Chapter 94
Chapter 94
nan,聽 ko wani iri ne" Ogan ya kalleshi galala,聽 yace "ina da maaikata,聽 bana bukatan sabbin Maaikata" Kafa biyu Majeed ya durk'usa ya聽 na rokonshi da ya taimaka聽 mai,聽 yace mishi zai iya ko wani irin aiki ne,聽 da Ogan ya ga majeed na cikin bukata dai yace "toh, zaka dinga goge min katakai da san paper,聽 kwana biyar muke aiki,聽 banda Asabar da lahadi,聽 in kulluma kake so a biyaka to,聽 in kuma sai karshen Sati ne to,聽 a rana zan聽 baka dari biyu da hamsi,聽 a kwana biyar kuma dubu biyu da dari biyar,聽 zan baka shawaran ka bari sai karshen sati,聽 don kaji kudin da dan kauri ko ya kace?" Majeed be da bakin magana,聽 salati yake yi a zuciyarshi,聽 imani na sake shiganshi,聽 dari biyu da hamsin a rana? Shi Abdulmajeed?" Ogan yace "Kayi聽 shiru,聽 ko bai maka聽 bane?" da sauri Majeed聽 yace "aa yayi Allah ya sa musu Albarka". 聽 Sun ta kiran wayarshi be dauka ba,聽 duk sun damu,聽 sai gashi chan ya shigo bayan Azahar da ledojin Abinci,聽 duk suka bishi da ido,聽 ya mika ma kowa nashi,聽 Mummy ta kafe shi da idanunta tace "ina kaje boy?" yayi shiru,聽 sake tambayarshi聽 tayi yace "ina gun aiki" da mamaki聽 sukace ina ne gun aiki?聽 Yaushe ka fara aiki?" yau,聽 wani Capentry shop ne chan kusa da masallaci" baki bude suke kallonshi,聽 Hajjo tace "Shagon Yushau?" Majeed yace "eh chan ne" Hajjo tace "me ya ja maka zuwa aiki gun Yushau?聽 Be da kirki fa,聽 a wulakance yake daukan maaikatansa,聽 kowa ya sanshi be da mutunci" Majeed yayi Murmushi聽 yace "ba ruwana dashi,聽 aiki zan mishi ya biyani kudina" Mummy tace "Me zaka mishi?聽 Kuma nawa zai biyaka?" Majeed yace "ba muyi maganan wannan聽 ba" cikin kakkausan Murya Mummy tace "Abdulmajeed" duk suka zuba mata ido,聽 a tsawon saninsu Mummy bata kiran sunan Abdulmajeed,聽 ko Majeed bata ce mishi,聽 ganin聽 ba wasa a fuskarta Mummy Majeed yace "Zan dinga goge katako da sanpaper ne,聽 kuma zai biyani 2500 a duk karshen wata". Mairo hankalin ta ya tashi tace "dari biyu da hamsin a rana? Wallahi bazakayi ba,聽 sai dai duk mu mutu" Majeed cikin聽 lallashi yace "Mummy, wannan ba lokacin muhawara bane, we are trying to survive,聽 is not about our pride,聽 ba zaiyiwu mu zauna haka ba ban aiki,聽 a sannu ake farawa" tace "Kafi karfin haka Boy,聽 wallahi聽 kafi karafin Kafinta" yace "aa wallahi,聽 Mummy in ban karbi aikin nan ba,聽 wata rana zamu mutu don yunwa da kunci,聽 and kuma sai dai inyi yawo tsirara da in聽 ga ranar nan,聽 ko wani aiki ne zanyi,聽 ko da kwasan kashi ne, indai zaku kasance cikin koshin lafiya"聽 duk sukayi shiru kamar ruwa ya cinyesu,聽 Daddy kunyar Yaranshi聽 yakeyi,聽 be musu planning kalar rayuwar nan ba,聽 kana naka Allah na nashi. Ziyada tace "gaskia ne YaMaji, its not about our pride,聽 Survival muke so,聽 Allah聽 ya saka maka da Alheri,聽 and ina so ka sani,聽 ba kai kadai bane Da a cikin Gidan ba,聽 ba kai kadai bane kake son farincikin Gidan nan ba,聽 ba kai kadai kake son daukar hidimar Gidan聽 nan,聽 muma yayane, you dont have to go through all this alone,聽 zan shigo ciki" Majeed ya murmusa yace "Zuzu,聽 i understand聽 you want to help,聽 kar ki manta kina karatu,聽 what can you possibly do?" Ziyada ta murmusa聽 tace "Zan nemi aikin aikatau shara da wanke wanke a wani gida,聽 ko inje restaurant in nemi aiki,聽 ko na wanke wanke ko na Abinci" Da k'arfi Mummy tace "God Forbid,聽 over My Dead Body, Wallahi ba zai taba yiwuwa ba,聽 sai bayan raina zakuyi irin