Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 82

Chapter 82

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

nan, duk wani magana da yayi yana ratsa kwanyarta da duk wani sasan jikinta, bakon yanayin da bata saba ji ba takeji, tana jin in bata auri Zaid ba, ba zata iya rayuwa ba. Kallon da take binshi da shi ta kasa cewa komai. Zaid a zuciyanshi ranshi s baci, sai ya kai zuciyarsa nesa yake iya furta mata kalaman da yake gaya mata, balle yau part din da Armstrong ya bashi ya mai nauyi, shifa be sonta, be taba jin sonta ba, yana amfani da ita ne don ya idasa ruguje Mairo, in komai ya kare be ma san me zaiyi da ita ba, yasar da ita zaiyi kamar abu wanda bayaso, ko kuma a mata fyade, Yes Zuciyarshi ta raya mai, Fyade kawai zai kashe Mairo da ranta, duk wani dan Gidan zai mutu da bakincikin Fyaden da aka ma Ziyada, shi yafi karfinta, be iya hada jiki da ita, duk dai ta k'are, Armstrong zai ba ita ya mata lagalaga, wannan shu'umin murmushin yayi yana cigaba da tunaninka ya kusa mancewa da ita. " Ka aureni" abunda kunnuwanshi suka jiye mai kenan, ranshi yayi tsananin baci, ya zaayi, wannan banzar yarinya ta ta6a tunanin zai aureta, shes dumber than he thinks, har ta kusa gane chanzawar yanayinshi, tace "ranka ya 6aci ne don nace ka aureni?" da sauri ya k'ak'alo murmushin da iyakarsa la66a yace "Farinciki ne ya lullubeni, Aurenki zai fiye min komai dadi, Nagode". Ziyada Dadi kamar ya shideta jin kalaman Zaid, tace "yaushe zaka turo?" sai da gaban Zaid ya fadi, amma ya dake yace "yaushe kike so na turo?" Dadi ya kusa sakata daka tsalle, tace "zan gaya ma Yayana, sai suyi maganar, sai ka turo ko?" kafada ya dan daga, yace "Your wish Milady". * ** "Zaku ban hanya na wuce ko sai na faffala muku mari?" Cewar Mairo a fusace, daya daga cikin Securityn yace "ke kinsan inda kike maganar nan kuwa? Ki kula fa kar bakinki ya ja miki. A fusace tace "Ya ja min? Ka san ya nake da Oganniyar taku? Aminiyarta ce tun kafin tayi tunanin zata auri His Excellency, tun wuri ku ban hanya in wuce" dayan yace "da da yanzu ba daya bane, masu appointments kadai ke shiga, ba zaki shiga ba sai an bamu izini, so in kina da Number dinta, ki kirata, mu kawai masu bin dokana" nan Hajia Mairo ta fara rattafo Masifa "Dokar Banza, dokar Wofi, aiko karshen aikinku yazo". Horn sukaji daga cikin Gidan, da sauri suka bude, Amjad ne cikin wata Bak'ar Mota Mai Tint, duk da bata san waye cikin Motar ba saboda bak'in Gilashin sai ta hau sa mai Hannu, har ya sa kai zai fita daga Gidan, ya ga ana Daga mai hannu, ya kallo Matar dake kusa da wata Corolla yagane Hajia Mairo ce Kawar Mom dinsa, jiki ba kwari ya fito, da doki tace " Yauwa Son In-law, wadannan yan iskan Masu Gadin ne suka hanani shiga, nafi 20mins tsaye, ka koresu, ka sallamesu". Amjad ya dan Murmusa yace"Aikin su kawai sukeyi, inda sun barki kin shiga suna iya rasa aikin nasu". Ba haka taso ba, sai dai ta chanza Zancen da tambayar Her Excellency, a tak'aice yace"tana ciki, ku barta ta shiga" juyawa yayi da niyyar komawa cikin Motarshi ta tsaidashi da "Fita Zakayi?" a takaice yace "Eh" ta dan kwantar da Murya tace "ko zaka dan hakura mu shiga ciki, maganan da nazo da ita ta shafeka" shigewa Motar yayi tare da kunna mata wuta, daidai ita ya tsaya yayi wining glass yace "Ki shiga Mom na nan, duk me ta yanke daidai