Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 77

Chapter 77

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,203 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ba, Yayanku ya kawosu, wai basu da gida waye waye, shi me Orphanage house, ko ince shi me Safety House, duk wanda be da gida ko yake neman taimako sai ya kwaso ya kawo gidan nan, nan gaba Mata da Miji da Yaranta zai kwaso, wannan Kurma ne, nan gaba sai gurgu, kuturu ko makaho, ko wa yace ma Boy ana taimakon mutane yanzu, wasu zaka musu dare su maka rana, hausawa na cewa tsintaciyar mage bata mage" ina sam hankalin Ziayda baya kan Mummy, a hankali take takawa gaban Nura, tausayinshi ya mamaye ranta, Allah ta tuba ya zaa ce wannan kurma ne be ji be magana, bak'i ne, amma ta ga kyaunshi, Mummy tayi saurin shan gabanta ta ja ta suka wuce dakinta. Da daddare Majeed ya ja hannun Zaid sukaje Masallaci Sallah, Majeed sai nan nan yake da Zaid har suka dawo gida. Zaid ya ma Naeela text cewa ya ajiye mata powder din da zata zuba musu abinci gobe, yana nan karkashin dogon kujera, wurin sha daya da kowa yanna daki ta fita ta dauko, ta boye a zaninta, Washegari bayan Yara sun tafi School, Mummy na Abinci, Naeela ta faki idonta ta zuba maganin a Abincin nan, bayan sunci Abincim ko mintuna goma ba a rufa ba, suka buge da bacci, daga Mummy, Majeed, Hajjo, Zaineema da Daddy banda Najwa da ko fitowa batayi ba, saboda tana Azumi, Bedroom dinsu Mummy Zaid ga nufa ya fara bincikenshi hankali kwance, ya kusa mintuna sha biyar be ga wani abu me amfani ba, tsaki ya buga da k'arfi, duk girman gidan ba komai ciki, efforts dinshi zai zama a banza, so yake ya mallaki gidan nan ko ta halin k'ak'a, ba wani takardun Gida ko wani abu, aikin banza yakeyi kenan? Bata lokacinshi yake yi a gidan nan? To zamanshi a gidan be da wani amfani, rai a bace ya fita ya koma dakinsu, yanzu ya zaiyi, meye abunyi? Wani tunani yazo mishi, why not ba zai tsaya ya ga ya shariar Mairo da Nakowa zai kasance? Sai yayi using shariar akansu, in Nakowa bai ci Shariar ba to duk wani plan dinshi zai rushe, Nakowa ne last hope dinshi kan Gidan nan, Allah yasa yaci Shariar kawai, zaijira tunda Jibi ne zaa sake zaman Kotun. **** Bayan kwana Daya**** Ga yanda Najwa ta fuskanci Na'eela, ta gane Yarinya ce mai Ilimi, duk yanda Naeela ta so maida kanta Jahila wacce bata san komai ba, Najwa ta gane akwai Ilimi tattare da ita, ba dai tace mata komai ba, shiyasa duk yanda Naeelah ta so jin k'wakwaf kan dangantakarta da yan Gidan ta k'i gaya mata, kawai ce mata takeyi ita bakuwa ce, har yau Najwa bata hadu da Nura ba. Naeela ta kan ba su labarin Kurumtan Yayanta, harda kuka saboda tausayi Najwa da Hajjo keyi. ** Idan zatayi waya dasu Maama ta fiso taje BQ don nan zatayi waya hankali kwance, in daria zatayi to tayi da kyau, in kuka zatayi sai tayi da kyau, da sauri sauri tayi hanyar BQ, daga nesa ta hango bayan mutum mamaki take waye wanan? Saboda daga ganin bayan ta san ba Majeed bane, Majeed yafi wannan tsawo, waya yakeyi, kawai sai ta samu kanta da labewa bayan wani bishiya ta kasa kunne tana sauraron abunda yake cewa, "Arm, am sick and tired of this house, no aircondition, well there is but its outta gas, it is useless(Ni nagaji da gidan nan, ba Ac, ko da yake akwai amma ba gas, be da amfani)" "ya buga tsaki saboda abunda Armstrong yace " Yeah One