Aikin nan,聽 Wallahi ba ku isa ba,聽 sai dai in na mutu zakuyi aikatau" kuka takeyi sosai,聽 ba kasafai ake ganin kukanta ba,聽 amma Yaranta ne,聽 yaranta fa,聽 suke maganar Aikatau,聽 duk suka fashe da Kuka,聽 Hajjo ta na kuka tace "tunda Zogalar nan tayi tsawo sosai,聽 sai in tsinko in cigaba da dafawa ina saidawa" Daddy yace "Aa Umma,聽 nima saidai in mutuwa zanyi kafin ki koma Tallar Zogale". Najwa ta tashi ta shiga daki da sauri,聽 ta na tausayin su,聽 bata zo lokacin聽 da suke cikin ganiyar kudi ba,聽 amma ta san cewa they dont deserve this,聽 tasan cewa family din basu san kunci ba,聽 ta san cewa wani Azalumi ne ya tarwatsa su,聽 taji tsanar Azalummin nan,聽 tana mishi fatan halaka,聽 ta share hawayenta ta shiga cikin kayanta ta ciro envelop,聽 ta mike ta fita,聽 suna nan yanda ta barsu,聽 kusa da Majeed taje wanda ya hada kai da guiwa yanda zai jita tace "Jaaan" ya dago,聽 ta mika mai Envelop din, kallonta ya tsaya yi kafin ya mik'e tsaye,聽 ba tare da ya karba ba,聽 yace "menene nan Pure Heart" Murmushi聽 tayi tace "kudin da su Maama suka turo min ne,聽 take it,聽 nasan ba zai maida muku jin dadin da kuka saba ba,聽 its just 300 dollars,聽 ba zai muku komai ba,聽 but atleast zai rage abubuwa聽 da yawa" Majeed ya hadi miyau kafin yace "Aa Pure Heart i cant accept this,聽 naki ne,聽 ba zamu karba ba" cikin dan daga murya tace "Jaan,聽 me kakeyi haka? Meye haka?聽 Dama baka daukeni yanda na daukeka ba?聽 I thought聽 mun zama daya,聽 i thought damuwarka damuwata ne,聽 yanda ka maida damuwata naka, ka taimaka min tun randa na fara ganinka zuwa yau,聽 menene don ina son yin hakan nima?聽 We are a Team Jaan,聽 you help me i help you,聽 thats how it supposed to be,聽 bawai kai always on my aid ba, and you wont allow me to be on your aid now,聽 it hurts,聽 ba dadi,聽 kasa naji kamar banda amfani,聽 ka sa naji kamar sakara" duk suka zuba mata ido tana ma Majeed fada,聽 barin ma Mairo,聽 ba suyi zaton tana magana haka ba,聽 ita bata ma san tanayi ba,聽 maganar Zuciarta kawai take fiddo fili,聽 cikin sanyin Murya Majeed yace "Pure Heart!". ******* Hello Bibilicious Freaking fans,聽 ana gwarama a legas, duniya juyi juyi kwado ya fada a ruwan Zafi,聽 wa zai taba zaton Hajia聽 Mairo ta iya jan ruwa a rijiya?聽 Harda hura wuta a murhu,聽 Allah Mai iko.聽 Oya yanda na faranta muku rai da wannan page din ku danna wani dan tauraro da ke kallonku a kasan page dinnan,聽 and kuyi sharhi akan ko wani layi,聽 lol,聽 what i meant to say is,聽 vote and comment line by line.. #1love #ADAY #bibiliciousfreakingfans #anatare #nagode Biebee Isa. 馃挱A DADE ANA YI....sai gaskia馃挱 NA BIEBEE ISA 庐NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA) Wattpad:@biebeeisa Pg3鈨�0鈨� Ta dago rinannun聽 idanunta ta kalleshi,聽 yace "ba zan karba ba,聽 naki ne,聽 kema kina da bukatansu" tace "na sani,聽 amma a yanzu kunfini bukkatarsu,聽 so kawai ka karba" ta tsareshibda idanunta,聽 bata bashi kofar yi mata gardama ba,聽 ajiyar zuciya ya sauke da karfi,聽 yace "Fine,聽 100 dollar kawai zan amsa,聽 kuma shima da Allah ya hore min zan maido miki da kudinki,聽i wont hear more,聽 otherwise forget it(ba zan ji komai ba,聽 in ba haka ba kuma ki manta da maganan kudin)". 聽 Ba ta ce komai ba ya zari 100 dollars,聽 Daddy yace "Najwa Mungode Allah聽 ya biyaki" Murmushi tayi,聽 hawaye yazo mata tayi daku da sauri, Daddy ya kalli Mummy yace
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169