Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 68

Chapter 68

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,196 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

har ya cigaba, tabi maza tabi mata, kai Inalillahi wa ina ilaihir rajiun, ya na jin hayaniya a waje, be ma da k'arfin tashi balle ya lek'a wainar da suke toyawa a waje. * Ita Asalinta bata son tashin hankali, tuni ta soma hawaye, bata taba ganin irin tashin hankalin nan ba, garin irin tashin hankalin da Mummy keyi a waje, har 'yan Media sun hallara wuri ya cika, Daddy na hana Mummy wasu abubuwa, su Ziyada hankali tashe, taji ita ba zata iya cigaba da kallo ba, zame jikinta tayi ta koma dakin da Majeed ke kwance, zaune yake, amma kallo daya ta mishi ta san cewa hankalin shi be tare da shi, a hankali ta taka har gaban Gadon da yake zaune, a hankali ta furta "Ya Majeed" kai ya dago firgigit, "pureHeart" ya furta a hankali, ba wai taji abunda yace bane, aa bakinshi kadai ta lura da abunda yace. Girgiza mai kai tayi tace "Dont hold it, cry, kayi Kuka Ya Majeed" kamar ko Umurnin ta yake Jira ya fashe da Kuka, har jikinshi na rawa, tausayinshi ya kamata, tayashi kuka, kusan mintun su 9, kafin Majeed ya tsaida hawayenshi ta hanyar gogewa da bayan hannunshi, ya kalleta yace " PureHeart, kukan ya isa haka" yana k'wak'ulo murmushi, da sauri ta tsaida nata hawayen ta janyo kujera ta kafa kusa da shi gaban Gadon. Ba tare da ta bari sun hada ido ba, cikin sanyi murya ta fara "so da yawa Allah na jarabtar mu da abubuwa kalakala, ba don komai ba, sai don ya gwada imanin mu, ya ga shin zamu rugumi kaddarar da ta zo mana? Zamu yi questioning Allah's Judgement? Or zamu Fawalla ma Allah komai, muyi moving on? I know there are times da zaka ji you want to give up on this life, sometimes zakaji kai komai ya fita a ranka, amma dont give up, Allah yace 'Ku rok'eni, zan amsa muku' so ina so ka dage da Addua, Allah ya baka ikon cin taka Jarabawar, kuma don hakan ta kasance da kai, kace ba zaka k'ara yarda da Mace ba, ko kace ba zaka k'ara aure ba, ba duka aka taru aka zama daya ba, kawai kayi Adduan Allah ya changing ma a better wife". Kur ya kafa mata idanuwanshi, kunnuwanshi na sauraran duk abunda take cewa, zai iya rantsewa kan be taba jin murya me dadin ta Najwa ba, duk da Hausarta be fita duka, sai yaji Hausarta ta mai dadi, kamar ta Yaro me koyon magana, wani abu yakeji game da ita da ba zai iya fassarawa ba, ji tayi yana kallonta, ta gefen ido ta dan kalloshi, karaf suka hada idanuwa, da sauri ta dauke nata idon, cikin wani siga yace " PureHeart,abun is somehow, but i'm fine now tunda daman mun san hakan na iya faruwa, kawai dai mun sama ran mu Positivity ne, amma nagode ma Allah, Allah shine abun godia da ya fiddo halayen Nana a fili, ba kisan kalar Drama din da akasha ba kafin na aureta, sha its in the past, but yanzu ai gwara da Allah ya baiyana mana true colors dinta ko?" shiru tayi saboda irin yanda ya kafeta da idanuwa yana jiran ta bashi amsa. Bata ce komai ba, yace "Ehen, gaya min, kince in rok'i Allah Allah ya chanza min Mata kamar PureHeart kikace ko?" da sauri ta zaro ido tace "ni bance kamar ni ba" ya dan dara yace "kin yarda kece PureHeart dina?" kunya ya rufeta, abunka da fara mace nan da nan kumatun ta suka danyi Ja saboda