Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 49

Chapter 49

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,201 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

da ya tuna firansu da Alhaji Haruna Mafeci na Hilal Constrution Company Dubai. Tun safiyar yau be sha wahalar Contacting din Alhaji Haruna ba saboda shi din mai Connections ne, a k'asar nan yanzu wa ka sani wa ya sanka ne. Ga yanda firarsu ta kasance; "Assalam Alaikum, My name is Zaid Sadam Audu, i'd like to speak to Alhaji Haruna Mafeci" haba ko ba komai Alhaji Haruna yasan Young multibillionaire Zaid Sadam Audu, tuni Alhaji Haruna ya chanza harshe yace "Ranka ya dade" Zaid yayi Murmushi kamar yana gabanshi yace: "Nasan you are busy, so am i, so lets go straight to the point, shall we?" "Yes please" Zaid ya fara magana "Akwai AbdulMajid Abba Abu dan Nigeria da yayi Aptitude test din Hilal Constructions ran Monday haka ne?"Da sauri Alhaji Haruna yace " Tabbas, wani dan Kano, follow up kake mai? Ai tun rannan nayi assuring dinshi zaa bashi offer InshaAllah, anayin wasu verification ne first kafin nan". Zaid yace "No, ba follow up nake mai ba, actually bana son ya samu aikin nan, he was my employee, so yayi betraying trust dina ne shisa nayi firing dinshi, whatever happens he must not get that offer kagane?" Alhaji Haruna yayi shiru yana nazari, be ga wani illah a tattare da Majeed ba, duk cikin yan Nigerian da sukayi test din, Majeed yafi burgeshi, amma saboda yana so wata rana Zaid Sadam ya mishi Alfarma, ba zaa su dauki Majeed aiki ba. Zaid ya sake cewa "Alhaji Haruna ka fahimta?" yace "Eh ranka ya dade, he wont work with us, kar ka damu" a takaice Zaid yace "Ban damu ba" ya kashe wayan. Ko Minti biyu baayi ba Alhaji Haruna ya mai text message inda yake cewa "kayi hakuri ba wai nace kar ka damu da wani manufa bane, Allah ya huci zuciyarka, AbdulMajid Abba Abu's offer is declined". Murmushi Zaid yayi ya mai reply da "Noted, you wont regret this".(Ikon Allah, wato haka abun yake wa ka sani? Wa ya sanka? Muma Allah hada mu da manya lol). K A N O Emergency aka karbi Najwa, bayan an samu ta farfado, akayi dressing kafan da ya suntume ya kwaye ya kuma yi Jazir, aka rubuta mata maganin shafawa, Majeed ya shiga bata hakuri, tayi assuring dinshi cewa bakomai it was an accident. Haka suka koma Gida da taimakon Majeed take tafiya. Har daki ya kaita, ta fara baccin wahala. Straight dakin Mummy ya wuce, Ita kadai ce zaune Daddy ya tafi bugabuganshi. Kallo daya ta mishi ta dauke kai "Mummy, what were you doing? Mummy nasan da gangan kika saki Cup dinnan, Mummy me ta miki kika tsaneta? Idan baki yarda da ita ba then fine, but please dont hurt her, yarinya ce, just like Ziyada, ya zakiji in wasu sukayi maltreating Ziyada kamar yanda kikayi? Sai inda karfin ki ya kare ai? Zaki taka wanda ya taka yaranki Haka kike cewa Mummy, So Mummy Consider Najwa's Mom, ya zataji? Itama zataji kwatankwacin abunda kika ma diyarta, donAllah Mummy ki bari, abunda baka so a ma danka kar kayi ma dan wasu, Mummy please, zata cigaba da zama da mu for sometime, zata koma gidansu, kinji?". Galala take kallonshi, wato Majeed saboda wannan tsinanniyar yarinyan ne yake mata Waazi? Lallai kam, ba abunda taji, illa ya shiga ta nan ya fita tanan,sai ma Wutar kiyayar Najwa na ruruwa a zuciyarta. Tsaki ta buga da k'arfi tace" Majeed kar kaga Ina abubuwan da kakeso kace zaka dinga yanda