Chapter 46
Chapter 46
da kudi, yanzu kin dauka jakkunkunanki ki ba stranger, haka akeyi a k'asarku? Because you are innocent ba hakan yake nufin kowa ma is innocent ba,fisabillilah gashi ya gudun miki da komai, laifin waye, laifinki ne" ba abun da Najwa keyi in ba kuka ba. Mutumin ya ga dai fadan ba shine mafita ba yace "Najwa ya isa, kar kanki yayi ciwo,ya isa, tell me wani Unguwa kike, sai in tsaida miki taxi ya kaiki, but listen dont trust people again, ba kowa bane amintacce, yanzu gaya min wani Anguwa kike?". Kuka kawai take tayi, da kyar ta tsaida hawayenta, sai yanzu taga wautar ta, gaskian Aisha ne da ta ke ta mata gargadin "kar ta yarda da kowa" yanzu ai ta dauki darasi, baza ta sake yarda da kowa ba, baza ta sake yarda da wani ba balle sirrinta. A hankali tace mai "Wannan ne karon farko da nazo Nigeria, ban san ko ina ba" Bangane ba Najwa, Karatu kikazoyi anan? Ta girgiza kai Alamun aa, yace to me kika zo yi nan? Ina Iyayenki? You can trust me, i'm not going to hurt You " A ranta tace i trust you, but not with my secrets, a fili tace "please dont get me wrong, dont judge me" ya gyada kai tace "Sunana Najwa erh-erhm Najwa Muhammad" tayi karya, nan da nan idonta ya fara wuriwuri, bata iya karya ba, tace "Iyayena 'yan Ghana ne, muna zaune a chan" ta danyi shiru yace "ku da ke Ghana yana ganki a Dubai?" murya na rawa tace "a India nake karatu" yace "So? In hutu kukayi meyasa ba zaki koma Ghana ba kika zabi zuwa Nigeria? Ko hutu zakiyi a nan din?" "erhmerhm guduwo nayi"ya zaro ido yace " what?" tace "You See, Paapa na yake so ya aura min Abokin shi, kuma da anyi auren na haihu zai sakeni ya kwace yaron, nikuma banaso, Maama na ma bataso, shine Maama tace inzo Nigeria for 2months, kafin nan zata yi convincing Paapa ya bar maganan auren"ta karashe maganan kamar tayi kuka, Wow bata san ta yanda ta fara karanto mai wannan zancen ba, ba ta taba karya ba, tayi mamakin yanda ta dauko wannan idear. Ta marairaice tace gashi Yanzu an sacen komai, bansan ya zanyi ba, ta karashe tana kuka, wannan kukan gaske ne. Sosai yaji tausayinta, yarinya ce, ba zata wuce tsaran kanwashi ba, tana da future, ta ya zai taimaka mata? besan rayuwanta ta baci, innocence dinta is too much, in ya barta a nan Yaudaranta zaayi, be san ina zata fada ba, be san hannayen wa zata fada ba. Tausayinta yaji ainun zai tafi da ita ta zauna dasu for sometime kafin ya san nayi da ita"come with me" yace mata, ta dago kai tace "Noo" yace "idan na barki nan kina da inda zakije? Ko da ba zaman kanki zakiyi ba? Ki zauna a hotel ke kadai? Gidanmu zan kaiki, i'm not going to hurt you, i have sisters like you" tana son yarda dashi amma wani zuciya na hanata, yayi ta maganan ta tashi ta bishi taki ta kafe wuri guda, ba wai ta bashi labarin nan bane don ya kaita gidansu, da ya gaji sai ya tashi yace "tunda kin ki yarda dani, Allah ya tsare ya kareki na tafi" ya juya ya dauki Jakanshi yayi gaba, idan ya barta nan ina ta nufa? Hannu wa zata fada? Ba zata iya ba, bari dai ta bishi. Da sauri ta mik'e ta bi bayanshi, tsayawa yayi tare da juyo wa, ya murmusa yace "Muje Gida". Taxi ya tsaida musu yace a kaisu Hotoro. * Zaune suke gabaki daya a Parlor, suna Jiran Farincikin Gidansu ya