Chapter 35
Chapter 35
tunanin zuwa gun Bokanta don a rufe musu baki kar wanda ya sake musu maganan kudin da ake binsu bashi, zuciyarta kuma tace "tusa fa bata hura wuta". Majeed yace "Mummy, Daddy, Muna da Azzikin da za mu biya bashi" suka ce ta ina! Yace "a sa Gidanmu a Kasuwa, a saida shi ayi settling masu bin mu bashi" Mairo ta zaburo da ga kan Gadon Asibiti, Jiri ya dibeta ya maidata kan Gado, tace "AbdulMajid, a saida Mansion? Tabb so kake asirinmu ya tonu?" Majeed cikin dacin rai yace "Asirin ki zaifi tonuwa if you go bankrupt, don terere zaayi dake, gwara bakinki聽 alekum a saida a biya mu koma Gida Kano, Daddy ka fada mata" Alhaji Abba, ya hadiye Miyau yace "Maryam, hakan ne mafita,hakuri kawai zamuyi, kinga MD a gaugauce yake son kudin nan, idan baa samu ba ba mu san abun da zai iya yi ba" kan Mairo ya shiga sarawa tasan basu da wani mafita da ya wuce wannan, ba abun da tafi ji kamar zama abun kwatance wurin kawayenta, ba yadda zatayi illa ta amince a saida Gidan. 聽 聽 聽 聽 PH Nigeria 聽 Zaune kan Parlor ya daura k'afa daya kan daya yana karkadawa, hannunsa rik'e da gwangwanin lemu yana kurba, kallo daya zaka mai ka san jin dadi ya mai yawa,balle yanayin da yake ciki yanzu, farinciki da annashuwa kadai ke fuskar,yana da Labarin wainar da ake toyawa a Abuja, Musamman labarin doguwar Suman da Mairo tayi har an zata ta mutu, labarin ya sa shi farinciki matuk'a, jefijefi ya kanyi daria a ranshi yace "ai dama an rufeta tayi mutuwan da ba shiri" chan kuma yace "ai gwara ma da Allah ya sa ba lokacinta bane yayi, don Mutuwa hutu ne gareta, bata gama girbe abunda ta shuka ba" wayarshi tayi k'ara, ya sa hannu ya dauka "Idi" daga bangaren akace "Hello Oga, sun sa Gidan a Haya, shareholder dinnan Fannaz ya bukaci Share dinshi" Zaid ya murmusa sosai yace "A siya Gidan, suna buk'atta sosai, so nothing higher than 50million". Idi yace " Okay Sir" Zaid ya latse wayar yana jin kanshi cikin wani irin Jin dadi, a hankali a hankali komai na tafiya mai yanda yake So. Dayan wayanshi ya ciro ya kira Managern Sadam Audu Orphanage house, Cikin muryan Nine Oganka Zaid yace "Ana Bukkatar wani abu a Gida?" Manager yace "Aa 'yallabai komai akwai" Zaid yace "zan turo kudi ayi Ordering Swings(Liluna) da kayan wasan Yara, sannan a kwashe yaran Weekends akai su wurin shak'atawa,ayi treating dinsu sosai, a siya musu Popcorns da icecream, su ci pizza sannan ka biya da su boutique a siya musu kaya,idan na samu lokaci zan zo" a ladabce Manager yace "Zaayi yanda kace, Allah ya kara budi, ya daka da Alheri, Allah ya ji kan Gatan Marayu" Zaid yace "Ameen Nagode, yauwa, munyi magana da Goggo, tace nan sashen Manya akwai Mata 3 da suka daidaita kansu da wasu a nan cikin Gida,sai daya kuma mallamin Islamiyansu ya ke sonta, ni bansan Gori, amma goggo tace anyi bincike sosai kan Malamin, ba zai bada matsala ba tunda ya san Asilinta yace yana sonta, ina so kaje ka shaida ma Malamin cewa 'amincewa da Aurenta yana nufin bashi ba mata kallon kaskanci don ta fito daga gidan Marayu,kar danginshi su wulakanta ta ko su yada maganar da zai bata mata rai, yin hakan barazana ce ga shi da danginshi gaba daya, zan sa a daure su, in ya amince sai a bashi ita" Manager yace "Allah Sarki Gatan Marayu, da kana da rai da ka ga Yaronka ya zama