Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 160

Chapter 160

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,203 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

jiki, in shishige miki ki min wani mugun abu ko? To ba dani ba, ni da kisgiya nesa nesa, bance muyi gaba ba, amma ba ruwana dake ba ruwanki dani, wanda ya biya allonsa ya wanke" Mummy ta murmusa tace "ai Aunty Aynarh, kinsan ni kai tsaye ce, in zan miki wani abu ai ba sai nayi nok'e nok'e ba, na shiryu, nayi nadama, bansan meyasa har yanzu kike min kallon Hajia Mairon Da ba, nidai wallahi ba zan cutar dake ba, ina jiranki nan da kwana 7 a Gidana, kizo mu hada kai, mu samar ma Daddy-- au Abbanmu farinciki da kwanciyar hankali, mu nemi aljannarmu a tafin kafarshi, nidai nagode da taimakon da kika min, da so da kauna da kike nuna ma Yarana, tabbas da ba na sonki, amma yanda naga kinayi da yarana ko ba donAllah kike ba nikam kin gama min komai, akwai wani Girmamawa na musamman da nake ma duk masoyin Yarana, Nagode sai kinzo Kanwata" Kafin Aunty Aynarh tace wani abu Mummy ta juya ta bar mata dakin. Aunty Aynarh ta murmusa tace "ban tsaneki ba Hajia Mairo, halinki ne bana so, amma in kin chanza, bamu da matsala" bin bayanta tayi, suka isa parlo, nan a ka k'ara gaisawa, Ziyada ta dauko ma Aunty Aynarh tsarabanta na dubai da Saudia, tayi ta godia, sai wurin 9, suka bar Gidan gabaki daya a ka koma Gidan Daddy, kafin Maama, Najwa, Zaid da Ziyada sai Hajjo suka koma Gidan Paapa . Mummy ta fara zaban part dinta na dama, na Alhaji Daddy ne a tsakiya, tsarin Gidan ya mata kyau, kunyan Zaid takeji sosai wallahi, tana ganin yanda yake dojewa tun dazun, dama ai batayi tsammanin ya share komai lokaci guda ba amma dai tunda ance komai ya wuce zata zage damtsen wurin ganin ta farantawa kowa rai. Ta fada toilet tayi wankanta dta shirya zuwa Turaka. _A gurguje_. *Anzo gurin* A yau Asabar, dubannin Jamaa daga wurare daban daban suka shaida daurin Auren Alhaji Abba Abu, da Amaryarsa Hajia Aynau Mustapha bisa sadaki Naira dubu 40.. Da kuma auren Abdulmajeed Abba Abu da Amaryarsa Najwa Sada Abu, bisa Sadaki Naira dubu 100 lakadan ba ajalan ba sai fatan Allah ya basu zaman lafiya Ameen.... Hello Bibilicious freaking fans, afuwan, nasan wasu sunyi tsammanin ganin karshen ADAY a wannan page din, nima hakan nayi tsammani, i thought zan iya juye komai a cikin page din nan, amma naga hakan ba zai yiwu ba, in nayi hakan zanyi rushing kaina kuma komai in summary zanyi, wanda nasan ba haka zaku so ba. So don kar kuyi ta jira shisa na baku wannan ku fara kafin pagen karshen yazo nan ba da dadewa ba. So kuban kwana daya zuwa biyu in gama concluding, komai fa plus the everyevery (wink) if you know you know kawai. #1love #ADAY #bibiliciousfreakingfans #anatare #nagode. Biebee Isa. 💭A DADE ANA YI....sai gaskia💭 NA Wattpad:@biebeeisa KARSHE Kafin daurin Auren. Sai da suka kwana 5 a Yola, sunje nuna Zaid wurin dangi, da kuma sanar dasu Biki saura Sati 2 a wannan lokacin, Zaid be yarda yaje wani Lodge ba, nan gidan Baffansu Maama suke kwana, dakin samari ma, a cewarshi zai san kowa da kowa, zuwa ake ganin dan Yaya Ai da akayi zaton ya mutu, kowa na Alfahari dashi kasancewarshi jininsu, duk inda yaje sai ya raba Alheri, Abokan wasanshi suyi ta mai tsiya be iya fullanci ba. Haka dai sukayi sabo da Gwaggoninshi da Matan kawunnanshi, nan suka dawo Kano. 