Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 118

Chapter 118

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

#anatare #nagode Biebee Isa. 馃挱A DADE ANA YI....sai gaskia馃挱 NA BIYasme Wattpad:@biebeeisa Pg3鈨�5鈨� Cikin wata irin Murya yace "Ziyaaaaaa, Keep Calm Please" tureshi tayi da duk wani karfin da Allah ya bata, ta mik'e zaune, tace "meye haka?" kallanshi tayi cikin ido kafin tayi wata dariar takaici, tace "Damuwa a idonka? Karya ne, parts of your tricks? (Wasu daga cikin shirin ka? ) I wont fall again, Allah ya tsarei ni" ta kwanta tare da k'udundunewa. Girgiza kai yayi da sauri, yana so ya mata bayani, amma be san be zaice ba, yana so ta fahimci abinda ke ranshi, be damu ba in ta sani, be damu in Armstrong zai kalleshi yayi daria yace "I told you so Boss" be damu ba in zai sauka kasa yayi gravelling don ta amince dashi, ba tricking dinta zaiyi ba, daga Bauchi fa yayi risking rayuwarshi and all don kawai yazo ya ganta ya ga ya take, amma abubuwan da ya mata a yan kwanakin nan, yasan ba zata amince da shi ba, tsaki yayi, ya shiga toilet ya dibo ruwan sanyi a dan bowl, ya fito, fita yayi ya dauko hand towel a dakinshi, ya dawo dakinta, tana nan yanda ya barta. Riga da Skirt na atamfa ke jikinta, Saboda Fever din da ya kamta bata samu kuzarin cirewa ba, ya juyota cikin zafin nama tace "nace kar ka tabani, in ba yankani zakayi ba so kar ka tabani" be kulata ba ya kama zip din rigarta zai zage, tayi saurin buge hannunshi, ta koma ta kwanta, ranshi ya fara baci, meye haka takeyi? He only wants to help, ba wani abu ba, yace "ina so na goge miki jiki da ruwan sanyi don kiji dadi" idonta runtse tace "bana so" a ranta kuwa tace "sai kace ya damu" yace "am not trying to see your body, i just want to help" murmushin takaici tayi, a ranta tace "so yake in amince dashi ya samu damar wulakanta ni a fili kuwa sai tace "I dont want your Help" Zaid ya gama kai koluluwa gurin k'ulluwa yace "Ziyaa, ko ki bari na taimaka miki, ko in je Gidanku in ma Family dinki wani abunda ba zasu taba mancewa ba" idonta a runtse hawaye na bin kuncinta tace "in ka tashi ka kashesu". Da mamaki ya kalleta, she's in pain abunda ya sani kenan, kar yayi taking advantage ya kara mata wani pain, tashi yayi ya fita daga dakin rai ba dadi, da ta san daga inda ya taho a mota don ita, da ta san risk din da ya dauka yayi tafian dare, da bata mishi haka ba, sha zafin ciwo ne, ya koma dakin shi, saidai ya kasa bacci, waje ya fita ya dauko Laptop dinshi da aka shigo mai da Motarsa, ya dawo Parlo ya kunna yana latsawa, saidai hankalinsa be san abunda yake yi ba, tsaki yayi ya tashi zai koma dakinta, sai ya fasa, sunturi yake a parlo, har wurin karfe 1 yana abu daya, ya yanke hukunci komawa dakin, kila tayi bacci. Yana kuna wutar dakin ya ganta ta na kaukau da jiki, da sauri ya karasa gunta yana fadin "Ohhhh, Ziyaa, yoi are soooo stubborn" hawa yayi kan gadon ya jawo Bowl din ruwan da ya ajiye kan mirror da towel din, dagota yayi ya kwantar kan cinyarshi, ya sa hannu ya zuge zif din, sosai jikinta yayi zafi, tana jin hannunshi a fatar jikinta, bata yi yunkurin hanashi ba, don bata da karfin hanashi, tana ji tana gani ya dinga tsoma towel din nan yana matsewa ya daura mata a