Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 60

Chapter 60

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,197 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

rakata, Mairo ta galla ma Najwa harara, nan da nan Najwa ta zame hannu, tace "kije kawai" Ziyada ko tace "in ba da Najwa ba itama ba zata ba" Hajjo tace "tashi ki rakata Najwa, ba don son ran Mairo ba ta bar Najwa ta rakata, suna fita ta bi bayansu, tace " ke Najwa zo ki kawo mishi abun motsa baki, Najwa tace "Ok Mummy, jeki Ziyada, yanzu zan zo" Ziyada tayi gaba, Mummy ta tasa k'eyar Najwa suka wuce kitchen. **** Tayi Sallama kanta a k'asa, ya mik'e tsaye "Sweetheart sannu da zuwa" Ziyada ta dago kai ta kalleshi, mayataccen kallon da yake binta dashine bataso, wuri ta samu ta zauna, cikiciki tace "ina wuni" cikin doki yace "lafiya lau beautiful" ya sauko k'asa kamar me neman gafara, yayi yayi ta dago kai ta k'i, yace "ina Mummy, Mummy kinga ta ki dagowa in ganta da kyau, Alright, Fine, Sunana Amjad" Ziyada da dai ko ci kanka ba ta ce mai ba, yayi yayi tayi magana ta yi shiru, haka yayi tagumi ya tsura mata ido. **** Nana ta fito tana karairaya, "Brother Inlaw, sannu da zuwa" da faraa suka gaisa, ta gabatar da kanta a matsayin matar Majeed Yayan Ziyada, suka gaisa tace "to brother inlaw, na barka lafiya, ni na fita, sai mun sake haduwa a Sha Soyayya lafiya" yayi dariya, tare da daga mata hannu. Takaici kamar ya kashe Ziyada, Nana batayi ba ko kadan, haka Mummy da Zaineema suka shigo suka Gaisa, Mummy tace "kaci Dambun naman please, feel at home" murmushi kawai yayi, Mummy ta ma Ziyada ido alamun ta kula shi, Ziyada ta dauke ido, haka Amjad ya cigaba da surutanshi amma a banza. Add Najwa ta shigo da Sallama dauke da tray cike da kayan mak'ulashe, ta durk'usa ta gaida Amjad, ya amsa da faraa, yace "ya sunanki?" tace "Najwa" "Nice name, are you her sister?" Najwa tayi saurin kallon Ziyada tace "uhm, erhm, eh" yace "Najwa Ziyadatu bata magana ne? Ta k'i min magana, ki gaya mata tana wahalar dani, please" Najwa ta murmusa kawai ta kama gabanta don Mummy ta gargade ta, da da ta kaimai ta juyo". Haka ya cigaba da yi mata fira ba tare da ya damu da ta tanka ba ko ba ta tanka ba, yana ta bata labarin France inda yayi karatu, sai kuma Maganar Mommy dinsa. Amjad fari ne k'yak'yawa sai dai siriri ne sosai, duk kyanshi Ziyada bataji ya burgeta ba ko dis, ita bata son Namiji haka, he's nosy, kuma ta lura dashi dan Mommy ne, abu kadan zaice Mommynshi kaza, haba! Surutunshi ya cika mata kunne, Gode ma Allah tayi don taji wayar shi yayi k'ara Alamun kira ya shigo, tana jinshi yace "1minute Sweetheart let me answer this call" Shiru tayi bata amsa mai ba. PORTHACOURT NG Gyara tsayuwarshi yayi tare da kara Waya ya a kunnenshi yana murmushin Mugunta "Hello, Amjad Sahabi" yana jin muryanshi a k'agauce yace "Yes who is this?" Zaid ya sake murmusawa yace "This is Zaid Sadam Audu" da murna yace "OMG!! ZSA kaine?" a tak'aice yace "yeah!" Amjad yace "Wow, its been long, tun France, how have you been" Zaid da ya soma k'ulluwa da surutan Amjad, ya sanshi talkative ne, to shi ba wannan ya kira shi ya ji ba, ya dai daure yace "Amjad, kaje Zance Gidan Abba Abu gurin Ziyada Right?" Amjad ya kalli Ziyadan da ke wasa da yatsunta, yace "yeah, ya akayi kasani?" Zaid yace "lol, ya