kakeso dani, daga kallo daya naji wani irin tsanar yarinyar Mai karfi, you cannot change that, kuma in zata zauna wallahi sai dai boysquaters ba dai cikin Gida ba, ganinta na k'ona min rai, ta fitar ma Ziyada a daki" haka Mummy ta dinga surfa Masifa. Ina Majeed bata kanta yake ba,be tare da ita hankalinshi ya karkata ga Email dinsa da akayi notifying din shi ta Wayarshi, "Inalillahi wa ina ilaihir rajiun" yace tare da dafe kai. Da ta lura hankalinshi be gareta sai cewa tayi "Wato 'yar iska ka maidani ko Boy? Ina maka magana kana latsa waya, don nace kanwar Uwarka ba zata zauna a cikin Gida ba ko? Anya Majeed Karuwar nan ta barka haka kuwa? Anya bata wanke ta baka kasha ba?". Da k'arfi yace "Mummy". Kallonshi tayi sosai, tana so ta gane yanayin da ya shiga cikin Seconds din da ba su wuce hamsin ba,ta karaso kusa dashi ganin hawaye a idonshi ta dan tsorata tace "Yadai Boy?" cikin sanyin jiki yace "Mummy i've not been accepted, banci test din da nayi a Dubai ba, Mummy, nayi depending kan Aikin nan, Mummy i've failed you all" be san lokacin da hawaye ya soma kwaranyo mai ba. Nan da nan Mummy ta shiga hankalinta ta tattaro Majeed jikinta, duk da tafi shi shiga tashin hankali amma sai ta fara lallashin shi ta hanyar cewa "Majeed, ba kayi failing dinmu ba, You are all i've ever wanted, ina Alfahari da kai, i'm really proud of you Boy, yanda ka tsaya ma Family dinka, ka kwantar da hankalinka, Mummy wi find a way, its Gonna be fine" da sauri Majeed ya tashi ya share hawayenshi, ya kamata ya zama karfinsu, ya yi Murmushi yace "Its gonna be fine InshaAllah, Allah ya sa Hakan yafi Alheri, kila ba Alheri bane shiyasa Allah ya kaddara ba zan samu ba, Allah ya musanya mana da abunda yafi zama Alheri" ya juya ya bar dakin, Galala ta bi bayanshi, halin Majeed na bata Mamaki, yana abu kanar yafi uban kowa sanin Allah ji wani addua, ta buga tsaki, wai Allah sa hakan ne yafi zaman Alheri, rashin samu aikin shine Alheri? Tab, har yanzu akwai kuruciya a tare da Majeed. Tashi tayi Zama be ganta ba ,dole ta tashi ta nemo musu Mafita. ***** Hello Masoyan Asali, Ga babi na sha Takwas. Put a smile on my face by Voting, and commenting line by line. #1love #ADAY #bibiliciousfreakingfans #anatare Kamata yayi ace ya kadaita kanshi a halin yanzu da zuciyarsa ke mai zafi, Samun kanshi yayi da shiga dakin Ziyada inda Najwa ke Bacci, kujera ya samu ya kafa gaban Gadon ya k'ura mata ido. Abunda ya bashi mamaki shije irin tsantsan kaman da Najwa keyi da Kanwarshi Ziyada, dama ana samun irin haka? Ba ku hada jini da mutum ba amma kaga kama har haka? How can they look this alike? Ko da yake ance kowa a duniya yana kama da wuni, so it happens. Zuciyarsa ta karkata ga rashin samun aikin da beyi ba, sosai be ji dadi ba, amma ba yanda zaiyi, Musulmi na kwarai shine wanda yake rungumar k'addararsa a duk yanda tazo mai, a fili yace "Allah ka bani ikon cin Jarabawar nan". Yana kallo Najwa ta bude ido a hankali, yayi saurin tashi tare da mata nunin ta koma bacci. Yamutsa fuska tayi tare da yunkurin tashi, yayi saurin cewa " Najwa ki koma bacci kinji?" girgiza kai tayi tare da cije baki. Sannu ya mata yana tambayan ta in kafan na ciwo, gyada kai tayi tare da digon hawaye, har ranshi take bashi tausayi. A hankali tace "Zanyi fitsari" cike da tausayawa yace "ba zaki iya tafiya ba ko?". Ta gyada kai yace " Yi

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});