Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 91

Chapter 91

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,291 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

hukunta mu ta wannan hanyar,聽 Allah ka yafe mana,聽 Allah ka Iyakance mana,聽 Allah ka kawo mana Sauk'i,聽 Allah ka bamu ikon cin jarabawar nan" Daddy ya dan matse kwallah,聽 yace Ameen Abdulmajeed,聽 Allah Ameen Ya Rabb". Najwa tayi saurin shigewa daki tana kuka,聽 tausayinsu ya rifeta gabaki daya. Bayan wasu yan kwanaki A yau suka dawo Gidan Hajjo da zama,聽 bayan an kai ruwa rana da Mummy,聽 a cewarta ba zata dawo ba,聽 Alhaji labaran da Alhaji Nakowa聽 suka hada baki suka ha'ince su,聽 har gaban Kotu,聽 Alhaji聽 Nakowa yayi rantsuwa kan be da masaniyar abunda ya faru,聽 Alhaji Labaran ma haka,聽 da haka Kotu ta kara musu聽 lokaci har wata 5 kan su聽 biya Alhaji Nakowa聽 kudinshi don yace be yafe ba,聽 Gida聽 kuma su tashi don Alhaji聽 Labaran na da bukatar tarewa da Iyalansa. Hakan yasa聽 Daddy da Majeed sukayi ta lallaba Mairo har ta yarda suka koma Gidan Hajjo,聽 kallo daya zaka聽 musu ka san cewa suna shan wahalar rayuwa,聽 komai na babban Gidan,聽 harta Motocin su biyu sun saida,聽 gadajensu da komai suka聽 saida,聽 kudin ko miliyan shidda be rufe ba,聽 haka suka damk'a ma Alhaji Nakowa sukace gashi su fara rage bashi da miliyan biyar, duk da suna da tabbacin nan da shekara 5 ba zasu iya hada Miliyan 25 ba,聽 amma ana so su hada miliyan biyar cikin kwanakin da basu kai shekara ba? Amma basu san gaibu ba,聽 Allah Aalam,聽 shi kadai ya san yanda zaiyi dasu,聽 but聽 for now,聽 dole聽 su aje komai a gefe su kama sana'a,聽 su gina sabuwar rayuwarsu. Tafiya ta kama Aunty Aynarh,聽 zataje Abuja inda zaa mata Promotion Aptitude test,聽 ta kira Daddy ta sanar mai,聽 da karfin hali ya mata addua yace "zai turo Majeed ya kwashi yaran,聽 mungode Allah ya saka聽 da Alheri" tace "Aa Alhaji Abba,聽 ba wai ina nufin azo a dauke su bane,聽 na gaya mane don kawai ka min聽 Addua,聽 amma menene don nayi tafi na barsu?" Daddy yace "ba wani abu bane,聽 amma ina ganin ya kamata聽 su dawo Gida hakan nan,聽 komai聽 ya lafa da yardan Allah, mungode Allah ya bar zumunci" ba yanda batayi ba amma yace "aa gwara su dawo su rungumi聽 kaddararsu,聽 gwara su dawo su ci damaran zama聽 haka har karshen聽 rayuwarsu har sai Allah ya kawo mana sauki" numfashin ta ta ja ta sakar tana me tausyinshi,聽 ta ji labarin yanda suka sayar da Motocinshi da duk wata kaddarar Gidanshi,聽 ta na ganin zata聽 iya taimaka聽 mishi ta hanyar rage mishi dawainiyar Yaranshi,聽 amma kuma gaskia ne abunda聽 ya fada tace "zan kawo su bayan Maghrib InshaAllah" ya mata godia sukayi Sallama. * *** 聽 聽 聽 聽聽 Zaune suke cikin Parlorn Abba Abu's Mansion, kallon wakeken Parlorn yake yana murmushi, bejin soki burutsun da Armstrong yake mai,聽 hankalinshi na chan gun tunani, komai na tafiyan mishi daidai,聽 komai na tafiyan mishi kamar yanda ya tsara, amma cikin zuciyanshi yana jin yana kewan wani abu,聽 kamar wani abu a cikin zuciyanshi is empty,聽 like something聽 is missing, "to meye?" Ya fada a bayyane,聽 Armstrong聽 ya kalleshi,聽 ya lura Ogan nashi yana cikin damuwa yace "Sup Boss?" kamar jiranshi Zaid yake yace "Arm,聽 i dont know whats happening to me,聽 but i'm feeling empty" Arnstrong ya kalleshi yace聽 "You feeling聽 Empty? In this bighouse?