jiki, tun daga kanta, zuwa wuya, baya da kirjinta, tashin hankalin da yake ciki ba zai bari ya kare ma surar jikinta kallo ba, Drawer dinta ya bude ya duduba akwati, ba Sweater ko wani riga me kauri, da sauri ya nufa daki ya dauko Wani Sweater dinshi Hoody, da Wayarsa, sai da ya samata Sweater dinshi kafin ya latsa numbern Dr Emran, ya tambayeshi maganin da ya kamata ya ba Ziyada, ya mishi texting, be da lokacin aiken wani, gani yake ba zaa mai sauri ba, haka ya dauka key ya fita da sauri yace "ku bude min Gate" daya yace "Oga 1am fa" Zaid be tanka shi ba ya karasa gun Mota ya kunna, ganin haka aka bude mishi, Wasu securities suka shiga wata Mota suka bi bayanshi. Ba su wuce 30mins ba suka dawo, sauri sauri gudu gudu yake abubuwanshi, ya fito daga mota ya shiga gida ya dauko ruwa ya shiga dakinta, bata yi bacci ba, ya dagota ya bude mata maganin kamar yanda akayi prescribing ya sa mata a baki, ba gardama ta karba ta sha, kafin ta koma ta kwanta ointment ya kara shafa ma kafanta ya gyara mata kwanciya ya ja bargo ya rufeta, yana kallonta har bayan wani lokaci bacci ya soma daukarta. Be san lokacin da ya kwanta gefenta, daga bisani ya rungumota yana jin dadin kasancewar su haka, da wuya a ga Zaid na bacci, baya baccin da ya wuce 2hrs, and his very sensitive, duk yanda yake bacci ko yayane ya ji motsi ko ba na mutum ba sai ya farka, amma be san lokacin da ya fara bacci ba yanzu, be so wani dalili ya rabasu. Da k'arfe 5 da wani abu Zaid ya farka sakamon jin Ziyada na zufa, ya taba jikinta, yaga zufa takeyi alamun Fever din ya sauka, dadi ya ziyarce shi, ya dan zame jikinshi kadan, a hankali ya cire mata Sweater, tare da goge mata zufan jikinta, be damu ba, da hannu ya goge mata, ya kunna AC kadan. Fita yayi ya wuce daki, lokacin Asuba yayi haka yayi alwala yayi Sallah, abun mamaki nan inda yayi sallahn ya buge da bacci kamar an bashi maganin bacci. Da Yunwa ta tashi, rabonta da Abinci tun kalacin safe, gari ya waye, Subhanallah batayi Asuba ba, jin jikinta tayi garau sai dai yunwa, she was sick yesterday, amma yau jinta take kamar ba ita bace ke kwance jiya magashiyan, da sauri ta shiga toilet tayi Alwala, Sallah ta fito tayi tana gode ma Allah da ya kara mata da lafiya, Toilet ta sake fadawa tayo wanka ta fito ta chanza kaya, bari ta gyara Gado kafin ta fita neman abunda zataci, tana daga Bargo taga Sweater me laushin gaske, Haba! Tun da ta tashi takejin kamshin Zaid, a hankali abubuwan da suka faru jiya suka soma dawo mata, ta tuna yanda yake mata magana da damuwa kwance a muryarshi, anya kuwa? Ko duk hakan na cikin shirin da yake mata, kai, ba zata yarda dashi ba, inaa, gyara dakin tayi ta chanza bedsheet, ta linke bargo, ta fita ta wuce kitchen. Komai akwai a kitchen, tayi mamakin yanda komai na kitchen din ke karuwa, store ta nufa tana kallo, me zata ci? Me zatayi? Ita ba wai girkin ke mata wuya ba, me zata dafa ne ke bata wuya, guntun tsaki tayi ta dibo Dankalin da be wuce 15 ba amma irin manyan nan ne, ta fita kitchen dashi, daidai sink ta tsaya ta dauko peeler, ta shiga ferewa, bata dau lokaci ba ta gama, kamar cubes ta shiga datsawa, a haka ta soya Dankalin, ta fasa kwai ta soya, ta

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});