Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 84

Chapter 84

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,199 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

da Abbana suna da rai? Ko sun bar Adamawa?" ita atleast ta tuno nata Mahaifan, ta kuma gano inda suke, bayan nan ba abunda zasu iya tunawa game da Dangin Sada ko Garin da Sada ya fito, kwantar mai da hankali ta hau yo tace "Papi, mu cigaba da Addua, yanda muke iya tunasu, a hankali komai zai dawo mana, InshaAllah, mu k'ara hakuri, Muje kayi wanka na kira maka Diyarka ku gaisa ko?" kamar dan yaro ya gyada kai, ta kamo hannunshi suka shige daki. tart from the beginning K A N O Kan Idanunta Naeela ta shiga wata Mota bak'a, nan zarginta ya tabbata, they are not what they say they are, sunada wani mummunan k'udiri, to wa zata fara sanar mawa? Majeed? Ko ta gayama Hajjo? Amma ai bata da wani Hujja, jiki sa6ule ta shiga cikin Gidan, akwai Mutane amma kamar ba kowa, chan dakinsu ta shige. ** Hajiya Aynarh tayi Sallama a k'ofar Parlor, kowa duk na dakinshi, ganin sunyi nisan kiwo ne yasa ta daukar Waya ta kira Alhaji Abba, a lokacin yana toilet, Mairo jiki ba kwari ta dau wayan, ganin Hajia Aynarh ne ya sata dauka rai a 6ace "Hello Alhajina" Mairo ta fusata tace "Alhajin Ubanki, munafuka tsohuwar kilaki, zaki kira min Miji kice mishi wani Alhajinki?" Hajiya Aynar ta murmusa tace "Fito Parlor ki gaya mun duk abunda kike son fada min a fuska na, amma ki kula, kwanan nan, saurin hannu ne dani, abu kadan sai in mari Mutum" dip ta datse Wayan, ta bar Mummy da takaici, oh tana ma Gidanta? A Parlornta? Aiko yau za ta sauke ma Hajiya Aina duk wani abu da ke kanta, yau sai taci Ubanta, da sauri ta dira kan Gado ta fita Parlo a fusace. Daidai da fitowar Majeed, kallo daya Zaka gane yana cikin damuwa, ganin Hajia Aynar sai ya fadada murmushinsa, ya k'araso, daidai da isowan Mairo, ta ja ta tsaya, bata son abunda zai k'ara ta6a Majeed, Yaron ya ga rayuwa, abunda tayi niyyan yi ta fasa, juyawa tayi, yana Hangota ya kirata "Mummy" cikin sanyin Jiki ta k'araso, ta zauna, duk aka gaisa da Hajia Aynarh har Daddy ya fito, Hajiya Aynarh tace "Ina Yaran nawa? Suzo mu tafi ko?" Hajia Mairo ta wurga mata wani kallon ina zaki dasu? Cike da Kissa Hajia Aynarh tace "Hajia Mairo, dama gani nayi tunda yaran nan basu san meke faruwa ba, why not in dauke su mu tafi Gidana, yanda Tashin ku ba zaiyi affecting dinsu sosai ba?" Mairo ta galla mata harara tace "Sai kuma nace miki ina bukatan taimakonki, yarana yarana ne ni kadai, ni zan kula dasu, ni zan san yanda zan kwantar musu da hankali, kuma zanyi kai dominsu, ba zamu ta6a loosing Gidan nan ba" Majeed ya daure fuska yace "Mummy, Please Not now" Daddy yace "jeka hado musu kaya, har Uniform, tace daga Gidanta zasu dinga Zuwa Makaranta" ba gaddama Majeed ya tashi ya shige dakin Yara. Ya gansu zaune suna kallon Cartoon, yace musu "Kallo akeyi? Wa zaijr Gidan Aunty Aynarh? Muhsin yace "Niiii" Zinatu tace "bani ba" Majeed ya samu wuri ya zauna kusa da Zinatu yace "Tab yarinya zakiyi Missing, kinga Gidan Aunty Aynarh kuwa? Babba, harda Swimming Pool, kuma ana cin Dadi, gashi kullum sai taje Shoprite, zata siya muku teddies da sauran kayan wasa Woww, nima da zata je dani da naje, amma tace da ku zata tafi" wani sashe na Zinatu na son zuwa ko don abubuwan da Mom dinta ta saba musu dasu lokacin