Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 66

Chapter 66

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,199 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

zaki kawo ma Yarona Abinci ki shanyeshi ko? Wallahi karyanki ya sha karya" Hajiya Ainau ta san ta gama kashe Mairo da kissanta, ta kara mariaraicewa tace "Abba, lafiya? Me take cewa is she Alright? Mairo abun ya fara tsumata, da sauri ta yo kan Hajia Ainau, Daddy yayi saurin shan gabanta, ya jata suka bar dakin, daidai yanda Mairo kadai zata ganta, Hajia Ainau ta ciro halshe tana mata gwalo, Mairo ta k'ara tsurewa, Daddy ya ci nasaran fiddata waje, Ziyada ta bi bayanta. Da k'yar Daddy da Ziyada suka sa Mummy a Mota, ita sai dai a barta ta je ta ma Hajia Aynau dukan tsiya, wai ta shigo rayuwarsu ne don ta hallaka su, ta ma Daddy Asiri yana binta kamar rakumi da akala, ita ba zata yarda ba, Hauka Mummy tuburan keyi wanda Daddy ya lakanci hakan da Kishi, da abun yayi yawa sai da Ziyada ta fashe da kuka kafin Mummy tayo shiru, a haka suka isa Gida. Majeed ya girgiza kai yace " Ki Kara hakuri Aunty kinsan halin Mummy" tace "kar ka damu, abunda takeyi be taba damuna ba, Baby dauko abincin, mana, kin tsaya kina kallo like a cartoon" ta karasa maganan tana zolayan Najwa, Najwa ta murmusa ta dauko basket din tana tafiya sumi sumi, "Oya zuba mishi, serve him" Najwa ta bude coolers din, taga abu bak'i" yanayinta ya sa Hajia Ainau gane bata san meye wannan ba, tace "baby, baki san meye wannan ba ko?" tace "Nasani, bak'in tuwo ne" hahah suka fashe da daria, Amala sunan shi,Majeed ina ka samo 'yar kauyen nan?" yayi Murmushi yace "chan kauyen Dubai" sukayi daria, Hajiya Aina, tace "ahh yar gayu ne, noway zata san Amala, Oya zuba mishi Miya din, Iwedu ne, kisa mai Gbomo din da yawa" kamshin ya bugi hancin Najwa, sai taji tana son ci, mik'a mishi plate din tayi" Hajia Ayna tace "Aa, dont be a lazy girl na, feed him joor" Najwa ta daburce, wani irin shauk'i ya shigeta, da sauri Nana ta yi yunkurin karbe Plate din, Hajia Aynarh ta galla mata harara da baki tace "Dont touch my plate" Nana tace "haba meye haka? Nice fa matar shi? Ya zakice ma wannan karamar yar iskar tayi feeding dinshi bayan his wife is here, this is not right" Kallon Zakici Ubanki Hajia Aynau ta ma Nana, nan da nan Nana ta shiga taitayinta. Majeed ya murmusa yace "Najwa bani plate din, i can eat by myself" da sauri Najwa ta ba shi plate din, ya karba, tsaki Nana ta buga ta suri jakkarta ta fita daga dakin ranta bakirkirin. Da spoon ya fara ci, duk da bakinshi ba taste amma yana jin dadin Amalan, yaci Gandan da yake da laushi kamar tsoka, Najwa ta k'ura mai ido, tana kallon yanda yake jin dadin Amala din, tana hadiye miyau. Majeed na lura da yanda take hade miyau ya murmusa yace "Najwa, ki zuba kici" da sauri tace "No na koshi" Hajiya Aynarh tace dont be silly girl, ki zuba kici" a kunyace ta zuba, tana zaton ba zata iya ci ba, amma tana sawa a baki taji wani irin dadi, mara misaltuwa, tunda tazo Nigeria bata taba k'oshi kamar na yau ba. Hajiya Ainau ta na nan har dare, da zata tafi ta ba Majeed 50k. Har bakin Mota Najwa ta rakata, kafin ta koma Daki daga ita sai Majeed ghen ghen. * "Oya come and sit here" ya mata nuni da kusa dashi, cike da kunya ta k'arasa gun, ta zauna, sun dade