Chapter 73
Chapter 73
a yanzu kuwa da ya bada himma wurin taimakawa don haduwanta da Yayanta da kuma Mahaifanta, sai taji a ranta kamar dama don ta hadu da Majeed ne tazo Nigeria, ya mata abunda ba zata taba mancewa ba, duk da bata ga an samu Nasara ba, amma ina laifin wanda ya so taimaka maka da k'uddirinka?, wanda ya dauka matsalarka ya maida nashi? Wanda ya maka hallaci tun daga farkon haduwarku? Zuciya bata da k'ashi, kuma Zuciya na son mai kyautata mata, ta ya ba zata so AbdulMajeed Abba ba? Taya ba zata so ta rayu dashi ba?. Duk cikin Keke Napep take ta wannan zanttutukan a zuciyarta, muryanshi taji yana waya. Hello Zuzu, erhm, kiyi hakuri kiyi taking A daidaita Sahu, Mummy ta fita da Motana, but idan ta dawo zanzo in dauke ki" bataji me Ziyadan tace ba, sai jin Majeed tayi yace "are you sure you'll be OK alone?" OK be safe, i'll see you when you get home, I love you Kinji?" da Murmushi ya kashe wayan. Soyayyan da ke tsakanin Yanuwan na burgeta, ina ma zata ga Yayanta, zai kula da ita kamar yanda Majeed ke kula da k'annenshi, Allah ya baiyana mata Yayanta Zaid. "PureHeart" taji yace, ta dago kai ta kalleshi ido cikin ido, yace "Ina so in k'arashe k'arshen rayuwana da ke, Ina matuk'ar k'aunarki, Kina sona?" kanta ta chusa cikin cinyoyinta tana Murmushi mai sauti, yace "PureHeart, meyasa kike min daria a duk lokacin da na gaya miki abunda ke Heart dina? Am i some laughing Stock?" da sauri ta girgiza kai, yace "then ki gaya min, kina sona? Zan fahimceki in kikace Aa, but right now i need an answer" shiru tayi, har ya cire ran zata tanka, ya maida kallonshi kan Titi, har sun iso kwanar Gida ya ji tace; "tum meree khushee ho, aap hamesha ke lie mere hain, Mein tumseh bahut pyar kharta hoon (Kaine Farincikina, You are my Forever, Ina matuk'ar Sonka)". " Ehen, Ina jinki, Fassara min" shiru tayi, ta juyar da kanta tana kallon hanya, ya dan daga kafada yace "Kawai dan anga banjin Indianci sai a dinga zagina ko?" ta rausayar da kai tace"bafa zaginka nayi ba" yace "to fassara min, sai in Yarda" da ta lura tsokananta yake, sai ta kulle ido tana girgiza kai, Kallon k'auna ya bita dashi, duk da be san ma'anar abunda ta fada ba, ya tsinci kanshi da jin dadi, da Murmushi baki kamar Gonar Auduga, har Mai Adaidaita ya iso Gidan, da sauri ta sauka ta shige ciki da saurisauri, gudu gudu". ******** Fitowarta lecture kenan, kasancewar sabuwa ce a Makarantar kuma dai bata da saurin sabo, take tafiyarta ita kadai cikin yanayinta na sanyi, straightahead Gate ta nufa, don YaMaji ya sanar da ita ba zai samu zuwa yau ba, har ta fita bakin gate taga Mutane na ta kai kawo, hayaniya, ko ta tsaya nan ba zata samu Keke Napep ba, kawai sai ta fara tafiya, tafiya takeyi kanta a k'asa, wata bak'ar Mota k'irar 508 ta tsaya daidai gabanta, haka kurum taji gabanta ya fadi, shiyasa take son Ya Maji ya dinga zuwa daukota, ita bata son Samarin nan marasa kunya, masu tare yanmata a waje, tsaki kawai ta ja, ta gilashin Motan ta hango Drivern na waya, suna hada ido ya sakar mata da wani irin murmushin da ya sa jikinta rawa, da sauri ta dauke idanunta daga gareshi, amma ta kasa gaba ta kasa baya, ka kwarjini ya mata, har yanzu bai bar murmushin nan ba, ya bude k'ofa, tuni ta fara jin k'amshin shi, sanye yake da 'yar black top, idonshi