suna Abuja, tum bayan dawowan su Kano komai ya chanza musu, tana son sake experiencing irin wannan jin dadin, a hankali tace "Ok, zanje" Majeed ya sa tafi kamar dan k'aramin yaro yace "Ok lets get your things ready, kowa ya fito da kayan dayake son tafiya dasu" duk suka tashi suka harhada, a wani katon akwati suka fita. Har Zinatu suka fada kan Hajia Aynarh suna rungumarta, daria take tana musu magana, Sai da Gaban Mairo ya fadi ganin wannan katon Akwatin, gani takeyi kamar Hajia Aynarh rabata zatayi da 'Ya'yanta, kafin tayi Magana karaf Hajiya Aynarh tace "Ina Mama(Hajjo)?" Majeed yace "bata dan kinzo ba, barin sanar mata" da sauri ta sauke Muhsin daga Jikinta tace "Nooo, barin shiga na gaisheta" hakan ya ma Daddy dadi, yana son yanda take girmama Uwarshi, Jagora Majeed ya mata har Dakinsu, ya tsaya daga waje. Ziyada na ganinta ta mik'e ta rungumeta, bude ma Najwa hannu tayi itama, ta rungumeta, kafin ta durkusa har k'asa ta gaida Hajjo, Hajjo baki har kunne, ta kalli Ziyada tace "Oya taso ki shirya, nazo tafiya da ku ne" Ziyada ta murmusa tace "Ok" ta fita don zuwa dakin da Zaineema take, Aynarh tace "Mama kema ki shirya mu tafi" Hajjo tace "ayi haka, ni ki barni nan" Aynar harda bubbuga kafa kamar karamar yarinya tace "nidai gaskia Mama ki taho mu tafi, kinsan yaran nan basu san me ya faru ba, damuwa zai damesu, shisa zan tafi da su duka don su rage wasu damuwan" ta kalli Najwa tace "Baby ina kayanku? Duk mu tafi" Najwa ta murmusa, duk runtsi ba zata bar Gidan nan ba, har sai ta tona ma Nura Asiri, tafiyarta na nufin Nura zaici galaba akan duk wani abu da yayi niyar musu, tace "Aunty ga kayan Hajjo nan, ni i cant leave due to some reasons, but InshaAllah when everything is settled Ya AbdulMajeed zai kawo ni" bata san uzurinta ba amma tace "OK Baby, hada min Kayan Mama, Ki kawo mana Parlor, ta waiga ta ga Hijab din Hajjo, ta dauka ta saka mata, ta tayar da ita, rike da hannuwanta suka isa Parlo, Bakinciki uwa ya kashe Mairo, Daddy ko Dadi kamar ya shideshi, har na dan lokaci kadan ya manta da damuwar da suke ciki, ya ji dadin yanda Aynarh kema Mamarshi. Ziyada ta fito hannunta dauke da dan karamin trolly a kunne Majeed tace " Ya Maji i want us to talk" Majeed yace "now?" ta girgiza kai tace "lokacin da kake da lokaci" ya ja hancinta "Zuzu ina da Lokacinki Always, gaya min damuwarki" baki na dan rawa tace "dama wannan ne yace yana so yazo Gida" Majeed ya ja numfashi, suna da babbar matsala yace "Zuzu, akwai abunda ya faru, ki bari in komai ya zama settled sai yazo ko? Daga fuskarta ya karanci ranta ba haka yaso ba, ta kirkiro murmushin da ko labban bakinta be kai ba tace "OK" ajiyar zuciya yayi yace "Fine, bayan kin dawo School gobe, zanzo Gidan Aunty Aynarh, then we talk OK?" kai ta daga mai tare da Murmushi. "Anya Hajia Aynarh ba mu daura miki nauyi ba? Hardasu Mama?" cewar Daddy, Murmushi tayi tace "Meye daurin nauyi? Ka manta duk Girman Gidan nan nikadai ke ciki sai masu Aiki, ai ni bazan damu ba in ku duka zaku koma Gidana" Mairo ta wurga mata harara ita ko ta kashe mata idanu, Majeed yace "Zuzu ina Zaineema?" Ziyada tace "Uhm tace ita zata zauna nan, ba zata ba" Majeed yace "Barinje in ganta" Dakim ya nufa, da k'yar ya shawo kanta ta samu ta hada kayanta, a tare suka fito, Majeed yace "to Pure Heart kefa?" duk suka

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});