Chapter 59
Chapter 59
ta kalleta da mamaki, Ya zaayi Najwa tace bata san Tuwo ba, ai har Ghanan sun san Tuwo, yanda da ta ga Najwan nayi ne ya sa ta zargin ko Najwa 'yar Ghana ce kuwa?, amma rana bata karya, "ban labarin k'asarku Ghana" inji Ziyada. Hinkim Gabanta ya buga, bata san komai da k'asar Ghana ba, kuma har yanzu bata farfado daga Yaudaran 'yan Nigeria ba, Generosity din Majeed da Ziyada ba zai sa ta yarda da su ba har ta bude mata sirrinta, inda inda ta kamayi, a tak'aice tace "Zan baki labari wata rana, yanzu dai muyi focusing kan Tuwo". Yanayin da tayi maganan yasa Ziyada zarginta, amma don dai bata da hujja ya sa ta kauda tunanin wani abu. Haka suka cigaba da Girki har sai da suka gama Tuwo da Miyan Egusi, kafin Najwa ta fita don bata son warin Kifin da Ziyada keyin Farfesun *Catfish *. *** Wani Fara'a taga Daddy nayi, baki har kunne, bakinta na rawa tace " Daddy, me ke saka farinciki?" galala ya kalleta, yace "Ji Maryam da wata magana, Umma nagani mana, har kya tambayeni me ke sani Farinciki? Ga abu a Zahiri?" kinsan yaushe rabon da na ganta? Yau da tace min ta yafe min, sai naji kamar an sauke min dutsen Uhudu a kai, Allah ya ma AbdulMajeed Albarka, yanda ya sadani da Mahaifiyata, ba zai taba tabewa ba da sunan Rabbi" Mamaki ya hana Mairo Magana sai dai uhm da tace. Haduwa sukayi gabaki daya a Dining Table, da k'yar Majeed ya samu Mummy ta fito, Daddy jiki sai rawa yakeyi, ya dauko Coolern Parpesun Kifi ya tura ma Hajjo Gabanta yace "Umma, kici" Murmushi ta mishi, mantuwa ya mance rabon da taci Abinci haka, abu kadan Daddy zaice "Umna kaza, Umma kaza" haushi kamar ya kashe Mummy, kowa na ta cin Abinci, banda Najwa da take ta juya cokali, ta zurfafa a nata tunanin, Maama, Paapa, tare suke cin Abinci, kewansu ta ke ji, ko wani hali suke ciki? Majeed na lura da ita yace "yadai Najwa? Ko in dafa miki Indomie?" Duk suka kalleshi da mamako, barin ma Nana da take ji kamar ta makureshi. Najwa ta Murmursa tace "Aa, ina iya ci" yace "Oya Eat, in ba za ki iya ci ba a dafa maki Indomie" ta soma dauke numfashi tana hadiye tuwon nan, don bata son Warin Kifin. Najwa ta fara tashi, tace ta k'oshi, Hajjo tace "ki kara mana 'yarJikata" Najwa tace "Nakoshi" Mairo ta tabe baki, Najwa ta mike ta koma daki, hannu ta daura a kai, hawaye suka fara sunturi, magana ta fara ma kanta da k'arfi, "Najwa Sada Abu, zama ya kawo ki Nigeria? Shin kina yin Abunda ya kawoki? Kin san halin da kika bar Maama a cikin kwanakin nan? Ke baki nemi Yayanki ba, ke ba ki nemi Maama kin sanar da ita hakin da kike ciki ba, duk da zata shiga damuwa atleast call her and tell her sje shouldnt worry about you, tell her you are Ok, Najwa how can you be so Stupid?" Sai ta fashe da Kuka tace "Maama i'm so sorry, ya zanyi? I dont know who to trust, bansan ta ya zance ma Majeed ya kira min ku ba, bayan i told him a different story, me zai faru in Asiri na ya tonu? Me zai faru in ya gane k'arya nake mai tun farko, k'ila zai koreni daga gidansu, ni kuma i wont take that risk, ba zan bashi chance din sanin wacece ni ba, dole in tashi da k'afafuwana, in yi abun da ya kawoni k'asar nan". Haka ta dinga surutai ita kadai dole fa ta fara fita neman Yayanta, amma ta ina?? Da