Chapter 7
Chapter 7
kuwa tace Aure anyi an gama, duk yanda ta bi da Majeed don ya amince da Nana ya k'i, ya bujire mata, tayi tayi amma a banza,Daddy ya sa baki amma Majeed yace "ba kalarshi bace, bata da kamun kai" Shekaru biyu kenan ana bin Majeed ya Yarda yak'i, ita kuma Mommy na da san 'yaya, bata so ta tilasta mai, tace a bari ya sauko har ya amince da kanshi sai ayi. Wannan kenan. Inda ya mata kwatance a Silverbird din ta nufa, sai dai ta duba bata ganshi ba, ta latso last call dinta, tace "Hello banganka ba, kana ina?" cikin yanayinshi yace "turn around" tana juyowa ko taga mutum a bayanta har tana niyyar bigeshi, ta dan ja baya,kallo ta bishi da shi sama da k'asa,"Wow, guy dinnan ya hadu sosai,na k'wadaitu dashi, don dai Son gaskia nake ma AbdulMajid da shi na aura, amma shi wannan din sai na huta dashi ko so daya ne" cikin sakwan da be wuce goma ba tayi tunanin nan, a zahiri kuma tayi wani shuumin murmushi tace "Ouch, ka ban tsoro" a dakile yace "lets talk shall we?" be jira amsarta ba ya wuce kan kujerun da suke jere a gun ya zauna, ta ta6e baki tace "shi kuma wannan wani iri ne" ta bi bayanshi ta zauna. Ya fara magana ba bata lokaci, "idan kin koma gida, kice da Babanki, da ya ba AbdulMajid gudummuwan 20million,idan ya tambaya na meye sai yace saboda 6arayi sun tare shi suyi robbing dinshi ne, shiyasa ya bashi gudummuwa ya maida abubuwan da ya rasa bayan nan, sai ki ritse AbdulMajid ofcourse bayan kinsha 'yan abubuwanki in otherwords 'drugs' yanda zakiji dadin aikinki, ki danyi making Scene na idan be aureki ba zaki kashe kanki,and kawo kunnenki" ya rada mata wani abu a kunne, shewan murna tayi, wow, meyasa bata taba tunanin hakan ba, lallai this guy gt the brains,har ta fara murnan ta auri Abdulmajid,chan kuma sai ta kalli Zaid tace "Ya Sunanka? And why do you want to help me?" murmushin da ke sa 'yanmata raina kansu ya mata, yace "i love helping people" tace "dagaske? Maybe zaka iya taimaka na" ya mik'e kai tsaye yace "kiyi abunda nace kiyi, zaki ban labari". Ya wuce ya barta Zaune, bata wani damu ba, babban burinta ta mallaki AbdulMajid Abba Abu. Grand towers Hotels Idonshi lumshe cikin kwamin wanka, da alamun yana jin dadin ruwan nan, ya gama da Abuja kuma, be yi zaton abu zai zo mai da sauk'i har haka ba, amma bayan tataunawar shi da Nana ya ga Alamun cin nasara, kara shiga cikin ruwan yakeyi, Jijiyar gefen kanshi tayi tsaye yayin da abubuwan da suka faru a baya suka shiga dawo mai kamar a lokacin suke faruwa. 聽 TUNA BAYA Mallam Abubakar Dikko asalin mutumin K'asar Sudan ne, Hijira yayi ya dawo Nigeria don k'uncin rayuww, Mutum ne mai wadatan zuci, yana da hangen nesa, yana da kuma da kirki sosai, 'Yar fillo Hajjo da ke kawo mai fura yana siya a kasuwa inda yake sai da Azurfa da Zinari ya Aura, Hajjo mace ce mai tsananin Kyan gaske irinsu ne a ke kira da sadaka yalla, a nan cikin Unguwar Rigiyar Zaki ya kama musu gida, Bayan Aurensu Mallam abu ya bude makarantar Allo a k'ofar gidansa yana koyar da Almajiran da basu wuce 10 ba. Bayan Shekara daya, Allah ya azurta Hajjo da Juna biyu, dadi kamar ya kashe Mallam Abu ji yake kamar ya hadiyeta don dadi, kula ta musamman yake bata, da wuri ma yake tasowa daga kasuwa, bayan Allah ya sauketa lafiya ta sa mu Danta namiji lafiyyaye, ran suna yaro yaci sunan Mallam Abu inda aka mai inkiya da ABBA聽 haka suka cigaba da rainon Abba har Allah ya k'ara ba Hajjo juna biyu bayan Haihuwar Abba da wata 1, ji take kamar tayi kuka amma da lallashi da bin baki ta hakura, Mallam Abu ya samo mata wata tsohuwa mai kula da ita, bayan wata 9 ta sake haihuwan Namiji, ran Suna yaro yaci sunan Baban Hajjo wato SADA. 