Chapter 37
Chapter 37
Hajia, da kinga Wani yafi ki kwazo da k'okari wurin aiki, sai kiyi asiri ya zama wani wawa soko, Asiri ke sa Mata ke raba Miji da Matarshi, Baba da 'yayanshi, Asiri ke sa ana haukata mata, Asiri ke sa ka shiga duniya kar ka sake waiwayon gida, no matter how you want to go back home you cant, why saboda an maka Asiri, in Nigeria we call it 'Kurciya' and this is what happened to your parent, an musu kurciya ne, shiyasa duk yanda suke son komawa suka kasa" Najwa da hawaye ya gama wanke mata fuska tace"Meyasa wani zai musu haka?they are too goof to be hurt like this" Aisha ta daga kafada tace "bansani ba, kila Babanki wani mai kudi ne, Abokin aikinshi na mishi hassada ya mai kurciya, it can be anything, su nasu ma is different tunda har suna iya tuna k'asar da suke, har suna tunawa da dansu, wasu ko idan aka musu Asiri, wallahi har sunansu suke mantawa sai dai suyi sabon suna yanda kika san me Amnesia haka ake komawa" Najwa tace "it can be it kam, sabida ba so daya ba so biyu ba sun sha zuwa Airport da sunan zuwa Nigeria sai wani abu ya taso, akwai Lokacin da har sunje Dubai, Maama ta dinga suma, tana ihu da akayi transit sai dai suka juyo" Aisha tace "You see, Sihiri gaskia ne, saboda amma fiyayyen hallita Manzon Allah kuma ya kamashi, to waye a duniya da zaa ma Sihiri be kamashi ba? Sai wanda Allah ya kare" Aisha ta yi ma Najwa bayani Sosai, ta amsa duk wata tambayoyin da ta mata, kafin ta dora da cewa "Yanzu Najwa, you have to think twice, shin zaki iya zuwa k'asa kamar Nigeria? Ke da baki san inda kika Dosa ba, baki san inda zaki fara neman yayanki ba, baki san kowa ba, ya zakiyi, can you do that, can you take the risk ?" Najwa ta hadiye miyau zukut tace "in hakan zai tsaida Hawayen mahaifiyata then yes i'm ready" Aisha ta jinjina kai tana yabon determination din Najwa, tace "yaushe ne tafian?" Najwa tace "saura kwana 8" Aisha tace "kafin nan, zan sanar da ke duk abubuwan da ya kamata ki sani game da Nigeria, you have to be strong, because Naija,we no dey carry last". Ghen! Ghen! Mairo an yi escape from mutuwa, Zaid terror me zakayi next? Majeed You're too good, Najwa, kinsan ina kike shirin kawo kanki kuwa? Tammm. #1love #ADAY #Bibiliciousfreakingfans #ana tare #nagode Biebee Isa [12:10, 25/09/2017] 鈥�+234 803 414 9368鈥�: 锟斤拷A DADE ANA YI....sai gaskia锟斤拷 NA BIEBEE ISA 庐NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA) Wattpad:@biebeeisa Pg1鈨�6鈨� K A N O "Ya Majeed! Ni ba wani Makarantan da Zan shiga, ni Funtaj Schools dina nike so, ni bana son Kano, i want to go home, bana so" Zinatu ta karashe maganarta tana kuka. Majeed ya dafe kai cikin murya me sanyi yace "Zinatu,This is our Home" cikin daka tsawa tace "I dont want it here,i hate this place". "Zinatu Abba Abu,ki san yanda zaki dinga min magana, ni ba tsaranki bane". Mairo ta shigo dakin da sauri jin Hayaniyansu, Zinatu ta fada jikinta ta rungume, " Mummy Ya Majeed na ta min fada yana min Ihu" Mummy tace "haba Majeed, don me zaka dinga mata Ihu? Nawa Zinatun take? Yarinya ce fa" Majeed ya Girgiza kai, ba tare da yace komai ya fice daga dakin, ba ya son yanda Mummy ke shagwabar da Zinatu, sam bata da kunya,bata ganin kowa da gashin azziki. Ziyada ya samu a parlor kallo daya ta mai ta