Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 123

Chapter 123

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,263 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

zamu kasance tare dukkanmu in har yana raye". Najwa cikin fariniciki mara Misaltuwa tace "Naji Dadi Maama,聽 Allah maji rokon Bawane,聽 na tabbata Mallam din da Meri Jaan ya sa shi yi muku addua ne yayi aiki" Maama da mamaki tace "tum meri Jaan?" nan da nan kunya ya cika Najwa,聽 bata san abunda tace ba kenan,聽 Maama ta murmusa聽 tace "vah kaun hota hai?(wanene shi?)" Najwa tayi shiru, tace "Bolo na(gaya min mana)" cike da kunya tace "AbdulMajeed" Maama ta murmusa tace "Zan zo Nigeria,聽 zanga wannan Abdulmajeed聽 din,聽 zan gaya mishi Nagode da kulawan da ya baki,聽 nagode da ya sa ki ka manta da dalilin zuwanki Nigeria kika fara Soyayya" da sauri Najwa tace "Maama,聽 in Paapa ya jiki fa?" Maama tace "ai zan gaya mishi, ke Soyayya kike yi,聽 ya miki Aure" Najwa ta dinga ma Maama magiya kan kar ta gaya ma Paapanta,聽 Maama ko sai聽 dariya take tayi daga Bisani Najwa tace "Maama ta bata Address dinsu, ko na wasu wanda zata iya tunawa,聽 taje taga聽 ko zata samu wani lead da zai hadata da Yayanta" Maama ta danyi jim ta tuna gargadin Papi inda yace聽 kar ta gaya ma Najwa komai game da Yayanshi ko Matarshi,聽 don ba su san me zasu mata ba, sai da Najwa ta kara magana kafin Maama tace "Najwa,聽 ba zan iya tuna kowa ba,聽 ai its been long,聽 kawai dai na san ni Yar Yola ce,聽 Papi kuma dan Kano, in munzo zamu tuna" Kafin Najwa tayi magana Mama ta kashe wayan,聽 Najwa ta bi Wayar da Kallo. * B A U C H I Stool ya jawo ya kafa gaban Gadonta ya zauna yana kallonta,聽 yanda take jan numfashi tana saukarwa cikin kwanciyar hankali,聽 jinta yake har cikin ranshi, saboda ita,聽 zai zubar da duk wani kuddurinshi,聽 saboda ita zai manta da komai, bai taba jin son barin abinda ya faru ba, saboda ita zai manta da komai ya faru, Ziyada ta chanzashi,聽 ko kuma yace ya chanza saboda Ziyada. Wani abu yake ji game da ita me wuyar fasaltuwa,聽 be taba tsintar kanshi a wannan yanayin ba,聽 ko yanayin da yake ji na daukar fansa bai kai wannan karfi ba, bai kai yanda zuciyarshi take dokawa kamana zata fito daga kirjinshi da tunanin ta ba, be taba jin wani abu ko wata ta burgeshi ba,聽 be taba jin abunda yake ji ba gun Na'eela da ta nuna mishi So kamar ta ciro Zuciyarta ta bashi, sai yanzun ya fahimta, sai yanzun yake jin tausayinta. Bai taba jin hakan gun duk wasu yan mata masu nuna mai alamun So,聽 ko kuma masu furta mai So,聽 ba wai don ba su da kyau ba,聽 ko kuma ba su da abunda zai birgeshi, aa yanmata ne nagani na fada,聽 bama na Gida Nigeria ba, har France inda yayi karatu,聽 ba ma nan ba,聽 da wuya yaje wani k'asa ba tare da ya samu Masoya ba, to be taba jin abunda yake ji kan Ziyada ba,聽 Ziyaaa.... Yana Sonta,聽 Eh!聽 Yana Sonta, yana k'aunarta Sosai,聽 be san sanda Sonta ya shigeshi ba,聽 aa yasani,聽 Feeling din da yake ji kanta tun farko wanda ya ke ganin kamar don daukar聽 fansa ne Gaskia ne,聽 Gaskia ne yana sonta tun Farko,聽 gaskia ne K'aunarta yakeyi,聽 be damu ba da wanda ya sani,聽 zai fada a gaban kowa,聽 yana sonta,聽 zai nuna ma kowa yana sonta,聽 Itace Farincikinshi,聽 Itace Jigon rayuwarshi. Ya sha dauka zuciyarshi zata buga ne ta doka ma macen da tafi ziyada aji da komai. Musamman yanda yake da control akan komai na rayuwarshi, sai yanzun da zuciyarshi ta kwace daga control dinsa tukunna. Hannuwanshi