga damuwan rashinta,聽 ki gaya min please" 聽 Ita kam Ainau halin ko ta kula tayi sai laste laste take na na' urar bature. Mairo kam sai magiya takeyi har saida H. Ainau tace mata cikin izgili "jeki tsohon gidanku tana chan" a zatonta Gatse Hajia Aynarh takr mata,聽 tace "DanAllah聽 ki gaya min,聽 tana ina?" tace "Haba Hajia Mairo, ya zaki zo kina min ihu akai,聽 nace miki tana tsohon gidanku na GRA,聽 me kike so kiji bayan nan?聽 DanAllah ki rabu dani" "Ban gane tsohon gidan mu ba" ta fa蓷a ido a warware gabanta na bugun taratara 聽聽Hajia Ainau bata ce mata ci kanki ba, nan tabama banza ajiyar ta. Saurisauri gudu gudu Mummy ta fita daga gidan ta taro Adaidaita聽 tace a kaita GRA,聽 kuma tsakani ga Allah聽 ko kudin Napep聽 din bata dashi,聽 in taje ta bada. *** A cikin kwanaki biyun nan,聽 wanda ya san Ziyada ya ganta ba zai ganeta ba cikin wannan yanayin,聽 duk ta rame ta jeme,聽 akwai abinci a gidan,聽 amma bata iya ci ko ta dafa,聽 bata bacci don fargaba ta ya zata kwana a gidan nan ita kadai,聽 sai dai bacci barawo ya saceta,聽 ta sha kokarin guduwa marasa imanin nan ba sa barinta fita ,聽 ba hanyar guduwa,聽 hawayenta har sun kafe,聽 kukan ma bata iyayi,聽 Ziyada dai ta koma abar tausayi, tana kan daddumarta tana Addua taji alamun an bude kofar parlo,聽 a guje聽 ta kwasa ta fita聽 parlon,聽 ganin Zaid tayi sanye cikin riga top聽 da ta waje da wando jeans Zai rufe kofa. 锟� Ajiyar zuciya ta sake a guje ta rugo gunshi ta runkukumeshi tare da fashewa da kuka,"My Forever,聽 kar ka sake bari na ni kadai DonAllah" be son kukan nan,聽 aa yana so,聽 ta cigaba,聽 it gives him joy, hannu ya sa ya tureta ya wuce daki,聽 binshi take a baya tana tambayarshi聽 me zata dafa mai,聽 ya shiga daki ya buga mata kofa a fuska. *** Isowarta ke da wuya,聽 ta ci karo da gidan makil da masu tsaro,聽 tace ma me Napep barin anso maka kudinka, yace "to Hajia kiyi sauri" ta wuce tana sababi,聽 tazo shiga aka dakatar da ita,聽 tace "Kai gafara chan,聽 matsa min in shiga" wani yace "baa shiga Hajia" cike da masifa tace "ban gane baa shiga ba" yace "Umurni ne聽 daga Oga,聽 yace kar a bar ko waye ya shiga" Hajia Mairo聽 ta dara tace "ni ai ba kowa bace,聽 ku bude ni surukar shi,聽 matsayin uwarsa nake" dayan yace "ku bude mata" dayan yace "baka da hankali ne? Bakaji Oga yace kar a bar kowa ya shigo聽 ba,聽 ko yanzu da zai shiga sai da ya kara jadadda mana" sukace hakane,聽 Mairo tace "kai bansan iskancin banza ku bude聽 min na shiga,聽 ko wallahi na sa ya koreku" daya yace "Hajia da kin kirashi kince mai kina kofar gida" nan fa daya,聽 da tana da numbernshi ai da taji dadi,聽 kuma numbern Ziayda be shiga,聽 tace "wayar ba chaji kaidai聽 kaje ka ce mishi ga Mamansu a waje" suka ce to gwara hakan, shiga dayan yayi ya dinga kwankwasa parlo,聽 Zaid da Ziyada聽 a tare suka karasa Parlorn,聽 shi ya na tunanin waye ke kwankwasa mai kofa,聽 ita kuma tana rokon Allah yasa wani dan gidansu ne. Officer yace "Sorry Oga,聽 Bakuwa kukayi" yace "Uban me nace muku?