suna kallon Juna, suna saka abubuwa da dama a zuciyoyinsu kafin Majeed yayi magana "ashe kin damu dani haka? Kina ta kuka? Eh Najwa"tace "uhm?" yace "Uhm" tayo shiru ta sadda kanta k'asa, cikin murya kasa kasa yace "bana son kukanki, alot of times in Mummy ta saki kuka inaji kamar nayi hauka, bana son kina kuka, bana so in maida ma Maama ke tace hawayenki ya k'are" tayi daria yace "Always Smile, Be happy kinji Pure Heart?" ta dago kai da sauri ta kalleshi ya kashe mata ido daya, da sauri ta kawar da kai tana blushing yace "yes, kinji ni da kyau, i just called you Pure Heart, i named you pure Heart because you have a Pure and beautiful Heart Najwa, i like it keep it up". Wani irin abu taji daga kan kanta har zuwa yatsun kafanta, bata san ko meye ba, ba ta san ya zata sa abun ba, kawai ita dai taji wani iri, ta kuma kasa barin Murmushi. Haka Majeed ya dinga janta da fira, tun tana kunya har ta sake ta biye mai suka sha firan da tun da tazo Nigeria bata taba irinshi da kowa ba. STORY CONTINUES BELOW Har akayi Sallahn Isha'i kafin Mummy da Fallalu suka dawo, Mummy ta galla mata harara dama all this while tana tare da Majeed? Ita ta kan manta da itama, Fallalu ya kwashi Baskets din Abinci, zai tafi Majeed yace "Fallalu tsaya ka tafi da Najwa" Najwa tayi saurin tashi ta bi bayanshi tare da cema Mummy "Good Night" Iskar da ya debo Najwa Mummy ba ta kalla ba balle ta sa ran Amsata. BAYAN KWANA BIYU Gaba ki dayan su zaune kan Carpet, Majeed na zaune Kan Gado, shi Wallahi ya gaji da Asibitin nan, ya fa ji sauki, kwana 4? Ba fa abunda ke damunshi, dole yau Dr Hisham ya Sallameshi, kullum kawai yan gidansu sai dai su zo su tare a Asibiti kamar Parlo? Ya gaji dole yau a Sallameshi, da k'yar ya samu Mummy ta bashi wayanshi, yana kunnawa sai ga waya an kirashi, "Hello Aliyu Gadanga ah haba? Ya akayi ka san ban lafiya, Ina Softie Hospital na Dr Hisham, room 9, Okay Sai kazo". Mummy tace "wani Aliyu?" yace "Aliyu Tijjani" "Allah sarki ashe kuna zumunci" yace "Gaskia muna waya sosai, mu kan hadu sometime" tace "ai tun biki da yazo Abuja rabon da mu hadu" yace "yau zaki ganshi" haka Mummy take, duk ta san Kawaye da Abokan Yaranta, sai ta yarda da su suke Abokantaka, Lokacin da Majeed na Turai karatu, har chan take binshi don ganin mutanen da yake hurda dasu, haka kurum Mommy bata hada yaranta da kowa ba. * Sai ga Aliyu ya shigo bayan wasu yan dak'ikai, a ka hau gagaisawa, ya dinga bin Ziyada da kallo, yarinyan ga girma ta kara kyau, haka ya karasa Gadon Majeed, suka chafe hannu da Majeed, inji Majeed"Abokina ya akayi ne, duk naga kayi cool abunka?" Aliyu yace "hmm, Abokin sai a hankali, wai me ke damunka na ganka gadon Asibiti, but you look totally fine" Majeed ya bude Murya yanda yan kasa zasuji shi yace "Kinji ko Mummy, kice Dr Hisham ya Sallameni" Mummy tayi daria. Majeed yace "kasan abubuwan sai a hankali stress ne ya min yawa". Aliyu ya jinjina kai ya na tausayin Abokin shi, Majeed yace " Wai ya kake min Kallon Abun tausayi ne?" Aliyu yace "ai abun tausayin ne kai Majeed" Majeed yayi daria yace "kaifa dan iska ne, menene?" Aliyu yace "hmm, so kake in kara tara ma gajiya? Kana fama da stress? Bari dai sai kaji sauki" duk da gabanshi na faduwa, be san da me Aliyu yazo

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});