more Day, until they are done with the Court, they'll see me for who i truly am, maybe not(Eh saura kwana daya, da sun gama da Kotu, za su ga ko ni waye, kila kuma ba a lokacin ba)". Gabaki dayansu sukaji muryan Majeed, a hankali Zaid yace "will call u back Arm" ya tura wayar cikin Aljihhu, yak'i juyowa, Duk abunda yakeyi a idon Najwa, duk da taji me yake cewa amma sama sama, ba zata ce ga abunda yake nufi ba, tana ganin Majeed ya k'araso, Nura ashe kana nan, ya kamo hannunshi, yace "mu koma ciki" sokoko Nura ya bishi a baya. Abu daya Najwa ta fahimta, wannan shine Yayan Naeela, Wannan shine aka ce Kurma, amma ita shaida ce tayi magana, karewarta waya taga yakeyi, haka kurum taji bata yarda dasu ba, da kunnenshi taji yana magana maana ba kurma bane, and one thing is clear, they are after 'yan Gidansu Majeed, ba zata bari su cuce su ba, ba zata bari su zalunce su ba, zata saka musu ido har sai ta gano me suke so da su Majeed, da ta gano su zata yi exposing dinsu, a baiyane tace "Nura, i wont let you hurt My Jaan". Afuwan Habibties, nasan cewa an kwan biyu, ku min uzuri, Makaranta ya boyeni, nasan page dinnan yayi kadan kuma sai a hankali, da kunsan yanda nayi typing dinnan ehm, ku fara dashi next page zaizo cikin weekends dinnan Asabar ko Lahadi InshaAllah. Ga Najwa ta gano Nura, ya zata kasance?, A babi na gaba zamu ga Mairo da Nakowa a Kotu. Sorry Sorry. Vote and Comment Please. #1love #ADAY #bibiliciousfreakingfans #anatare #nagode Biebee Isa. DADE ANA YI....sai gaskia馃挱 NA BIEBEE ISA 庐NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA) Wattpad:@biebeeisa Pg2鈨�6鈨� Ya san Hajiya Mairo, shes sharp, tana iya yin abubuwanta ta ci Case dinta da Alhaji Nakowa, in kuwa Alhaji Nakowa yayi loosing case dinnan, Zaid is doomed, kawai bari ya sa a zo ayi mai Operation once and for all, ya faki idon Majeed ya fita ya koma BQ. * Waya takeyi da Maama tana jin footsteps tayi saurin ce ma "Mamma i'll call you back" ganin so called Nura ne ya sata 6oyewa a bayan Bishiya, da sauri ya ciro wayarshi ya latso Armstrong, "Hello Arm, get your guys ready, come to the Mansion for Operation" sun dade suna magana ya gaya mishi abubuwan da yake so suyi da daddare, a k'arshe sai taji yana cewa "Yeah use your masterkey, i'll unlock the innerlock for easy passage, and arm i dont want you to fuck up, OK bye". Ya juya da sauri ya koma cikin Gida. Da mamaki Najwa ta bishi da kallo, "This Nura got some nerves" bari taje ta gaya ma Majeed, da sauri ta bi bayanshi, har tana harde kafafunta, to what Evidence gareki? Inji Zuciyarta, Najwa mind your own bussiness, Zuciyarta ta gargadeta, da sauri ta tsaya chak, tana tunanin abunyi. Da Daddare wurin k'arfe 11:30 na dare, Majeed ya latso Najwa a waya, Firan k'auna suke tayi, Majeed harda k'yalk'yalewa da daria yakeyi, Najwa tace "Jaan, ka daina daria da k'arfi, ni ka ga nan Hajjo da Na'ila sunyi bacci kar in tadasu" dariya yayi sosai, yace "ni kuwa zance ni kadai ke dakin, ba kowa bane kusa dani, saboda kurma ke kwance kusa dani, kin ga ko ko loudspeaker zan sa inyi ihu abun ba damunshi zaiyi ba don ba ji yakeyi ba" Nura yayi lamo ya rufe ido kamar me bacci,sai ya samu kanshi da jin haushin furucin da Majeed yayi, wato shine Kurma ko? Sai yaji ma beda wani amfani, wai shin da wa Majeed

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});