shaida musu gashi nan zuwa, ba sai an aiko daukanshi ba zai hau Taxi. Sallama yayi a gaban Parlorn Gida tare da shigowa, da Sauri yaran suka tashi suka fada mai tare da rungumesu, Matarshi itama tazo tayi hugging dinshi tare da mai peck, kunya ta bashi sosai don a kan gidan kowa hakan ta faru, ya matsa gun Mahaifanshi ya durk'usa ya gaida su, da farinciki suka amsa suna mai ya hanya. Mummy tace " kaje Kayi Wanka, kazo muyi dinner muna ta jiranka" yace "wai yanzu bakuyi dinner ba har 10?" tace "dole muke jiran ka" ya murmusa yace "Well, bani kadai bane, da bak'uwa nake" Mummy tace "bakuwa kuma daga ina?" yace "Tun Dubai muke tare da ita, its a long story, to cut it short bata da inda zata zauna, let her stay here for sometime" Mummy tace "Ayyah, OK tana ina?" yace "just a min nace ta jira daga waje barin mata iso" ya fita su kuma suka tsura wa k'ofan parlon Ido. Shigowa sukayi a tare. Kan Najwa a kasa ta tako, Mutumin yace "Najwa, meet My Daddy, Mummy, Wife sister and my brother" Mummy tace "welcome my daughter" Najwa ta dago da murmushi kan fuskarta ta zubesu fes kan Mummy, Mummy na ganinta ta zabura tare mik'ewa tsaye gabanta na dukan Uku-uku, wasu tunani na dawo mata, tunanin da bata so ta taba tunawa, wannan yarinya na mata kama da wata, tsanar yarinyan lokaci guda ya darsu a ranta ba don komai ba don kama da yanayi da takeyi da Yesmeen. Cikin daga Murya tace "Ke ya sunan Uwarki?" Najwa tayi shiru, Mairo kamar zata kifeya da Mari tace "ko ba kya ji ya sunan Mamanki?" Najwa da sauri ta 6oye bayan Mutumin da tazo dashi, yace "Haba Mummy? Menene? Me ya faru" Mummy cikin hargowa tace "Ta amsa ni" Najwa ta dago da mamaki tana mamakin Sudden change din Matar, don me zata tambayeta Sunan Maama dinta?ko wani mugun abun zaa mata? To ko matar ta san Maama dinta? Baki na rawa Najwa tace "Sunan Mamata Khadija" duk sunji dogon ajiyan zuciyan da Mummy ta sake, tace "Babanki fa?" tace "Erhm sunan shi Muhammad" Mummy ta sake sauke ajiyar zuciya, kawai yarinyan bata mata bane, mtsw ta daure fuska tace "Majeed, yarinya nan ba zata zauna da mu ba, so ka fita da ita" tsulum Zinatu tace "Yes Ya Majeed, i dont like her, tell her to go out". Majeed yace " Mummy why? Kin santa ne?" Mummy tace "Bansan ta bs, amma batayi min ba, irin su ne ke shigowa gidan mutane su rusa gida, bar ganinta karama, you dont know what shes capable of, maybe shes after you or something" nan da nan Nana taji tsanar Najwa, Majeed ya hadiye miyau yace "Mummy ba haka bane, bata san kowa a Nigeria ba, yau ta zo kasar, an sace mata Kaya, komai aka sace mata" Mummy tace lallai Majeed har yanzu yaro ne, baka san kaidin Mace ba? Tace an sace mata komai sai kai kaji tausayinta, kace bari ka kawo ta gidanku? Kila dama abunda take so kenan ka kawo ta gidanku" Majeed ya yarfa hannu kasa yace "Mummy please, wallahi akan idona komai ya faru, please let her stay" Daddy yace "Maryam, ki barta danAllah" Mummy tace "kaima ka yarda ko Daddy, besides muna fama da kanmu ya jajibo mana wata?" Daddy ya mata alama da ido, Mummy tace "Alright, just one Night" tana fadan hakan tace "Zinatu, Muhsin ku wuce muje" tayi ciki yaran suka bita a baya,
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169