聽 Nace kar ku bari ko waye ya shigo ko?" yace "bawanda ya shigo,聽 dama tace mamar matarka ce, kuma surikarka,聽 shine nace bari a sanar da kai" ran Zaid bace yace "ba ce muku nayi kowaye ya zo kar ku bari ya shigo ba?" police ya kalli Ziyada sai yaji ta bashi tausayi yace "Oga Mahaifiyar Matarka fa ce" cikin tsawa wanda ya tabbata Mairo taji聽 yace "koma uwar wacece" Jikina rawa ya juya yana cewa "OK Sir".聽 Zaid ya waiga yaga Ziyada na kukan hawaye,聽 ya murmusa聽 a ranshi yace "its time" Zai ci mutuncin Uwa gaban diyarta,聽 ya juya gun mai tsaron yace "Ko kuma Kai,聽 barta ta shigo" Ziyada ta daka tsallen murna,聽 tana farinciki zata ga uwarta" Zaid ko Murmushin gefen kumatu yayi. **** Ghen Ghen,聽 Zaid and Mairo,聽 Round one Fight. Me kuke tunanin zai faru? Me zakuce game da abunda Zaid ke ma Ziyada,聽 nima na sha hawaye na,聽 amma Zaid akwai dan... Vote and Comment line by line,聽 God Bless you as you do.聽 #1love #ADAY #bibiliciousfreakingfans #anatare #nagode Biebee Isa Biebee Isa 馃挱A DADE ANA YI....sai gaskia馃挱 NA BIEBEE ISA Wattpad:@biebeeisa Pg3鈨�3鈨� Bude mata Gidan aka yi, ta sa kafa tana hararrarsu tana mita, "da kun san ni wacece da baku hanani shiga ba tun farko" ba su ce mata komai ba taji muryan me Napep yana cewa "Hajia,kiyi sauri donAllah" daga hannu tayi daga inda take tace "kar ka min ihu, yanzu zan aiko ma da kudinka" ta shiga fuuu tana rafka Sallama har Parlo ba ta bar Sallama ba, tana shiga ta ji an rungumeta, itama sai ta rungumeta tana farincikin jin dumin diyarta a jikinta, tana fadin "Ziyadata an zama Mace, kinyi gidan kanki, wani abun Allah ma Gidan Ubanki aka kawo ki Cikin Rashin Sani, kila in aka gaya mai ya bamu abun mu, ku kuma ya nema muku wani wurin Zama" Kuka Ziyada ta fashe dashi ta na sake rukunkumeta, Mummy tace "Ya Isa Ziyada, nima nayi missing dinki" da kyar ta samu ta bambare Ziyada daga Jikinta, Kallo daya ta mata tace "Barauban nan" ta zaro ido gami da fadin "Me ya sameki Ziyada? Ciwo kikayi?" dan guntun Murmushi tayi tace "Aa Mummy, ba komai" Mairk ta sake kallonta sama da kasa tace "To wadannan kasusuwan wuyan na uban meye? Kwana 3 kawai kamar shekara uku? Kinga yanda kika zabge kuwa? Kamar ana dibanki ana miya dake? Ba kya cin Abinci ne?" Ziyada ta fashe da kuka tazo fadawa Jikin Mairo, Mairo ta ja baya, tace "ba kuka ba, me ya sameki? Ki min magana, ba ki da lafiya ne?" Ziyada na hawaye tana girgiza kai alamun ba komai, Mairo tace "In baki gaya min damuwarki ba wa za ji gaya ma wa? Kina Missing din gida ko? Kin sa tunanin mu gaba kin hana kanki
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169