abun Alfahari, be bari marayunka sun tagaraya ba, be watsar da alamuransu ba, ya tsaya musu, ya nuna musu Suma 'ya'yane,sun ma fi wasu da ke gaban Iyayensu Jin dadi, Allah ya saka da Alheri ya k'ara girma" a tak'aice yace "tura ma Yakubu Matan nan da zaa aurar, suje Company su zabi irin Gadaje da kujerun da suke so, a musu duk abunda suke so, su kuma mazan a hada musu lefe, sannan a basu gidaje a Compound inda zasu zauna" Manager yace "InshaAllah 'yallabai, zaayi duk yanda kace". Zaid ya latse wayan, ya dauko wata 'yar waya ya kira Company dinsu na Bauchi. * 聽 聽 聽 聽 聽 聽 聽聽 I N D I A Shopping suka je ita da Vijhay yi ma Maama siyayyan Groceries, kamar daga sama taji wata na Hausa a gefenta, da sauri ta kalli gefenta, Budurwa ce da ba zata wuce tsararta ba,Wankan tarwada ce, sanye take da Jallabiya Milk color,l, da sauri Najwa ta k'arasa gunta. "Wallahi Mama India ba dadi, ji nakeyi kamar nayi shekara a ciki, abincin nasu ba dadi, spices dinsu na sani amai, banda indomie, da biscuit ba abunda nake iya ci, yanzu ma nazo Kasuwa, bari dai Mama in koma gida mayi waya, a gaida kowa" ta latse wayar, ganin wata ba indiya tayi a gabanta tana kallonta kamar zata hadiyeta, ba tayi mamaki ba, don a kwanakin da tayi a India ta lura da su Mutane ne masu gulman tsiya, da sunga fatar da ba tasu ba, sun dinga kallonsu kenan, ta sakar mata da Murmushi tare da rabata don wucewa, a fili tace "Shegu Magulmata" Najwa ta murmusa tace "Waiyo Allahnmu, me mukayi ake zagin mu?". Chak ta tsaya don mamaki ta maido dubanta ga Yarinyar da tayi magana tace "Hausa naji kinyi?" Najwa ta murmusa tace "Hausan da kikayi ya jawo ni gareki" da mamaki tace "Naga kamar ba indiyace" Najwa tace "itace" "to ta ya ki ka iya Hausa?" Najwa ta mik'a mata hannu tace "Sunana Najwa Sada" yarinyar tace sunana "Aisha Danlami" Najwa tace "me 'yar wace k'asa ce?" Aisha tace "Nigeria" dadi kamar ya kashe Najwa, ta rungumeta kamar ance mata ga Zaid gabanta, Aisha dai ta bita da kallo. Muryan Vijhay Bhai taji inda yake cewa "Najwa chalo chalate hain(ki taho mu tafi)" dafe kai tayi tace "main aa raha hoon(gani nan zuwa)" Aisha ta kalleta da mamaki tace "kin fara ban tsoro, ga hausa ga India?" "I speak 4 languages" Aisha tace "Wow,ga turanci" Najwa tayi daria tace "Aisha, ina so mu zauna dake, ina da tambayoyin da nake son miki game da k'asarki, i know we just met, you dont know me, i mean no harm, ina so ki taimakeni, ki bani lokaci mu hadu please, yanzu sauri nakeyi Maama na gida tana jiran dawowa na, da munyi magana yanzu" Aisha tace "laah bakomai,sai ki zo SUNY Delhi ina Hostel, we can talk.ki ban numbernki sai in kiraki ban rik'e numbern ba" Najwa tayi dialling Numbernta a wayan Aisha, ta mata godia sukayi Sallama. 聽 聽 聽聽 A B U J A "50million? Majeed kana hauka ne? Ta ya zaka saida gidan nan Miliyan 50? Ko Million dari ne ai yayi kadan" Hajia Mairo ta fada rai a 6ace kamar ta bigi Majeed. AbdulMajid ya furzar da iska yace "Mummy, its urgent, i had to sell it, kinga nayi settling bank, na kuma kai ma MD kudin Shares dinshi 30million, yanzu saura 5mil" Mairo ta daka tsawa tace "Uban me miliyan 5 zai mana" Daddy yace "Zaayi settling maaikata fa, kar ku manta" Kan Mairo yayi zafi, tace "a
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169