ba zan santa ba, Aurenta kake sonyi? Amjad are you out of your senses? Kasan bansan shiga harkan mutane, amma da naji kaine kake nemanta shiyasa nace zan gaya ma, duk da we werent on good terms back then, but ba zan ga abunda zai cutar da kai in dauke ido ba" Amjad ya dan fara tsorata yace "Zaid, ban gane ba" Zaid yace "ka binciki Khalid Maikudi a garin Kaduna, he was Zaineema's Ex Husband, na san ka ga Zaineema s a gidan, Khalid ya saketa ne saboda ya kamata da Kwarto a dakin aurensu, and Matar Majeed Nana, God that girl is terrible, wannan karya ce, muguwar 'yar slow ce, shes a wh*re, muguwar 'yariska ce, in ba ka yarda ba, na maka sending pictures dinta ta Whatsapp, and then Ziyada, da tana karatu a Base University, da aka gano tayi ciki shine suka neman mata transcript suka cireta a Makarantar, Suka barar da cikin a Ikhwaan Clinic, if you are in doubt kaje ka bincika Clinic din, da kake ganin Ziyada kamar Saliha, ai ta fisu iskanci, don ta dame su ta shanye, Hajia Mairo kuma, ka bincika kaji halayarta ko gurin Mom dinka, ka tambayeta halaiyarta da suna School, Amjad listen and listen good, Alhaji Abba Abu ya samu karayen Arziki, ba su da komai sai gidan da suke ciki, bar ganin Gidan Tamfatsetse, shi kadai suka mallaka, duk buga buga sukeyi, so suke su hadaka da ita ka zaman musu source of income, is that the kind of girl you want to marry? Babanka is a Respected Man, Auren diyar Abba Abu will tarnish your Family's Image" Amjad yayi shiru yana nazarin Zaid, yace "Are you sure?" Zaid yayi dan tsaki yace "trust me i have nothing to gain idan na musu sharri, you have sources, ka bincika ka gani, i thought you should know ne, don ni na san halaiyarsu kaf, we were once neighbors a Abuja, Use your brain, Number dina ne, if you need anything" Dif Zaid ya kashe wayar, ya Murmushin jin dadi ya san yaci nasara. K A N O Ng Zufa ya shiga keto ma Amjad, tunani barkatai, shin ya yarda da abin da yaji? To Zaid Sadam ne ya gaya mishi, Zaid Sadam kuwa ya sanshi a France, ba ruwanshi da harkan kowa, duk yanda Amjad ya so shige ma Zaid a wannan, Zaid be bashi chance ba, har Zaid ya k'are zaman France Amjad ba zaice ga Abokin Zaid ba, Zaid be damu da kowa ba, to don me zai musu k'arya, yana da kudi sosai don me zai bata lokaci wurin musu sharri? lokaci daya zuciyarshi ta aminta da abunda Zaid ya fada mai, Allah ne ya soshi, ya tsamoshi daga sharrinsu, ya wurga ma Ziyada wani kallon tsana ya tashi ya kwashi keys dinshi, ya sa kai ya fita, da mamaki ta bishi da ido, to me ya faru, duk da bata damu ba, taji ba dadi, amma da alama wayar da ya amsa ne aka bashi bad news. Ta kwashe kayan ta kai kitchen, Su Mummy suka mata chaa, "ya tafi? Ya kuka kare?" Ziyada bata son surutu sai kawai tace "yace zamuyi Waya" ta shige dakin Hajjo. **** WASHEGARI Sadaf Sadaf ta k'araso Parlorn daidai Wayar da ke ajiye ta ci burki, ta dauka wayan, bata san wayar waye ba, addua take Allah ya sa wayar ba Password, tana swipping ko taci saa wayar ba Password, ta tura wayar cikin rigarta ta fita waje da sauri tayi baya wurin boysquaters. A sarsarfa ta sa numbern Paapa, sai da ta kira so uku be dauka ba, kamar tayi kuka, tayi dialing numbern Maama, itama kira take tayi amma no response, Waiyo Allah Najwa ji take

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});