Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 166

Chapter 166

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,199 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

wasu abubuwa masu wuyar fassaruwa.. A KANO Gidan Daddy Tarasu yayi gabaki daya a parlo; "Maryam, Ainarh, ina mik'a godia ta musamman gareku da kuka nuna min So da Kauna, Maryam kece babba, ki sani ina sonki kamar yanda nake son Aynarh, dukkanku matana nane, ba zan yarda da daya taci mutunci ko zarafin daya ba, ina so ku hada kanku, ku zaman tsintsinya madaurinki daya, bana son ku dauki maganganun mutane ku tada min hankali, Ainar'u, Maryam matatace uwar 'yayana, bazan dauki ki rainata ba ko ki ci mata fuska, tabbas in na kama dayanku da wani laifi zakuga fushina, mu taru mu zauna da juna zuciya daya donAllah, DonAllah ina bukkatar hadin kanku. Mummy tace "Sweet Daddyn Yara, InshaAllah ba zakaji wata matsala daga kaina ba, da yardan Ubangiji" yace "Nagode Maryama ta Abba" murmushi tayi, Hajia Aynarh yace "Nima InshaAllah zaka sameni a me muku biyayya, ba zakaji komai nima daga wurina ba, Allah ya bamu zaman lafiya" suka amsa da Amin yace "Nagode Aynarta, sai maganar kwana, Maryam ya kika gani?" tace "ai kawia kamar yanda aka saba yi a ko wane gida, kwana bibbiyu" ya kalli Aunty Aynarh tace "hakan yayi, Allah ya hada kawunan mu" suka amsa da Amin. Daddy ya mike yace "bari yaje Gidan Hajjo in dawo" mik'ewa sukayi suka rashi har gaban Gida inda Drivern shi ke jiranshi suka mai adduan dawowa lafia, ya shiga motarshi cikin jin dadi, suka koma suna dan fira abun gwanin ban shaawa. **** Zaune suke gaban Hajjo, Sada yace "Kiyi Hakuri Umma, ba zaiyiwu ki zauna ke kadai a cikin gidan nan ba, saboda halin rayuwa" tace "Sada nikam ku barni a nan, bana so naje kuna zaune da matayenku na zame muku dawainiya, balle na shiga tsakaninku da matayenku" Daddy yace "Haba Umma, ta ina zaki zaman mana dawainiya? Kina mahaifiyarmu, Umma abunda ya faru da ba zai sake faruwa ba da yardan Allah" ta danyi shiru tace "ni dama wata kuka samo ta dinga tayani zama , ko kuma dayan dakin nan a sa yan haya Mata da Miji, tunda dai zaman ni kadai din ne bakwa so" Daddy yace "aa Umma, nidai zuwa nayi na tafi da ke, kuma kar kice aa, nan kuma a sa 'yan hayan, ki dinga karban kudin hayanki" da kyar suka shawo hankalinta har ta yarda. Komawa sukayi Gidan Daddy, Daki kuda da nashi ya bata, ya kuma jama matayenshi kunne kan mahaifiyarshi. A B U J A Gidan Abdulmajeed Shigowa yayi dakin inda take zaune, ya yaye mayafin kanta, ya dago fuskarta suka k'urawa juna ido, murmushi suka sakar ma junansu yace "taso muje" ba musu ta sauko daga kan Gadon, hannunta ya rik'e ya sauko da ita daga Kan Gadon, janta yayi, ya dinga nuna mata daki daki, da kitchen, ya gabatar da masu aikinta guda biyu, da haliey er niger, da wata bilki, su ka zube kasa suna kwasan gaisuwa, haka yace "kuna iya komawa dakinku sai da safe" a ladabce suka musu sallama suka tafi baya inda dakinsu yake. Abdulmajeed ya kalli Ziyada yace "PureHeart, ina jin yunwa" ta kalleshi tace "barin dafa maka wani abu" hanyar kitchen ta nufa yayi saurin kamo hannunta ya gyada mata kai ya jawota ta fado k'irjinshi ya matseta yace "wa ya ce miki Amare na shiga kitchen?" turo baki tayi tace "but you are hungry" jawota yayi yace "zo muje" ba gardama ta bishi daki, mayafin da ya aje ya sa mata, ya ja ta ya fita, mukullinshi ya dauko na daya