(kaji ka bakomai? A cikin wannan babban gidan?) " hannu biyu Zaid ya sa yana mai bayani yanda yake so ya fahince shi "Arm, Its聽 like i'm missing something,聽 like a lame person,聽 like a human with no ear, or eye (ina ji kamar ba ni ba,聽 kamar akwai wani abun da babu a jikina,聽 ina jina kamar wani gurgu,聽 kamar mutum mara kunne ko ido)" Armstrong聽 ya kalleshi sosai yace聽 "But why? All you ever wanted was this house,聽 and its yours why do you feel like something聽 is missing?(amma saboda me?聽 Wannan gidan ne burinka,聽 kuma yanzu naka ne,聽 meyasa kakeji kamar baka cika ba? ) " Hannu biyu zaid ya sa ya dafe kanshi kamar zaiyi kuka yace "I really dont know".聽 Shiru sukayi na wani lokaci kafin Armstrong聽cikin sanyin聽 jiki yace "You are inlove boss" wani darian rainin wayau Zaid yayi wanda tsawon shekarunsu tare Armstrong be taba yin irinshi ba "Hahahha What?" Armstronng聽 yace "you wont believe it,聽 but you love thay your cousin, shes the one you are missing(ba zaka yarda ba,聽 amma kana son Yaruwarka,聽 ita ce kake rashi)"聽 da karfi Zaid yace "LOL, Arm you are delusional, take this, go take your baby{booze} (Arm kana hauka, karba,聽 je ka sha giyarka)" ya ciro rafar dubu ya jefo mishi,聽 Arm ya chafe yana daria ya mike yace "Think about it"聽聽 Zaid ya dan kausasa murya yace "Out" da sauri Armstrong聽 ya fita yana daria. A ganinshi ya mallaki Gidan聽 nan ya gama cikar burinshi,聽 a ganinshi zaman su a Gidan Hajjo sabon聽 shafi ne na talauci, da karfi da yaji ya tallautasu, hakan ya ci ace ya sa shi farinciki,聽 duk wani burinsa ya cika, ya ga bayansu, ya ga karshensu, amma聽 akwai sauran rina akaba,聽 a hankali ya furta "Ziyada".聽 Yau Kwanan su 9 yau basu yi waya ba,聽 tun randa yaje gidan Aunty Ainarh,聽 gani yake ya samu Gidan to neman me zai cigaba聽 da yi mata? Yayi zaton ya gama aikinshi na dasa mata Soyayyarshi聽 a zuciyarta, yasan yanzu tana cikin damuwa da takejin wayarshi a kashe , a kan idonshi tayi ta kiranshi baya da dauka,聽 karshe ya kashe wayar da yake kiranta da shi,聽 baya son damuwa sai gashi tunanin Ziyada na sashi damuwa, ya dayki聽 maganar Armstrong kamar Mara kan gado,聽 be dauki聽 maganaar da wata amafani ba,聽 tsaki ya buga,聽 zuciyarshi tace "ai shes not heartbroken yet,聽 rabuwa da ita ta haka bazai yi making wani聽 effect ba, ya rabu da ita ta hanyar da zai聽 taba zuciyoyin Abba Abu's duka, ya wulakanta ta, ya tozarata ta,聽 ta hanya daya ce hanyar 'Aure',聽 Zai Aureta ya gallaza mata,聽 ya gana mata azaba karshe聽 ya mata sakin cin mutunci bayan ya zubar mata da k'ima da daraja a idon mutane,聽 da wannan聽 zai gama da babin Abba Abu gabaki daya,聽 Murmushin mugunta ya sake a baiyane yace "Sai na Aureki Ziyada Abba Abu". ****** We are back people,聽 i've missed you so much bibilicious freaking fans,聽 i appreciate聽 each and every single one of you #1love. Ehen,聽 lets see how many votes and comments this page will聽 get for the first time after a long time.聽 Vote and Comment Line by Line. #1love #ADAY #bibiliciousfreakingfans #anatare #nagode Biebee Isa 馃挱A DADE ANA YI....sai gaskia馃挱 NA BIEBEE ISA 庐NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA) Wattpad:@biebeeisa Pg2鈨�9鈨� Kiran Alhaji Ado Mali ya shigo wayar Zaid,聽 kamar jiranshi聽 yake聽 ya daga da sauri sai kuma ya rasa me zaice mai,聽 daga bangaren Alhaji Ado yace "Allah ya ji k'an Gatan Marayu" dadi ya ziryaci Zaid,聽 a duk lokacin da aka ma babanshi addua ya kan tsinci kanshi cikin jin dadi da Annashuwa, a kasaitance yace "Ameen Baba Ado" "Muna Lafiya Gatan Marayu na biyu?" Zaid da ya matsu da ya zaiyane mai damuwanshi聽 yace"Eh聽 Baba Ado" suka danyi shiru na wasu dakiku kafin聽 Alhaji Ado yace "dazun naga聽 missed call dinka,聽 lokacin ina

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});