Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 137

Chapter 137

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,269 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

bude ta kasa magana, be taba mata haka gaban yara ba, ga mamakinsu sai ganin Daddy ya fashe da kuka ya zube kasa "Kuyi hakuri ku yafe min Yarana, ban zaba muku uwa ta gari ba, ku yi hakuri, na zaba muku jahila cikin jahilai a matsayin Mahaifiyarku" Ziyada ta fashe da Kuka, Zaineema da sauran Yaran ma suka fashe da kuka, AbdulMajeed ya rik'e Daddy yace "Daddy donAllah in Laifi ta maka ku shirya kanku, ku mahaifanmu ne, muna son ku duka, kuyi hakuri ku shirya kanku" Daddy cikin dan tsawa yace "In shirya da wannan hatsabibiyar? Tsakanina da Maryama Allah ya isa, ta shiga da tsakanina da danuwana Sada, ta salwantar mun dasu" cikin Zafin Nama ya makuro Wuyanta "Ina kika kaimin Sada da Yesmin? Ina kika kai min su? Ina kikace su tafi? Ina Maryam?" a duk zatonta Zuciyarta ya fito daga Kirjinta, kasa motsi tayi, ganin komai take kamar a film, ta gama tsorata iyakan tsorata, karyarta ya kare, Asirinta ya tonu, Ajalinta yazo" Hajjo ta matso kusa dashi ta dafa tace "Haba Abba, me ya sameka haka? ina zata kai Sada? Ka manta Sada da Matarshi sun Mutu? Ka manta da hannunka ka rufesu? " da sauri yace "Wallahi basu mutu ba, basu bane, cikin makircinta ne tace sune, Wallahi ita ta salwantar dasu, Umurnin ta suka bi suka shiga dunia" Hajjo ta durkushe a gun tana kuka me tsuma rai, su Ziyada da Zaineema Kukan suke, Najwa da ta gama fahimtar komai ta fashe da wani irin dariyan da ya juyo hankalinsu, a baiyane tace "Alhamdulilah", duk da suna cikin tashin hankali kacokam suka bi ta da ido, da sauri ta isa gun Baba Abba ta rungumeshi tare da kwantawa kan kafadunshi, Baba Abba be da wani kuzari a kunne tace "Babana, kace Alhamdulilah" be san dalilin da ya sa ya biye mata yace "Alhamdulilah" daidai Sallaman Mutanen da ba zai taba Mance Mury 馃挱A DADE ANA YI....sai gaskia馃挱 NA Wattpad:@biebeeisa Pg3鈨�8鈨� Yaran Mairo gabaki daya sukayi kanta, Najwa tayi gun Maamanta a guje, Abba ya matso daf da danuwanshi ya ci burki a gabanshi, kallon kallo suka tsaya yi ma junansu, hawaye tuni ya wanke musu fuskoki, da sauri Sada ya karasa ya rungume Yayanshi, kuka suke a jikin junansu, Abba kamar zai shideta saboda kuka, Sadan ke bubbuga mai baya alamun rarrashi, har sai da ya tsagaita kukan, sake shi yayi ya karasa inda Hajjo ke tsaye tana ganin duk abunda ke faruwa kamar Mafarki, Sada ya tsaya a gabanta, yana hawayen farinciki, a tsorace ya sa hannunshi ya rik'o nata, lumshe idanuwa tayi hawaye na gangarowa kan kumatunta, shine, Sada ne, Autan ta ne, kafadunta ya rik'e, ya sa hannu ya share mata hawaye,聽 hannunta na rawa ta daga ta kai kan fuskarsa,聽 baki na rawa tace "Sada kai ne?" rike hannunta yayi da ke kan fuskanshi yana gyada mata kai,聽 "nine Umma,聽 nine Sadanki" "Allahu Akbar"cewar Hajjo, Maama ta matso kusa da ita ta rungumeta,聽 "Yesmeen,聽 ashe kuna raye?" wani kukan suka fashe dashi, sai lallashinsu Abba keyi. Tana cikin tashin hankali amma Kukan da Yaranta keyi ya na kara tada mata hankali, bata so ta bude ido taga ba mafarki takeyi ba,聽 bata so ta tashi daga mafarkin da take,聽 ta zata ta yarda kwallon Mangoro ta huta da k'uda,聽 in dawowan zasuyi Meyasa ba su dawo tuntuni ba sai yanzu da ta manta da shafinsu,聽 meke faruwane? Kukan da su Zaineema da Zinatu keyi na kara sata cikin damuwa,聽 so take ta bude ido ta lallashesu,聽 amma in ta bude ido hakan na nufin ta farka daga baccin da take.