Asuba bayan sun dawo daga Masallaci, dakin Hajjo suka nufa, tana zaune kan darduma Daddy da Majeed suka shigo da Sallama, sai da ta shafa Adduar da takeyi ta amsa Sallamarsu, daga gefe suka tsugunna, Majeed ya gaishe da ita yana tambayarta "ya kwanan bak'unta?" tace "Alhamdulilah" Najwa da ke kan gado ta gaishe su, Majeed ya mik'e yace "bari ya koma daki" sukayi Sallama ya wuce, ya bar Daddy nan, Najwa ta koma bacci, Daddy da Hajjo ko suka sha firarsu har gari ya waye. ****** Da sauri Mummy ta shigo dakin su Zaineema, tana kiran "Ziyada,Ziyada" Ziyada tafi to daga toilet da sauri tace "yadai Mummy?" da fara'arta tace "Yau Dan Deputy Governor zai zo wurinki, yanzu mukayi waya da Her Excellency" Ziyada ta daure fuska tace "Mummy ni wallahi ban son haka, donAllah kice kar yazo" Hajia Mairo ta hau lallashinta kan cewa ta rufa mata Asiri, ta shirya yanzu zai zo fa" tashi kawai tayi ta shige toilet, Mummy ta kalli Zaineema da take kwance tace "Zainee please talk her out" daga Gira tayi alamun "OK". * "Ziyada meyasa kikeyin haka?" ba gwara miki Auren ba? Ni yanzu da nake zaune a nan kin san yanda nakeji? Ji nake kamar in koma Kaduna, ko Khalid zai wulakantani ba zanyi fushi ba saboda ina son Mijina, kuma Aure shine rufin Asirin Mace, ki saurareshi in yazo please, dan Deputy Governor ne fa, yanda muke shiga one problem or the other, ki ka aureshi ai mun warke, Mummy ta bar shan wahala, ke ma zaki cigaba da School dinki a Base ba sai an saki wani BUK Ko NW ba, think about it". Ziyada ta kalli yayarta ta watsar, kamar ba zatayi magana ba chan tace "Auren Jari kuke so inyi kenan,hmm, zan saurareshi ne kawai don mu fahinci juna amma in be mun ba, Allah ya sa dan Shugaban K'asa ne, ba zan aureshi ba, one thing is for sure, ba zan taba auren wanda bana so ba" ta tashi ta wuce dakinsu Hajjo". *** 3:00pm Jikin Mairo 6ari yakeyi ganin sha tara ta arzikin da ake ta shigowa da su, da kanta ta shigo da Amjad har Parlor, k'amshin shi ya kaure Parlon gabaki daya,Mairo kamar ta mai sujadda takeji, tace "barin turo maka Ziyadan ko?" yace "Okay, Mummy" Mairo ta shiga ciki, Zeenat ya yafito da hannunshi, tana karairaya ta matso, sai yaji ta burgeshi, yace "whats your name?" tace "Zinatu Abba Abu" ya dinga mata tambayoyi tana bashi amsa, ya ciro bundle din 500 yace ta siya chocholates, ta karba tace "thanks" har ta juya zata shiga ciki ta juyo ta kalleshi, tace "i hope you marry my Sister Ziyada" ya murmusa yace "I surely will" ta sa kai ta wuce ciki. Fama take tayi da Ziyada kan ta fita su gaisa, ta k'i, Mummy bata da wani choice da ya wuce ta rok'i Hajjo ta roketa ta fita, tace "Hajjo, kice mata taje bakonta na jiranta, ba dadi a barshi, gashi dan babban gida, be saba jira ba" Hajjo tace "yau ga tsiyan banza, ina aka ta6a gudun masoyi? Maza ki tashi ki tafi ko in sa6a miki, haka akeyi?" Chan kuma sai ta hau lallashinta tace "So kike naje na miki sinacin(snatching)? Ina laifin wanda yace yana sonka? Gaisuwa ne, ba zai rage miki komai ba" ta turo baki tace "Mummy kin gaya ma YaMaji?" Mairo tayi karya tace "ai abokinshi ne, shi ma ya mai kwatancen gidan" Ziyada ta mike ta ja hannun Najwa wai ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169