duka biyun yasa ya dafe kanshi yana jan iska cikin salon son shakar iskar da babu Ziyada聽 a cikinta. Ta farka, ba tai da bude idanuwanta ba,聽 jikinta ya bata ana kallonta. A nutse ta bude idanuwanta da suka rine zuwa ja saboda baccin da tayi tana sauke su cikin na Zaid, yanayin da take gani yasa zuciyar ta matsewa. Karya take ma kanta, karya take idan tace babu wani bangare dake numfasawa ba tare da Zaid聽 a kirjinta ba. Sai dai yanayin idanuwanshi sun dauke hankalinta daga abinda take ji. Me take gani a idanuwanshi? Dana sani? Anya kuwa? Sanya tayi聽 ta ja jiki聽 tana tashi zaune tare da sauko da kafafuwanta kasa, har lokacin baice mata komai ba saima idanuwanshi dake kafe kanta. Kofar bandaki tayi,聽聽 Har takama handle din zata murda cikin muryarshi data kara mata so da kaunar sa yace "Ziyadaa..." Lumshe idanuwanta tayi zuciyarta na wani irin dokawa. Kunnuwanta na amsa mata sunanta daya kira. Kwakwalwarta na son tuna ko ta taba jin asalin Sunanta akan labbanshi. Da duk wani abu da take dashi a jikinta take son juyawa ta kalli fuskarshi, kafin wata zuciya ta gargadeta "Da gaske yarda zakiyi dashi? Sake yarda zakiyi?聽 Sake fadawa tarkonshi zakiyi?聽 Wanne tabbas kike dashi bazai saki komawa tsumbul a soyayyarshi ya sake wulakanta ki ba? Tura bandakin tayi ta shiga,聽 Har zuciyar Zaid聽 yaji wani irin abu da bai taba jiba,聽 yanda take shasshare shi,聽 Duk聽 wadannan abubuwan聽 baki ne a wajenshi,聽 Yau shi聽 yake magana ake shareshi,聽 yau shi ke kiran mutum amma baida darajar dako a juyo balle har a amsa mai,聽 shifa ne Zaid Sadam Audu,聽 Shi fane wanda tarin shi ke sa mutum ya shiga taitayinshi,聽聽 Baisan sanda murmushi ya kwace mishi ba. Rayuwa ce ta bashi nishadi, yanda komai ke canzawa na sake bashi mamaki. Bayan Mintuna 20 ta Fito daga bandakin sanye da wasu riga da skirt da ta shiga dasu toilet,聽 tazo ta gabanshi zata wuce caraf ya riko hannun ta, kiciniyar kwacewa take,聽 Zaid聽 ya girgiza mata kai "Don't, karki fara,聽 bana cikin yanayin dazan iya daukar shirmenki" ranta taji ya baci, babu karya a abinda take gani dazun, dan har yanzun akwai dana sani a idanuwanshi, amman jin kan nan babu inda yaje,聽 yi tayi kamar zata fincike hannunta yace "Please" ya sake fadi yana jefa daga shi har ita cikin mamakin fadin kalmar. Ware idanuwanta tayi "Me kace?" dan murmushi yayi da yai mata wani irin kyau kamar takai dan yatsanta kan labbanshi kamun ya bude baki yana lalata koma menene yake faruwa da fadin "Karkiyi pushing luck dinki, subutan baki ne, kamar yanda na sha gaya miki, I am Zaid Freaking Sadam Audu,聽 its not in me to Apologise or Plead" tsaki tayi tare da聽 fisge hannuwanta tana wucewa ta kyale shi. Kan gado ta koma ta zauna tana juya mishi baya. Tana jin Idanuwanshi akanta, kamun ya tashi ya karasa gefen da take ya zauna. Wani numfashi mai nauyi ya sauke "Yunwa nake ji" a tsawance tace "Sai akace yunwarka ta dame ni?" shagwabe fuska yayi yana ware mata idanuwanshi cikin wani yanayi da bata taba zaton ganin shi ba. Kamun ya kamo hannunta ya dora kan cikin shi "Incase baki fahimta ba, ko kadan banda energy din rikicin ki. Yunwa nake ji" ya sake maimaitawa. Kwace hannunta tayi tana murza inda ya rike tana jin kaman yabar tambari a jiki. Baice mata komai ba ya mike yana me fita daga dakin. Ta sauke ajiyar zuciya, sam ba zata yarda ta kara fadawa tarkon shi ba. Baifi mintina

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});