聽 聽 聽 聽 聽聽 Wata Goma tsakanin Abba da Sada amma sai kayi zaton shekarunsu daya, don girmansu daya wayon su daya, haka suka dinga Kula da yaransu har suka kai munzalin shiga makarantar boko, wani Firamare na cikin unguwa Mallam Abu ya kaisu, dama tun suna shekaru 3 yake fita da su gaban gidanshi ya hadesu da Almajiran da yanzu sun fi 30 ya koya musu. A halin yanzu zaka gane banbancin Abba da Sada, Abba yaro ne da ka ganshi kasan dan fari ne, gele ne sakarai, baya maida hankali a karatun shi, Mallam Abu kuwa na hukunta shi tare da wanda ba sa maida himma, haka zaije gida yayi ta ma Hajjo kuka, wai Mallam baya sonshi,yafi son Sada, hankalinta na tashi idan yace hakan, haka zata dinga janshi a jiki tana lallashi don dai ya bar jin wani iri, Abba na da tsokanan fada kuma idan ya jawo fada Sada ke shigan mai, baida wani wayau sai yanda abokan su sukayi dashi. Sada ko yaro ne mai wayau mai himma, ga tattali, duk k'ank'anta kudi sai ya tara su, Abba ko da ya cinye kudinshi zai bi na Sada ya dauke, Sada be magana. Mallam yafi Jan Sada a jiki saboda yafi himma kuma yana son yaron saboda ya san ya kamata. Hajjo kuwa a baiyane take nuna tafi son Abba, don a ganinta Mallam na nuna dayan biyu, shiyasa take jan Abba jiki,ta goya mai baya kan komai, zai lallata abunsa yace na Sada yake so, Sada sarkin hakuri yana gani zata kwace nashi ta ba Abba kamar bashi bane Yaya. Wannan kenan Har Girmansu, suna aji 5 na Sakandire Allah ya ma Mallam Abu rasuwa, wannan Mutuwa ta girgiza duk wanda ya sanshi, saboda mutum ne mai Hakuri da iya zama sa mutane. Abba da Sada sunyi Kuka, ya zamana su ma ke lallashin Mamarta su. Kwanaki sun ja, duk cikin Abokan Marigayi, Mallam Iro kadai ne ke taimaka musu, shi yasan sirrin Mallam Abu, yanzu haka Dukiyoyin Mallam abu da duk wani abunda ya bari na wurin Mallam Iro, a cewarshi sai yara sun gama Sakandiri zaa raba musu su kama Sana'a,聽 Kafin nan duk wani ci da sha din gidan Mallam Abu聽 ya koma kanshi, bayan Sun gama Sakandiri ne Mallam Iro ya kira limamai masana rabon gado ya durfanar da komai gabansu yace a raba, haka aka raba mudu Gado kamar yanda addini ya tanada. Cikin Gadon Sada ya dauka wani Fanka yace da Mallam Iro, "baba ga fankan nan ka dinga shan iska" yace "Anya Sada, hakkinka ne" a takaice Sada yace "Na baka" yayi godia Sosai, yace da Hajjo"Hajjo in ba zaki damu ba, ina so in Aureki, ina sonki" fuskar Sada ya nuna farinciki na Abba ya nuna akasin hakan, Jim Hajjo tayi, ba zata k'i Mallam Iro ba saboda kirkinshi ya kuma tsaya musu tun bayan rasuwar Mallam, amma ganin bacin rai kan fuskar Abba ya sata ce mai zatayi shawara. Bayan聽 fitar Mallam Iro, Abba ya bishi da harara yace "Munafikin Baba" Sada yayi saurin cewa "Subhanallah, haba Abba, meye haka? Mutumin da yake kula damu yana bamu
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169