'Yan Yola sun iso garin Kano, su Baffa Hussaini, da k'annen Maama da Matan Yayunsu mutane sunfi 20, tun biki na sauran Kwana 2, Gidan Paapa cike yake da Mutanen Yola, Amare kuwa Najwa da Ziyada da Yanmata wanda kansu ke daya kuma suna Gidan Baba Abba, kamar yanda Zaid ya ma Kaveri da Mamarta da Vijhay Alkawari cewa lokacin Biki, zai tura musu kudin Jirgi suzo bikin to hakan yayi, already ya tura musu har sun iso Nigeria, Mota ya tura a dauko suwo, murna gun Najwa baa magana. Matar Baffa Shamsu Karima(Matar k'anin Maama) gwana ce wurin gyaran Jiki, tun da sukazo take mamulan jikin Najwa da gyara, Maama ta shigo lokacin da ake mata gyaran Jiki, Maama tace "Ahh Aunty Karima, ya da son kai?" Aunty Kariman da ta dage tana murzan jikin Najwa da wami kwababben abu ya dago ta kalleta tace "Yaya A'i son kai name?" Maama tace "Ya naga kin kama diyarki kina ta gyara ni kin bar min nawa? Nima fa diyata Amarya ce" Aunty Karima tace "wake nan?" tace "Ziyadatu mana, kin kama Najwa sai gyara kike ni tawa ta zama 'yar kallo" Ziyada ta boye kanta, bata son tayi surukuta da Maama, amma Maama na bata kunya. Aunty Karima tace "Yo na isa na k'i gyara Matar Gatan Marayu Aunty A'i? Wai da na fara da sabuwar Amarya, itama sai a mata" Maama tayi daria tace "Yauwa yanzu naji batu" sukayi daria gabaki daya, Ziyada ta rufe face dinta da tafin hannunta. Wayarta tayi k'ara, special ringtone din da tasa domin Zaid ya sa ta gane *Forever* dinta ne, Najwa tace "Didi, ba zaki dauka ba? Ba Bhaiy bane" Ziyada ta dan turo baki tace "wai sai dai in fito mu tafi" Najwa tace "bani wayar in mishi magana" Aunty Karima tace "Yara kenan, kuna wasa da zama, yanzu Mijinki na kiranki kin k'i dauka, in kin k'i amsa kiran Miji to me zai hanashi sauraro ko kula matan banza? Yanda yake da kudi da Kyau kuna tunanin ba a kawo mai hari?" nan da nan jikin Ziyada yayi Sanyi, tace "wallahi wata sa'in muke jama kanmu kishiyoyi, tashi ki bi Mijinki kinji Ziyadatu, gobe da Safe kizo na fara miki gyaran" Jakkarta ta dauka ta ma Aunty karima da Najwa sai da safe, fita tayi ta lek'a dakin Maama don mata sallama, ji tayi an rik'o hannunta, a dan firgice ta juyo ganin Zaid ne ya sata saukar da ajiyar zuciya, baya so hankalin mutane suyo kansu, ya ja hannunta zuwa dakin Paapa da tun da yan Yola suka zo ya koma Gidan Hajjo da zama, mayar da k'ofa yayi ya rufe ya mata rumfa a inda take kusa da bango da hanayensa yana mata wani irin kallon da ya sa ta janye idanuwanta yace "Babe, don nace tare zamu tafi shiyasa ki k'a ki daukan wayana?"ta dan shagwabe fuska tace "bafa haka bane" yace "I'm just missing you ne, jiya kika biye ma Baby kuka gudu gidan Daddy, na gaya miki ba daya kuke da ita ba, you are married amma ki dina biye mata kuna yawo, ba kwa nan ba kwa chan, tunda bakya so ki bini, muyi bankwana ki tsaya ki cigaba da abunda kike wanda ya fini" ya fada cike da shagwaba tare da juya mata baya. Da sauri ta rungumeshi tare da kwantar da kanta a kan bayanshi tace "mu tafi Kaji myforever, duk inda zaka tafi ina biye da kai, kaine har abada dina, dama gyaran Jiki Aunty Karima zata min, amma tace gobe da safe zata min nawa, yanzu tana chan tana gyara maka baby" juyo da ita yayi gabanshi yace "Yauwa, inga Gyaran Gashin da akace anje dazun" be jira cewarta ba

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});