ne" daga nan ya ja Motarshi ya wuce, Mairo bata da lokacin tunanin Changing Amjad ta galla ma Securities din harara tace "Sai ku barni na wuce ko?" ta fada Motar ta, suka bude mata gate din ta shige ciki. Sai da tayi kusan Minti 35 tana jiran Her Excellency kafin ta shigo Parlorn da aka sauke Mairo, Ba kamar zuwansu na farko ba, da sune har Bedroom dinta, yau wani parlo aka sauketa kuma Hwr Excellency ta shigo tana yaushi tana yamutse fuska, Mairo ta hau kwasar Gaisuwa, kamar ba zata amsata ba ta amsata, karo na farko da Mairo taji Shakku, ta fuskanci wulakanci kawai Maman Amjad ke mata, amma da yake itace mabuk'aciya, bata ji haushi ba tace "Your Excellency, dama Maganar Yaran nan ne, Amjad da Ziyada, naga sun fahimci Juna, kuma suna son Juna, me zai hana azo ayi auren nan tun wuri?" wani kallo ta mata da ya sa hanjin cikin Mairo kadawa, hanjin cikinta sun fara sabawa da tashin hankali, ba wuya sun kada, kamar ba zatayi magana ba tace "ta ina suka fahimci Juna? Tunda yaje so daya ya kuma zuwa?" Mairo na in ima tace "suna waya" tace "Haka Makaryaciyar diyar taki tace miki?" Mairo baki ya hau rawa, tace "tsaya kiji Hajia Mairo, Amjad ba zai auri Karuwar diyarki ba, duk abubuwan da takeyi a Baze University a tafin hannun mu suke, ni da kaina na sa aka min bincike balle ace sharri aka mata, balle ba abun mamaki bane don diyarki ce, meye baki ba Mairo? Menene bakiyi ba lokacin yarintar ki, ban manta ba fa, i was even stupid to think zan hada zuria dake, so please tun da sauran Mutuncinki a idanu na, ki bar maganar nan kawai". Add Wani irin tashin hankali Mairo taji, Ziyadarta aka ma sharri? Like duk cikin yaranta mata, itace daban, tafi su natsuwa, Zaineema rashin hakuri, Zinatu rashin kunya, amma Ziyada magana ma bata dameta ba, ba kuma ta da saurin sabo, amma itace ake ma sharri? Wani Zuciya na tunzurata ta watse ma Her Excellency karama, wani zuciyar kuma na tausarta, "kari kiyi saurin daukan hukunci, Her Excellency kadai ne best choice dinta na samun kudi, so ba zata wargaza lamarin ba, hakuri ta ba Zuciyarta kafin ta fara magana cike da ladabi da biyyaya. " Your Excellency, kinsan shaanin yara ba a shiga tsakanin su, i'm sure dan karamin problem ne, kuma na san zasuyi sorting out da kansu" Her Excellency ta murtuke fuska tace "Wai ke dak'ik'iya ce? Ko fahimta na ne baki ba? Amjad ba zai auri ragowar Garada ba, akai kasuwa, ko mata sun k'are, Amjad ba zai auri diyarki ba" Hankalin Mairo ya sake tashi, ta dai sake nutsuwa tace "Ok naji, abar maganar Aure, but donAllah your Excellency, ki dan ban wani abu, like Million 2, ina so na daukaka k'ara ne zuwa babban kotun duniya" Her Excellency tayi daria tace "Iska na wahalar da mai kayan kara, wato baki daddara bane kenan? Kina nan kin zama abun daria a gari, ai sjariar ku Live aka nuno shi, shiyasa ma na sake tsorata dake, bayan abubuwan Alheri da Alhaji Nakowa ya muku, ki rasa abinda zaki saka mishi sai Sharri? Kika lak'a ma diyar shi Sharri? Ko an gaya miki kowa kamar diyarki ce? Haka kuke saka Alheri da Sharri? Wato haka misali in anyi aure da Amjad din haka zaku laka mai sharri? To ba zai yiwu ba, mu ba tsaran yinki bane, kikace zakiyi mana abunda kika ma Nakowa, sai kin karashe miserable life dinki kina nadama, sai na karar da Family

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});