da glass amma k'ilan bana gayu bane don farine it might be medicated, ba dai ta sani ba ya fito ya fara taku zuwa gabanta, tuni jikin Ziyada ya fara rawa, tasan Yayanta Majeed me kyau ne, amma meyasa tafi ganin kyan wannan halittar? Ko dai Aljani ne? Tambayar da take ta ma kanta kenan, har sai da ya bude baki yace "Hello My Happiness, its nice to finally/physically meet you" ya fada yana kara mata wannan murmushin. Wani Yanayin da zata rantse bata taba shiga irinshi ba ta shiga lokaci daya, kamar robot ta tsaya kallonshi, ya gama kasheta, ya santa ne da yake dangantashi da Farincikinshi?" kasa motsa baki tayi, ya dan daga hannunshi yayi waving daidai fuskarta yace "Hello? Yadai?" firgigit kamar wacce aka tada daga bacci, yace "Okay, lets get you home" sai da k'wakwalwar kanta yayi mata nazarin abunda ya fada don ita kwatakwata turancin ya dauke mata "ya kaini gida yake nufi?" da sauri ta girgiza kai alamun aa, kar suje Gida Ya Majeed ya ganta, ba zai ji dadi ba. Ya dan marairaice fuska yace "Ok, mu bar School premises first" bata samu chance din bashi amsa ba sai ji sukayi ance "Bahbah, ba wannan bane Zaid Sadam Abdu, the youngest Multibillionaire?" abokai biyu ne ke maganan kuma zasu girme ma shi Wannan din, sai taji dayan yace "Kai Muje mu tambayeshi, Allah ya sa shine, ai mu mun warke" bata ankara ba sai ji tayi ya finciko hannunta ya jata da gudu, ya bude murfin k'ofan gaba, ya tura ta ciki, shima ya zagaya da gudu ya tada Motar, suna jinsu sukace "Wallahi shine mu bishi" suma suka koma suka tada Motarsu, da gudu ya Ja Motarshi yayi Gaba, su ka bishi a baya, gudu yake sosai, ganin jikin Ziyada na rawa ya dan kallota yace "Calm down, i'm not gonna kidnap My Happiness, I got you, trust me" ta dago kai ta kalleshi, ya kashe mata ido daya, ko me wannan bawan Allahn keyi, to ya na tasiri a kanta, duk abunda yayi kashe mata jiki yakeyi, k'asan Gada yayi parking, ya kallota yace "I want you to be my Forever" bakinta yayi nauyi, yace "Ok, Sunana *ZAID SADAM ABDU* hotonki nagani a Wayar Friend dina, he's your friend in some Social network cant remember which actually, Mss_Ziyada isit?yeah i think, tunda naga pic dinki naji ina sonki, na sa a nemo min ke, shine aka ce min kina Kano a NWU, ina da numbernki, amma ban kiraki ba, nafison mu hadu one on one, kawai naji ina son haduwa dake, you know daga wani Gari na taso nazo Garin Kano saboda ke? Tun daga garin Porthacourt, yanzun nace barin zo in nemeki a NWU, ina zuwa kuma bansha wahala ba, da ke na fara cin karo, ina ganinki i recalled your face so well, nayi taking risk din zuwa gareki, ko zaki min wulakanci i wont mind, Saboda i love you so much". "My Forever, ki Amince dani, Aurenki nake son yi, ki gabatar dani wurin Mahaifanki, if you need me to give you time, you have Forever to think about it, i have Forever to wait for you, coz you are my Forever". Zuciyar Mace Rauni gareta, balle a ka samu wanda ya kallamlamceta, nan da nan Ziyada ta fada ma wannan Guy din, Zuciyarta ta Aminta dashi, Zuciyarta tayi naam dashi, a yau ta fara ganinshi, amma sai ji tayi kamar don shi akayi ta, in bashi ba sai rijiya. Da ya lura maganganunshi sunyi tasiri a Zuciyarta, sai ya bude Mota ya fita, ta bishi da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169