Chapter 3
Chapter 3
sama Falalu ya taka birki sakamakon wata Mota da ta sha gabanshi, Maza biyu suka fito dauke da dumaduman Bindigogi nan take Falalu ya sake fitsari. Zinatu da bata lura da abun da ke faruwa ba cike da Masifa tace da "Falalu wani irin Wulakancine haka zaka taka birki har mu buge goshi?" be amsata ba sai ji tayi an sa6eta sama, sai a sannan ta ankara da abun da ke faruwa, ihu ta sake da k'arfinta, Muhsin ya fashe da kuka, suna ji suna gani aka sa Zinatu a mota suka wuce da ita. Da Fallalu ya rasa abunyi kawai sai ya fashe da kuka聽 don ya san yau Hajiya Mairo sai ta halbeshi. Hajiya Mairo Zaune kan Kujera mai alfarma, ta daura k'afa daya k'an daya tana cin Apple, ta daga kai ta kalli agogon da ke mak'ale kan bango, a ranta tace "Boy should be home" numbern shi ta latso, ringing daya aka dauka, "Boy, yadai? Kana ina ne,ko goslow ne ya tareka? Gashi har an kusa Sallahn Juma'a, ko sai ka tsaya an idar zaka k'aroso gidan?" Armstrong yace "Shuttup kin kira kin isheni da surutu" da sauri ta cire wayan daga kunnenta ta duba don ta tabbatar da wanda ta kira, tabbas numbern Boy ne, to ya akayi haka, da karaji tace "who are you? And why do you have my Son's phone? Where is he?" Armstrong yace "i'm an armedrobber" Mommy tace "What? Ina yarona?"yace " he's beaten up" ya mata kwatancen inda suka barshi kwance helplessly, ya shaida mata dama kiranta yake jira, ya kashe wayar tare da cire sim din ya yar. Ihu take tayi, da gudu Ziyada ta fito da masu aikin gida, "Mommy? Me ya faru" ta daura hannu akai "Shikenan sun nakasa min Boy, yanfashi suka tare shi a hanyar Abuja, yana chan a Zuba"Salati Ziyada da masu aiki sukayi. Ziyada ta rungume Mommy Suna kuka, Mommy ta fita hayyacinta, ta ja mayafi zata fita, Ziyada ta rik'ota Mommy ina zaki? "Zuba" Mommy ya zaki je Zuba ke kadai? Ki kira Daddy atleast, please Mommy" da sauri ta dialling Numbern maigidanta. Ringing na ukku ya dauka "Hello Abba, Mun shiga ukkun mu, yan fashi sun tare Boy a hanyar dawowanshi Abuja, yana nan yashe kamar bola a bakin Titi"ta kwashe yanda sukayi da Danfashin ta gaya mai, Alhaji Abba ya rude iya rudewa yace "Barin mu tafi yanzu, ki kwantar da hankalinki, da mun shigo Abuja zan kiraki, calm down Maryam, AbdulMajid will be fine tunda sun tabbatar miki dukanshi kadai sukayi kuma a Ka makami ba" ina ita ba wannan ba "Abba ka maido min yarona" yace "Ga mu mun dau hanya". Wata Sabuwa inji 'yan cha-cha, ihu ta sake tare da cin kwalar Rigarshi tace "What?? Fallalu kana da hankali kuwa? Kasan me kake cewa? Wasu 'yaniskan ne suka dauke min yarinya? Har kana zuwa da bakinka kana gaya min an tare ku a dauke Zeena? Donubanka ina diyata,Uban me kakeyi da aka dauketa? yau sai na kasheka, Fallalu ko ka fito da diyata ko nayi gunduwa gunduwa da kai" Fallalu da ke k'ak'arin wahala ya fasa ihu, "Hajia wallahi ban san ya akayi ba, ganin su kawai nayi a gabana, ki tambaya Muhsin kiji" Muhsin na kuka ya na dukan Mommynda yace "Mommy sun tafi da Zeenah, sun sa ma Fallalu Gun a Kai, zasu kashe shi idan ya bisu" cikin zafin nama tace "Oh shine ya basu diyar tawa su kasheya, to ni zan kasheka" Ziyadatu da hankalinta yayi k'ololuwa gun tashi, fuskar ta tayi Ja saboda Kuka, ga abunda ya faru da Ya Majeed ga kuma Sace Zeena da akayi, jikinta ba k'wari ta janye Mommynta, tace da