dadi wanda ya hade mata da kunya. Murmushi yayi yace "Someone is Blushing" da sauri ta sa hannu ta rufe fuskarta tana Murmushi me sauti. Banko dakin Mummy tayi Kamar wata zararra, gadan gadan ta yo kan Gadon Majeed, Najwa na ganin haka tayi saurin tashi, Fadawa kan Majeed Mummy tayi ta rungumeshi, tana shafan kanshi, Najwa tayi hanyan fita k'ofar ta ba ma Mummy Baya, don Majeed ke kallonta, Mummy na kallon dayan barayin, yana rungume Jikin Mummy, ya furta "*PureHeart* " a hankali ta juyo, da baki yace mata "I love you" daburcewa tayi lokaci daya, bata taba zaton hakan daga gareshi ba, kamar dazun fuskarta ya fara blushing, har kumatun ta sunfi dazun ja, cike da kunya ta fita waje, inda ta ci karo da su Ziyada da sukayi tsuru, shikuwa sake Rungume Mummy yayi tare da kwantar da kanshi kan kafadunta. Jin yace "i love you" Mummy ta fara magana, a zaton ta da ita yakeyi, kamar zatayi kuka "Boy, I'm sorry, ka yafe min, na maka zabin tumin dare, kayi hak'uri, we are getting yout Credentials back, na kira Dr, yanzu zaizo ya maka test din HIV, boy my son are you Alright?". Murmushi yayi, ya rik'o duka hannayenta, yace " I'm Fine Mummy, I'm totally fine" still dai sai anyi Test dinnan, saboda tsaro, yasan ba amfanin gardama da ita, sai ya chanza magana yace "da anyi Test din zaa sallameni, nagaji wallahi" tace "No, sai ka k'ara kwana, bakayi 1week din da Dr yace ba ai" yace "Noo Mummy, so kike dan kudadden da suka rage mana su k'are a gadon Asibiti? Duk kwana 25,000 fa, haba Mummy, kar ki manta, Monday Zuzu zata soma zuwa School, akwai abubuwan da nake son siya mata, in ina kwance a nan me kike tunanin zai faru? Zamu kwana mu tashi sisin Kobo ba mu dashi, so please kice ma Dr naji sauk'i ya sallameni" ta kalleshi cike da So da k'auna, me tayi Allah ya bata d'a kamar Majeed? Majeed Yaro ne da ko wacce Uwa zata so Danta ya kasance kamar shi, ka sa hakuri tayi sai da ta sake rungumeshi tace "I love you too" dariya yayi a ranshi yace "that one wasnt actually for you tho" a fili yace "and i love you More, Mummyn Majeed". ***** 'PureHeart I love you' sune kalmomi hudu da kanta ke nanata mata, tayi murmushi a karo na ba adadi, tayi lamo jikin bayan Motan da Fallalu ke maidasu Gida, itama tana jin wani abu game dashi, "but is this love?" sai Murmushi take tayi har suka isa Gida, sai da Hajjo ta tanka tace "Najwa, ko dai bushara aka miki da Gidan Aljanna, wannan faraa haka?" sai ta sa hannu ta rufe fuska saboda kunya. Cikin ikon Allah da aka gwada Majeed ba a samu komai ba, he's HIV-, hankalin Mairo ya kwanta, aka sallameshi Washegari, suka dawo Gida, hankalin kowa a kwance ganin Majeed ya samu sauk'i, yanzu burinta ta maka Nana Kotu, don ba zataci bulus ba akan cutar mata da Da da tayi, ba ubam da ya isa ya taba danta ya kwana lafiya, kuma duk inda Takardun Majeed suke sai an fiddo su ko da komai da ta tara zai k'are, ba ta sanar da kowa k'uddirinta ba ta fara gudanar da burinta, ragowan Kudadden da ya rage musu harda wanda Hajia Aynarh ta hada ta samo Lawyer, ta dangana da Kotu Washegari aka kai Sammaci Gidan Alhaji Nakowa Abuja. A B U J A Kwance take kan Cinyar Mom dinta tana kuka mai taba zuciya, Dad dinta safa da marwa yake, ranshi in yayi dubu ya baci,

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});