san ranshi a bace yake, ba kasafai ake ganin bacin rai a fuskan AbdulMajid ba. "YaMaji" hakan take ce mai wasu lokutta, ya kallota yace "Zuzu" tace "kar Zinatu ta bata ranka, haka take, all thanks to Mummy, Zeenah bata da kunya, so in ka san halin mutum, sai kaci maganin zama da shi". Majeed yace "Ba zaiyiwu ba kuwa, mu ne Yayyinta ba ita ta girme mu ba". "But shes only a child" cewar Mummy da ke shigowa dakin, suka bita da ido har ta karaso, tace "Zeenah tace bata son Karatu a anan, infact bata son Zaman Kanon, kar ku manta Ko hutu muka zo Kano Zeena ya dinga kuka kenan kamar zata mutu, shes just allergic to Kano, so zan san yanda nayi a barta a chan Funtaj din, maybe a saida wannan gida sai mu siya Gida a Abujako ba Kamar Mansion dinmu ba, kai ko Haya ne sai mu kama, tunda yaran ba sa son nan din". Majeed ya tsura wa Mummynsa ido, kamar ba zai ce komai ba sai can yace "Wai Mummy, me kikeyi haka? Yanzu sai kice duk abunda Zinatu take so shi zaayi mata? Ita ta haifeki kenan, Mummy wannan ba so bane ba fa, Shagwabata kikeyi da lalata mata tarbiya, Mummy, we are never going Back to Abuja again, dama chan zaman me mukeyi? Ba ayyukan duk suna nan Kano ba? We are in no competition with anyone, zaman barikin ya isa haka, Ba inda zamu, Ziyada kadai zata koma ta gama session dinta, befi 2weeks ba dama, daga nan sai a karbo mata transcript sai a nemo mata ko Northwest Uni ne, We wont leave Kano, nan ne Asalinmu, da sauran 5million dinnan zamu farfado da AA&Sons furnitures,zamu biya maakaita, sannan ayi enrolling yaran a makaranta, Mummy idan kika matsa akan haka, you are going to lose me, zan tafi inda ba zaki sake ganina ba". Yana kaiwa nan ya mike ya bar Parlorn, Ziyada ta rufa mai baya, in hankalin Mairo yayi dubu to ya tashi, tana mugun son Majeed, ba ta son yayi nesa da ita, ba zata iya rabuwa dashi, a karo na farko zata sadaukar da farincikin Zinatu, don gudun rasa AbdulMajid. Da daddare, Majeed ya iske Mairo a dakinta ita da Daddy, yace "Mummy, Daddy Hilal Constructing Company ke neman Architectures Worldwide, shine zaayi Test da interview on Monday, so shine nayi applying, in Allah ya sa da rabo idan naci test din kunga komai zai zo da sauk'i ko?" Daddy yace "Gaskia ne, naga advertisement din a News, nayi tunanin maka magana, Ashe ka gani, yanzu sai ka fara shirin tafiya Dubai din?" yace "Nagode Mummy bakiyi magana ba" tace "hmm, Boy sai nake ganin kamar Dubai yayi nisa, in ka samu aiki a chan hakan na nufin kayi nisa da mu kenan?" ya kamo hannunta yana murzawa yace "ba lallai ba, kinga Drawings ina cikin dakina ma sai na tura musu chan ta internet, ba abunda zai rabaki da boy dinki" murmushi tayi tace "to Allah sa a dace" ya amsa da "Amin kafin ya sanar dasu gobe zaije Abuja processing Visa. * "Habawa Hajia Mairo, kinyi kudi kin manta Abokan ki na Azziki" Mairo tayi yak'e mai kama da kuka,l tace "haba dai Hajia Aliyah, ai ban kai in mance ki ba, kece fa Aminiyar Asali" "ashe kin san da hakan shine bayan tafiyar ku Abuja ko waiwayena baki sake yi ba shekaru nawa? Sai dai mu ganku a TV ko radio" "Haba Aliya, ki bar maida hannun agogo baya, gashi dai nazo yanzu" "to ya labari?" "komai lafiya lau, mun dan dawo nan da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169