Fallalu ya fita.Mommy ta zube k'asa, tana birgima. Ziyada kuka,Muhsin Kuka, ba mai lallashin wani, Mommy fa abun ya cita k'ara ta sake me k'arfi tace "Na shiga Uku ni Mairo,Allah idan hukunci zaka min ka hukunta ni ba 'yayana ba, ba su maka komai ba, saboda me?" Ziyada tayi saurin toshe bakin Mahaifiyarta, tace "Haba Mummy, karkiyi sa6o mana, k'addara ce, Ya Majeed will be fine, and Zeenah nasan kidnappers ne sukayi kidnapping dinta,Kudi kawai zasu ce a basu, donAllah ki kwantar da hankalinki, Mommy ta tashi kamar an tsunguleta ta kira Police Headquater. Yanda take yi kamar zararriya, Zafi Biyu, ga 'yanfashi sun tare Abdulmajeed baa san halin da yake ciki ba, ga 6arayi sun sace mata mafi soyuwar diyarta, kai da sakel ihu ta sake sakewa, hawaye ya gangaro kuncin Ziyada a baiyane tace " Me ke shirin faruwa da mu?". Porthacourt 聽 聽 聽聽 "Good,ina Zeenatu din?" yace "na bugas da ita, tana bacci, cikin daga murya Zaid yace "Are you Crazy? Ka buggar da ita da uban me?" "Oga Kawai Sleeping powder na shak'a mata, she wouldnt stop shouting, tana ta ihu ne,kuma i needed to act quick don zata sa a kama mu lokacin muna kan hanya,shine har yanzu bata tashi ba" Zaid ya sauke numfashi,"Shes too young for that,kar kuyi abunda zai cutar da ita, kaje ka siyo mata komai da zata buk'ata har kayan wasa, if you hurt my little cousin, i'm gonna kill you, take care of her, call me when she wakes up, i'll make the call" dif ya latse wayar. 聽聽 National Hospital Abuja 3:45pm 聽聽 Accidents and Emergency aka karbi AbdulMajeed, aka shiga duba shi, "he's lucky don ba karaya, ba gocewa, its obvious tunda ba da wani abu suka buge shi ba, da hannu ne, yanzu we'll move him to a private room" cewar Doc. 聽聽 Suna zaune su duka a dakin da aka kwantar da AbdulMajid, Suna kuka, Daddy ya shigo da wani inspector aka ma AbdulMajid tambayoyi ya basu amsa yana me cije gefen bakinshi saboda azaba, Ziyada na kan gadon da yake kwance tana shafa kan yayanta. Mommy tace "nifa Officer ba wannan ba ina so in san inda Diyata take" yace "Hajiya kiyi hakuri, mu jira kira daga Kidnappers din, da sun kira ku sanar damu zamu fara aiki, but for now zamu fara binciken yanfashi da makamin da suka tare Yaronku, zamuyi saurin kamasu tunda sun tafi da motarshi, za mu sa matakan tsaro har sai mun ganosu. Inspector ya fita bayan yace dasu su sanar dasu idan sun ga kira daga bak'uwar number. AbdulMajid yana tari yace " Daddy, kayi hakuri, i lost those files and documents, i lost everything" Mommy tayi saurin isa gareshi tace "yi shiru Boy, lafiyar ka ta fiye mana komai, Alhamdulilah ba su maka wani mugun abu ba, ba komai" Daddy yace "kar ka damu AbdulMajid, ba wani abu bane 10% kadai mukayi loosing, inshaAllah ma zaa kamasu" kafin wani daga cikinsu yayi magana wayar Mommy tayi k'ara, bak'uwar number ce, Mommy ta nuna ma聽 Daddy ta mai alamun da yayi alerting inspector, Mommy ta dauka tare da sa Handsfree tace "Hello" Cike da gadara, da nuna isa aka fara magana "Hajia Mairo, muna lafiya? kafin kuyi tunanin linking call din don tracking dina, kar ku manta rayuwar diyarku a hannuna yake, kuka kuskura kukayi abunda be min ba, zan kasheta kuma na kashe banza, kuma i'll make sure ko gawarta ba ku gani ba" da sauri Mommy tace "dont please, zamuyi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169