聽 Ruwa Ziyada ta yayyafa mata,聽 amma ko motsi batayi ba,聽 kukansu ya tsananta "Mummy please ki tashi" Daddy "please kace mata ta tashi" Daddy ya fincike hannunshi daga gun Ziyada,聽 nan hankalin yan India yayi kansu, Murmushi yayi ya matsa daf da ita,聽 don yaga idonta na motsi,聽 tsugunna wa yayi yace "Maman Yarona(kamar yanda ya kan ce mata a da=Abdulmajeed聽 yake nufi ) , na san kina jina,聽 ki tashi, kin tada hankalin yaranki" ba kunya ba tsoron Allah ta bude ido a hankali ta saukesu fes kan Sada. Bakin Miyau ta hadiya,聽 idonta ya ciko,聽 cikinta ya duri ruwa kamar zata fara gudawa,聽 a haka ta tashi tsaye tana raba ido,聽 Mijinta take kallo, Daddy ko kallon gefenta beyi ba, ta kasa kai dubanta gurin Yesmeen,聽 ta san ta cuci Bayin Allahn nan,聽 ta san ta ha'incesu,聽 ta san ta shiga tsakaninsu, Maama daga baya tana kallon Mummy cikin ido,聽 duk wasu abubuwan da suka faru suka soma kwaranyo mata,聽 kuka take sosai, da sauri Mummy ta sadda kanta kasa,聽 itama hawaye take,聽聽 tana me kunya hada idanuwa dasu, bata taba jin Nadama ya shigo mata lokaci guda聽 ba irin na yau,聽 da na sani k'eya ce,聽 amma tayi dana sanin duk wasu abubuwa da tayi,聽 kar su rabata da 'yayanta,聽 a hankali ta kai dubansu gunsu,聽 da gan kan Majeed... Zaineema.. Ziyada.. Zinatu da autanta Muhsin,聽 cirko cirko sukayi suna son jin bayanin Meke Faruwa, Hannu ta sa a fuska ta fashe da wani irin kukan Nadama, duk wani numfashi da take ja,聽 da da nasani take janshi,聽聽 a hankali suka yo kanta su duka a tare,聽 da baya da baya take ja,聽 suna binta,聽 tana baya,聽 suna binta har saida ta ci karo da bangon Kitchen, Abdulmajeed ya karasa gunta zai rungumeta, ya bata comfort,聽 ya gwada mata "koma me tayi,聽 suna tare da ita, dakatar dashi tayi da hannunta, girgiza mai kai tayi tare da zubewa a k'asa, kukan da yake ta kokarin boyewa ya fashe da, baki na rawa yace "Mummy.." sauran Yaran suka taya shi suna nufar inda Uwar take. A kan guiwowinta ta sauka,聽 duk yanda taso magana ta kasa,聽 sai taji harshenta ya mata nauyi, ba abinda take iya yi sai kuka,聽 nadama fal ranta,聽 Abdulmajeed ya firgita da yanayin da ya ganta,聽 takowa yayi kusa da ita ya sauka kan guiwowinshi,聽 bakinta yayi nauyi bata iya komai sai kuka da girgiza kai, ganin abunda ke faruwa yasa聽 Zaineema matsowa kusa dashi itama ta kai guiwowinta kasa,聽 Ziyada ma hakan tayi,聽 Zinatu da Muhsin ma sukayi hakan, duk abunda sukeyi kan idon Paapa da Maama, Abdulmajeed ya fara magana聽 yace "Mummynmu akwai taurin rai,聽 ba abu kadan ke daga mata聽 hankali ba, ba komai ke sata kuka ba, ba komai ke sata shiga yanayi ba,聽聽 bansan me ta muku ba,聽 bansan meke tsakaninku ba,聽 amma ina so ku sani,聽 tun da nake da ita, i've never seen her like this,聽 ban taba ganinta haka ba,聽 ban taba ganin regrets kwance a kan fuskarta ba, bansan me ta muku ba,聽 amma ina da tabbacin cewa聽 tayi nadama,聽 a kan fuskarta na karanta da tana da yanda zatayi,聽 da ta koma lokacin baya ta gyara kuskurenta,聽 donAllah, don Girmansa, kuyi hakuri,聽 ku yafe mata". Paapa da zuciyarshi ta gama karaya ya juya ya kalli Yesmin da kukan ta ya tsananta,聽 ta san bond din da ke tsakani Da da Uwa, ta san cewa聽 Mairo ce聽 sanadiar duk wani bakincikinta,聽 ta san cewa Mairo ta mata farraku da danta, bata tunanin zata iya mance abunda Mairo ta mata, a zatonta zata ji

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});