daga cikin motocinshi, hannunshi rike da nata ya jata suka fita daga gidan, ya bude mata mota ta shiga yayi horn maigadi ya bude musu suka fita. Abuja ba bak'on garin Abdulmajeed bane, a nan yayi samartakanshi, KFC ya nufa dasu, Pizza suka ci da kaza, suka sha drink, kafin tace "Muyi ma su Bhaiyy take away" Abdulmajeed ya daga kai sama yace "da sukaci dadin su sun tuna da ke?" shagwabe fuska tayi tace "haba Jaan" yace "OK Ok" nan ya bada order aka kawo musu cikin wasu lokkutta suka karba suka koma Gida, har isha'i suna hanya, suna isa Maitama me makon su shiga gidansu sai suka shiga na Zaid, Suna Parlo rungume da juna, suka shiga da Sallama, Ziyada zata tashi Zaid ya matsota ya girgiza mata kai, maskewa tayi suka karaso inda suke, Najwa tace "Bhaiyy, we bought you Pizza and chicken" Zaid yace "Awwwn Thanks Baby, mungode though yanzu muka ci dinner, amma zamuci ko da safe sai muyi microwaving" Abdulmajeed yace "Kin gani? I told you" Zaid yace "Mallam munce mungode, dama nasan baby ta saka siyo mana" Ziyada tace "ni wallahi ina jin marmarin pizza" Zaid ya bude baki yace "MyForever yanzu fa kika gama cin Abinci har kina cewa cikinki kamar ya fashe" Ziyaa ta sake gyara kwa ciyarta jikinshi tace "Now i want to eat "Abdulmajeed ya kalli Ziyada yace "Zuzu baki da kunya ko? Kina ganina kin tsaya jikin Mijinki ko? Kina ta shishige mai! " kunya ya bata ta rufe fuskanta cikin k'irjin Zaid tace "YaMaji" Zaid yace "A'a A'a, ba zaka zo Gidana ka takura min ba, Baby ja Mijinki ku tafi mungode, byebye" Najwa ta turo baki tace "Bhaiy niko?" Zaid yace "Baby baki ga zai takura ma Ziyaa ba" Abdulmajeed ya jawo hannunta tare da cewa "muje my forever" Zaid yace "pizxa din fa?" Abdulmajeed be juyo ba yace "je ka siyo mata" da sauri Zaid ya tashi ya sha gabansu da sauri yace "Please big bro, ka bamu, Zuzun ka fa zataci bani ba" Abdulmajeed ya tabe baki jin yanda ya fadi zuzu kamar wata zazu ya mik'a mai package din yace"Zuzu ake cewa" Zaid yayi dariya daga chan Ziyada tace "Goodnight YaMaji and Najwa" Majeed yace "Dont talk to us" daidai k'ofa Zaid yace "sai munzo da safe" Abdulmajeed yace "kar na ganku a gidana" sukayi daria gabaki daya ya ja matarshi suka wuce nasu gidan. Suna isa Gida Najwa ta fada toilet, shima dayan dakin ya shiga ya watsa ruwa, sai gashi ya fito cikin farar jallabiya, itama Alwala tayi har tayi Sallah, ya shigo da sallama, sanye ya ganta cikin Night gown doguwar riga Ja, ta mai kyau, komai indai nata ne na mishi kyau, yace "PureHeart, kinyi sallah?" tace "eh nayi" yace "oya taso mu k'ara wani" ba gardama ta tashi ta matso kusa dashi, ya tada musu sallah, rakaa biyu sukayi, Abdulmajeed ya dade yana musu addua da larabci da kuma hausa, har suka shafa, tambayoyin Addini ya fara mata, nan ya fuskanci Najwa ta na da Karatun K'urani duk da ba hadda ba, amma tana da rauni wurin Fiqh da sauran litattafai, though dai ta karanto mai yanda akw wanka haila, ta kuma san cewa duk wanka iri daya ne, niyya kawai ya bambanta, gyara ya mata akan tambayoyin da bata san amsarsu ba, ya kuma ce mata kar taji kunya yana tare da ita, ta tambayeshi duk abunda ya shige mata duhu, kuma kafin lokacin da zata zana WAEC zai shigar da ita wani Islamiyyan Matan Aure wanda akeyi Lahadi zuwa Laraba da safe 9-1, in lokacin shiga Makaranta yayi sai ta dawo na yamma ko asabar da lahadi, Godia ta mai

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});